A Tsakankanin Soyayya Complete Hausa Novel
A TSAKANKANIN SOYAYYA
85-86
Ammi tadade jikin kofar dakinta tanajin draman Abba da Aneesah, Aliyu data hango ta hole din kofarta yasa bata fitoba tana kallon yanda yake goge hawaye sosai taji gabaki dayansu sun bata tausayi, Alhamdulillah komi yawuce yanzu sai new life, yanzu zata fara planning gagarumin bikin yayanta guda biyu, ganin Aliyu yatafi yasa itama takoma kan gado tazauna saikuma ta tashi ta shiga bayi ta watso ruwa tana fitowa ta chanza kaya tareda kwanciya ko minti biyu batayiba wani bacci mai nauyin gaske yay awon gaba da ita abunku damai ciki kaman ba itane tagama bacci dazun nan ba, ko cikin bacci taji anyi cuddling nata saidai takara shigewa jikin Dady batare data tashiba dan mugun bacci takeji.
Inkika karanta baki biyaba banyafe mikiba
Wani gagarumin shirye shiryen biki aka shigayi, fess Ammi tahana Aliyu shigowa part dinta Aliyu tsabagen rashin kunya harda kai karan Ammi wurin Dady, Dady ma yagoyama Ammi baya yace shida ran Saturday zasu tafi C.A shida Aneesah me abun damuwa, yahakura yanzu abun mata ake kuma dama haka yake a al’ada ba’a bari ango yaga amarya sai ranan biki ranan bakin ciki kaman ya kashe Aliyu. Tuni Momma da Abdul zunzo sun bama Ammi hakuri, Ihsan tadawo best friend din Aneesah, aka shirya aka manta komi, tunda Ammi ta lura Nani Dady ya kwasoma yaranshi tanunamai fushinta sosai akan hakan nan tasa akabar Nani daya sauran aka sallemesu ta karbe yaran duka tana bamu tarbiya mai kyau tana lura dasu kuma alhamdulillah yaran suna sonta saidai yan matsalan da ba’a rasaba yau da gobe, Dady na bala’in alfahari da ita, ga ciki ga nauyin yaranshi sanan ga hidimar biki duk ita kadai, duk in yatuna abinda yama Aneesah dudda sun riga sun nunamai komi yawuce sai yaji kunya yakamashi, hakama saida Ammi tasa baki sanan Daddy ya yafema Hajar dan taso ta rokesu gafara, a lokacin da Ammi tanunama Dady tanaso tadawo da Hajar flat dinta nuna mata yayi ina, a barta a flat din uwarta tacigaba da zama anan amma bazai taba bari tadawo flat dinta ba sai tazo ta kashe su wata rana inaaa.
Yau Thursday dayake gobe Friday za’a fara sha’anin biki tun safe Aneesah tafadama Dady cewa zatace tarabama kawayen ta yan Suleja katin aurenta, Dady yace to shikenan yabata driver dazai kaita itada Ihsan, Ammi tace “kidawo dawo dawuri karfe uku yar Malaysia zatazo” murmushi tayi tana kama hannun Ihsan tace “saimun dawo Ammi da Abba” adawo lpy Dady da Ammi dake zaune falo suka mata suka fito tsakar gida, sosai Aneesah take kallon hanyar flat din ya Aliyu dantai mugun kewanshi rabonta dashi tun ranan da akai ruwan saman nan iyakanta dashi test messages da wayarshi iPhone 11 dake hannunta, bangaje mata kafada Ihsan tayi cikin zolaya tace “dalla zomuje part din Ya Aliyu kusoye abunku wlh Ammi ce tahana shi shigowa bangaren ku, dazun nan ma suka gama workout shida Ya Abdul keda mijinki dalla muje” hararan ta Aneesah tayi tace “nidai muyi sauri banmaso ya ganni wlh” da sauri Ihsan tace “wlh kam dan wanan kyau da kikayi Aneesah in Ya Aliyu ya ganki saidai yakira waya yacema Dady kuna California” fashewa da dariya sukayi atare suka shiga mota driver yajasu har tsohuwar anguwan su Suleja saida tabi gidajen kawayen ta duka da wayanda tasan su tasanadin lalle duk ta kaimusu hadadden invitation card dinta sanan hakanan kawai taji tanaso takaima Madam katin biki hakan yasa tacema driver suje express road.
