Alƙur’ani Mai Tsarki Application na Android
Shin ko kun san akwai wani Application na Android mai Suna Qur’an Hausa.
Wannan Application yanada amfani sosai a gareku domin yana dauke dukkan Ayoyin Qur’ani mai tsarki tare da fassara da Harshen Hausa
Ku saukar da shi anan… 👇👇👇
Download Qur’an Hausa