A Duniya Kashi Na 39 Original

A Duniya Kashi Na 39 Original

 

 

 

A Duniya kasi na 39 sunan fim ne da tsohon dan Kannywood dinnan me Suna Tijjani Asase. Fim din ya zarce duk wasu fina-finai da akeyi ko kuma aka tabayi a kungiyar kannywood tin daga shekara 20 da suka gabata bayan kafa kungiyar.

Karanta wacece Aisha Aliyu Tsamiya

Jamaa dayawa na Kallon wannan film me dogon zango da ake sakinsa duk sati amma tambayar anan ita ce; shin ana fahimta koko?

A yau mun kawo muku a duniya kashi na 39 zaku iya kallon sa ko kuma ku sauke daga intaneti.

See also  A DUNIYA EPISODE 33 ORIGINAL

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top