Aisha Tsamiya Biography, Phone Number, Wedding Pictures
Who is Aisha Tsamiya
Aisha Aliyu Tsamiya (an haife ta a shekara ta 1992) a ƙaramar hukumar Nasarawa ta jihar Kano a Arewacin Nijeriya. A halin yanzu tana karatu ne a Jami’ar Yusuf Maitama Sule dake a jihar Kano.
Aisha Aliyu, wata matashiyar ƴar fim din hausace da take da burin zama babba a harkar fim. An haifeta a ƙaramar hukumar Nasarawa dake jihar Kano. Ta tafi makarantar firamare da sakandare ta Giginyu kuma a halin yanzu tana neman karatun ta mai zurfi.
Aisha Tsamiya Work
Ta fara aiki ne a matsayin mai daukar nauyin fim ɗin ta da kanta saboda sha’awar fina-finai don isar da sako ga al’umarta, saƙonni kan canjin zamantakewa.
Fims Aisha Tsamiya Starred
Fim dinta na farko shi ne Tsamiya daga nan sai wani fim mai suna Rabi’a, Rayuwa Bayan Mutuwa, Uzuri da Dakin Amarya. Hakika Aisha Tsamiya ta nuna wa duniya ita ba kanwar lasa ba ce, domin har yanzu tana ci gaba da bayyanar da hazaka da kwarewarta a fagen finafinan Hausa.
Tsamiya ta zama daya daga cikin fitattun ƴan fim goma a cikin jaruman Kannywood a shekarar 2016.
Hakanan Kuma Tsamiya na da masoya da mabiya masu ɗimbin yawa a shafukan sada zumunta na yanar gizo.
- Tsamiya
- Ranar Baiko
- Hanyar Kano
- Bahaushiya
- Da Kishiyar Gida
- Dakin Amarya
- Husna
- Jamila
- Mai Dalilin Aure (Match Maker)
- Makahon Gida
- Munubiya
- Niqab
- Nisan Kiwo
- Rayuwa Bayan Mutuwa
- Zeenat
- Kalan dangi
- Aisha Aliyu(tsamiya)
Kalaman Soyayya Na Kwanciya Bacci
Aisha aliyu tsamiya matashiyar yar film ce data nuna fata da sha’awar shiga masana’antar da shirya fina finan hausa.
An haifi Aisha tsamiya a shekarata 1992 a karamar hukumar nasarawa ta jihar kano, ta tafi makarantar firamare ta Giginyu sannan ta halarci makarantar sakandire.
Ta fara aiki ne saboda sha’awar da takeyiwa sana’ar shirya fina finan hausa a cewar ta domin isar da sako ga al’umma. Film din tsamiya shine film din data fara suna a cikin shi, sannan ta fito a film din Rayuwa bayan mutuwa, Uzuri, Dakin amarya, kalan dangi da dai sauran su.
Aisha tsamiya ta zama matsayi na goma a shahararren film din salma, hakika har yanzun Aisha tsamiya tana daga cikin matan da tauraruwar su ta dade tana haskawa a masana’antar shirya film na hausa, kuma ta kware sosai a wannan sana’ar ta shirya fina finan hausa.
A halin yanzu dai Aisha tsamiya tana cigaba da neman ilimi a arewa. Aisha tsamiya har yanzun dai batayi aure ba amman tana kiyaye sunanta da duk mutuncinta, sannan tana da burin kammala makaranta kafin tayi aure.
English
Aisha Aliyu Tsamiya is one of Nigeria’s most decent Kannywood actresses right now. Her way of living, her clothing, and the way she approached fans set her unique from her colleagues. Aisha Aliyu Tsamiya is a Nigerian actress from Kannywood who is most known for her portrayal as Dakin Amarya in the film Dakin Amarya. She was born in Nasarawa City, a minor local government in Kano State, in 1992.
You may like Ummi Rahab Phone number
Before stepping into Kannywood as an actress, the lovely Kannywood actress graduated from the state. Aisha began her acting career in 2011, and her debut film was “Tsamiya,” which is how she came to be known as Tsamiya. He rose to prominence after appearing in the popular film “Dakin Amarya.” The movie was regarded as one of the best Hausa films of the year.
Aisha Tsamiya Wedding Pictures
Thank
Nice