Hausa Novels

Auran Fansa Nimcy Luv Hausa Novel

Auran Fansa Nimcy Luv Hausa Novel

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

*AUREN FANSA*
free book

_✍🏾 NIMCYLUV_
1-2

ALLAHAMDULILLAH! As your wish and my wish,ga AUREN FANSA nan FREE BOOK, all i want your support accepte it share it to All your GROUPS, #Love# Destiny#Romantic#Fiction! So you can share and share and share fisabilillahi!.

Karin wasu littafai da zaku so

Powered by: www.mynovels.com.ng

Peachvine Marquee Wedding & Event Center
Shine event daya samu halartar mutane da yawa kama da maza da mata,kowa ka gani yana cikin farin ciki da kuma walwala, Yadda event ya cika da manyan mutane kaɗai zai tabbatar maka cewa taron da ake ko kuma dinner da ake bata ƙanan mutane bace, babu hayaniya ko kaɗan kowa yana wajansa a zaune, kasancewar kowa akwai number seat ɗinsa ajikin gate pass ɗin da aka bada, yadda Mutanan wajan suke sanye da white colour na kaya sai red head zai tabbatar maka cewa colour of the day aka bada. Babu abinda yake tashi a cikin hall ɗin sai waƙar Arman Maleek dake dashi mai taken TUM HI HO a hankali waƙar ke ƙara cikin hall wasu kaɗan daga cikin mutanan dake cikin hall ɗin suna bi kamar haka:

_🎻🎸Hum tere bin ab reh nahi sakte_
_Tere bina kya wajood mera (x2)_
_Tujhse juda gar ho jaayenge
_Toh khud se hi ho jaayenge_ _judaa_
_Kyunki tum hi ho_
_Ab tum hi ho_
_Zindagi ab tum hi ho_

_Chain bhi, mera dard bhi_
_Meri aashiqui ab tum hi ho_
_Tera mera rishta hai kaisa_
_Ik pal door gawara nahi_
_Tere liye har roz hai jeete_
_Tujh ko diya mera waqt_ _sabhi_
_Koi lamha mera na ho tere bina_
_Har saans pe naam tera_
_Kyunki tum hi ho_
_Ab tum hi ho_
_Zindagi ab tum hi ho_
_Chain bhi, mera dard bhi_
_Meri aashiqui ab tum hi ho_
_Tumhi ho… Tumhi ho…_
_Tere liye hi jiya main_
_Khud ko jo yun de diya hai_
_Teri wafa ne mujhko sambhala_
_Saare ghamon ko dil se nikala_
_Tere saath mera hai naseeb juda_
_Tujhe paake adhoora naa raha hmm.. Kyunki tum hi ho_
_Ab tum hi ho_
_Zindagi ab tum hi ho.._
_Chain bhi, mera dard bhi_
_Meri aashiqui ab tum hi ho (x2)🎻🎸_

