Hausa Novels

Alalen Gero Hausa Novel

Alalen Gero Hausa Novel

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Tag:     *ALALEN GERO*

*(BARIKI)*

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

 

_(Romantic love story)_

 

*Zahra Surbajo*

 

 

_BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM_

 

*Wannan littafi nayishi dan maauratane,in baki da aure kika karanta ruwanki,nide na faɗa,kuma ba free bane,na kuɗine 300,page ɗaya kullum,in kuma vip zaa saki 500,page biyu kullum,in dan ki siya ki fitarmin ne kar ki siya,*

 

*banyi shi don cin zarafin kowa ba,nayi shi ne don ilimantarwa da faɗakarwa gami da nishaɗi,soyayya zazzafa me tsayawa a rai,da kuɗi kaɗan ki kwashi garaɓasa*.

 

*20 Free pages zanyi,dan haka me buƙata ya fara biyan kuɗinsa yanzu,ba ragi dan kar kice arage baay ba kiji haushi*

 

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

 

*07044600044*

 

*1*

 

 

 

Gyara zamansa yayi akan luntsumemiyar kujerar da yake kai,ya yamutsa kyakkyawar fuskarsa yace kamar wanda akawa dole.

 

“she is not my taste,so kaje ka sallameta,taya zaka kwaso min wannan me nonuwan kaya guda,ay sunyi yawa pls kaje ka sallameta,”ya faɗi cikin yanayi na ɓacin rai.

 

“Ashrab in ance maka kai ƙaramin ɗan bariki ne sekace ba haka ba,in ankawo ma kayan harka ka kushe,me manyan ɗuwawuka kace sunyi girma bazaka iya handling ɗinsu ba,in an kawo me manyan nonuwa kace sunyi maka girma gun surcking zaka wahala,wai kai wacce irin haja kake so ne? se anemo maka ko ina ne afaɗin duniyar nan”cewar Hisham yana daga tsaye.

 

“look hisham,bafa na shiga bariki bane dan in dinga haɗa cibiya da kowacce gaja,see akwai mata classic ones dake yawo agari,ajebotically,irinsu nake so,amma wannan me nonon kamar guga ka bata 5m kasallameta”ya faɗi cikin haɗe rai.

 

Dariya hisham yayi ya tafa sannan yace”yawo ajebotically ko,to zansa Haisam ya kawo mana su container guda seka gaji da hawa da sauka next week,”

 

 

Taɓe baki yayi gamida yamutsa fuska ya lumshe kyawawan idanunsa sannan yace a sanyaye,”hisham akawo su da wuri kar ya wuce next week ɗin”yayi maganar ba tare daya buɗe idonsa ba.

 

“kar ka samu damuwa Ashrab kasa aranka anyi angama”cewar hisham yana murmushi gamida latsa wayar hannunsa ya kara akunne.

 

Ta ɗan jima a kunnen nasa sannan yace”haisam wannan hajar taka fa bata samu karɓuwa agurinsa ba,dan haka zaa sallameta yanzu”

 

Daga can ɓangaren haisam yace” nima fa time din danaga pics ɗinta na faɗawa jammy cool batayi ba amma se tace wai tana ɗaukar Ak47 till down,”

 

“ko ma de nuclear take ɗauka shide yace batayiba,so se ka sanar da jammy cool zata ɓata harƙallarta inde irin wannan zata dinga kawowa Ashrab”

[

“ba damuwa zaa kiyaye gaba atayani bada haƙuri dan nasan yaji haushi”cewar haisam yana dariya.

 

“ba ruwana kwa haɗe,dan kunfi kusa”

 

Daga haka ya kashe wayarshi yakai dubansa gun ashrab wanda tun ɗazu idonsa ke lumshe yace”bari in wuce ni yanzu zansa a wuce da ita yanzu,haisam yace tuba yake”yakai ƙarshen maganar yana dariya.sannan ya ɗora da cewa

 

” shegen ay yasani sarai ya kwasota,gata shegiyar taci kuɗi me yawa,visa kuɗin jirgi, hotel, wajen 15m tun daga dubai,nifa inaga mu jaraba hajar ƙasarmu mu gani mana”cewar hisham yana kallon Ashrab,

 

“matan nan ay basu da sirri sun dingi yamaɗiɗi dani cewar ina nemansu,gasu duk ba wasu nunannu ba,mubar maganar kawai kaina ciwo yake inaso in kwanta”yafaɗi yana ƙoƙarin miƙewa.

