Sirrin Rike Miji

Amfanin ruwan dimin ga ya mace sirrin matsi

Amfanin Ruwan Dimi Ga Ya Mace

 

 

Mata dayawa abinda basu saniba kenan kuma basa bashi mahimmanci yar uwa kisani in kina amfani da ruwan dumi kema da kanki zakiji chanji a jikinki balle kuma ogan da kansa baruwanki da wasu chuse chuse wai don ki matse ko ki tsuke inkika kama ruwan dumi zakiga yanda zai tsuke ke wlhy saikinyi mamaki kuma mijinki akoda yaushe zaiyita marmarin kasancewa dake don yanajinki dai dai.

 

 

 

 

 

Ilolin da ruwan sanyi kewa mace sun kasu kashi daban2 amma ga kadan daga ciki:

 

 

 

 

1) Yana haddasawa mace budewar gaba ma’ana farji kenan abinda namiji yafi tsana kenan yajiki koda yaushe a bude, mu mata mun dauki wannan matsala karama to a dalilin budewar gaba wata aurenta na mutuwa ko mijin yakara aure don namiji babu abinda ke burgeshi kamar yazo shiganki yaji yashiga da kyar to wannan yanasa miji yasoki kuma ya ringa sha,awar kwanciyar aure dake amma in namiji yaji dayazo kwanci dake kawai saiyaji nanda nan yashiga to akwai matsala gaskiya shike kawo tsana kiga miji bai damu dakeba zai iya kai 3 weeks baidamu ba wani zai iya fada miki wani ko saidai ya kyaleki kirasa me kikayi mai kuma kina kokarin shan kayan dake kawo ni’ima amma saikiga a banza.

 

 

 

2) Yawan yin amfani da ruwan sanyi yana kawo infection yar’uwa yakamata ki waye yanzu kigane amfani da ruwan sanyi ba namu bane ki lura yar uwa koda kina fitarda irin farin ruwannan daya addabi mata inda zaki dage tsarki da ruwan dumi wlhy zakisha mamaki sosai.

AMFANIN RUWAN DUMI SUN KASU KAMAR HAKA:

1) Tsukewar gaba yanda mijinki zaijiki dai-dai kamar sabuwa a leda koke sai kinfi jindadi don ba abu mafi muni ga mace kamar namiji ya kaurace mata kinga saiki dauko hanyar daxaki gyarawa mijinki kuma ki faranta masa.

2)Sannan abu na byu shine kigane bafa ke kadai zakiyi amfani da ruwan dumi ba har yaranki mata koda nagoyine yanada kyau ki ringa yimata tsarki da ruwan dumi don yana kare mace daga kamuwa da cututuka ruwan dumi yanada amfani a jikin mace fiyeda yanda kike tsammani.

 

Amfanin Lalle ga lafiyar dan Adam

Sannan abinda nakeso kisani shine koda kina amfani da ruwan dumi to karki bar shan kayan da zasu saka miki ni,ima a jiki don hausawa sunce inkanada kyau to ka kara da wanka kinga sai mijinki yaji komai zam-zam.

 

Hasken Ma’aurata¬†

Kamar wadannan abubuwan:

Kankana,ayaba,kunun aya,kunun gyada,man zaitun, hulba , habbatusauda ,

Leave a Comment

error: Content is protected !!