Kowa harkar gabansa yake,wasu na danna waya wasu kuma na bin waƙa wasu na yin shira,kana ganin wajan kasan bikin da ake bana ƙananun mutane bane,biki ne na manyan mutane Ajeboters the richers people’s, yanayin kayan da jekin mutane yasa na fahimci bawai anko bane kawai an bada colour of the day ne, suna sanye da white ɗin Lace sai red head maza ma sun sanya gezner hular kansu zanna ta kasance red. Most of people da akai invite ɗinsu sun halarci wajan amma both sides ɗin na bride and groom babu wanda yay attending dinner. Gefe guda a cikin hall ɗin wasu securities ne da suke bawa mutanan wajan tsaro, right side ƴan jarida ne both sides T.v Redio, left side kuma Photographies ne irinsu Majida Balancy da sauransu. maganar da M.c yayi da ankarar da mutane cewa Groom family ne suka ƙarasu wajan, by now ana they’re waiting for bride and groom. Kowa da wajan zamansa number gate pass ɗinka itace number seat ɗinka. Turo Ƙofar bedroom ɗin akai a hankali ta ɗago jajayen idanunta ta sauke akan wanda ya shigo kallo guda tayi masa ta ɗauke kanta, yana tsaye sanye da wata mahaukaciyar shadda Gezner anyi masa ɗinkin wando da Jamper sai babbar riga, idanunsa ya mayar saman Rolex ɗinsa Jaeger-LeCoultre yay kyau sosai gaba ɗaya shekarunsa sun ɓoye, fuskarsa cike da farin ciki da walwala ya dubu matashiyar matar dake haɗa kayanta a cikin Trolly hanunsa ya miƙa zai riƙeta tai saurin zamewa still kuma tun kallon farko da tayi masa bata sake kallon inda yake tsaye ba, Murmushi yay yace “Kina wahalar da kanki MANNAL meye ribarki na tafiya gida? Ko dan kawai zanyi aure shi ne zaki ɗauki damuwar duniya ki ɗurawa kanki?”. Ya faɗa yana ƙara kallon yadda ta gama haɗa kayan ta ɗauki hand bag ɗinta da wayarta, wani haushinta ne ya kamasa domin babu abinda ya tsana masa da shariya idan kuma da sabo yaci ace ya saba domin MANNAL macace wacce sam bata ƙaunar hayaniya da yawon takura, milk ɗin veil ta ɗauka ta ɗura saman kanta hakan kuma ba ƙaramin kyau ya ƙara mata ba, Trolly ɗin ta kama sai a lokacin kuma ta ɗaga Idanunta wanda sukai jajirr a hakan kuma ko ɗigwan hawaye ba tayi ba, cikin sassanyar Muryar tace “Zan huce” Kallonta yay yace “Wato kin rantse sai kin tafi gida ko? Meye matsalarki da Auren da zanyi Maman Arman?” Kallon tsaf tayi masa tana jin yadda zcyarta keyin tsalle kamar zata faso ƙirjinta ta fito cikin kaushashiyar Murya ta kalli cikin idanunsa tace “Bani da matsala da Aurenka Abban Arman,hasali ma Auren baya kaina amma i have my own reasons da zai sanya na bar maka gidanka” Kallonta yay yace “Uhm mene Reason ɗin?” Kai tsaye tace “Mene yasa duk matan duniyar nan ka rasa wacce zaka auran sai SAFA? She’s like daughter to you Abban Arman, kai ka raini yarinyar nan har lokacin da mahaifinta yabar duniya, idan tunani na bai bani dai-dai ba ka girmi mahaifinta, SAFA kusan jika take a wajanka bawai ƴar ba amma idanunka ya rufe sbd son abin duniya dan Allah mene zaka cewa ɗan ka ARMAN bayan kasan shike son yarinyar nan, And mene zaka faɗawa Yayan Safa kasan cewa yafika ɗan yan kai ko? Akan ƴar uwarsa babu abinda ba zai ba, ko kuma sbd babu ran mahaifinsu shiyasa kake son tauyewa yarinya haƙƙinta..,” cikin tsawa yace “Enough! MANNAL ya isa haka, thank God kince ni abokin uban wacce zan aura ne bawai maƙiyinsa ba, Am 76 years old a duniya Safa nada 17yrs , Yeah you’re right zata iya zama jika a wajena amma babu haramcin aure tsakaninmu ko? Besides ma Kakan yarinyar ya bani ita ya yarda da Auren, dan haka ki daina wahalar da kanki idan kuma ki kaga ban Auri Safa ba to ki tabbatar bana raye” ƙwafa tayi tace “And so what? Nace sai me danka Auri Safa? Ina da hankali na San mene nake wlh billahi bazan taɓa zama dakai ba bare uwar yarinyar tai min wani kallo zan bar maka gidanka, and ina jiran Divorce paper idan ba haka ba Court zata rabani dakai kuma ka shirya abinda zaka faɗawa ɗan daka haifa cewa kai masa snatching yarinyar da yake mafarkin samu a Matsayin Mata” hannu ya watsa Irin i don’t care ɗin nan kafin yace “at least kije wajan dinner kafin ki tafi,mgnar Divorce paper kuma wlh baki isa ba bazan taɓa aurenki ba” ko takan sa bata biba ta nufi compound ɗin gidan, da sauri driver ya ƙarasu yana faɗin “Barka da fitowa Hjy yaya akaji da ta…,” Wani kallo da tayi masa yasa ya haɗiye sauran Maganar key ɗin hannunta ta cilla masa jikinsa na rawa ya buɗe mata ƙofa ta shiga tana jin yadda yake tambayarta ina zai kaita amma ko Kallonsa ba tayi ba sai ajjiyar zuciya da take saukewa,sai da suka ɗauki titi sosai kafin tace “Kai ni Airport”. Da kallo kawai Alhj Ishaq ya bita yana sauke numfashi yasan dole zata dawo garesa wannan fushin ba mai ɗorewa bane, wayarsa dake ƙara ya duba tare dayin picking call ɗin yana tafiya yana faɗin “Am on my way” yana faɗin haka ya fice daga cikin gidan zuwa compound Mmki ne ya cikasa ganin babu motar Mannal a wajan, ganin time ɗin dinner na tafiya yasa ya shiga motarsa yay mata key tare dayin reverse yaja da gudu,tun kafin ya ƙarasa gate keeper ya buɗe masa, da wani irin speed ya cilla motar saman titi. Bai tsaya ko ina ba sai ƙofar gidansu amarya a nan ya samu dukkan abokansa suna jiransa, ɗaya daga jikinsu ne ya kalli Alhj Ishaq yace “Time is not our side ya kamata kayi mgnar Amaryar ta fito” wayarsa ya ɗauka ya kira number Anut Suwaiba shi