Hausa Novels

Abokin Kwana Hausa Novel Complete

Abokin Kwana Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

Tag: ABOKIN KWANA

 

NA

ZAINAB HARUNA SARKI

Mum Adabiyya

 

 

*ROYAL STAR WRITER’S ASSOCIATION*

{R.S.W.A}

 

 

*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*

_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_

 

*Alk’alaminmu ‘yancinmu*

 

 

 

BOOK ONE

 

Bismillahi’rahamanurrahim

 

 

 

 

INAWA DAUKACIN MUSULMI BARKA

DA SALLAH

ALLAH YA MAIMAITA MANA

AMEEN.

 

 

Banyi book ɗina dan wani ba ko wata,

Dan haka duk wanda yaci karo da wani abu da yayi kamaneceniya da halayyarsa to akasi ne.

 

 

 

 

 

 

Page 1& 2

 

______________________

 

A cikin bacci take jin abun da ba sabon abu ba ne, awajenta so take ta buɗe idonta amma takasa aikata hakan, tana jin yanda yake sarrafa jikinta babu inda hannunsa baya kaiwa.

A cikin wannan halin ne taji sautin kiran sallar asuba, take tadaina jin komai wani nauyayyen bacci ne yayi awon gaba da ita. Mama ce tazo take tashin su Amira cikin damuwa ta juya ta kalli Eshaty wanda tayi dai_dai a katifa tana sharar baccinta. Da alama baccin yana mata dali kamar ta juya kada ta tasheta

sai kawai tafasa ta isa kanta

“Aisha! Aisha!!” kamar kada ta ta tashi, amma sanin halin Mama ne yasa ta tashi tana wata ƙatuwar hamma wacce da alama baccin bai isheta ba cikin faɗa “Mama take magana “ke kullum baki da aiki sai bacci mutum ya kwanta da wuri amma tashi ya gagaresa akan lokaci, duk gidan nan kinfi kowa makara kowa sai yayi sallah ya barki kamar ba ƴar musulmai ba haba Aisha, abun nan da kike yi yana min ciwo, da dai ba halinki ba ne amma zan san abun yi akanki”. Ba tare da Eshaty tayi magana ba ta miƙe ta za gaye Mama tawuce cikin harabar gidan tafita ta ɗauki buta tashiga bayi, bayan tagama tsarki ta fito bakin fanfo ta fara alwala, kawai sai ta tuna da abun da ya faru acikin mafarkinta cikin razana tamiƙe, tana salati “Mama ce tak’ara so wajenta tana tambayar lafiya? rarraba ido Eshaty tafara alamun rashin gaskiya, lura da hakan Mama tayi kawai sai ta share ta, tayi wucewarta bayi, har Mama ta gama abun da take tafito “Eshaty na tsaye a inda take bata ko motsaba, “Mama ta kalleta ta jijjiga kai’ tawuce ɗaki, ganin babu kowa a waje ya saka ta shiga bayi ta ɗauko bokiti ta ɗibi ruwa ta shige bayin da niyar yin wanka, duk abun da yake faruwa Mama tana kallonta ta window.. Cikin tashin hankali Mama ta zauna a bakin gado tana saƙa abubuwa da yawa aranta.Anya Yarinyar nan bata fara bin Maza ba? Kai! Inah! Inah!! ba za tayi haka ba na yadda da tarbiyar ƴata, k kuma Aljani ne ya aureta? nan ma Mama ta kasa yadda, da maganganun zuciyar ta,ta tana wannan nazarin ne Eshaty tayi sallama ta shigo ɗakin kanta a sunkuye kamar mara gaskiya, sashin da lokar kayanta take ta nufa ta buɗe ta ɗauko wata doguwar jallabiya mai launin yellow tasa tare da ɗaure dan gyalen rigar akanta, darduma ta shimfiɗa tare da sanya hijabi ta tada kabbarar sallah.

 

su Amira ne suka shigo lakin Mama domin sun duba Palo bata nan, Ikram ce, autar Maman ta fara gaidata cikin kulawa take amsawa kana suka juya wajen Eshaty wanda sai a lokacin ta idar da sallah Aunty inakwana? cikin sanyi jiki ta amsa, basu damu ba domin kuwa idan akwai sabo sun saba.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Cikin shigar makaranta ta fito

Ba tare da ta kalli kowa ba a cikin gidan ta fita

Ikram ce tace “Aunty yau ba za kiyi break ba zaki tafi?

Ko juyowa ba ta yi ba, ta bata amsa, cewa”. nasha coffee

Ta juya tayi ficewarta

Duk abun da suke “Mama na jinsu amma ko uffan’ batace ba.

Da yake Islamiyyar a bayan layinsu take batayi wata doguwar tafiya ba ta ƙarasa.

kanta tsaye cikin class ɗin su ta nufa babu kowa kamar yadda tayi tsammani wajen bencin da suke zama ta nufa, sai tayi mamakin ganin jakar Fatima Mu’azu da tayi, aranta tace wai Ƴarinyar nan duk sammakon da nayi yauma ta rigani zuwa?

shiru tayi na dan lokaci sai kuma ta aje Jakarta itama ta nufi office . tana waige -waigen rashin gaskiya. batayi mamakin ganin “Fatima Mu’azu akwance kan babbar kujerar da ke office d’in ba

cikin murmushi ” Fatima tacewa “Eshaty sannu da zuwa Malama.

hararar Fatima, Eshaty tayi, tace wai ke dan Allah amma anan kike KWANA ko? dariya “Fatima tatuntsira. Gami da tafa hannu tace ” ke ce k kayi kama da wacce bata KWANA a gida ba, hhhh anya kuwa yau biki gamu da wanda ya fiki jarababa,? inji Fatima

Mtsss… Eshaty tayi tsaki tana kai hannunta kan tsintsiyar kwakwa, da niyar tafiya ta share class ɗin su.

Fizge tsintsiyar “Fatima tayi daga hannunta yace” malama ba ki fa bani amsa ba zaki fita? iya ƙuluwa “Eshaty ta ƙule bata san sanda tasa iya ƙarfinta ba ta fizge tsintsiyar ta juyo a fusace zata futa,. kawai sai taji tayi karo da “mutum. Shock ɗin da taji ne yasa ta saki wata sanyayyar ajiyar zuciya, ta ji kasala ta ziyarceta a take, taji wannan abun daya saba fitowa a gabanta a duk lokacin data haɗa jiki da Namiji yana bin cinyoyinta, ya’ Allah!!! Ta ambata da ƙarfi.

Yunƙurin raba jikinta da mutumin take.Amma ta kasa sakamakon wata runguma da yayi mata, cikin masifa, “Fatima ta ƙaraso inda suke rungume da juna ” tace ka saketa tayi tafiyarta ko kuma wallahi ni na fita na bar muku office d’in”. tun jimawa ina zaune ina jiranka daga cewa zaka siyo kati, ka je kayi zamanka har kabari tazo ta sameni” duk surutun da take yin nan a banza, dan baima san me take cewa ba ya shiga wata duniyar daban.. Hannayensa duka biyu ya ɗora akan ƙugunta, ya dan matsa su kaɗan, wani nishi, ta saki sakamakon wani dad’i da taji ya ziyarceta

bakinta ya haɗe da nasa ya fara tsotsa yana lumshe idon sa…….

 

 

 

Karin wasu littafai da zaku so

Kuyi haƙuri masoya nan zan dakata

 

 

Mum Adabiyya ce

2 Comments

Leave a Comment

error: Content is protected !!