Hausa Novels

AUREN KIYAYYA HAUSA NOVEL

AUREN KIYAYYA HAUSA NOVEL

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

KADAN DAGA CIKIN LITTAFIN…

[Bismillah rahmanin Raheem*

Wani ƙaton gda na alfarma na hanga mata natashiga suna fita kana gani kasan biki akeyi cikin gda hkan yasani saurin kutsawa nima ayi dani saide tura gate din dani tsabar irin dukiyar danagani sanda nasaki baki gdane na alfarma gidane do ba’a zuba kayan alatuba iya kuɗin da’a kashe a ginin yakai gini ganin zan iya wuni gun yasani shigewa cikin nan nasoma karo da manyan mata masuji da kansu wanyan da suka ansa kira manyan mata ba muna mata ba ƙamshin turare designer da humrah kaɗai ke tashi nan na kutsa na shige cikin ɗakin dayafi kowanne cika saide kowa walwalarsa yakeyi yana Anna shuwa nikam sai zuba ido nake naga wace mesa’ace hka amaryar nan saide duk kallon danake ban hangota ba har najuya zan fita nan na hango wata kwance saide banga face dinta ba amma daga alama kuka take kaman ranta zaifita kallon ta nake ina mmmki aiko kaman daga sama naji ana faɗin ga amaryar can tana ta kuka muma tun ɗazu mukeso muganta abu yaga gara duk maganar da akeyi mata taƙi kula kowa sai kukanta takeyi suna faɗin hka suka fice aɗakin sai tym ɗin nasake kallonta lace ne mai shegen tsada jikinta fari tass sai sheƙi yakeyi amma duk ta tumurmu tsashi tsabar kukan datakeyi amma ga mamaki duk yan bikin bbu wanda ya damu da kukanta kowa harkar sa yakeyi bbu wanda ya damu da ita……

Wata matace daba zata wuce 45 years ba cikin wata tsaddadiyar material red and black ta tako tazo har inda take kwance tana kukan cikin sanyi murya daya nuna kulawa da damuwa tafara Magana….”yanzu nanah bazaki daina kukan nanba how many hours yarage adaura auren ki da salkhan yakamata ki rungumi ƙaddara kisa ma ranki hakuri ki rungumi mijinki ku zauna nida Abban samha good example ne agareki ko ba’a haifeki ba but am sure kinsan tarihin auren mu amma yanzu gashi danayi biyayya na aure shi wlh bayason ganin damuwana hka nima yanzu ko tuna min kikayi nataba cewa banason sa wlh sai munyi faɗa ke marainiya shima marayara and kuma salkhan cousin dinkine kodan halinsa ne baki sonsa baki san idan kanayi lada kikabi aure saikiga ta sanadin ki Allah yasa ya daina halin ba…..tunda matar take mgna nanah batako ɗaga kai tace mata ƙala ba sai jin maganganunta da takeyi kaman wani gaushi aka watsa mata a zuciyanta miƙewa tayi duk da jirin data keyi zata bar gurun but saide rashin ƙarfin jikinta yasa ta dawo fa faɗa kan gadon da baya…..cikin faɗa tace kinga irinta ba duk kinsama kan ki damuwa harta kai ga baki iya tsayuwa kyaje ki kashe kanki abanza aure dai bbu fashi…..”cikin kuka da idonta suka ƙankance tace….”haba anty nusaiba wannan wani irin rashin adalci ne shekara nawa ina tare da Mainah wai sai yanzu kawai batare da sanina ba ace za’a bani salkhan Allah yajiƙan mahaifina da yana raye da hkan bata faruba tana kaiwa nan ta mike dukda jirin dake ibanta ta shige toilet da gudu…. Wash hand basin ta nufa ta buɗe panpoo tana tarar ruwan dake gudu watsawa haɗaɗɗen face ɗintayi taji wani sanyi ƙaton mirror dake manne saman gun ta kalla kaman me magana da wani kanta take kallo wani murmushi tayi wanda ya zubo tare da wasu hawaye masu ɗumi akan face dinta tana faɗin….”wlh wlh wlh ni Khadija ban zama da salkhan wannan alƙawari ne nayima kaina bazan taɓa zama dashi ba tunda mahaifiyata son duniya ya rufe musu ido ita da yan uwanta muzuba mu gani….

]

KU SAUKE CIKAKKEN LITTAFIN ANAN KASA👇👇👇

 

 

Preview: [DOWNLOAD COMPLETE BOOK 👇👇👇]
 

Name: Auren Kiyayya Hausa Novel
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC .HTML
Uploaded By: MYNOVELS.COM.NG
Category: Hausa Novels Documents
Tags: Hausa Novels Documents, Hausa Novels Books
Groups/Writers: Billyn Abdul, Benaxir Oumar, Eyshat, Nadia Buhari, My Novels, Zamani Writers Association, Exclusive Writers,Alheri writers,Best Hausa Novels
Novel Price: Free
Last Modified: July, 2021

 

Leave a Comment

error: Content is protected !!