Agaban bakery dinsu driver yay parking wurin Ihsan ta kalla tace “inane nan Aneesah kinsan wani ne?” dan murmushi Aneesah tayi tana kallon wajen tace “nai aiki anan da, Madam zan kaima katin biki, muje” tai maganan tana bude motar suka fito atare, tundaga mesa Yusuf Security ke kallon Aneesah yakasa yarda cewan itane yaje gidansu Aneesah kaman zai haukace yana neman ta saidai makota suka cemai maman Aneesah tai aure sun koma cikin Abuja yanzu, karasawa har wajen kofa sukayi tashi Yusuf yayi yana kallonta ahankali yace “Aneesah kece ko idanuna ne” yay maganan yana kallonta tundaga kasa har sama, dudda dai Aneesah ce haryau da wanan hijabin daya sani Amman takara wani mahaukacin kyau tadawo wata yar gayu, wani hadadden takalmi ne na tomford akafarta tana rike da jakan Keith and Charles, fuskarta babu makeup amma fatarta har haska fuska yake tsabagen yanda yake kyalli, lips dinta sunyi jajir gashin goshinta sun kwanta lubbbb alamun tasha hutu, na giranta sunyi baki sidik suna shining, cikin wani irin yanayi na mamaki yace “Aneesah kece” dan murmushi Aneesah tayi tana daura hannunta kan kofan ganin baida niyyan budemusu sai kallonta yake tace “nine Yusuf” ta tura kofan itada Ihsan suka shiga, gani tayi babu ko customer daya a shagon sai Fatima dake bayan kanta tana taunan cingum tana danna waya, ganin Aneesah yasa itama ta saki baki ta tashi daga kan kujeran datake zaune tana kallonta, murmushi Aneesah tamata ba tace komiba sukai sama har gaban office din Madam, tunawa tayi da duk lokacin da zatazo wurin yanda gabanta ke faduwa hmm rayuwa kenan.
Ahankali tasa hannu tai knocking kofar, daga ciki Madam tace “come in” bude kofan ahankali Aneesah tayi ta shiga Ihsan biyeda ita, chak madam ta tsaya tana kallonta tayi mugun mamakin ganin Aneesah, baki Aneesah tabude zatai magana cikeda masifa Madam tace “karma kifara kicemin kinzo karban salary kine dakika bari baki karba ba talauci ya koroki, wlh bazan barki ba, baneman daban miki ba Aneesah, har Yusuf security nasa yajemin gidan zuwanshi na farko yacemin yaganki rashin lafiya kikayi, zuwanshi na biyu aka fadamia cewa maman ki tai aure kun koma garin Abuja hala rashin kudi yasa kika dawo toki koma bana bukatan ki, kin zaci dan kinbar shagona zai mutu ne ba gashi yanzu kin ganiba still going smooth and alive, meya kawoki office dina?” murmushi Aneesah tamata dan yanzu ko kadan bataji tsoro ko dare din datasabaji ba in Madam namata bala’i, murmushi tasakeyi ta ijiyema Madam hadadden katin bikin ta tace “Madam katin bikina daman na kawo miki” da sauri Madam tabude katin bikin tana karanta content din ciki senate president of Nigeria datagani da tambarin eagles din Nigeria datagani a jikin invitation card din yasa tawani irin mike daga kan kujera takasa dena mamaki tadafe kirjinta tace “Aneesah dandan senate president zaki aura na Nigeria?” shiru tayi Aneesah bata amsata ba, Ihsan da Madam tagama bata haushi ne tace “eh shi zata aura, the only male child of the senate president of Nigeria ma for that matter” wani irin zubewa Madam tayi kan kujera tace “chineka e chidimandara, alobidani, Lord you are the most high alobidani, Indeed you are father to the fatherless” kallon Aneesah tasakeyi tace “chaiiiiii Aneesah you this black gurl na you senate president pikin talk say he wan marry jesus christ of Lord chaiii, why he no see my pikin naaaa chaiii” baki Ihsan ta tabe ta kalli Aneesah tace “dalla chan mutafi mesa kika kawomu nan, wuce mutafi” ahankali Aneesah ta rataya jakarta back tace “okay muje” bude kofa sukayi sukafito Madam sumbatu kawai take tana mamaki dama yaran masu kudin nan naganin bakake suce sunaso, jibi fa Aneesah baka kirin, yar talakawa da sauransu, why he no see her fine pikin now, yellow paw paw da ita Chioma.