 

Sanin hali akace yafi sanin kama,hisham bece komai ba dan yasan halin abokin nasa farin sani,tunda ya furta haka yasan koda uban wa yake zaune ze miƙe yabar gurin.

 

.Bayan fitar Ashrab Hisham ya miƙe ya fita falon da aka ajiye hajar ta ashrab,balarabiya kyakkyawa sede tana da manyan nonuwa wanda gaba ɗaya ta fiddo rabinsu waje,ita ala dole tayi kyau.

 

Tana ganin Hisham ta miƙe da saurinta,dan ta ɗauka shi aka yowa order ta,gunsa ta nufa kan yayi wani yunƙuri tuni ta rungumeshi tana faɗin “marhabun ya habibi keif halik?”

 

Yaren larabci agurinsu ba wani baƙon abu bane kasancewar sun iya su duka,dan haka amsa mata yayi fuska ba yabo ba fallasa sannan ya nemi guri ya zauna,ɗarab taje ta haye cinyarshi ta zauna tana wasa da gashin kansa kasancewar shima Hisham ba baya bane gurin kyau.

 

“ina miki barka da zuwa ƙasata nigeria,”

 

Murmushi tayi gamida gyaɗa kai alamun godiya,sannan ya ɗan nisa kaɗan yace,”wanda aka yowa order ɗinki baya gari dan tun kast week yake jiranki kuma se aka samu akasi a visar ki,so batun gaskiya yana can dubai,in kin koma zaku haɗu”

 

Ranta sosai ya ɓaci dan ita acan ƙasar su irin high class ce akaruwancin,dan da ƙyar ta amince ma zata zo nigeria shine kuma zaa ce bayanan,nanfa ta rufe hisham da masifa,ta inda ta shiga ba tanan take fita ba.

 

Tsawa ya daka mata sannan yace cikin fushi”ilal adab,kussu ummuk,wallah kikai mana mushakir anan,wiya zakisha,anti majnoon?”

 

Ayko kamar ya jona mata caji nan fa ta shiga surfa masa zagi ta uwa ta uba,duk yadda yake tunaninta ta wuce nan dan ita karuwa ko ayaren kurame ne bata da mutunci.

 

ganin da yayi ta fishi bariki ne yasa yajawota jikinshi ya rungumeta gami da haɗe bakinshi da nata,ya jata zuwa ɗakin dake falon,suna shiga yace.

 

“wasa nake miki dama nine kawai de banda lafiyane”ya faɗi yana ware ido danshi tunda yake bariki be taɓa haɗuwa da irinta ba,

 

Turashi tayi kan gado,tana murmushi tace tana kamo kandensa,”inada magani yanzu zaka warke,”jakarta ta buɗe ta ɗauko kwalin wani magani,sannan ta miƙa masa harda guzurin ruwanta ajaka.

 

Karantawa yayi yaga na ƙarfin mazans,afawa yayi yabi da ruwa dan yasan, inde be biya buƙatar wannan mahaukaciyar ba to mutuncinsu zata zubar musu a unguwa dan ya fahimci ƴar yaga rigace.

 

**********

 

Hisham tunda ya durfafi balarabiya tun ana na daɗi har abu ya koma na wahala shi kuka ita kuka,seda suka kwashe awannin biyar suna masha’arsu.

