Sirrin Rike Miji

Abubuwa 5 da suka sa na mallaki Miji na

Abubuwa 5 da suka sa na mallaki Miji na

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Tag: Mallaki miji Mallakar miji

Sabunta Salon Kwanciyarki Lokacin Jima’i

 

Kada Ki Zama Mace Marasa Daraja Matukar Kina Son Mallakar Mijinki, Don Haka Sai Kin Cire Tsoro, Kunya Ko Shakka Sannan Zaki Iya Gamsar Dashi Kuma Matukar Kina Iya Gamsar Dashi A Lokacin Jima’i To Tabbas Kin Mallake Shi Kenan ‘Yar Uwa.

 

 

 

Namiji Kan Iya Jurar Kowani Irin Sakaci Daga Wurin Mace, Amma Baya Iya Juriya Akan Jima’i, Domin Shine Abinda Aka Gina Aure Da Jin Dadin Auren Akansa.

 

 

Shi Jima’i Wato S*x Shine Babban Dalilin Da Allah Ya Sanya Ya Halicci Jinsin Mace Da Namiji Don Su Rika Saduwa Don Acigaba Da Samar Da Jinsin Halittar Dan Adam.

 

Mallaki miji Mallakar miji

Shi Jima’i Wato Saduwa Ko Sex Shine Abinda Ke Samar Da Asalin Natsauwar Dan Adam Kuma Matukar Mijinki Yana Samun Natsuwa Tare Da Ke Tabbas Kin Gama Mallakarsa Domin Namiji Kullum Abu Na Farko Dake Zuciyarsa Tare Dake Shine Yadda Kike Masa Lokacin Da Kuke Jima’i.

 

 

Don Haka Ya Zama Wajibinki Ki Sani Kuma Ki Rika Aikata Abubuwan Da Aka Koya Miki Na Ilimin Jima’i Ta Haka Ne Kadai Zaki Mallakeshi Yadda Idanuwansa Bazasu Rika Kallon Wata Ba Balle Har Ta Bashi Sha’awa.

Leave a Comment

error: Content is protected !!