kaɗai yace “Ok no problems” Babban gida ne wanda kana ganinsa kasan basai anyi mgn ba,mamallaka gidan sun tara abin duniya Musamman idan kayi duba da yawan securities ɗin da suke gidan, hatta gate keeper soldier ne. Babban compound ne wanda ya cika da manyan motoci na zamani kusan guda ashirin rabin cars ɗin wajan sabbi ne. Ga wasu haɗaɗɗun green flowers masu daɗin ƙamshin wanda sukaiwa gefe da gefen gidan ƙawanya. Daga can upstairs na ɗan fara jiyo mgnar mutane, a parlon farko naga wata magidanciyar mata fara tass da ita tana sanye cikin wani farin lace mai kyau da tsari, fuskarta ba yabo ba fasallasa amma kallo guda zakai mata ka tabbatar ta zurfafa cikin tunani, Anut Suwaiba ce tace “Hjy Ruma ga Abban Arman can a outside yana jira amarya,yin duniya amma SAFA taƙi bari make up artists ta ɗaura mata head ɗin gwon ɗin” ajjiyar zcy Hjy Ruma ta sauke tace “Sumaiba me kike nayi akai? Na faɗa maki gsky abinda ke zcyta wlh billahi am not happy about this marriage, Abbi ya yanke abu ba tare da shawara ba,nasan yana da ikon akan jikarsa amma sai ya kalli mutumin da yace zai aure ta, Abban Arman matsayin Uba yake wajan Safa tun ba yanzu ba ɗan sa Arman yake ƙaunar Safa,amma yana tsaka goɗai² dakai kace zaka auri ƴar cikinka ko jikarka,gaba ɗaya Safa nawa take? Ko Yayanta gaba ɗayan sa nawa yake bare ƙanwarsa, ina yin shiru sbd Safa bana son ta fara bijirewa umarnin na samanta,kuma ni ban isa na hana Auren ba” Ajjiyar zuciya Anut Suwaiba ta sauke tace “Mai faruwa dai ta faru Ubangiji kaɗai yasan abinda ke ɓoye, kawai kibi Auta da addu’a shi ne” miƙewa Hjy Ruma tayi zuwa wani bedroom tana shiga Safa tayo wajanta da gudu ta Rungome tana kuka tace “Ummi i don’t like him,bana son Auren Ummi,shi Babana ne not my lover wlh Ummi zan mutu idan na auresa” rungometa sosai Ummi tayi tace “It’s okay my dear, you know what? My Mother tell me and yanzu kuma zan faɗa maki, Ki yadda da ƙaddara mai kyau ko akasinta, ki ɗauka hakan wata jarrabawa ce daga Ubangijin ki kiyiwa Grandfa ɗinki biyayya,nasan daman kina ilimi zaki biyayya ga Dukkan abinda aka umarce ki akai muddin bai kauce hanya ba, so stop all this ki manta da baya just farcing your future” cikin kuka Safa tace “Ummi cewa yayfa yana sona” da sauri Ummi tace “Uhm let him say my dear, kiyi addu’a wata rana zaki farin ciki kinji ko?” Kai ta ɗaga tace “You’re the best mother thank God for giving a good mother ina sonki Ummi” Murmushin takaice Ummi tayi tace _”You’re a darling”_ (ke abarso ce). Mmki ne ya cika Anut Suwaiba cikin ƙaramin lokaci Ummi ta shawo kanta, lallai uwata musamman ce a duniya. Cikin nasihar Ummi aka shirya Safa cikin light blue ɗin gwon wacce tai mata masifar kyau sai walwali take,kana ganinta kasan kwalliya ta saba zama a jikinta, kyakkywa ce ajin farko kamarta ɗaya da mahaifiyar ta, amma kallo guda zakaiwa Safa kasan cewa Ruwa biyu ce (Half-caste). Tana da ɗan tsayi da faffaɗan west dai-dai da jikinta ga wani ƙwantaccen kyau dake saman fuskarta, fuskarta Oval ce sai beaut point dage kumatunta na dama guda ɗaya, shirya ta aka gama yi ita ɗaya ce domin duk ƙawayenta bata faɗa masu ba, gaba ɗaya bikin cikin 3days aka shirya yin sa. Marai-raice fuska Safa tayi tace “Umm!” Ummi tace “Yes! Dear” kamar zata kuka tace “YAYA HEEMU i can’t find him duk sanda na kira wyarsa switch off, i missed him a lot he’s my brother my father and my best friend” hannunta Ummi ta kama tace “You’re right dear, He’s my father too, but your brother is very stubborn, anytime baya ƙasa yasan Bama da kowa sama da shi da yanana ai shine waliyinki” Shiru Safa tayi suna da komai najin daɗin rayuwa suna zaune Cikin farin da walwala rana ɗaya damuwa tai fatali da farin cikin da suke ciki, side hug Ummi ta bawa Safa tace “Allah yay maki albarka keda Yaya Heemu, kune komai nawa ki kula da kanki Sweeie” tsayawa Safa tayi tace “Ummi ba zaki wajan dinner” tana yin flat ɗinta tana faɗin “Not sure! Nasan Mannal ba zata sake ba idan ta ganni” tana faɗin haka ta shige flat ɗinta Anut Suwaiba ta kama hannun Safa zuwa downstairs. Tun daga nesa Abban Arman ya tsora mata shanyayyun idanunsa yana jin wani so da ƙaunar Safa na ƙara ratsa ko wanne lungu na zcyarsa. Kanta a ƙasa suka ƙarasa wajan da yake tsaye ya jingina da jikin motarsa,da Murmushi a fuskarsa yace “Sannu da ƙoƙari Anut Suwaiba” kaita ɗauke sbd itama haushi yake bata ba tare data kallesa ba tace “it’s my pleasure” yace “Ok! We really appreciate” ba ƙara jin mene zaice ba ta juya da sauri ta shige cikin gidan. Kamar ya haɗiye Safa sbd so da ƙauna haka Abban Arman yake ji a ransa, sauke numfashi yay ya buɗe mata back seat ba tai musu ba ta shiga sbd ta ɗauki niyyar tarinta bai isa yaji bare yaji sautin muryarta, tana shiga shima ya shiga akaja motar da gudu daman alrdy gate ɗin a buɗe yake yana fita motocin abokansa suka mara masa baya. Ƙara sauke ajjiyar zcy yay kafin ya ɗan matsa kusa da ita a taushashe yace “Darling ya akai?” Wani baƙin ciki ne ya turnuƙe Safa wai Darling? Shi ko kunyarta baya ji ta hau bayansa tai masa fitsari idan ance ta taɓa yi masa kashi a jiki ma baza tai musu amma shi ne yau yake son aurenta har ya haɗa shimfiɗa da ita, jin tayi Shiru yasa Abban Arman miƙa hannu zai jawota jikinsa yana ɗura hannunsa a jikinta Safa ta fasa wata gigitacciyyar ƙara…..