 

A daren be bari ta kwana ba ya bata 5m sukayi sallama,ko step kasa takawa yayi sabida ciwon da marainansa suke masa kwanciya yayi a falo yana maida numfashi a ranshi yace,”wannan ay tafi nuclear ma,sede karea,ko ukrain,ko ma de me gaba ɗayar rasha”

 

*********

 

“Ummu rumana,natsuwa fa zakiyi sosai ki dinga bin duk umarnin dazan baki,itade bariki kinga alalen gero ce in baka iya ba lalacewa take,in nasamu mu raba inke kika samu mu raba,ay yafi ko”

 

Wacce aka kira da ummu rumana,dariya tayi me ƙayatarwa sannan tace,”Barikifa na fito Amira,babu ta yadda za’ayi in koma gida ba tare da kuɗin lefen habu ɗan megari ba,”ta faɗi tana taunar cingwam ita ala dole ga karuwa.

 

“matsala ɗayace mu nan ba gidajen karuwai,da munje mun kama ɗaki to wai ina zamu ne barikin nan?”cewar Amira tana kallon Ummu rumana.

 

“mu tafi badume”cewar ummu rumana ita azatonta ta gama faɗin babvan gurin karuwanci.

 

“kaji vanza to ba can zamu ba habuja zamu tai”

 

 

 

Muje zuwa

 

Surbajo for life.

“”

[24/09, 2:36 pm] +234 803 192 1625: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*ALALEN GERO*

*(BARIKI)*

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

 

_(Romantic love story)_

 

*Zahra Surbajo*

 

 

_BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM_

 

*Wannan littafi nayishi dan maauratane,in baki da aure kika karanta ruwanki,nide na faɗa,kuma ba free bane,na kuɗine 300,page ɗaya kullum,in kuma vip zaa saki 500,page biyu kullum,in dan ki siya ki fitarmin ne kar ki siya,*

 

*banyi shi don cin zarafin kowa ba,nayi shi ne don ilimantarwa da faɗakarwa gami da nishaɗi,soyayya zazzafa me tsayawa a rai,da kuɗi kaɗan ki kwashi garaɓasa*.

 

*20 Free pages zanyi,dan haka me buƙata ya fara biyan kuɗinsa yanzu,ba ragi dan kar kice arage baay ba kiji haushi*

 

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

 

*07044600044*

 

*2*

 

 

“Ummu rumana nifa tsorona Allah tsorona kar mu tai kan mu dawo mu tadda ummanki ta mutu,”cewar Ameera cikin yanayin damuwa.

 

“ummana ba abinda ze sameta,umma rumananta ba kasasshiya bace zan samo kuɗin me gari in biyasu lefensu,subar mu mu huta”cewar ummu rumana cike da ƙwarin guiwa.

 

“Allah yasa umma rumana,dan a wannan rigimar ita kawai nake tausayi,tasha wahala”cewar Ameera cikin damuwa.

 

“shiyasa ay nace mu fito de yawon barikinnan,mu samu kuɗi,muje mu biya ta huta mu nema mata lafiya”cewar ummu rumana.

 

Suna tafe a motar da zata kawosu Abuja suke hirar.

 

***********

 

Ashrab da asuba ya tashi yayi sallah,ya jima akan abun sallah yana azkar gami da faɗawa Allah buƙatunsa har seda gari ya waye ya tashi,yayi wanka ya kimtsa,

 

Falon shi ya nufa dan karya kumallo,dan yasan kukunsa ya jima da shirya masa breakfast ,sosai mamaki ya kamasa ganin hisham kwance kan doguwar kujera yana barci.

 

Ƙarasa shigowa falon yayi cikin izza da ƙasaita,ya wuce hisham ɗin ya nufi,kan dinning.

 

Abinci ya zuba dede cikinsa ya ci ya ƙoshi yana goge bakinsa da tissu ne hisham ya farka,

 

Kallon kallo sukewa juna Ashrab beda niyyar yi masa magana,sema ɗauke idonsa da yayi daga kallon hisham ɗin ya kammala abunda yake ya miƙe.

 

Falon ya dawo ya zauna har lokacin bece komai ba,wanda farin sani hisham yasan Ashrab ɗin baze ce ba….

 

“kai da daɗina da kai kenan rashin mutunci,in banda ka raina min wayau ka ganni a gidanka kuma ay ka tambayi dalilin kwana na”cewar hisham yana hararar Ashrab ɗin.

