Hausa Novels

Abbakar Sarakiey Hausa Novel

Abbakar Sarakiey Hausa Novel

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

ABBAKAR SARAKIE!!! 2022 “PAID BOOK”* Is landing today 11/5/2022 wednes day –may –“`

 

 

 

 

 

 

 

 

_BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM_

 

 

 

 

 

 

*FREE PAGE*

*p1 TO 5*

…………. Tafe nake ina waro ido waje dan ganin inda zanɗauko wannan labarin, Wani katafaren gida na cikaro dashi A ƙasaitacciyar Unguwar kai koda ganin Unguwar kasan bata ƙanana bace fadawa masu jajayen manyan riguna da yalo nagani sunta shawagi A wurin, Wani Bafade Nahanga zaishiga gidan dasauri nabi bayansa dan nasamu shiga gidan Aikuwa saida Akatabbatar Bafaden sune sannan suka buɗe gate ɗin farko yashiga ina biye dashi inata raba ido gate ɗin na farko manyan dawakai ne cikin runfuna sunata cin Abinci gamasu kula dasu nan birjik da ɗakunansu na birjik ga shuke shuken fulawowi da dogayen itatuwa, wucewa gate na 2 yayi nanma haka saida Akatabbatar shine sannan Akabuɗe nanma Akwai dawakai da shuke shuke da gidajen barori idan kabi wani saƙon Anan zaka kai kurkukun gidan na bayi,

Gate na 3 kuwa Manya manyan dawakai ƙosashshine Anan manyan barori ke kula dasu dama gidanje Anan gate ɗin yafi na farko ƙawatuwa harda sweemin-full Anan ga manyan itatuwa gidan baƙaɗan yahaɗu ba, Anan saƙon Akwai kurkukun manya dan hukuntasu, gidan yahaɗu sosai gashi part part har 10 Matan sarki 4 ne kowacce danata part dana Mama pullany mahaifiyar sarki, 5 part na jakadun matan sarki, 6 na waziri da matansa 7 na ƙanen sarki hussai kenan na 8 na yaran sarki mazan saina 9 wanda spare ne Amma yasha kaya dan baƙi, na 10 kuwa yahaɗu sosai, shine part ɗin babban ɗansarki wato

 

 

Karin wasu littafai da zaku so

Powered by: www.mynovels.com.ng
*ABBAKAR SARAKIE* Ajikin ƙofar Anzana sunan Abbakar sarakie da manyan Haruffa saiwani ƙyalli suke Yanzu haka Anakan ƙara gyara sashen dan gobe jirginsa zaisauka A nigeri’a yana Estanbull gun karatu yau kimanin shekarunsa 16 Acan tinda yaje baisake waiwayo Gida 9jar ba saidai Ayi waya dashi, tinyana saura sati 1 Aketa faman shagali da shirye shiryen dawowarsa Abun saiwansa yagani…

 

 

 

 

(WAI NAGAJI WLLH AMMA BARA NALEƘA PART ƊIN UWARGIDAN SARKI)

 

 

 

 

 

 

Sashen Ginbiya Zahra na nufa wayyo hoho kasa ɗauke ido nayi dan tsananin haɗuwar ɗakin da ƙayatuwarsa pic ne birjik kan gini gidan ɗakin dama Aje kan wasu table dake ku sada bango, Wata haɗaɗɗiyar mata nahanga jikin hoton itada yara 5 dik kansu ɗauke da murmushi A fuskansu jikin pic ɗin Anrubuta Happy Family life with Sarakiey Kings..

 

 

 

Yaranta 5 3 maza 2 mata Abbakar shine babba Ammy tayi shekara 5 da sarki bata haihuba har Anakiran juyace, dole grany mahaifiyar sarki Mama pullany tasa yaƙara Aure har mata 3 dan dama bason ginbiya Zahra takeba, cikin ikon Allah Akayi Auren dasati 3 saiga Ammy tasami ciki tahaife Namiji, Zokaga murna gun sarki ba’a magana Ansha shagali kam gata sosa

 

i *ABBAKAR SARAKIE* Yake samu dan yaci sunam mahaifin sarki….. …………..

 

 

 

 

 

 

 

 

 

_BASEERATA ITACE ARZIKINA_

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Sosai kishiyoyin Mahaifiyarsa suka nuna tsana da baƙincikin haihuwarsa A fili Amma banda Sarah itace ta 2 tanada wayau da munafurci wanda hakan yasa suke sonta kuma son sunkasa gano Ainahin gaskiyarta game da Sarakie dan sam bata nuna tsana ko rashin so ba, hasalima lukuta da dama dakanta takan goyeshi musamman idan sarki na part ɗinta soyayya take nunamasa A gaban idanuwan sarki harda Ammy Amma bayan idanuwansu tafi kowa zama maƙiyiya Agurinsa takan Azabtar dashi cikin dabara ta hanyar hanasa Abinci ko na sha tsawon wunin da zaiyi hannunta koma kwana bawanda yasan hakan sai itaƙaɗai saiko jakadiyarta Lami, lami munafukace takanje kowanne ɓangare dan samoma Uwargidanta rahota,

 

 

Salama kuwa itace ta 3 kusan kanta haɗe yake sa Sarah sukan cutama saraki Afakaice Amma ita Salame tafi kowa nuna tsana dan Tafison Ace ɗanta zaigaje sarki kusan dukansu wannan ne burinsu banda Maryam ta 4 sam baruwanta hakan take kamar Zahra Ammy tanada haƙuri saidai sunriga sunɓata mata Record dan bata bisahunsu ba kamar yarda suka tsane Ammy haka suka tsane maryam.