*DAN ALLAH DAN ANNABI IDAN KINJI DAƊIN LITTAFIN KIYI MIN SHARE NASA SBD SOYAYYYAR ANNABI*

SIRRIN MU TODAY PROMO
Dukkan wanda bai karanta SIRRIN MU wallahi bai karanta littafi Mai cike da soyayya tausayi, kuje ku karanta kuji yadda ɗa keson matar Ubansa, Littafin nada banne Yafi *UNCLE NE, yafi MOON, haka nan yafi AUREN FANSA🔥🔥* promo ne akan 400 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616.

SARAUTA 👑
[27/08, 10:39 am] Nimcy: *AURAN FANSA*

_✍🏾3-4_
MAKARANTA, MARUBUTA, MASU BUSINESS!
Dama a gareku ga dukkan wanda yake son a tallata masa littafinsa na kuɗi domin ya samu masu siya, da kuma Wanda yake son a tallata masa hajjarsa domin ya samu costumers to zaku iya neman wannan number kai tsaye 08119237616 domin tuntubar mu.

Yadda tsarin yake.

A jikin littafi.
Pay page 500
Over 5pages 2k

Status
Pay day 100
Over 5days 3k

Group
Pay day 3k
Over 5days 5k

Contact this number to this number to more impormation 08119237616.

Da sauri Abban Arman ya janye hannunsa yana sakin wani shu’umin murmushi mai cike da ma’anuni na zaki gane baki da wayo, Cikin ƙasa da Murya yace “My Safa ki barni naji ƙamshin jikinki mana” banza tai masa baƙin ciki kamar zai kasheta, samansa ya gyara ba tai aune ba taji ya haɗata da jikinsa yana sakin numfashi, Safa jitai kamar ta haɗiye zuciya ace wai abokin ubanta shike mata, mutumin da take tunanin ya kasance Uba kuma siriki a gareta na har abada, cikin jin daɗi ya ƙara haɗata da jikinsa tare da copping face ɗinsu waje guda, bakinsa na rawa yace “Why My Safa? Ki daina wahalar da kanki domin aure ba fashi a gobe za’a ɗaura kuma a gobe zan mai daki cikakkiyar mace” kasa daurewa tayi ta buɗe baki zatai magana yay sauri haɗe bakinsu waje guda, har wani duhu take gani a Idanunta, haɗe bakinta tayi ta gasa masa ciwo a leɓe. bai ƙara ƙoƙarin taɓa Safa tunda ya fahimci bata so,amma zcyarsa cike da so da ƙaunar ta uwa uba wani hali daya fara samun kansa a kanta tun yanzu. Tun a bakin hall aka isar da zuwansu nan Mutanan wajan suka miƙe domin nuna girmamawa ga ango da amarya, Safa banda hawaye babu abinda yake fita daga cikin idanunta. M.C najin zuwan ango da amarya ya sauya waƙar JOHNNY DRILLE ta ROMOE AND JULIET kamar haka;