 

kyaɓe baki yayi gamida yamutsa fuska yace a ƙasaitance”ra’ayin kwanan kayi,so meye nawa na tambaya,nida ba ɗan jarida ba”ya bashi amsa ba tare daya dibi inda yake ba.

 

Miƙewa Hisham yayi ya wuce ɗakin baccin na Ashrab,yaje yayi wanka sannan ya duba acikin kayan ashrab ɗin sababbin da be taɓa sawa ba ya ɗauki wanda yake so ya sako,sannan yayi alwala yayi sallah a makare.

 

Falon ya dawo yaje dinninh ya cika cikinsa,yana gamawa ya ɗauki key ɗin motarsa,ya yi hanyar ficewa,se alokacin Ashrab yace.

 

“hisham ina kuma zakaje?”

 

“Inda ka aykeni mana”ya bashi amsa afusace dan ya gama ɓata masa rai.

 

Dariya Ashrab yayi sannan ya miƙe ya isa inda hisham ɗin yake tsaye key ɗin motar tasa ya ƙwace yana faɗin.

 

“Hisham ni da kai de bata ɓaci aminina ne kai na kusa for me ina ganin wulaƙancine dan ka kwana anan in tsaya ina bin baasi,ay kafi haka gurina”ya faɗi cikin sanyin murya,dole hisham ya sauko dan Ashrab bayan baiwa ta kyau da Allah yay masa kuma,Allah yay masa baiwar harshe da kuma ilimi boko da islamiyya,shiyasa inde ze maka magana ta minti guda zaka fahimceshi.

 

Komawa falon sukayi suka zauna sannan Ashrab yace,”hisham ina son zuwa gida sede matsalolin iyayena sun ma kaina yawa bazan iya ɗaukarsu ba,wannan yace kaza zanyi wancan yace kaza zanyi,na rasa me suke so gaskiya”ya faɗi cikin damuwa.

 

“Ashrab matsalar iyayenka ba wata matsala bace babba,in ka duba da cewa ba mugun abu suke nufinka da shi va,Aure ne,kuma abune me kyau,in ka natsu kai duba na tsanaki ba sharri suke nufinka dashi ba”

 

“Aure takura ne hisham,ƙaramar yarinya ta saka a gaba da tambaya,ina zaka daga ina kake,wannan duk reni ne,ko ace dole se kun zauna gu guda har ƙarshen rayuwa,wannan takura ce gaskiya,kuma ban shirya atakurani ba”ya faɗi cikin zafin rai.

 

Shuru ce ta biyo baya ta ƴan sakwanni, sannan,hisham ya nisa yace,”ka kwantar da hankalinka,dan Allah komai ze tafi normal,kai de kaci gaba da addua”.

 

“kullum yi nake yi,hisham,ina roƙon Allah daya haɗani da kalar macen da nake so, wacce zata kusanci zuciyata sosai,bawai ace an zaɓa min ba,da kaina nake so in zaɓa”

 

“ba na so kana shiga damuwa taso muje gari ka ɗebe kewarka”cewar hisham yana jan hannunsa suka fice yawo cikin gari kasancewar yau lahadi ba ayki.

 

********

 

Sun isa Abuja da yamma,gashi kuma garin a haɗe yake hadari ya taso,a tsorace ummu rumana tace”Ameera kinga fa ruwa ne za’ay,kuma tun a mota muke ta barikin nan ba wanda ya kulamu bare ya bamu kuɗin,wai ya zamuyi ne”

 

“wallahi ummu rumana,nima tsoro nakeji,kinga de cingwam kwali guda gashi mun kusa tauneshi,har yanzu ba wanda ya kulamu,kuma ɗaurin ɗankwalin karuwan nan munyishi har yanzu ba me cewa ga kuɗin”cewar ameera cikin tsoro.

 

“ni goshina har ciwo yake sabida tamkeshi da nayi,kuma gashi kayan sallarmu duka muka saka bare ace wai ko kyaune bamuyi ba”cewar rumana tana kwalkwal da ido.

 

“kinga kar ki kuka muje nu siyo wani cingam ɗin mu ci gaba da taunawa zamu dace insha Allahu”cewar Ameera tana rarrashin ummu rumana.

