Hausa Novels

AYMANA HAUSA ROMANTIC NOVELS

​Aymana romantic hausa novels complete 

 

 

 

 

 

 

 

 

Romantic Hausa Novels Complete

Misalin k’arfe 2 na daren ranar litinin, yarinya ce yar kimanin 7yrs ke zaune cikin wani d’aki dasuka kasance su uku ne acikin wannan dakin,sauran na ta shirga baccinsu.

romantic hausa novels complete

 

 

mr. romantic hausa novel

wanda kallo daya za a mata,a tabbatar da cewa a matukar tsorace take a wannan lokacin.

Karin wasu littafai da zaku so

Powered by: www.mynovels.com.ng
k’arar k’ofar dakin da taji neh yadawo da ita daga dogon tunanin da ta fada a matsayinta na mai karancin shekarun da bai kamata ace tasan ta tashi a dai dai wannan lokacin domin tunani ba!

bata gama dawowa daga tunaninta ba, taji saukar tsumagiya mai matukar zafi wanda ta tabbatar wannan dorunar *ANTY CE* ce…!!

 

 

 

anty dan allah kiyi hakuri wlhy banyi fit’sari, ba kuma banyi bacci ba kamar yadda kika umarce ni.

fadar wannan karamar yarinya cikin karamar muryarta ta yara mai cike da t’san t’san t’soron da take ciki…

ay kuwa anty bata sarara mata ba,saida tamata bulala kusan goma acikin wannan daren allah kamin tabar ta.

abin mamaki kuma sainaga tayi ma daya datake cikin wayanda suke kwance k’afa..ma’ana dai ta shure ta, wanda hakan yayi sanadiyyar farkawar yarinyar daga dogon bacci daya d’auke ta.

 

 

mr. romantic hausa novel

saida taymata bulala itama, kamin tafita daga dakin tana huci,ta koma wani part daban wanda nake kyautata zaton nan take kwana koh kuma part nata ne nan…kamin tashiga saida ta saita kanta kamar ba ita ba!

tana shiga bedroom din tayi tazali da *BABA*dake zaune bakin italian bed dake bedroom din ..ta shaida masa akan ta tashe su sunyi fitsarin! daganan kuma suka bi lafiyar gadonnasu,suka koma baccinsu.

Wannan karamar yarinyar kam kuka takeyi sosai a wannan daren…dak’yar dayar ta lallashe ta wacce bazata wuce shekaru 9 ba,kamin tayi shuru.

 

mr. romantic hausa novel

rungume da junansu suke kwance,wanda da kyar bacci yayi nasarar yin awun gaba dasu……!

k’arfe hudu asuba taji an mata wani kalar bugu mai matu ar zafi, wanda hakan yayi sanadiyyar farkawarta cikin gigicewa da rawan jiki.

amma kuma wani abun mamaki babu suprise akan fuskarta saidai ma tsantsar tsoro.

 

 

 

Aneesha Romantic Hausa Novel

kasancewar tasan ba kowa bane mai wannan anyen aikin face anty. “sannu inna uwarsu matar ubansu,kedin ba cewa nayi karki kuskura ki kwanta ba ne wai dan ubanki.?”

fadar anty cikin zafin rai kamar wacce take fada da sa arta.

 

 

 

 

“anty kiyi ha uri wlhi bansan nayi bacci ba, dan allah kiyi hakuri karki dakeni …”fadar wannan yarinya mai kimanin 7yrs cikin t’sant’sar tsoron dukan dorunar da ake amfani dashi wajen dukansu…!

aikuwa saiji tayi duka na shigarta amma babu damar ihu kasancewar idan tayi ihu kamar ta karawa kanta wani babban laifi neh.

 

 

mr. romantic hausa novel

zainab kuma sameer nakan cinyarta, sai mimi dake gefe tanata cika tana batsewa kamar ta fashe dan takaici. Harzai tada napep ya hango fitowar dan uwansa shima cikin uniform kamar nasa.

 

 

 

 

“dan uwa sai yanzu ka fito koh? ai nikam da tafiyata ma zanyi na barka a gidan”

“am sorry twin bro wlhy akasi aka samu shiysa kaga ban fito da wuri ba””fadar daya matashin daya fito,kallonsu na tsaya yi jin y ambaci twin bro!!

amma saidai kuma basuyi kama ba koh kadan,dalewa yayi napep din,zama yayi a gefen mai zaman banza daganan sukayi gaba cikin annashuwa.