 

 

 

 

 

Sara tanada yara 4, mata 2 maza 2 macce tafara haifa tayi baƙincikin hakan taso Namiji ne saiga macce Allah yakawo, sam Yasmin batada hali irin na Uwarta karantse Ammy ce ta haifeta kodan tana yawan zama hannun Ammyn ne oho? tintana jaririya Allah yasawa Ammyn sonta take ɗaukarta Sara kuwa ganin halinta yabanbanta danata hakan yasa tabarwa Ammyn ita, tasake haifar Jafar cikin ikon Allah jafar yazo daidai yarda takeso dan tin yana ƙarami yakasance maƙetaci dik yashiga cikin yara sai yasasu kuka koma yafasa kan wani, hakan yanama Second mom daɗi sunda Saraki yasama ta kenan second mom take sunan yabita, yaranta 3 suka kasance daidai Ra’ayinta ɗayance kawai tafita bare…

 

 

Salama yaranta 3 kusan 2 nada sanyi sunason saraki ɗayan dai yakwaso halin jafar Munir kenan

 

 

 

 

Maryam kuwa bata taɓa haihuwaba haryanzu wannan yasa Take riƙon Sarakie Hannunta sunahaƙu sosai yanason matar dan tini yafahimce halayyar matan gidan haryadaina yarda suna ɗaukarsa saikuka ɓige dacewa Zahra da maryam munafukai ne su suke horemasa kunne….. Tin Sarakie na ƙarami ya zamewa yaran gidan dodo mugun tsoronsa suke hakan yasa munir da jafar da Sa’id da Khairat Tsanarsa dik da khairat sonsa take,

 

 

 

 

Khairat da sa’id ƴaƴan waziri sarki ne waziri kamal shikanshi yatsani sarkin saboda yanada yawan masoya sarki Hussai yamel mai Adalcine maiƙaunar talakawansa inda ƙanensa Hassan yamel suka kasance rayuwarsu iri ɗaya, su waziri sunjima suna ƙullamusu tuggu dan kawai surabu Amm Allah baiyiba,, yanada mata ɗaya da yara 2 Ameer da Kaulat …..

 

Sarakie namugun ji da Ameer kusan shine sa’arsa sunshaƙu sosai,

 

 

 

 

Ganin Sarakie na hanayaran gidan rawar gaban hantsi yasa Sara da Matar waziri dama salama sukayi cuku-cukun da sarki yaturasa waje karatu, Ammy batasoba amma bayarda ta iya Maryam kebata haƙuri dan tasan dik shairin matan gidan ne, Ameer kam yasha kuka yaso binsa Amma suka hana,

 

 

 

 

Tinda sarakie yaje baisake waiwayo 9jar ba dan yagama fahimtar shida Uwarsa basonsa suke, yanacan ne yasami labarin wai grany tadawo daga saudi takomo nan gidan sarautar da zama,

 

 

Sukanyi waya kullum da Abbansa da mamy dama Umma maryam dan haka yake cemata yanacan ne yasami labarin itama tahaife tagwaye Abunta yaji daɗi sosai dan yasan koba komai tawuce gorin haihuwa yanzu…..

 

 

 

 

 

 

Tuntafiyar Sarakie gidan yaƙara hargitsewa su Munir suke Abunda sukaga dama suzagi wannan suci mutuncin wannan, kuma sunsami ɗaurin gidan Agun Pullany da farko tafara masifa sai Andawo matada sarakinta ganin tanason maida musu hannun Agogo baya yasa Sara da Salama matar waziry suka kai sunanta kan bokan tsauni take tamanta dashi tama tsaneshi yaransu kawai takeso, shi kanshi sarki basu barshi ba dan gudub kar yabawa ɗan’uwansa garagar yasa suka cusamasa tsanar ɗan’uwansa nasa har baiko bari yaje fada……..

 

 

 



Muna dauke da Littafan marubutan Hausa…

 

 

 

Name: [Abbakar Sarakiey Hausa Novel]
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC (WPS) .HTML
Uploaded By: www.mynovels.com.ng
Category: Hausa Novels Documents
Tags: #Hausa Novels Documents #Hausa Novels Books Complete Hausa Novels #Hausa Novels #Hausa Novel #Romantic Hausa Novels #Sabbin littafan hausa
Novel Price: Free
Last Modified: October, 2022

 

 

Idan Kuna Bukatar Hausa Novels Audio Ku Shiga anan Kana ku danna Subscribe a tashar My Novels TV

Zaku iya sauke Manhajar Android ta My Novels anan Domin samun littafan Hausa maras adadi


Zaku iya shiga WhatsApp Group namu na My Novels anan domin samun Littafan Hausa Maras adadi


Domin samun littafai a saukake su shiga group namu na Telegram


Powered by: www.mynovels.com.ng

Leave a Comment

error: Content is protected !!