Hausa Novels

Alamomin Namiji Da Bai Taba Jima’i Ba (Virgin )

Alamomin Namiji Da Bai Taba Jima’i Ba (Virgin )

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Alamomin Da Zaki Iya Game Namiji Bai Taba Jima’i Ba (Vagin?

 

Har yanzu zancen budurcin mace yanada tasiri a idanuwan wanda zai aureta.

Yadda Ake Gane Mace Mai Ni’ima Tun Kafin Aure

Bama ga kabilu ko mutanen da suke rike da addini ba, hatta turawa da Amurkawa har ma da masu bautar gumaka irinsu Hindu suma suna daukar budurcin mace da mahimmanci.

 

Sai dai kuma yadda maza suka nace su auri macen da ba a taba saduwa da ita ba, su kuma matan basu damu suma su gano yadda zasu iya fahimtar namijin da bai taba zina ba.

Kamar yadda maza suke alfaharin sun auro macen da sune suka yagata a leda, suma matan suna alfahari da nanijin da su suka soma cinsa a rayuwarsu.

Ga wasu alamomin da mata zasu iya ganowa wanda suka aura bai taba sanin wata mace ba sai a kanta.

 

1: Saurin Zuwan Kai: Alama na farko na gano namijin da bai taba saduwa da mace ba shine saurin zuwan kai.

Duk wani abunda namiji zai sha domin ya jima a sama, muddin dai bai taba Jima’i da mace ba, bazai wuce mintuna 3 zuwa 5 ba zai kawo.

Kamar yadda mace sabuwar soma Jima’i bata jin dadin kwanciyar a farkon aurensu, haka shima namijin da bai taba saduwa da mace ba yake saurin zuwan kai. Amma da zaran ya ci gaba da saduwa da ita zai rika kara tsawo dadewarsa.

Wasu mazan na sabbin shiga daga soma wasanni ma zai iya kawowa. Bama sabon aure ba. Ko maza masu auren muddin zai dauki lokaci mai tsawo baiyi Jima’i ba, duk rana ko lokacin da zaiyi da wuri yake kawowa. Hakan na faruwa ne saboda tarin maniyin dake tattare da namiji.

Wannan shine alamu na farko da mace zata iya fahimtar ta cafko namijin da ita ta yada shi a ledansa.

 

2: Fitar Jini: Ba mata kadai ke zubar da jini ba a farkon soma Jima’insu ba. Suma maza suna fuskantar wannan matsalar.

Kan azzakrin namiji.

Sai dai su Mazan ba jini bane yake zuba irin na mata ba. Kan kaciyarsu ne yake zama jajawur saboda rashin sabo da inda ya shiga. Domin fatar kan azzakarin maza yanada taushi sosai yadda a farkon soma Jima’i da mace wurin na iya zama ja k

Leave a Comment

error: Content is protected !!