 

 

mr. romantic hausa novel

INUWA DAHIRU MEMORIAL shine sunan makarantar dasuke baki dayansu…!!

saida yayi parking suka fito inda kowa zai wuce class nasa!!!

tsaki kawai mimi tabuga tabar wajen, domin koh a ganinta tawuce ajin ganta dasu a ce yan gidan ne koh kuma wani alaka a tsakaninta dasu!!

da harara salifa ta rakata sabida bata da hakuri dukda kuwa kankantar ta.

“hamma sadeeq da hamma musty zankai sameer class daganan kuma na wuce classbnamu””aymana da auta kuma sai anjima zamu hadu”.

Fadar zainab cikin murmushinta,
“toh shiikkenan zee zee ayi karatu lpia allah y bada sa ah”…”ameen hamma musty”

kallon sadeeq tayi tace “”hamma sadeeq kai bazaka mana addu ar bane wai?”

murmushi kurum yamata yace”” toh zainabu abu alllah y bada sa ah ayi karatu sosai”…ai kuwa suka soma mata dariya wai ance mata abu …bata biyesuba ganin ynda lkc yy kawai tawuce takai sameer nursery 2 itakuma primary 3 kasancewar class nasu daya da mimi amma kowa da seat nasa.

 

 

mr. romantic hausa novel

ana kula dasu sosai babu tsangoma wanda hakan yayi ma jaleela dadi amma banda su abdallah domin alllah allah suke koma makaranta subar yoben ma baki dayanta!.

 

 Muna dauke da Littafan marubutan Hausa…

 

 

 

Name: [Romantic Hausa Novels Complete ]
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC (WPS) .HTML
Uploaded By: www.mynovels.com.ng
Category: Hausa Novels Documents
Tags: #Hausa Novels Documents #Hausa Novels Books Complete Hausa Novels #Hausa Novels #Hausa Novel #Romantic Hausa Novels #Sabbin littafan hausa
Novel Price: Free
Last Modified: October, 2022

 

 

Idan Kuna Bukatar Hausa Novels Audio Ku Shiga anan Kana ku danna Subscribe a tashar My Novels TV

Zaku iya sauke Manhajar Android ta My Novels anan Domin samun littafan Hausa maras adadi


Zaku iya shiga WhatsApp Group namu na My Novels anan domin samun Littafan Hausa Maras adadi


Domin samun littafai a saukake su shiga group namu na Telegram


Powered by: www.mynovels.com.ng

 

Auren Lagos Romantic Hausa Novels

Godiya yattabata ga Allah dayabani
Ikon rubuta littafin AUREN LAGOS
Nasadaukar da littafinan ga maihaifiyata uwatagari Goya marayu Allah yajikan mahaifina da dukkan yan uwa musilmai da sukarigamu gidan gaskiya👐

Page (1)
Na mummy minal ✍🏼

Ke bazakifitoba saikin makara dagaciki tace ganinan fitowa jakata nake dauka wata yarinya tafito daga daki sanye da yunufon farare
Tastas sunsha bila da guga Riga da wando da hijab harkasa
Tadurkusa tace mamanmu nawuce maman tace kije dakin Abbanku kigaisheshi kiwuce tace to
Mamanmu tanufi dakin mahaifinta tai salama akamata iso tashiga tatarar da
Abokiyar zaman mahaifiyarta tace Antimu INA kwana anty tace lafiya sanan tajuya tace Abbanmu barka da safiya yace kintashi lafiya hajiya yaya lafiya lau Abba yace gawanan kihau napep🛺 to abbanmu nagode antynmu sainadawo to
Adawo lafiya tafito daga gida
Misalin 7:30 am
Tanufi bakin titi tafiya take kanta aduke kafadarta dauke dajakar littantafanta kanta duke tawucesu suna Karin kumallo
Acikinsu daya yadubi daya yace abokina yarinyarnan tanaburgeni akwaita da nutsuwa gahankali Sam baruwanta darawar kai irin
Na yan matan yanzun bugu dakari ga kunya
Wace bakowata yarinya zakasamu da itaba 😜 dayan yace idai kairiyya yace kadan dagahalayenta nadade inason yarinyarnan amma nakasa tunkararta dazancen sabo dawani kwarjini
da takemin dayan
Yace aigwara kadaure mutumina kairiyya a kasauketa abakin makarantar abdullahi bin MA’s ud tawuce class tatarar da yan ajinsu kowa da Qur’an agabanshi tawuce gurin zamansu itadakawayenta mutum biyu basera da rahama tacemusu sabahul kair suka amsa Alhamdu lillah suka matsamata tazauna
✡✡✡✡✡✡