 

Da ƙyar suka iya tsallako titin jabi garage, suka fara neman inda zasu ga me cingam.

 

Suna tsaka da nema ne suka ci karo da me saida su a baro,ayko da sauri suka tsayar dashi.

 

“malam cingam zaka bamu irin na mata ƴan bariki,”cewar Ameera tana fari da ido.

 

Murmushi yayi sannan yace”au to ku meye haɗinku da bariki?”

 

“Dubemu da kyau bakaga alamun yawon barikin muka fito bane sa har zaka tambayemu?”cewar ummu rumana cikin fushi.

 

Dariya me cingam ɗin yake harda riƙe ciki sannan yace”Ku yanzu nan ƴan bariki ne?kuma kuna jinku kun isa akiraku da sunan mata,?bama haka ba shekarunku nawa ne kuma daga wanne ƙauye kuke?”

 

“aci cingam ayi ƙaras,ayi ɗaurin ture kaga tsiya,ay ta yawo guri guri inda maza suke,to se sui ta haɗo muku kuɗi suna baku,a matsayinku na wainda kuka fito yawan bariki,”cewar Ameera cikin isa yayin da ummu rumana ke faɗin

 

“faɗa mishi ta gurina,shekaru goma sha biyar ba ƙarya ba, in zatonka ko barikince bamu sani ba”

 

Dariyar da me cingam ɗin yakeyi ta isa da isarta dan har durƙusawa yakeyi,se alokacin ya fahimci su basu ma san me ake cewa barikinba,azatonsu aci cingam ayi ɗaurin ture kaga tsiya shi ake cewa bariki.

 

Cingam ɗinsu ya basu ya barsu agurin se waigensu yake yana dariya.

 

Suko ko ajikinsu dan gani suke shi marowacine yasa be basu kuɗin yawan barikinba bayan ya gansu sunayi😊

 

Hmmm wato ita barikin ashe kala kalace,koda yake ance alalen gero ce,vari muga tasu Ummu rumana zatayi ki zata lalace.

 

 

Ku hanzarta siya kar abarku a baya.

 

Surbajo for life.

[24/09, 2:36 pm] +234 803 192 1625: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*ALALEN GERO*

*(BARIKI)*

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

 

_(Romantic love story)_

 

*Zahra Surbajo*

 

 

_BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM_

 

*Wannan littafi nayishi dan maauratane,in baki da aure kika karanta ruwanki,nide na faɗa,kuma ba free bane,na kuɗine 300,page ɗaya kullum,in kuma vip zaa saki 500,page biyu kullum,in dan ki siya ki fitarmin ne kar ki siya,*

 

*banyi shi don cin zarafin kowa ba,nayi shi ne don ilimantarwa da faɗakarwa gami da nishaɗi,soyayya zazzafa me tsayawa a rai,da kuɗi kaɗan ki kwashi garaɓasa*.

 

*20 Free pages zanyi,dan haka me buƙata ya fara biyan kuɗinsa yanzu,ba ragi dan kar kice arage baay ba kiji haushi*

 

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

 

*07044600044*

 

*3*

 

 

Duk inda suka ga maza se sun tsaya,suna wani juye juye,abin gwanin ban dariya.

 

Ko kusa ba wanda ya dubesu amatsayin mata ma bare ayi wani batun basu kuɗi.

 

Sunyi tafiya sosai dan har ƙafafunsu sun fara musu ciwo,dan sun nausa cikin Abujar ba tare da sun san ina suke nufa ba.

 

Ga kuɗinsu ya ƙare sannan ga wata azababbiyar yunwa suna ji duk sun fara galabaita.

 

Hakanne yasa suka fara neman inda zasu sami abinci, amma sun rasa duba da yanayin garin na abuja kowa takai takai yake.

 

*****

 

Bayan fitar su Ashrab,cikin garin suka nutsa na Abuja,dan shaƙar iskar ƴenci,

Hisham ne ke tuƙin, Ashrab na kishingiɗe a kujerar zaman banza yana latsa wayarsa.

 

“Haisam ka same mu a LandN interio kitchen in the next 30 minutes zamu ƙarasa”cewar Ashrab bayan ya kira Haisam a wayarsa.