🎻🎸Love is a beautiful thing
This love na for you and me
Be my Juliet and I’ll be your Romeo, my love
It’s the hand of God na Him bring you to me
It’s indescribable what you mean to me
Would you be my Juliet and I’ll be your Romeo
My love, o yeah-yeah
Would you be my Juliet and I’ll be your Romeo
My love, my love o
And when the Stars come out tonight
I’ll think about you my love, my love o
And in the dark I see your lovely eyes
Darling you are my light you are my love
Like MTN I go find you everywhere you go
And like Joke and Jake our love will never grow old
Please be my Juliet and I’ll be your Romeo
My love, o yeah-yeah
Would you be my Juliet and I’ll be your Romeo
My love, my love o
And when the Stars come out tonight
I’ll be thinking about you my love, my love o
And in the dark I see your lovely eyes
Darling you are my light, you are my love o
Take my hand and walk with me my love
Just say what you want and I’ll get it for you my love
Take my all, I give it all won’t take it back
All I want is your love
You can take my all I give it all won’t take it back
All I want is your love
All I want is your love
Oh yeah-yeah
Ooooh yeah-yeah-yeah
And when the Stars come out tonight
I go dey think about you my love, my love o
And in the dark I see your lovely eyes
Darling you are my light, you are my love o
Be my Juliet and I’ll be your Romeo
My love
Would you be my Juliet and I’ll be your Romeo
My love
Yeah, my love
Be my Juliet and I’ll be your Romeo
My love
Would you be my Juliet and I’ll be your Romeo
Oh my love, oh my love🎻🎸

Abban Arman yana tare Safa kamar zai maidata ciki sbd yadda yake manne mata ita kam ko kallonsa bata sonyi,a haka har suka isa wajan zamansu ciki mutunci baka fara gabatar da dinner dangin Safa ɗaya babu sbd daman ba wani yawa gare su ba, a haka dinner ta tashi aka bada gifts masu yawa. Safa ce zaune daga ita sai half vest da wando 3gauther tsaki taja tana marai-raice fuska tare da faɗin “Yaya Heemu please pick my call” ta faɗa hawaye na sakko mata,Ummi ta shigo Parlon tana faɗin “Safa ki daina wahalar da kanki a kan Yaya Heemu, tunda ya samu hutu ya fita hutawa baya son ta kura” Safa ta kalli Ummi tace “Ummi Yaya Heemu ne kawai hope ɗina a yanzu, shine wanda zai kare min martaba da kuma ki bata, wlh bana ƙaunar Mutumin nan naso a matsayin Uba,amma yanzu ya ɓata rawarsa da tsalle, ƙilan ma ba haka kawai yace yana sona ba” Zama Ummi tayi tace “Kul Safa, bana son ɗan yan kai da shiririta i knew him very well, bana jin zai iya aikata ba dai-dai ba gareki domin kuma ƴa ƴansa ne” “Ummi idan da gaske ya ɗauke mu as his children why zaice yana sona kamar ni ɗaya ce a duniyar wlh nikam bana son sa i don’t love him anymore” Calmly Ummi tayi tace “Haba Safa, ai zcy ba’ai mata shamaki kuma baka sanin lokacin da kake son mutum domin ba mutum ke faɗawa so ba, So ne ke faɗawa mutum kada kiga laifinsa idan ma yayi domin wata manufa let him do, time tell us everything kici gaba da addu’a kamar yadda nake maki, Safa just pray ok!” Kaita ɗaga tana share shawayen daya zubu mata tace “Ummi i missed my brother i son mgn dashi” shafa kanta tayi tace “Don’t worry kinji? I’ll try my best naga nai magana dashi, kiyi alwala kafin ki kwanta kada ki manta da addu’a Allah yay maku albarka” rungome ta  Safa tayi tace “Thank you  Ummi kece uwarmu kece  Ubanmu, kece ƴan Uwanmu kece komai namu i love You so much Allah ya ƙara maki tsahun rai” Murmushi Ummi tayi tace “you’re a darling” (ke abar so ce) tana faɗin haka ta fice daga cikin parlon, miƙewa Safa tayi ta nufi bedroom ɗinta a gurguje tai wanka tasa wasu haɗaɗɗun nightwear na Panjams White colour sunyi mata masifar kyau, kallon kanta tayi cikin mirror tace “I missed you so much ARMAN” sai kuma tai shiru tunawa da tayi Arman yanzu bashi ke da ita ba mai Makon ta zauna da ɗan saita zama matar uban ɗan, yaya zatai da Arman da wanne ido zai kalleta, tsaki tayi idanunta na zubar da hawaye kana ta shafo jajayen laɓɓanta wai yau ita Abban Arman yay kiss Yasubuhanallah!, Kasa hqr tayi ta ƙara darling number Yaya Heemu amma ba picking, zcyarta cike da damuwa ta kwanta tana ƙara rushewa da sabon kuka tana daure damuwar ranta ne sbd Umminta amma dole ta shiga damuwa a haka bacci ya ɗauke.

KANO/ NASARAWA G.R.A  SHAGARI STREET NO 111
Tun daga bakin babban Parlo Mannal ta saki kuka kamar ƙaramar yarinya Anut Lubna tai saurin ɗaga kanta da Mmki tace “Mannal!” Da sauri Mannal tace ta rungome stepmom ɗin ta tana ƙara sakin kuka, bayanta Anut Lubna ta shiga bubbugawa tace “It’s okay dear” janyeta tayi ta zaunar da ita saman sofa idanunta cike da hawaye ta buɗe baki zatai magana Anut Lubna tai sauri cewa “Ohh stop it,ban tambayi komai ba” shiru tayi taci gaba da sauke ajjiyar zuciya bottle water mai sanyi ta ɗauko tare da glass cup, Zama tayi ta zuba mata ruwan a cup kana ta miƙa mata, sosai tasha ruwan taji zcyarta tai mata sanyi sai lumshe idanunta take, ba tare da Anut Lubna ta ƙara mgn ba tace miƙe zuwa kitchen mai aikinta ta samu tace “Baba haɗa min fresh milk a mug yanzu” Wacce aka kira da Baba tace “Angama Hjy” not too long ta dawo da mug ɗin fresh milk miƙawa Mannal tayi tace “Drink” karɓa tayi har lokacin bata bar sakin ajjiyar zuciya ba tace “Anut!!” Sai kuma ta ƙara sakin kuka Murmushi Anut Lubna tayi tace “Cry Sweetheart, cry My dear” kamar wacce ake zagi haka ta dinga rera kuka kamar ƴar shekara domin kukan da take ko Safa ba zatai irinsa ba cikin kuka tace “Abban Arman” sai kuma tayi Shiru Anut Lubna tace “Uhm” kai tsaye ta bata labarin abinda yake faruwa ta ɗura da faɗin “Anut yanzu hakan dai-dai ne? Tun kwanaki na faɗa maki Arman ke son Safa zai aureta amma ace wai Abban Arman yaje yana neman Auren Yar cikin sa? Me yake nufi dame yake taƙama? Safa ta son Auren ni kuma bazan iya zama da ƴar cikina matsayin kishiya ba,bawai kishinta nake ba hasali ma ƴar ce a wajena Anut, tunda ya fara mgn Auren yake min rashin mutuncin kala² to yanzu dana bar masa gidan basai yaci kansa ba,wlh Ina son mijina ina ƙaunarsa amma halinsa bana ɗauka” ta faɗa tana sakin kuka Clamly Anut Lubna tayi tace “Yanzu what’s on your mind Mannal?” Girgiza kai tayi tace ” What should I do Anut Lubna nidai kawai na bar masa gidansa” “ok bari muga zuwa a ɗaure Auren zai nemeki” miƙewa kawai Safa tayi tare da shigewa wani part na cikin gidan, tsaye tai gaban mirror tana kallon kanta, kyakkyawa ce ajin farko a ƙalla zatai 45yrs aduniya Arman shine First son dinta sai ƙaramin cikin da take dashi a yanzu wanda ko Abban Arman bai san dashi ba, yanzu Arman nada 22 to 23 a duniya shine age mate ɗin Yaya Heemu, ƙara ware idanunta tayi tana ƙara godewa Allah domin wanda bai santa ba zai iya ɗauka bata huce 25 aduniya ba sbd jikinta da hutu sun ɓoye shekarunta, ga wata ƙira da Allah yay mata tana da shape sosai ga wasu manyan tsayayyun brest da Allah ya bata sai faffaɗan west ɗinta wanda yake kamar a ɗura mata, ƙaramin cikin ta ta shafa tace _”My unborn child_ kome ya sameka _ur father is the reason behind everything”_ Shiru tayi tana sakin ajjiyar zuciya ita kaɗai tasan abinda yake damunta.