Daidai sun fara saukowa daga stairs wayar Aneesah ya shiga kara irin ringing din iPhone dinan kafin ma Aneesah taciro wayar daga jaka Fatima tadago kai dan taga daga ina takejin ringing din iPhone, wayar Aneesah taciro ganin Snuggles ajiki yasa tadanyi murmushi, ahankali tai picking call din takara akunne daidai sun karasa saukowa kasa sunyi hanyar fita daga eatry.
Daga ta dayan bangaren cikin fushi sosai Aliyu yace “wa kika tambaya izini kafin kifita eh? Waya baki izinin fita?” yanda Aneesah taji yana maganan azafafe kanaji kasan ranshi yabaci yasa gabanta yafadi sosai to ita taga su Abba sun riga sun bata izinin tafiya me zatawani cemai zata fita banda hakama an hanashi ya ganta, daidai sun karasa wajen kofa da sauri Yusuf Security yabude musu kofa yana kallonta kaman tsohon maye yace “dan Allah Aneesah minti daya, inada magana dake mudan kebe maganan mai mahimmanci ne” cikin wani irin tsawa Aliyu jin muryan namiji yace “where the heck are you wife? And who is that man danakeji a background talking to” jin yanda Aliyu ke mata fada bataso tai magana agane fada yake mata yasa takatse wayan da sauri batare data kalli Yusuf dinba tafita da sauri itada Ihsan sukai wurin motarsu, da gudu Yusuf Security yabita yace “haba Aneesah magana fa nake” kafin ma tamai magana wayar hannunta ya shiga ruri ganin Aliyune yasa gabanta ya shiga faduwa da sauri tai picking tace “Snuggles I will call you back” Yusuf dake tsaye gabanta yace “Aneesah magana fa nake miki shine kike wulakanta ni, is it a crime nasoki, sabida kinga kin dawo yar gayu, mai sonka fa ka girmama shi Aneesah dan Allah kizo mu kebe muyi magana” tsawa Aliyu yadaka mata. “who is that stupid man talking to you Coco eh?” katse wayan tayi da sauri sabida yanda Aliyu ke ihu wanda ke kusada ita zai iya jinshi, kallon Yusuf tayi cikin daure fuska tace “kai Yusuf ni matan aure ce yanzu, kaje chan kanemi wacce kakeso nabarka lafiya” tawuce ta shiga mota da sauri Ihsan tabita ta shiga tana ballama Yusuf din harara, glass din motar Yusuf ya bubbuga yace “Aneesah kiwa Allah kifito ki saurareni, wlh ina mutuwar sonki, dan Allah karkimin haka” tsaki Aneesah taja tacema driver muje driban yaja motan da gudu sukai gida.