Tanazama mallam Ali yashigo maiko yamusu Qur’an Akafara karatu cikin suratul yasin Mauryar kairiyya tafitakowa fita a ajin anyi shafi daya akace hadda gobe za akarba mallam yafita anyi break

Andawo anyi hadith and tauhid
Antashi kairiyya dakawayenta sunfita titi wajanmakarantar
Rahama tace gobe muna English and maths ko sukace a sukatare abin hawa sukace akaisu tsohuwar kasuwa

Yawan typing yawan comment

Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 07:31] Muhammad Karim: AUREN LOGOS👩‍❤‍💋‍👨
💖 love story💖


*HOME OF QUALITIE’S WRITER’S ASSO📚*
“`{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}“`
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/

*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

Page (2)

NA mommy minal ✍🏼

Afuwan afage one nace tawucesu amma banfadi suwayeba wasu samari tawuce suna Karin kumallo

Continue

Mai napep yasaukesu adaidai tsohuwar kasuwa sukafita sukabashi kudinasa 150 kowace tashige layinsu kairiyya
Nagani tashige wani gida maidan

Madaidaicin kyau
Namasu karamin karfi gidane mai danfadi da daki biyu kowane room and Palo
Sai dakin abbansu sai kicin

daga gefe dayan side din kuma to let dinsune Wanda yasha tayis saigun wanke kwanka ankewayeshi shima gun yasha tayis dakuma fanfo tajikin bangon gurin

Kariyya tai salama tashigo tasamu iyeyan nata azaune nashan iska sabo dazafi akeyi suka
Amsamata sallama tace mamanmu sanunku dagida maman bata amsa sai Antinsu tace yauwa kindawo tace Eee
Antynmu tace to kige kiwatsa ruwa ga abin cinki tace nasan ankwaso gajiya dakuma Zafi tace to antynmu

Kairiyya tawuce daki tacire yunufon ta dauro zani daurin kirji dakuma hijjab Asama tawuce bayi taiwanka tadauro Alwalar azahar dominkuwa daya tawuce tawuce daki tasakaya material gown marar nauyi tazo tadau abin cinta tabude frige din antynta tadau zobo gora daya tace antynmu nadau zobo tace bakomai kairiyya maman tadubeta tace ke kiyi kigama kizo kikaiwa kananki abinci makarantarsu da yake halka sukeyi
tace to mamanu

Kairiyya tagama cin abinci tadau hijjab tasa tace maman ina abincin yitai kamar batajiba saican tace gashican akicin saura kidade kidawo yan zu zan aikeki tace to

Mamanu tadau abincin tafita kairiyya natafiya Kai duke akar tanatinanin maiyasa mamanu batanunamata kulawa kamar yadda takegani gun kawayenta da iyayensu

Wacece kairiyya

Yawan comment
Yawan typing

Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 07:32] Muhammad Karim: AUREN LAGOS


*HOME OF QUALITIE’S WRITER’S ASSO📚*
“`{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}“`
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/

*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

Romantic love story & Short story👩‍❤‍💋‍👨

Page 3

Na Karimatu Abdulhamid
( momy minal)

Iyayen kairiyya asalinsu yan jahar yobe state ne maihaifinta haifaffan wani kyauyene ajihar yobe gashaka onder potiskum local government

Mahaifinta cikaken bakarkarene karekare shine yaran mahaifinta

Mahaifiyarta kuma filanin malice Neman kudi yafito da baban mahaifiyarta Nigeria yasauka garin potiskum haryayi aure damatarsa falmata yaren kanuri wandasukai AUREN so dama marainiyace yarike abarsa da ammana banyan shekara hudu sukahaifi diya mace akasamata
Lubabatu sunakiranta luba
Mahaifin kairiyya

