Hausa Novels

Afrah ta Mutu Hausa Novel Complete

Afrah ta Mutu Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Tag: Afrah ta Mutu Hausa Novel Complete

*AFRAH TA MUTU*

 

 

 

Karin wasu littafai da zaku so

*NA MRS DAN GATA LA REINE*

 

*PAGE 1*

 

 

Arfah ki yafemun na yi baban kuskure da na saka rayuwarki a matsala,bazan taba yafewa kaina ba nice sanadin tarwatse rayuwarki,sanadin ki na kasa samun maslaha a kabari na,a ko wacce dakuna da azabar da take riskana,ban taba samun dai-daituwa kwanci kabari daidai da sakon daya na tuba Arfah ki yafemun ki nemamun gafarar Irfan da su Abbah luwwwww ta yi karkashin kasa kusan na awa biyu,duk wannan al’amari acikin bacci take ganin sa,se fadi take kamar haka

 

“Ina’illaihi wa inna’illaihi raju’un Allahuma ajirni fi masibati ya Allah ka yafe muna ka gafarce mu ka kyautata makwanci yar uwa ya Allah ina rokon ka da kyawawan sunayenka tsarkaka wanda kace idan an kira ka dasu kana amsawa”

 

 

A hankali ta fara bude idon ta bakinta dauke da addu’a tashi daga ɓaci,tuna mafarkin da tayi tana bacci tayi wani hamshakin matashi murmushi tayi tace “no mafarki ba gaskiya ba ne mi ma zae sa na takura kaina bayan ba wani abu da muke aikatawa

 

 

 

Daidai wannan lokaci ya fito daga toilet yana tsane jikin sa da ruwa,kallon ta yayi cike da so da kauna yace “Angel har kin tashi”

Yamutse fuska tayi tace “ina ka Sanni kuma? Da kake kirana Angel”

Murmushin gefin baki yayi ya kara so kusa da lit (bed)yace “Ni kike murgudawa baki?”

Wani tsalle tayi ta fada toilet tace “eh to da wanda yake magana dashi nake” girgiza kai yayi yana tunanin wannan wacca irin soyayya suke wa junan su

 

 

 

 

A haka ta riske shi ya zubawa wardrobe din ta ido wata arniya doguwar riga yar Rajistan ya ciro rigar tasha String of bead

(Chapelet) masu kyau da tsari juyowa yayi yana kalonta a hankali ya jata zuwa websites ya hau cancanta mata ado ba lefi tana da kyau daidai gwargwado dan baza mu kira ta ajin farko ba ko ajin karshe tana godiya da Allah da ya bata kyau daidai gwargwado wanda mijin ta yake nunawa a gaban ko wacce macce ba ta kama kafar ta ba

 

 

 

A haka yayi mata simple maicop ya shirya ta tsaf kamar ka sace ta ka gudu,ita ma ba ta yi kasa a guiwa ba ta shirya mijin ta tsaf suka fito kamar Laila da majnun

 

 

 

Da yake week-end ne ya taya matar sa aiki sallah kawai ke fitar dashi yanzu ma a zaune suke suna shan fruit salad suka jiyo sallama da gudu ta fita tana “oyoyo Arfah mutanen garin gwamna shine ba waya?”

Dariya tayi tace “kai Anti Afrah ai kya barni na sha ko ruwa ne ama daka ta Abu Aree’f ya na gidan ko ya fita?”

Baya nan haka kawai tace da ita rai a dan bace a haka suka shiga fallon suna fira da dariya

 

 

 

 

Wani wawan birki Arfah ta ja sa boda tozali da tayi da fuskar da ta tsana a rayuwa ta juyawa tayi da niyar komawa Afrah ta sha gaban ta “Angel wai mi kike nufi kar fa ki manta girman alkawari!”

“Ama Life……”

Daka ta ba wani Life ki fito fili kice har yanzu tsanar mijina kike

“Haba Angel ni a wa,Ina wuni Abbah Miemie”

Se da ta sake maimaita wa,kafin ya amsa mata ciki² kamar anyi masa dole

Sosai amsa War da yayi wa Arfah tayiwa Afrah ciwo dan gani take har yanzu akwai yar tsama tsakanin yar Uwa ta da mijinta

 

 

 

Sallama yayi wa Afrah ta raka shi har bakin faking ya ja motar sa ya fita ita kuma ta dawo ciki fuska babu walwala

 

 

 

“Anti ina Miemie da Aree’f Nazo banji motsin su ba?”

Miemie na Niger yau kwana ta shida taje da Khalid Aree’f kuwa yanzu Hindatu ta je dashi neman cart

Ok daga nan ba wata magana da ta koma shiga tsakanin su

 

 

 

Yana tuki yana tunane² a zuciya shi wanda shi kansa bashi da damar amsawa kanshi su a haka har ya kara sa gomna House din su hone yayi getmane y wangale mishi get gani yayi babu inda zeyi parking hakan yasa ya mayar da motar sa a waje

 

 

 

Cikin takon sa na yanga ya kariso bakin kofar da zata sa dashi d fallo bel ya dana nan take k’ofar ta bude mi ze gani yayun shine da kanin shi cuzin dinsa iyayensa gaba daya dange na kusa an game ga kuma fallon da aka kawatashi iya kawatuwa shide cike da mamaki yake kallon ko ina na gidan ganin irin yanda ya birge sa sosai

 

 

 

Haleesa ce ta rumgume sa tace happy birthday my love Junior,cike da mamaki ya kaleta yaga ta kauda kanta ko kallon inda shike batayi ba

 

 

Comments and share

 

 

Rpreety ce .

Leave a Comment

error: Content is protected !!