Tun da suka shigo layin idanunta suka sauka kan Aliyu dake tsaye akofar gidansu yana sanye da 3quater dawata white shirt yay folding hannunshi akirji yana kallon motan saida motan tazo daidai kofar gidan da hannu Aliyu yama driver alamun yay parking driver yay parking yafito, zagayawa Aliyu yayi fuskarnan a daure yabude marfin bayan mota wani mugun kallon dayama Ihsan yasa sum sum sum tafito daga motar kaman munafuka tace “sannu Ya Aliyu” tai hanyar Gate batare data jira amsan shiba, motar ya shiga yana kallon yanda ta sunnar da kanta kasa tana wasa da yatsun ta, maida kofar motar yayi yarufe ya matsa kusada ita sosai, rai abace yace “ina kikaje batare dakin sanar daniba and waye namijin danaji yana miki magana?” ahankali tadago kanta ta kallai gabanta na faduwa, yanda taga har idanunshi sun chanza kala yazuba matasu yasa taji tsoro ma takeji, fadawa jikinshi tayi ahankali tasaki kuka tana chusa fuskarta sosai akan kirjinshi tana shakan mayen kamshin dayake yi, cikin kuka tace “am sorry daban fadamaka ba kaji ka yakuri, naje raba katin bikine chan Suleja sai na biya bakery danai aiki da nakaima madam katin bikin, shine Yusuf Security yabiyoni yakemin magana amman wlh ban kulashi ba katambayi Ihsan kaji, dan Allah ka yakuri” tai karashe maganan tana sakin mishi wani sabon kukan, duk yanda ranshi yakai ga baci ji yayi yay sanyi sabida jin yanda takemai kuka shiru yayi baice mata komiba dago kanta tai ahankali ta kallai, wani irin lankwashe mai kai tayi ashgawbe tana kallon fuskarshi tace “kahakura?” dan lumshe ido yayi yabude yadaura akanta yanda wasu hawaye ke zararowa daga idanunta masu kama da madara ji yayi ya manta da fushin dayakeyi, turo mata baki yayi tareda make mata kafada alamun bai hakuraba da sauri tace “sorry haba mijina, fadamin mezan maka kahakura” murya chan kasa yace “kiss, kiss me” washe mai fararen hakoran ta tayi tana danewa jikinshi ta dungure mai hanci tace “kiss haba Snuggles, kabari sai ankawoni kaji dan babyna” turo baki yayi ya makemata kafada shi adole baby yace “nooo ni kiss me, I’ve missed you, hug me and kiss me” wani irin tight hug tabashi kaman dan yaronta tana murmushi tana shafamai kai, Murya chan kasa kaman tana kunyan fada tace “I’ve missed you too, I’ve missed my husband too, mijina dan kyakkyawa, Snuggles kasan ko kafini kyau” dan ware manyan fararen idanunshi yayi ya kalleta yace “No, kinfini kyau Fragolina, you are beautiful, oya kiss me nidai kona……” da sauri ta manna mai kiss a lips. _
Wani taushi taji a lips dinshi gasu so moist, wani iri dataji yasa da sauri ta komar da kanta baya zata juya ya juyo da kanta ta kallai har tanajin saukar numfashin shi akan fuskarta idanunshi harsundan shanye sun kankance, ahankali yakai yatsarshi kan pink lips dinta dasuke dan rawa yana shafawa yana kallonsu da shanyayyun idanunshi murya chan kasa kaman mara lafiya yace “when this pink baby lips move, I can’t help picturing them around my Manhood” wani irin yarrr Aneesah taji da sauri ta lumshe ido tana kokarin ture hannunshi dake kan lips din nashi da harshenta, bakinshi yakai saitin kunnenta, murya chan chan ciki yace “when are you going to suck my hard balls with this yummy lips of yours?” hannayenta tadaura akan fuskarta cikeda murmushi magananshi ya mugun bata kunya, murmushi yayi ganin yanda take wani jin kunya, kiss yama kumatun ta yace “very soon nakusan cire wanan kunya, anyway baby tell me what’s your bra size I wanna get some bikinis for ya” kin bude fuskarta tayi kaman batajishi ba, ganin taki kulashi yace “nifa you better answer me tam dan wlh I don’t mind striping you naked inside this car naduba dakai a, after all I’ve missed you, My Manhood has been itching wlh, kaikayi takemin” innalillahi wani irin fizge jikinta tayi da sauri tabude motar tafita kasa fita yayi dan he’s already erect saidai ya leko da kanshi ta glass dayaja kasa harta bude gate zata shiga, kaman zai fashe da kuka ya kirata. “Tiger Toes” juyowa tayi ta daure fuska ta turomai baki tace “menene” wani lauyance mata yayi kaman zai fashe da kuka yamata alamu da hannu datazo, makemai kafada tayi tareda mai gwalo ta arce gida aguje, murmushi yayi ya kifa kanshi jikin kujera tareda fuzar da iska he can’t wait for Sunday morning, flight dinsu 11:30 ne na safe, he can’t wait to show Aneesah how much he loves her, he can’t wait to show her all the heart melting suprises he have for her, barima yazo yakira wanda Dady yasa yama Aneesah International passport.