*Iceland*
Iceland ( Ísland, ko a Hausa Ayislan) wani tsibiri ne kuma kasa maicin gashin kanta a arewacin kogin Atlantik, tsakanin Greenland da Norway, yanayin ta da al’adunta fuka daidai ne da na Turawa daa gabashi ta wajen Greenland Iceland nada fadin kasar kilomita 301 da kuma bangaren yammacin Norway Iceland nada fadin kasar kilomita 1001. Akwai kimanin mutane 329,100 a kasar ta Iceland. Gabadaya Iceland nada fadin kasar da yakai 103,000. Babban birnin ƙasar Ayislan Reykyavik ne.

*Hotel Selfoss & SPA*
Zaune yake saman wata lafiyayyiyar kujera hanunsa riƙe da lemon power horse yana sha, yana sanye da _Mens Bodybuilding Gym Fitness Shirt Singlet_ kallo ɗaya zakai masa kasancewa Namiji sbd yanayin murɗewar jikinsa ga wasu six packs da suka bai yana, baƙi ne sosai irin dark-skinned ɗin nan wacce har Shinny yake, Amma kana kallonsa kasan cewa hutu da jin daɗi sun zauna masa, sbd yadda dark-skinned ɗinsa tai fresh gwanin sha’awa _His elegant black skin_ sai sheƙi take cikin light blue ɗin hasken da yake. Babu wani abu mai haske a fuskarsa sai jajayen laɓɓansa da fararen idanunsa _He’s dark-skinned yet handsome_ ga kwantacciyar sumar kansa abin sha’awa tai luff har bayan wuyansa, gefen Arms ɗinsa akwai zanan Tattoo wanda a tsakiyarsa akai rubutu amma duhun fatarsa ya hana aga a Abinda aka rubuta, yana da ƙira irinta mazan jiya, Black handsome guy na ajin ƙarshe domin kalar fatarsa abarsu ce musamman yadda gargasa tai kwance a jikinsa, yana da wasu sexcy eyes mai ɗaukan hankalin mata wanda ko Namiji ya kalla sai yaji yana shakkarsa bare mace, baya ɗaukan raini a rayuwarsa haka baya ƙaunar ƙarya munafurci,komai munin abu yafi so a gaya masa, gaba ɗayansa bazai huce 23 zuwa 24yrs a duniya ba, amma yana da girman jiki na abun mamaki _Uhm_ *CHIEF OF ARMY STAFF* _(The Chief of Army Staff (COAS) is the highest ranking military officer of the Nigerian Army. The position is often occupied by the most senior commissioned officer appointed by the President of Nigeria. fiction story ne i don’t know ko mai shekarun Yaya Heemu na riƙe wannan matsayin, kawai i want using it on my story NIMCY.)_ kenan _IBRAHIM KHALEL IBRAHIM (YAYA HEEMU)_  Fesar da iskar bakinsa yay yana sauke numfashi a hankali kana ganinsa kasan yana cikin nutsuwa da kwanciyar hankali, tsawar da akai a kansa ya sashi buɗe ido kamar bai so kafin ya taɓe baki,kallo ɗaya yaywa Mutumin dake tsaye a kansa ya janye idanunsa, Mutumin ya sara masa tare da ƙamewa yace _”Mrng Sir”_ banza yay masa lura da hakan kuma yasa Escort ɗin ƙara ƙamewa yace “Sir kiran gaggawa daga layin family” ware manyan idanunsa yay kana ya miƙe ba tare da yay mgn ba ya amshi wayar ya nufi cikin bedroom ɗinsa, yana zuwa ya kwanta saman bed tare da rufe idanunsa kamar wanda bai son mgn Murya can ƙasa yace _”Assalamu alaiki”_ Safa najin Muryar Yaya Heemu ta zame daga shirin ɗaurin auren da ake mata ta nufi cikin bedroom da gudu har tana cire ɗaurin da akai mata, kuka ta fashi dashi, Yaya Heemu najin kukan a bar son nasa yay saurin miƙewa zaune still kuma bai iya cewa komai ba, ajjiyar zcy Safa ta sauke tace _“Yaya Heemu please come back to me”_ sai kuma ta sanya kuka dukkan abinda take yana jinta domin tsigar jikinsa har wani tashi take jikinsa ya ɗauki rawa,idan aduniya akwai abinda ya tsana bai huce kukan ƙanwar tasa ba, tsayawa ya daka mata yace _”Kee!!! Dallah”_ Shiru tayi kafin tace “Yaya Heemu _he broken my heart_ Yanzu haka ana shirin ɗaurin aure na ne, _Yaya i hate him please come back And save my life_ wlh mutuwa zanyi My lovely ka taimakeni _you’re my father kada ka bari a rusan rayuwa_”  miƙewa yay tsaye  ya shiga zagaye a Parlo jin shiru yasa Safa tace “Yaya Heemu Are you there?” Shikam shirun da yay yana tunanin kalmomi da zai haɗa su zama sentences har ya faɗawa little sister ɗin tasa, lumshe idanunsa yay yana fesar da numfashi a hankali kuma yace _“Kinga stop beating about the bush and save my time,Go straight now”_ cikin kuka Safa ta kwashe komai ta faɗawa Yayan nata, lokacin guda idanunsa ya sauya war wani ruwa² yake gani, jikinsa na rawa ya shiga mutsa bakinsa yace _“Am on my way”_ yana faɗin haka ya ɗauki wayar da p.cap ya ɗura saman kansa da sauri da sauri kamar zai tashi sama ya nufi wajan room ɗin nasa, yana fita Excorts ɗinsa suka ƙame tare da sara masa, bai ko kalli inda suke ba bare ya tankasu, yana tafe ya zura hannayensa a jikin aljihu gaba ɗaya ya manta da kayan dake jikinsa, a gaban wata mota ya tsaya wani soldier ya buɗe masa ƙofa ya shiga, yana shiga Yaya Heemu yace “Airport” suna zuwa airport aka tada wani prvt jet shi ɗaya ne sai sai Excorts ɗinsa ba ɓata lokaci jirgin ya ɗaga zuwa ƙasa 9ja. Mutane sun halarci ɗaurin auren Safa da Alhaji Safwan Malamin ɗaurin auren na cewa _Alfatiha_ COAS Yaya Heemu na shigowa cikin wajan.