 

Duk yadda Hisham yayi ƙoƙari wajen ganin ya taka burki be taɓa ta ba hakan ya faskara,kauuuuuu ya ɗauketa da mota,tai sama ta faɗo kan titi,kaɗan ya rage ya takata Allah ta tsare burkin ya taku.

 

Tun kan ya fito daga motar,Ashrab ya buɗe ya fita da mahaukacin gudunsa,tun kan ya ƙarasa Ameera ta rigashi ƙarasawa wayyo ummu rumanace ya bige,kwance take cikin jini,wanda ba kowa ze lura ma tana da rai ba.

 

“wayyo na shiga uku na lalace ummu rumana ki tashi mu koma gida wayyo Allah jamaa ku taimaka min ƙawata zata mutu”cewar Ameera lokacin da tai arba da ummu rumana cikin jini.

 

Ɗagota Ashrab yayi gaba ɗayanta,zuwa jikinshi yana jijjigawa,lokacin hisham ya ƙaraso gurin,dan gaba ɗaya ya firgita da kaɗewar da yay matan,azatonshi mutuwa Tayi.

 

“let’s go to the hospital”,cewar Ashrab a ruɗe kasancewarshi mutum me tsananin tausayi,yaga kuma yarinya ƙarama kwance cikin mawuyacin hali.

 

Gun ba mutane sosai,dan haka da sauri suka sata a mota Ameera ma shiga tayi tana ta ɓarzar kukanta tana kiran ” ummu rumana ki tashi don Allah”

 

Ashrab ke driving ɗin yanzu,dan haka hisham a baya ya zauna ya tallabe ta ajikinshi hawaye na bin idanunsa.

 

UMMU ABIHA special hospital ya nufa kai tsaye,dan yasan doctor safiyya ishaq yardaje(Allah amin) ƙwararriyar likitace me taimakon bayin Allah,duk da kasancewar asibitin na kuɗine,hakan be hanata taimakawa bayin Allah ba.

 

Suna zuwa da ita aka karɓeta,icu suka shige da ita sannan likitar ta fito sanye da kayanta na ayki,farace,doguwa,me ɗan jiki,gamida diri daya dace sa jikinta,bata hanci sosai amma tana da ɗan ƙaramin baki saya dace da fuskarta,masha Allah tana da idanuwa masu kyau,da suka dace da fuskarta,tana yawan lumshesu kamar me jin bacci,gashim kanta baƙine me yawa ga tsawo santsi da sheƙi da taushi duka ya haɗa,Doctor Safiyya kenan ƴa ga Shahararriyar marubuciya,Zahra muhammad wacce kukafi sani sa zahra surbajo.

 

Dubanta takai ga Ashrab dake tsaye kamar mutum mutumi tace cikin zazzaƙar muryarta”Ashrab mara lafiyanka tana buƙatar jini da gaggawa,and then kasan wannan police case ne,so dole se kun kawo mana police before muyi discharge ɗinta”

 

“na sani doctor rayuwarta first,then komai se ya biyo baya, muje a ɗauki nawa kinsan donor ne ni”ya bata amsa cike da ƙwarin guiwa.

 

Lab ta kaishi tasa aka gwada duk abinda ya dace,a gwada sannan aka ɗebi leda biyu,akazo aka sawa Ummu rumanan.

 

Ta samu karaya a ƙafa,dan haka doctor safiyya ɗorata tayi, sannan raunukan jikinta tai musu dressing na ɗinkewa kuma ta ɗinke,sanna tasa aka kaita ɗakin hutu.

 

“Ashrab nafa tsorata wallahi”cewar hisham cikin damuwa.

 

“tsautsayine kuma yana kan kowa, so mu godewa Allah da yasa ya tsaya iya haka Allah kyauta gaba”cewar ashrab cike da ƙwarara guiwar hisham ɗin.

 

Ameera ko kuka de na gidan duniya ta cishi har ta nemi sauran hawayen ta rasa.

 

Muje zuwa

 

Surbajo for life.

Leave a Comment

error: Content is protected !!