Biki ake shiryama Aliyu da Aneesah gangariyan biki na gani afada, Sosai Ammi ke sakinma Hajar fuska dudda Dady yacema Ammi karta sake tazo flat dinsu amma Ammi batajima dan yarinyar is so lonely tarame kaman ana dibanta adafa ganda, ranan Alhamis da Yamma Inna da Maman Walili suka iso Abuja sai mamaki suke dama awanan dankareren gidan Ammi tai aure, sai shirya Aneesah ake abata wanan abata wanchan, ita kanta tasan ta tsumu to the extend saida tafara using pant liner, dan dazaran ta zauna saidai taji tajike har skirt din data saka, abin yamata yawa itama, ko muryan Aliyu taji in suna waya saitaji tafara having goosebumps hakan ma yasa tadena daukan wayanshi at all.
Yau jumma’a yaune Walima, Waliman da iyaye both maza da mata, abokan ango, ango, dakuma mata iyaye, da yara da kawayen Amarya.
Wani dankareren Hall aka kama Transcorp Hilton Abuja, inda wanan shahararriyar event planning company na Zeebabyo event planning company na Zainab Babayo aka bama contract din, aiko she killed din dan duk wanda ya shiga Hall din gani zaiyi kaman ya shiga heaven, gawasu hadaddun small chops da aka jejjera akan tables din da Gafaiya’s kitchen aka bama contract din and yar mutan Gafai kam executed the work perfectly, sosai manya manyan jama’a yan siyasa suka cika Hall din, in bamaka da gate pass don’t even come close, wani irin hadadden Abaya specially customise for Aneesah tasaka wanan hadadden International designer din base in dubai mai suna Walid Atallah ne yamata, shi kanshi Aliyu he couldn’t take his eyes off his wife, zaunar da ita akayi kusada Aliyu akan wani hadadden kujera kafin manya manyan Malamai both na Nigeria da kasar waje sufara wa’azi. The first speaker was Mufti Menk yay magana on how to love and what is love aiko ya dagargaza topic din. Second speaker wata babbar malama ce mace mai suna Maryam Lemu tai magana akan patience in Marriage, sai third speaker wani babban malami ne dan Nigeria mai Suna Dr Aliyu Abu Dujana yay magana akan Love making in Islam, so far so good shine best speaker Aliyu dan yay magana sosai filla filla abunku da Dr ya koyar da Love making abubuwan dayakamata kayi itama tayi, harda su kafin ka koma second round inda hali kayi fitsari sanan ka dauro alwala, mutane dayawa koma Ince kusan kowa na wurin walimar nan sun natsu sunajin bayani kuma sun ilmantu sosai, sanan aka fara cin abinci serve yourself kome kakeso kaci abinci sunfi kala hamsin, sai bayan sallan isha’i aka tashi motoci komar da mutane har sunma yi yawa, Aneesah bata yarda tabi Aliyu ba, tana ganin Dady ya kirashi tabi Abdul da Ihsan sukai tahowansu danta lura Aliyu naso yadanyi practice din wa’azin dayaji awurin walimar da itane.