FREE BOOK NE DAN ALLAH DAN ANNABI IDAN KIN KARANTA KIYI SHARE FISABILILLAHI.

NIMCYLUV
[27/08, 10:40 am] Nimcy: *🌈 AUREN FANSA🌈*

Page 5-6

Yah Heemu na shigowa cikin harabar da ake ɗaurin auren Excorts ɗinsa na bayansa, yana sanye da wata red ɗin Armless wacce ta bai yanar da six packs ɗin jikinsa kusan rabin brest ɗinsa suna waje sbd buɗewar da ƙirjinsa yay, sai Amy colour ɗin long jeans ya sanya duka hannayensa a jikin aljihun wandon yana fesar da numfashi idanunsa ƙurr akan Abban Arman wanda fuskarsa ta cika da farin ciki sai gaisawa yake da mutane, zare hannu guda yay daga cikin wandonsa ya gyara zaman p-cap ɗin kansa daya tabbatar da cewa an riga an ɗaura sai kawai yay baya da zafi² cikin ya fara taka ƙafafuwan sa zuwa cikin gidan su, tsaki yaja a baiyane sbd tafiyar Excorts ɗinsa da yaji cikin zafin nama ya juya yana kallon su yace “Wai Uban za kumin nan? Heee!” Ɗaya daga cikinsu ya sara tare da ƙamewa yace _”We sorry but it’s our responsibility”_  cikin tsayawa yace “Uban Uban responsibility ɗin, Dallah ko ɓace min tun ban ɓalla mutum ba” yana faɗin hakan ya juya da sauri yaci gaba da tafiya, hannunsa ya sanya ya buɗe ƙofar Farko ta shiga gidan kafin ya ƙarasa Kofar da zata sa dashi da babban parlon ƙasa, tun a downstairs ya fara jiyo kukan Safa da dukkan ƙarfinta runtsa idanunsa zucyarsa cike da tsanar Abban Arman, lokacin na farko kenan da yaji ya tsani Mutum, idanunsa har wani ruwa² yake cikin zafin nama ya fara hawa upstairs ɗin, a babban parlon sama ya samu Anut Suwaiba da Ummi, yana shigowa Ummi ta sauke ajjiyar zuciya ganin Ya Heemu yasa taji sauƙin abinda ke damunta, idanunsa akan mahaifiyarsa yana son yaje ya rungome ta Amma ganin Anut Suwaiba yasa kawai ya ɗauke tare da ƙara sawa cikin parlon yana shiga Ummi ya miƙe tsaye tana sakin murmushi na jin daɗin ganinsa tace _”Wlcm farin ciki na”_ idanunsa a rufe ya kama hannunta tare da janta zuwa cikin part ɗinta da kansa yasa hannu ya murɗa handle ɗin ƙofar ya fara shigar da Ummi Sannan ya shiga ƙafarsa ya ya daki ƙofar ji kake _Gammmm_ ta rufe da kanta launin idanunsa sun daɗe da sauyawa yana sanya idanunsa cikin na Mahaifiyarsa da sauri ya faɗa jikinta yana sauke Ɓoyayyiyar ajjiyar cikin ƙasa da murya yace _”Ummii!!”_ Murmushi tayi tana nuna zallar farin cikinta na ganin jarumin ɗan nata, a hankali ya zame jikinsa yana shafa cikinsa yace “Ummi _what’s going on ne?”_ jimm tayi kana ta shiga bashi labarin abinda ya faru kawo yanzu da aka ɗaura auran Safa da Abban Arman. Idanunsa a lumshe yace “Kawai kisa albarka Ummi, ki rabu dashi zai gane bashi da wayo” cire masa wula tayi tace “Yaya Heemu ba zaka gane ba, ina tsoran Abban Arman da Safa, kai babba ne bazan ɓoye maka komai ba, Amma _Safa is too young_ ba zata ɗauke buƙatar Abban Arman ba” ta faɗa tana shafa kansa ajjiyar zuciya ya sauke ba tare kuma da yay mgn ba ya amshi p-cap ɗinsa a hannun Ummi kana ya fice daga cikin bedroom yana fesar da iska daga cikin bakinsa, da sauri ya nufi part ɗin Safa yana zuwa ya ɗura hannunsa saman handle ɗin ƙofar kana ya tura, runtsa idanunsa yay sbd gunjin kukanta daya daki zcyarsa, a hankali ya maida ƙofar ya rufe kana ya jinjina da jikin ƙofar yana lumshe idanunsa, tsayawa Safa tayi da kukan sbd ƙamshin turaren yayan nata data jiyo tana ɗagowa ta gansa tsaye hannayensa harɗe a saman ƙirjinsa ya rufe idanunsa kamar mai tunani, da sauri ta diro daga kan bed ɗin tana zuwa wajansa ta rungomesa tana ƙara sakin kuka tare da faɗin “Yaya Heemu ban so dan Allah kada ka bari a tafi dani gidansa” bayanta ya shiga bubbugawa a hankali ta fara sakin ajjiyar zuciya sai da yaji tai Shiru kana ya zareta daga jikinsa yana ware mata manyan idanunsa kafin a hankali ya kama hannunta gently kuma ya fara tafiya cike da kuzari yau irinta lafiyayyan mutum, zaunar da ita yay shima ya zauna, so yake yace “Little sis!!” Amma kalmar ta gagara fita daga cikin bakinsa sai mutsa jajayen laɓɓansa kawai da yake, Calmly yay cikin nutsuwa da tausasa harshe yace “Look! Safa _it’s too late to cry_ badai baki son sa ba?” Da sauri ta ɗaga masa tace “Ni Yaya Arman nake so” yana jan ƙwantaccen beared ɗinsa yace “Olright zaki samesa _as your wish! But in one condition_” da sauri ta kallesa tace “Meke nan Yaya Heemu?” Ware idanunsa yay ta kwaɓe fuska tace “Kai Yaya Heemu nifa idanunka tsoro suke ban” miƙewa tsaye yay yana faɗin “Uhm” sai kuma ya tsaya a inda yake ba tare daya kalleta ba yace “Safa kiyi biyayya wa Baffa, ki ɗauka zaman da zakiyi gidan Abban Arman kamar kinyi ne domin Baffa, lokaci ya ƙure  _I can’t do anything_ amma zan bashi lokaci naga kalar son da yake..” Shiru yay yana maida numfashi sbd ya daɗe bai mgn bai yawa ba, shafa kansa yace “You love Arman right?” Da sauri tace _”Yeah! With all my heart and soul”_ gaba ɗaya ya juya yana ƙare mata kallo _from head to toe_ kalmar _with all my heart_ ita ta bashi mmki shi sam bai yarda da wata soyayya ba hasali ma baya gabansa amma ƙaramar yarinya like Safa harta san tace tana son wani da dukkan zcyarta, lallai soyayyar ma ta zama abinda ta zama shi yasa ana Aure yake gantalewa wata ko wata biyu bata rufawa yake rushewa, shiyasa dai ƙungiyar WOMAN’S POWER ta shiga lamarin mata. Ajjiyar zuciya ya sauke kafin ya janye idanunsa daga kanta yana ɗan lumshe idanunsa yace “Okey! Obey your Grandfa ki barmin komai, idan kina son mu zauna lfy na shige maki gaba stop cry Ok” Murmushi ta saki domin tasan yayanta zai share mata hawayenta cikin farin ciki tace “love You so much Ya Heemu you’re the best brother Allah ya baka mata ta gari” taɓe baki bai ƙara cewa komai kamar yadda bai ƙara Kallonta ba ya fice daga bedroom ɗin. Walking slowly ya nufi haɗaɗɗan parlonsa wanda yake upstairs kusan dukkan su a upstairs suke, maids ne kawai a downstairs.Komai na Parlon Ya Heemu white colour ne haɗuwa iya haɗuwa ya haɗu, an tsara komai kamar a turai al’ƙalami yay kaɗan ya faɗi tsarin haɗuwar Parlon Ya Heemu,kona mace sai haka maida ƙofar yay ya rufe cikin nutsuwa yake jefa manyan idanunsa a parlon kamar me neman wani abu dan Ya Heemu bai ƙaunar ƙazanta hakan yasa ko Abinci sai na Ummi ya kece sai abu yau tsamari yake cin na Safa, idan baya gari kowa bai fiya sakin jiki yaci abinci ba yafi ci fruits, taɓe baki cikin nutsuwa yabar Parlon ya nufi cikin bedroom ɗinsa yana shiga ya zare rigar cikinsa idanunsa a Lumshe ya faɗa saman bed yana sauke numfashi sai yanzu yasan yay kewar gida, miƙewa yana ƙarewa wani babban photo dake manne a bangon ɗakin sa, ya daɗe yana kallon photon kafin ya zame idanunsa ya nufi bathroom, ya sakarwa kansa shower yana fesar da iska sbd sanyi da kuma daɗin ruwan da yaji har wani ƙara buɗe kwankwaso yake ruwan yana ratsa jikinsa, not too long ya fito ɗaure da towel a west ɗinsa da wani kuma a hannunsa yana goge ruwan jikinsa, yana tsaye ya ɗauki handrayer ya shiga busar da gashin kansa yana gamawa ya ɗauki wani Parfume _ROYAL-OHUD_ ya fesa a jikinsa wajan wrdp ya buɗe kai tsaye hannunsa ya sauka akan wasu Denim Jackets Male, Amy colour sai suka ƙara fiddae asalin baƙar fatarsa wacce har wani sheƙi take kana kallon Ya Heemu kasan bai bar komai na mahaifinsa ba, cikin nutsuwa ya gama komai fuskarsa ba walwala kamar ko yaushe cikin tsare gira