Alalen Gero Bariki Hausa Novel Page 37

Alalen Gero Bariki Hausa Novel Page 37

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

ALALEN GERO BARIKI

 

 

 

 

*Zahra Surbajo*

 

 

 

*37*

 

 

Suman tsaye tayi lokacin da tai arba da part ɗin na rumana sabida ƙarshe ne gurin haɗuwa,

 

Duk da kasancewar ta Æ´ar gidan masu hali hakan be hanata ganin kyan É“angaren rumanar ba.

 

Cikin farimciki ya dubeta yace”to ya kika ga É“angaren nata?”

 

“Beautifull”

ta bashi amsa a gajarce,

 

Be bi ta kanta na yaje ya haye kan sofa dan yayi waya da masoyiyarsa.

 

A sanyaye sameera tace “to meyasa baka haÉ—emu anan ba? ko acan”

 

É—ago ido yayi ya kalleta sannam ya bata amsa da cewa”nan shi na ware dan mata ta,can kuma nida abokaina, Æ´an uwanki suka zaÉ“a miki can ni ba ni bane”

 

“to ni nan nakeso indawo daga yanzu”ta faÉ—i ranta aÉ“ace.

Karanta Littafin Asp Zarah by Jasmine

“zaki dawo in ta amince amma mubar maganar har zuwa É—okacim dawowarta”daga haka be sake ce mata komai ba ya danna kiran wayar ta rumana.

 

Ta jima tana ringing kamin ta ɗaga,cikin siririyar muryarta gwanin burgewa tace a shagwaɓe.

 

“ya office É—in?”

 

LangaÉ“ewa yayi kamar tana gabanshi yace “ayki ba daÉ—i rumana ga kewarki kullum Æ™aruwa take pls yaushe zanzo mu taho ne?”

 

Turo baki gaba tayi sannam tace”ni fa bana son kace haka raina beso”

See also  Zuciyar Mutum Hausa Novel Complete

 

 

“tuba nake gimbiyata”

 

Sameera dake tsaye tana sauraronsu Ficewa tayi fuuuuh dan ya bata haushi kulawar da

yake ba rumanar ta gaza jurewa dan gani take da biyu yake yin wani abun ma.

 

 

Haka yay ta jan rumanar da hira har ta sake suka shiga yinta bada wasa ba,wacce yawanci Ashrab É—inne ke kawo hirar ita kuma ta tayashi

 

Se misalin sha biyu na dare sukai sallama shima dan rumanarca

Koda ya shigo sashin na sameera bata falon dan haka É—akinshi ya wuce da zummar yayi brush ya kwanta.

 

Sede yana shiga ya sameta tayi É—aiÉ—ai agadonshi, cikin wasu arnayan kayan bacci masu tada hankali nan take.

Kauda kanshi yayi daga kallonta yace aÉ—an fusace”ke da kika baroni acan meye na shigomin É—aki yanzu in bazaki damuba kizo ki fice pls i need privacy”ya faÉ—i yana nuna mata hanya.

 

Tasowa tayi cikin takun É—aukar hankali ta iso gabanshi,kafaÉ—arshi ta dafa,tace cikin siririyar murya.”kace in bazan damuba in fita,to kuma gashi zan damun in na fitan ya za’ayi kenan?”

 

Æ™are mata kallo yayi mace har mace amma ba class koda kuwa pre nursery ne.Tsaki yayi sannan yace,”bani da damuwa da hakan,dan haka kije naki É—akin,I don’t want to repeat myself”

 

“ka lasamin zuma abaki kuma shine zaka goge,ni gaskiya inada buÆ™atarka yanzu,ka biyamin buÆ™atata first”ta faÉ—i tana kamo shi.

 

Ƙare mata kallo yayi ya ajiye wayarshi gefen gadon sannan yajata da ƙarfi zuwa kan gadon,wani nishaɗine ya kamata ganin taci galaba akanshi har wani cije baki take

See also  Luwadi da Madigo Abinda Ya Kamata Ku Sani

 

Komai da ƙarfi yake mata,kamar ya samu jaka,me makon daɗi se akasin hakan,tun tana kukan daɗi ta koma na neman agaji,amma ko ajikin ashrab,kutsata yake iya ƙarfinshi,ɗuwawukanta ko sunci duka bana wasa ba duk azuwan style ne na ɗaukar hankali.

 

Roƙonshi take ya barta amma bega ze iya ba,seda yay mata gurzar da ko da wasa ya nemeta seta gudu sannan ya ƙyaketa,ya tashi yayi shigewarshi toilet wanka.

 

Sameera ko kuka tayi shi kamar ba gobe,dan ko maƙiyinta bata masa fatan haɗuwa da ashrab a fannin auratayya.wannan azaba dame tayi kama.

 

Da jan ɗuwawu ta fice daga ɗakin nasa zuwa nata,ta jima acikin ruwan zafi tana gasa ƙasanta tana kuka da danasanin zuwa ɗakin nasa.

 

Se leƙawa take a madubi taga ko gurin yana nan dan ji take kamar ɓarewa yayi.

 

Muje zuwa

 

Surbajo for life.

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top