Yau Saturday yau aka tashi da gagarumin biki dudda babu daurin aure, Siddiqatuya Culinary art and school aka bama contract din abinci, saiga su Siddiqa anci chief uniform da dalibanta harda su suka ledan hannu na girki wayaga iyayen tsafta suna girki, su Aisha Humaira itace prefect, su Bara Bara Bara’atu kuma mai rubuta noise maker wai su a Culinary school dinsu in ana girki ba’a magana dan ba’aso kawoyin bakinka su shiga cikin abincin kokuma yawu, aiko sai rubuta su sunayen su suke, Nucy ce number 1, sai Rahima, da Mumy Ramlat.
Chan tsakar gida kuma an kira Lubs wato Lubabatu koroso dancing school, inda suketa wassanni suna rawan koroso antaru ana kallonsu, dayan kanopi tsakar gidan kuma M Yara kidan kwarya center ne yanda tana buga kwarya tana wake su Asiya Mu’azu na amshi saidai kawai kiji kugunki na motsi kika kalla saikiga ashe rawa kike tsabagen dadin wakan, ga Habiba Zilani zaune gefen M Yara sai M Yara tai nisa da kidan kwarya da waka sai kiji Habiba Zilani ta kece dawani matsiyacin guda da wanan mininin hancin nata kaman nawa ke kyazaci wusul aka makala a hancin nan tsabagen dadin gudan, hancin nan duk yay zufa tsabagen aikin gudan dayakeyi, su Sumayya, Fateema, da Faidris ne yan tattara kudin liki suna chusama M Yara a lalita wanan lalita yay birjik da kudi yay kato kya zaci kan yarone a lalitar nan duk kudine, ina kallon Fateema na soke yar dubu a acucu mazan kanta 🤣
Daga tsakar gidan kuwa wajajen gate Ummajaga wato jagajaga Yoruba gang ne ke nasu, sun saka kaya buba and iro sun sassaka igiyan ganga awuya suna buga gangan suna rawa. Ummajaga na waka Wali na amshi. Jaga na buga ganga tace “Baba lawoo mowabebe” sai Wali tai wani irin juyi tana kaiwa kasa tace “alubiri, ohni Mama fesabelu alubiri” yanda suke wakan suna juyawa yasa da sauri Abdul yaje ya shiga zuba musu manni, Jaga na ganin haka ta share zufa ta shiga reramai sabon waka. “abokin ango abokin ango, yes sir, abokin ango eboyi, yes sir, abokin ango babatunde yes sir, abokin ango babawa, yes sir, abokin ango waeje wooo” washe baki Abdul yayi shidai baisan me ake cewaba banda abokin ango dayaji amma wakar tamai dadi ya cigaba da manni.Gaban flat din Ammi kuma yan maiduguri ne kanuri people, sunyi lapaya suna rawa ga turaren wuta sun kukkunna Fauzy ce ajjagora tana wani lankwasa Mum Unais na kada kugu tana wani walwala lapayan su adole yan indiyan nijeriya, su Murja da Zeena da Tang na girgixa, bala’in burge wata babbar kawar Ammi Hajiya Fateema Abdullahi sukayi batasan lokacin data sauko daga flat din Ammi ta shiga watsa musu yan dollars ba, ture Fauzy Mum Unais tayi tazo gaban layin rawan nasu dan Hajiya tafi ganinta ta manna mata tana kadama hajiya gyalenta, dariya hajiya tayi ta watsa mata mum Unais tai ihu Fauzy dasu Zeena suka balla mata mugun kallon nan irin wlh shima sai an rabashi daidai shima atoh.
Raye Raye akeyi a tsakar gida, su Bara’atu atu na dauko abinci a tray suna kaiwa mutane anaci anasha, Marisupermarket kuma musamman sukazo tattara gorunan ruwa dana drinks dan tana sayarwa da masu yin zobo da kunun aya.