Mallam Aminu yayikaratunsa primary a gashaka yasamu sakamako mai kyau ankawoshi garin potiskum secondary fika government makarantar maza
Ta kwana yakamala a shekaru shida dama yana da ilimin adini haryayi sauka
Yafara kasuwanci
danoma yanasaro kaya daga kwatano irin

Su frigh,blanda iron dasauransu
Yanada shagonsa
babba anan potiskum inshekara tazagayo yaje kauye yai noma

✡✡✡✡✡✡

Watarana aminu nazaune shago wasu yanmata sukazo subiyu shagon siyan frigh sukaisalama ya amsa yace mikukeso sukace
frigh yace karami ko babba sukace mu mallam sabomafa mukeso amma ancemana na kwatano yafi kyau in andace 😜 yace hakane karami mukeso AUREN kawata za ayi yace inakawartaki gatanan bilkisu yace kefa yasunanki tace sunana luba yace
Lubabatu suna maidadi amma ke kanuriceko tace Eee balkisu tace kaiwani yarene yace bakarkare sukace to yace yato luba kobakyason bakarkare taimurmushi

Balkisu tace aibakuda aibu akwaikwu da Zuciya ga hadin kai yace kai nagode kawarmu
Sukaiciniki yasalamamusu sukabadakudi
15k yace sumar kwatance sukamar sukace
Lowcos suke yace lnsha Allah zanzo lu,ubatuna
Luba tasundakai azuciyarta tace wanan ya iyafadan sunan sukatare abin hawa sukatafi..
…..

Place Read and share

No comment
No typing

Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 07:34] Muhammad Karim: AUREN LAGOS


*HOME OF QUALITIE’S WRITER’S ASSO📚*
“`{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}“`
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/

*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

Romantic love & short story👩‍❤‍💋‍👨

Na Karimatu Abdulhamid
(Momy minal)

Page 4

Bayan kwana biyu mallam Aminu yashirya yanufi gidan su luba yatsaya akofar gidan yananeman dan aike domin kuwa alokaci wayar salula sai wane dawane yanan tsaye wani yaro yafito daga wani gida Aminu yakirashi yace dan Allah yaro kashiga gidanan kace ana sallama

Luba yaron yace waza acemata kace Aminu yaro yashiga cikin gidan yai sallama
Inna luba ta amsa
Yace inna waniyake sallama da luba awaje inna falmata tace ikon Allah wayacemaka innacewa yayi Aminu luba dake zaune cikin daki taji gabanta yafadi azuciyarta tace yazo kenan lnnatace jekace gatanan zuwa kaji yaro yace to inna tace aisaikifito kije kishigo dashi soro luba tafito daga daki tace ai inna shine Wanda
Nakebaki labari maisai dasu firjinan inna tace najinajide jekar yagaji datsaiwa

A can wajekuwa yaron yafito yacemar gatanan
Zuwa yace yauwa
Yaro yasunanka sunana lukman yace lukman nagode hunga wanan yamikawa yaron 20 naira yakarba yanamurna yatafi wasansa

Luba yahanga tafito daga gida takaraso wajansa taimar salama ya amsa yace ranki yadade gimbiya tai murmishi yace kingani saiyauko tace yaudinma kaikokari auhaka zakice bakidaukin
ganinaba kenan yakasuwatace tanakawar dazancan kasuwa mungode
Allah yamutanen gidan tace lafiya suke to yayi kyau
Tace mushiga daga soro okay nagode taigaba yabita abaya tace barinakawoma ruwa A a barshinagode
Yace gaskiya nibadawasa nazoba kozansamiganin
baba tace baba yafita gurin abokinasa yace to shikenan inyadawo amikamin gaisuwa inji sirikinsa taimurmishi tasunkai dakai zaiji ta amsa
Nansukaci gaba dahira yakesanarmata
bayan kwana biyu
zaituro magabatansa sutanbayamar auranta tace dawuri haka yace tomaiza ajira
Lu,ubatu gwanda aikomaidawuri
Koyakikagani tace hakane kokefa yanmata yaimatasalama yatafi akansaiyasake juyowa two days