yake, hannunsa zube a cikin aljihun wandon sa ya fita daga bedroom ɗin, kai tsaye fridge ya nufa ya buɗe ya ɗauki bottle water kai sanyi yana ɓalle murfin ya kafa a bakinsa sai da ya shanye tass kana ya ajjiye robar ya fita daga part ɗin baki ɗaya. Yana fita ya samu Ummi ita da Anut Suwaiba sai Anut Meera wacce zuwanta kenan, Anut Meera tace “Kaga Chief of Army staff saukar yaushe” Anut Suwaiba tace “Nida ya raina ko inda nake bai kalla ba bare na sanya ran gaisuwa” ɗan kallanta yay kafin yaja gemunsa yace _”God forbid_ guda nawa kike da kike tunanin ni Ibrahim Khalel zan gaida ki” haɗe fuska Anut Suwaiba tayi tace “Amma dai kamar uwa nake wajanka tunda ni ƙanwar mahaifiyarka ce” bai ƙara kallonsu ba ya fara sauka downstairs kamar bazai mgn ba sai kuma yace “Sai ki tsaya kiyi cikin Ya Heemu ki haifesa sannan ki kirani da Your son” yana faɗin haka ya fice kamar walƙiya ko inuwarsa bata gani ba, dry Anut Meera tayi tace “shiyasa nai shiru gashi kin faɗi ɗaya an gaya maki dubu” Anut Suwaiba na haɗe fuska tace “Amma Yaya Ruma kina jinsa fa” miƙewa Ummi tayi tace “Yanzu kikace ke uwarsa ce kinga kin fini kusa dashi dan haka a ƙare lfy” ta faɗa tana yin hanyar part ɗin Safa. Domin ta kasa daurewa tana jin tausayin ƴarta baka wanda baka so waninma tsuhu wanda ya huce sa’an ubanta ai babban illah ne. Ya Heemu na fita Excorts ɗinsa suka miƙe tare da sara masa cikin takun isa da ƙasaita ba zaka taɓa cewa Ya Heemu 23yrs yake ba sbd girma da tsarin halittar sa shiyasa yake abu cikin isa da kuma gadara, yana zuwa wajan wata black ɗin mota Toyota Venza Driver ne ya buɗe masa back seat ya zauna yana zama yaja numfashi tare rufe idanunsa, da sauri driver ya shiga da Wani irin speed yabar cikin gidan Sauran Excorts ɗin na biye dasu a motarsu daman alrdy get keeper ya buɗe masu gate. Abban Arman na tsaye a ƙofar gate ɗin su Safa yana tunanin yadda zai samu keɓewa da ita yaga  Ya Heemu da Excorts ɗinsa sun fito a mota wata Ɓoyayyiyar ajjiyar zuciya ya sauke daman dalilin Ya Heemu yasa bai shiga gidan ba haka nan yaji yana shakkar haɗa inuwa dashi, Ya Heemu sa’an Arman ne amma koda suna Yara Ibrahim Khalel daban yake ko ƙiriniya ta yara bashi da ita koda ya yaushe yana respect kansa da bawa kansa girma. Burinsa ya zama da richer duk da cewa Mahaifinsu ya mutu yabar masu gado kama daga gidaje, filaye Company’s banda tsaɓar uban kuɗi a banki. Dan haka a yanzu Ya Heemu na ɗaya daga cikin manyan masu kuɗin Nigeria yay masa nisa nisa mai yawa. Sauke numfashi yay bayan motocin su Ya Heemu sun bar wajan kana yaja shekararrun ƙafafuwansa zuwa cikin gidan yana jin yadda abokansa ke masa rashin kirki amma kota kansu bai bi ba. Ummi ta kalli Safa bayan an gama shiryata cikin wani white ɗin Lace mai green ɗin Flowers, an yafa mata mata light green na veil sai ƙamshi take duk da ba son auran take ba amma ta danne zcyarta kamar yadda Ya Heemu da Ummi sukace taiwa Baffa biyayya ta yadda zatai amma tana da tabbacin one day zasu ɗauki gawarta, Anut Meera tace “Abban Arman a guest room _his waiting for you”_ ɓata rai Safa tayi zatai kuka Ummi tace “Kul, kikai kuka akan Auranki ba kinsan abinda Allah Ya ɓoye ba, yanzu kina ƙarƙashin inuwar sa ne da zarar kin bijire masa Allah zai fara fushi dake haka mala’ikunsa, Babu ruwan Allah da rashin son da kikewa Abban Arman kiyi ƙoƙarin danne ƙiyayyar sa a ranki sai kiga Allah yay maki sauyi sa mafi alkairi, kullum ina gaya maki _You’re a darling_ ke bar so ce so no need ki tsaya bijirewa umarnin Wanda yafi ƙarfin komai a gareki, Bazan ce maki komai ba Amma Mannal Matsayin Uwa take a wajanki dani da ita tsiran shekara ɗaya ne kusan shekarun mu ɗaya to ta huce ƙishiyarki ita ɗin uwa ce a wajanki” turo baki Safa tayi tace “Ummi ina sai kana son mutum zakai kishi a kansa ko?” Jinjina kai Ummi tayi tace “Yeah! Exactly Amma bamu san me gaba zata haifar ba ai, Allah yay maki albarka ,babu wanda zai rakaki gidan miji yadda yace yana sonki to shi ɗaya zai kaiki gidansa ina da kunkiya ina jin kunyar haɗa ido da Mannal, maza jeki yana jira Allah yay maki albarka ya kare daga mugun ji da mugun gani alkairi dake cikin auran ya sadaki dashi” idanun Safa cike da hawaye tace “To sharrin cikin sa fa?” Anut Suwaiba tace “Kai shirme dai Yaro alkairi ake nema akoda yaushe Daughter ɗiyar Umminta” jikin Ummi ta shige ta shiga rera kuka jikinta har tsoma yake tace “Dan Allah Ummi kada ki bari na tafi ki jira Ya Heemu ya dawo wlh zcyta zafi take idan naga wancan Mutumin har wani ɗaci na keji a raina” _”Stop saying that  Safa_ trust me dear in sha Allah babu abinda zai faru albarkar Aure yawa gareta,ba kiga komai ƙan ƙantar yarinya idan tai Aure ba Ubangiji na sanya mata ilhama a zcy ba? So believe me Dear komai zai dai-dai ki daina wannan kukan idan ba so kike zyar Umminki ta buga ki rata ba” da sauri Safa ta haɗiye kukanta ta shiga sauke ajjiyar zuciya, Anut Suwaiba ta kama hannunta zuwa Guest room inda Abban Arman yake. Ya Heemu kai tsaye gidan Baffa ya nufa sbd yana son yaji dalilin daya sanya Ya bawa Abban Arman auran Safa, ɓangaren Mannal kuma sai kiran Number Abban Arman take amma baya picking. Kanta a ƙasa walking slowly ta nufi ɗakin baƙin tunda daga baƙin ƙofar ta tsaya sbd warin turarensa da taji harga Allah bai mata ba, wani shu’umin murmushi Abban Arman ya saki tare da miƙewa jikinsa har rawa yake, wajanta ya nufa gaba ɗaya yana zuwa yaja tsaya yana fidda murmushi tare da shafa ƙaton tumbinsa yace _”My Safa finally you’re my wife now, so come closer_ ina son jin ɗumin jikinki” ya faɗa yana riƙe hannunta da sauri ta zame kwallon baki isa ba yay mata yace “Nan kuma ɗaya indai zaki hanani taɓa jikinki ai yin auran bashi da amfani” ɗauke kai tayi the more tana jin ƙamshin turarensa the more tsanarsa na ƙara ƙarfi a zcyrta, matsuwa yay zata bar wajan tunawa da faɗan Ummi yasa taja ta tsaya tana zare masa ido, hanunsa na rawa ya jawota jikinsa tare da manneta da sauri ta shiga ƙaƙarin amai yace “Ai ko abinda cikinki zaso fito bazai hana naji ɗumin jikinki ba” yana faɗin haka ya zare veil ɗin jikinta kokawa suka shiga dake ƙarfin Namiji dana mace ba ɗaya bane Musamman mai shekaru irin na Abban Arman tuni ya cilla ta saman kujera yana fidda wani sexcy sounds. Tun daga upstairs yake Sallama amma shiru ba’a amsa har wani duhu yake gani a idanunsa burinsa bai huce ya buɗe ido ya gansa a gaban Safa yaji dalilin daya sanya ta auri Ubansa, ARMAN kenan farin matashi ƙyakƙyawan gaske shekarunsa ɗaya dana Ya Heemu saukarsa kenan daga Dubai ya nufu wajan gidansu sahibar tasa, har ya huce Guest room sai kuma ya dawo baya sbd sautin kukan mace da yake jiyowa ga kuma gurnani na wata murya daban dake fita a ɗakin, jikinsa na rawa kamar ana hankaɗa sa ya nufi cikin room ɗin. innalillahi wa’inna ilaihir raji’un shine abinda bakinsa ya samu faɗa sbd mummunan ganin da yay, ya kumayi ladamar dawowarsa 9ja yana shiga ɗakin idanunsa suka sauka akan mahaifinsa wanda ya zare wandon jikinsa bakinsa manne a nippy ɗin Safa….

TABBAS IDAN NAGA RUWAN COMMENTS  DA SHARE ZA KUJI NI GOBE, IF NOT KUMA SAI SANDA NA SAMU TIME, BANA SA GRPS SO SHARE FISABILILLAHI SHARE AND SHARE AND SHARE SBD ALLAH!

1 Comment

Leave a Comment

error: Content is protected !!