Haka aka ci biki karfe takwas na dare aka tafi dina inda Fancy makeover ne tama Amarya Aneesah makeup na kece raini tai shiga cikin white gown dinta da still Walid Atallah ne designer, awurin dinner dasu Abdul ne suka shiryama Aliyu anyi barin kudi ajebo children gang wedding, duka abokanan Leo harda na C.A saida sukazo, sunyi rawa a karshe kasa daurewa Aliyu yayi agaban kowa ya shiga kissing din Aneesah zokaji ihu suka shiga buga table ana kiran sunanshi. “Leo! Leo!! Leo!! ! Leo!!!! Leooooo” Aneesah jitayi kaman zata suma da sabida kunya yana sakinta tafada jikinshi rungume ta yayi yana murmushi yaja hannunta suka fita daga hall din yasa ta amota sukai gida abinsu baimata komiba yakai ta har flat dinsu ya kashe mata ido yajuya shi kadai yasan plans dinshi na gobe.Washegari aka shirya Aneesah aka mata wankan turare takasa dena kuka tun asuba yau zata rabu da Ammin ta da kowa sai bata baki ake, saida Ammi tai da gaske sanan aka samu tasha tea, karfe goma Daddy ya shigo da kanshi yafito da ita yakaita flat dinshi Aliyu tagani zaune kanshi akasa, wa’azi Dady yamusu mai kashe jiki sanan yabama Aliyu amanar ta yace inhar yaci amanar Aneesah to yasani nashi yaci, aure hakuri ne, saida yamusu waa’zi tatas sanan yafito da su yasasu amota ya shiga yan gida da yan uwa harda Ammi aka shi shiga mota aka rakasu har Airport Aneesah kuka kaman zata sume suka sauka, fitowa tayi ta rungume Ammi sosai saida Ammi ta shiga kuka itama hakan yasa Inna tace “me haka maman Aneesah keda zaki mata fada tabi mijinta su tafi kike kuka kuma?” rungumeta Ammi tayi tsam batare data saketa ba sosai Aliyu yaji sun bashi tausayi, saida Dady yasa baki sanan Ammi tasaketa yakama hannunta tana kuka tana kiran Ammi yasaka a hannun Aliyu yace “kutafi” juyawa ahankali Aliyu yayi rikeda hannunta tana kuka sosai bodyguards din da Dad yahada shi dasu suka bisu su biyu suka shiga Airport din, saida Aliyu ya juyo yaga su Dad sun shiga motocin su sun tafi sanan ya kalli bodyguards din yace “kuje ku amshi tickets dinku na C.A, am taking my wife somewhere else and not a word of this to my parents” cikeda girmamawa sukace yes sir sukai inda zasuyi checking in da luggage dinsu Aliyun danya basu yace sutafi da komi.
Kan kujera Aliyu ya zauna tareda zaunar da ita ahankali, hannunshi yasa yaja gyalenta baya, sanan yasa handky ya goge mata hawaye, kaman zaiyi kuka yace “stop crying baby”. Ahankali yace “stop crying Ma Choupette please” cikeda son tamai magana yace “kinsan mesa na kada bodyguards dinan su su tafi California?” ahankali cikin kuka ta kadamai kai, hannunshi yasa cikin Black jacket din dake kan white t – shirt dinshi yaciro emirate business class tickets guda biyu yace “tadaaaa!” yana murmushi yashiga kadamata tickets din a fuska dantai murmushi yace “we are going for our honeymoon a Maldives Coco, just me and you saisa na kadasu, by 12 noon zamuyi boarding daganan naija zuwa Dubai, zamuyi 7hrs 20 or 30min, maybe 8hrs self to dubai, zamuyi 2hrs 20min transit a dubai, sanan saimu tashi daga Dubai to Maldives kuma is 4hrs5min flights, yau zamuyi 13 zuwa 14hrs tafiya, stop crying okay please My love, please smile for me mufa ango da Amarya ne eh amarisco chasco rere” dan murmushi tayi sabida yanda yay maganan cikeda so ya shafa dimples dinta yace “that’s my wife, tashi mutafi, just me and you Coco, I love you very much” hannunshi takama ahankali tace “I love you too dan yarona” hahahah dariya yayi yace “sai mun fara honey moon za’aga waye yaron wani nida ke dama gashi naga kin waniyi bulbul dake” dariya tayi ya rungume ta ta kafada sukai upstairs.
Leave a Comment