✡✡✡✡✡✡✡✡

Hakasoyayya tacigaba damikawa tsakanin Aminu
da lubabatu yaturo manyansa
Antambayamar auranta sunbashi
har ansa rana watanni biyu masuzuwa

duk abinda akasamar rana saurin zuwa gareshi dominkuwa yau akadaura auren lubabatu da Aminu ankaimar amaryarsa gidansa dake tsohuwarkasuwa
Potiskum Asha amarci lafiya lu,ubatu ta aminu

✡✡✡✡✡✡

Bayan shekara biyu da auransu
Allah yabasu karuwa lubatu tasamuciki tahaife lafiya tasami diyartamace Wanda Aminu yasa sunan babbaryarsa fadima sukekiranta kairiyya Wanda mahaifinkeji da ita itama uwar naso amma kunya yahanata nunawa sabo da yarfarice😋yayanfari sory🤣

Amma Aminu baruwanshi yanamutukar nunamataso
Bayan kairyya tashekara uku aka haifi yan biyu
Hassan da usain bayan yan biyu sai nabil da shukura daganan abbanau yakara aure ya auro antynsu suna zaune lafiya antinsu namatikarson kairiyya
Bayan auren antinsu umman kairiyya tahaifi auta kausar lokacin kairiyya nadashekara shahudu Antynsu
Nada yaya biyu shahid da shahida suma twins kanen kairiyyasu bakwaine Kansu ahadeyake sunamatukar sonjunansu

Kairiyya tataso yarinya maihankali ganutsuwa gatarbiya maikyau
batada abokin fada tuntana karamarta
Kairiyya yarinyace maimatsakaicin tsoyo sanan itabafara itaba bakaba chakulet colour CE fiskarta maidauke dadogon hanci da idanuwanta secxy
Eyes dabakita dankarami gashin kanta kuwa yajemata har kafada baki wulik irina barebari
Kusan mahaifiyarta ruwa biyu ruwa biyuce filo and kanuri kairiyya gatadadiri irin nakarekare intakaitamu kairiyya beautiful CE watamakaranta
Frivet school abbanta yasata maisuna Abdullahi bin MA’s ud English & Arabic school primary/secondary ayanzu tagama primary tana s s one amakarantar
kuma takusa sauka abangaran bokama tanaganewa tanadanjin turanci kanantama wata makaranta sukeyi
Almadina English & Arabic anan potiskum
Inasuntafi 7:30am sai
5: pm suke dawowa

Cigaban labari

Kairiyya ta isadawuri takaiwa kananta abinci tadawo gida taisalama tacemamanmu nadawo ina Aiken
Taje gashi maza kikaiwa mama balki kawar mamanta Wanda
Sukage siyan firji
Lokacin aurenta
Maman tabata watabakar Leda
Takarba yatafi

Please read and sphere

Yawan comment
Yawan typing

Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 07:36] Muhammad Karim: AUREN LAGOS


*HOME OF QUALITIE’S WRITER’S ASSO📚*
“`{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}“`
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/

*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

Romantic love story & short story

Na Karimatu Abdulhamid
(Mommy minal)

*Page 5*

Kairiyya ta isa gidan mama balki
damabanisa tsakaninsu taisallama babban dan mama balki yanazaune abakin barandar gidan kankujerar roba ya amsawa kairiyya sallamar
Yace a a yan matan mama luba dama anaganinku tace yaya usman ina yuni lafiya kairiyya yakaratu
Mungode Allah
Mama tanaciki kuwa tanaciki kishiga tanufi hanyar Palo taisallama tashiga mama balki dakecin room ta amsamata kairiyya tanemi daya daga cikin kujerun palon tazauna tanazama mama balki tafito tace kairiyya kece agidanamu ee mama nice toyakuke dasumamanaku duk munalafiya mama yayi kyau
Kairiyya tace mama gawanan mamanmu tace inkawomiki tomemukasamu
Mama balki takarba taware kun shin ledar danbun zabuwane saitashin kamshi yake acikin watafarar roba maidan girma
Kaikai a nagode
Kairiyya tace mama inasu sajida suna isilamiya basudawoba OK ya usman yashigo palon yazauna kankujera two sta yace mama kamshin mainakejine ummanku lubace kaganshi ta aikomana yace Allah sarki umma
Luba akwai kirki batadarowa Sam
mama wanankawancenaku nabirgeni indai daya tai abin marmari zata aikowa daya

