Angon Mata Biyu Hausa Novel

auren mata biyu

Angon Mata Biyu Hausa Novel

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Tag: angon mata biyu

Don da Wizzy suna shugowa Cikin Club din aka shiga tafawa ana musu kirarin manyan yara sun karaso, Don wurin zamansa ya nufa ya zauna, babu mai zama a wurin sai shi.

Duk yen matan club din dawowa wurinshi suka yi, duk shafashi sukeyi wani sauti me sanyi na tashi, wasu mata kuma suka zo ta gabanshi suna se*y rawa, daga su sai pant da breziya.

Angon Mata Biyu

Ciro daloli ya yi yana watsa musu yana dukan bum bum dinsu, haka suka cigaba da shanawarsu har wurin karfe hudu na dare sannan Don da Wizzy suka fara shirin barin Club din, kamar kullum yen mata layi suke yi ya zaba wachca zai tafi da ita.

Karanta a sanadin abayar Sallah

Nan ya fara kallan kowachcen su, ya zabi mata hudu, Wizzy kuwa mace daya ya dauka don ba zai iya da macen da tafi daya ba, nan dai suka bar Club din, gida suka tafi direct.

Suna isowa gida, Wizzy yaja tashi ya tafi bangaransa, Don shima bangaransa ya wuce, katafaran dakinsa ya shugo mai dauke da kayan alatu, matan daya taho dasu sai shafashi suke tayi tuni idanunsa ya kada ja.

Angon Mata Biyu

Don ya kasance harijin namiji da baya gajiya da mace, yana da tsananin sha’awa, shima shafa su ya shiga yi, ya shafa wannan ya shafa wannan, cire masa kaya suka yi.

 

‚Äč

 

angon mata biyu

 

Name: [AUREN MATA 2 HAUSA NOVEL ]
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC .HTML
Uploaded By: www.mynovels.com.ng
Category: Hausa Novels Documents
Tags: Hausa Novels Documents, Hausa Novels Books, Complete Hausa Novels
Novel Price: Free
Last Modified: November, 2021

 


1 Comment

2 Trackbacks / Pingbacks

  1. Wasu littafan Hausa Novels da zaku so Kuma zaku iya download kyauta | My Novels
  2. Ni da Yaya Arman Hausa Novel Complete | My Novels

Leave a Reply

Your email address will not be published.