2022 Ga abinda Umar Hashim yace akan Sabuwar Shekara
Umar Hashim ya taya masoyan murnar sabuwar shekara ga abinda yace a shafin sa Facebook.
Muna Gara Godiya Ga Allah Subhanahu Wataala, Da Ni imar Da Yayi Mana Cikin Wannan Shekara Ta 2021, Kuma Muna Addu’a Allah Ya Ninka Mana A Sabuwar Shekarar Da Zamu Shiga Ta 2022, Amin.
Happy New Year 2022. (Barka da Sabuwar Shekara ta dubu biyu da ashirin da biyu). Barka da sabuwar shekarar 2022.
Leave a Comment