Mama tace sanu dansa ido gaskiya nafada mama anya yanzu akwai amine irinku mama tace akwaimana gashi
kagani yace hakane yakare maganan yanakalon kairiyya kasa kasa cankumayace kairiyya kinkusa gama makarantarne nakusa ya usman kairiyya taimagana tanasunkai dakai
Sukairiyya sarkin kunya taimurmishi sauranki shekara nawa saurana one year todakakinga sai aure kenan mama tace kaga kacikamin yadasurutu intagamama gaba zatai aure dasaura haba mama wani irin saura aigwara amusu auren ita dasajida kowa yahuta mama tace tinda akanka
Suke sai kaimusu auren ai
Allah yabaki hakuri mama kajidashidai mama ninafita gun abokaina inayisalla zandawo dade yafima mama ta amsa yanafita kairiyya tatashi mama zanyuce aa bazakijira sajidantadawoba
Mama yamma yayi kawai acematanazo saimunhadu to zamgayamata kigai da mantaku tsaya gawanan kikaimata tomama mama tashigadaki tafito dakunshin alkaki
Aledamaikyau sai naso yakeyi yasha madi😋gawanankikaimata kigai da antinku da dukayaran to zasuji mama
Kairiyya tafito tanatasauri sabo damangariba tagabato tazowucewa ta dabarsu ya usman suna zauzaune sunazukezukensu
Kairiyya tace azuciyarta dadawata hanya bazanbi tananba ammayana iya doleinbi kairiyya tawucesu kanta duke dasaurinta kamartatashi sama acikinsu daya yadubi usman bahba kaga wata yarshila usman yajuyo yace kai dan babarka wanan ba irintakubace banza jaga dakai sorry bahba amma yarinyar tahadu bahba kokanacikine inaruwanka inma inaciki nida kanwata aukanwarkace amma cousin sister dinkace bansaniba kuma wallahi kobayauba kakuma kalonta sainacirema ido inga gatanka sorry bahba yatafi yanacewa saidayabari yainisa sananyace kaimatafikarfinka
Wallahi ogan gajoji zamuhadu dan ubanka usman yace

✡✡✡✡✡✡

Kairiyya ta isa gida anakirayekirayen mangariba taisallama suma maman suka amsa yan biyu shahid da shahida suka rugo suna anti oyoyo tace yauwa yaran Abba yamakaranta lafiya anti inmamanmu tatambeyesu tanakicin kairiyya tanufi hanyar kicin tace mamanmu sannu
da aiki yitai kamar batajiba mama gawanan tace inkawomiki
Maman takarba tace kinga usman yadawo ee yadawo yana gaisheki
Kairiyya tace zanje nai salla tokisa kanankisuma siyi
To mamanmu

Mama balki yayanta biyu Allah yabata ya usmanne babba Wanda baifi shekara hudu yaba kairiyya ba saikanwarsa sajida Wanda suke mate da kairiyya kunsan mama balki tariga mamanmu aure shiyasa tariga mamanmu haihuwa usman yataso dangata Wanda abbanshi baison laifinsa kokadan abbansu usman dankasuwane yanada arziki dedai gwargwado
Usman yayi makarantashi private school international primary and secondary anan potiskum yanzu yana poly akaduna kuma wanan shekarar zaigama ama karatunasa sai ahankali dominkuwa shashanci yasa agaba sai shaye shayen banza dalatsa yayan mutane kuma ayanzu yake shekara 20 tundayakamala secondary yaji yakamu dason kairiyya amma yakasafadamata haryatafi Kaduna makaranta sabo dayarinyar gwarjini takemasa
Wanan kenan

✡✡✡✡✡✡

Wani kofar gida nahango cike da dattije ga wani matashi maikirar karfi zekai kimanin shekara 35 😳yanarabama dattijenan kudi nakara matsawa ni mommy minal
Naji tsofinan nacewa Allah yajikan mahaifinka Alhaji musa yanabasu yana amsawa Amin amin yagama rabamusu sukawatse yashiga wani babban gida mai kyau nabishi gidan gidane flat house mai sassa kusan hudu yana tafe inabinshi abaya baisaniba bamin daukomuku rahoto

Yawan typing yawan comment

Please Read and shere

12 Comments

Leave a Comment

error: Content is protected !!