Hausa Films

Alaqa Season 2 Episode 11 Subtitle in English

Alaqa Hausa Film All Episodes

Alaqa

 

 

 

 

 

 

Alaqa Hausa Film Series Sabon shiri ne kayatacce wanda ke zo muku duk ranar lahadi a kowane mako, wannan sabon shirin ana kallon sa ne a tashar youtube ta jarumi Ali Nuhu.

FKD Production Hausa Series ALAQA subtitled in English Starring : Ramadan Booth, Shamsu Daniya, Bilkisu Abdullahi, Sadiq Ahmad, Zikrullah Abubakar, Ali Nuhu, Jamilu Sani, Auwal Isa West, Hadiza Ahmad, Tahir Mohd Fagge, Habiba Aliyu, Fa’iza Abdullahi, Fatima Isa Makamashi and Others.

Produced by
Khalid Yusuf Kherlydo
Jamilu Sani Awayman

Directed by
Ali Nuhu

FKD Production we’re good in producing series of any type, Films, and any related multimedia services. Subscribe to benefit from watching any kind of our products ALAQA Episode 6. Subscribe Now BAKORI TV

 

 

FKD Production Series ALAQA Starring Kannywood stars : Ramadan Booth, Shamsu Daniya, Bilkisu Abdullahi, Sadiq Ahmad, Zikrullah Abubakar, Ali Nuhu, Jamilu Sani, Auwal Isa West, Hadiza Ahmad, Tahir Mohd Fagge, Habiba Aliyu, Fa’iza Abdullahi, Fatima Isa Makamashi and Others. Produced by Khalid Yusuf Kherlydo Jamilu Sani Awayman

 

 

The story of ALAQA continue to be the On top of the Hausa Industry, and selected African Languages mainly Hausa, Ga, English and Akan. And now the West African Music Industry is dominated with Local African Languages, and a blend of English, French and Arabic.

Sirrin Mai Da Sharri Ga Maqiya

Kakaranta Bayanin Kafin Kadauki Sirrin ,

Wato Jama’a Sharrin Maqiyi Yakai Yadda Yakai Wallahi Allah

Bari Kaji Idan Maqiya Suka Sakoka Agaba Wlh Tlh Qofofin Samunka Dakansa Xai Rinqa Rikicewa

Kuma Koda Basu Yimaka Sihiriba Saboda Tsananin Tasirin Maqiyi Akan Mutum ,

Shiyasa Malamai Sukace Yakamata Ace Kar Ka Uce Wata Uku Baka Sabunta Wani Tsarin Jiki Wakanka Me Qarfi ba ,

 Akullum In Dai Kana Raye To Qara Sabonta Maqiya Kakeyi Wakanka Idan Bakasaniba – Domin Wanima Rayuwar Takace Ba Yaso,

Idan Maqiya Suka Sakoka Agaba To Kayi Qoqari Aduk Bayan Sallar Asubahi Da Bayan Sallar Isha’i Anayin Sallama Sai Karufe Idonka

Sannan Kakaranta Alam Tara Kaifa Xuwa Qarshenta Qafa Tara

Tabbat Yada Xuwa Qarshenta Itama Qafa Tara , Amma Duk Idonka Yana Rufe Xa Kayisu

Idan Kagama Sai Kace Ya Allah Duk Me Nemata Dawani Sharri Allah Kagaggauta Maida Masa Da Sharrinsa Kansa

To Narantse Dagirman Allah Baxa Kayi Sati Kanayiba Sai Allah Yajarrabi Me Nemanka Dasharri Dawani Bala’i Me Tsanani Kowayeshi ,

Jama’a Kar Ayi Wasa Da Irin Wannan Sirrin Domin Sadeedanne

Akwai Wani Da Nabashi Wanna Sirrin Gaba Da Gaba , Daga Baya Yacemin Wlh Akwana Na Uku Allah Yafara Daurawa Maqiyansa Mummunar Bala’i

Ixinin Sirrin Kayi Shiaring Xuwa Group Uku Sannan Kayi Salati Goma Ga Añnabi Muhammadu S.A.W

Leave a Comment