Bakar Illah Hausa Novel Complete

Bakar Illah Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

BAK’AR ILLAH

 

*By*

K_shitu

 

*G W A*

 

_Note: Ban yarda Wani ko wata Ta sauya mun Littafi na ta kowace siga ba. Ba tare da izini na ba…

Yan Dandi Hausa Novel Complete

*Yah Allah yanda Na fara rubuta littafin nan lafiya Allah kabani ikohn kammala shi lfy Amin.*

 

PAID BOOK

*_200#_*

*_VIP 500_*

*_SPECIAL PAYMENT 1000_*

 

EPISODE:

 

*1_2*

 

 

_________________

Gudu Suke yi Kan, Dokunan Sosai, Gefen ta Wata tsohuwa ce Itama bisa doki, Kallo D’aya Zaka musu Kasan Tabbas sunci Tafiya Mai Tsananin tsayi don Tsohuwar Ta gala-baita iya gala-baituwa, Amma da yake Jarumai Ne daga ita har jikar ta ta Sai, babu Wanda ya Nuna hakan…. Tafiya suka chigaba dayi Har suka K’araso Bakin Wani k’aton, ruwa mai tsananin fad’i da tsayi wanda, Sun kai kimanin Minti 30 Bakin ruwa Iya dubawa ita dai _hammal_ Ta duba bata ga K’arshen ruwan ba don haka tace “Tsohuwa Nidai banga k’arshen wannan ruwan ba don haka ke kiyi Amfani da naki k’arfin tsafin ki duba mana…….

 

Rufe Ido ta Nidai banji Abunda tace ba Sai ganin, Wani k’aton tsun-tsu nayi ya Bayyana, Suka Hau Nima nasamu na d’an d’ale, Suka Lula cikin sararin samaniya Hammal Ta dube ta Tace “tsohuwa fatan dai kin sanar da laila tafeeyar mu? ” Ja’irar yarinya kawai Na Sanar da ita man Amma saida tace karmu dad’e ….

See also  Farar Haihuwa Complete Hausa Novels

 

_Masarautar Haizan_

 

Mai martaba Ne keta safa da marwa A fadar sa don kuwa yau kwata-kwata Baiga Wulgin Yaran Nasa ba Sarauniya ce ta shigo Cikin fadar tasa Tace “Mai martaba barka da hutawa shin ko kaga _Hammal Da Layla?_ Cikin tsananin Mamaki Yace ”Wace irin magana ki keyi haka, Ai ni yanzu nake shirin Sawa a kiraki don inji shin suna ina” Itama A d’an rikice tace “Kana nufin kaima baka gansu ba?”

Wata Y’ar k’ararrawa ta Sanar da Alamun ison wani ce tayi k’ara ya bada izinin shogowa _layler_ ce ta shigo ta gayar da su Nan dukkanin su suka sauke ajiyar zuciya tare da fad’in ina y’ar uwar taki?.

 

“Tana nan Mana Tun d’azu tace mun tana so Taje gun tsohuwa” Dukkan su Ajiyar zuciya suna sauke “Toh Amma Tace dake zata kwana?” cewar mai martaba “Eh Shiyasa ma Nazo na fad’amaka, Ayi mata Afuwa Saboda tana Sauri ne” Dariya yayi cike da Nuna k’auna kana yace “Tohm Abin bauta ya tsare mun ita Ya kareta”….

 

 

Taiyah Sukayi Mai tsayin Gaske saida dare ya Raba sannan, Suka isa wata k’asa Nidai B’oyewa nayi don na samu damar tattaro muku bayanai ba tare da wani ya ganni ba don ko sunan garin ban saniba Wata Tafiyar Naga sun k’arayi sannan Suka dumfaro Wata K’ofa wacce Nake kyautata zaton nan k’ofar shiga B’acewa sukayi zuwa cikin Masarautar basu bayyana ko ina ba sai wata, k’aramar k’ofa wacce tayi yana ta yi tsananin k’ura kallo d’aya za kama, gurin kasan an dad’e ba’a Shiga ba….

See also  Zainabu Abu Hausa Novel Complete

 

Wani Abu Naga sun saka mai kamada Zinari jikin k’ofar kawai saita bud’e, Dukkan su Suka shige Wata kusurwa suka nufa inda na hango, wata Tsohuwa ta had’e kai da guiwa ta wani Zarcaccen kukah K’arasawa sukayi gurinta Suka jai hannu zasu Tab’a ta Amma sai wata guguwa mai had’e da iska ta ma d’auke su Ta kada su k’asa Cikin wata muryar ta wacce ta da kushe bata ma fita Tace…..

 

”Sau Nawa zan Gaya muku Ku daina zuwa inda nake?” Miyasa taurin kanku yayi yawa ne? miyasa kuka kasance wad’anda basa K’aunar rayuwar su Ne? Dukkan su Murmushi suka cikeda Taurin zuciya, Suka ce “Babu! Wani maha-luk’in daya isa yana hanamu kusantar ki saboda, ke d’in kin kasance wata Gin shik’i ce ta……….

 

By

K_shitu

Share fisabilillah

0 thoughts on “Bakar Illah Hausa Novel Complete”

  1. Pingback: Tantiranci Sabon Salo Hausa Novel Complete - Hausa Novel

  2. Pingback: Tantiranci Sabon Salo Hausa Novel Complete - Hausa Novel

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top