Bikin Yar Gata Hausa Novel Pdf
Aduk lokacinda kika hadu da namiji amatsayin mijin aure Wanda zakuyi rayuwa ta har abada ki tuna da abu guda KIMAH, wanda itace ginshikin ‘ya mace domin duk wani farin ciki da zaki saka namiji awannan duniyar koba Dade koba jima wataran zai iya man tawa amma kimah da daraja awajen miji sune zaisa ki zama abun misali, shikuwa misali kullum nunashi akeyi ba’a mantashi wannan itace hudubar mahaifiyata wanda tun ina karama Na kasa mantawa da ita har izuwa yau Wanda hidimar bikina ta gama karade cikin garinmu a tunanin mahaifiyata nice kadai mace da zata zamo abin misali,
tun ina karama na fahimci burin mahaifiyata gaba daya akaina yake kasancewar ni kadai ta Haifa ta dora duk wani saka rai akaina yayinda tasha alwashin mayar dani mace me kimah da daraja acikin al’umma sannan daga karshe na zama sarauniya awajen mijina saidai ni kaina bansan cewa na ruguza wannan burinba kafin aje ko ina na rasa duk wata garkuwa inda na rasa abu mafi muhimmanci awajen ‘ya mace, Da akwai wani yaron gidanmu amintacce daga iyayena wanda cikin nutsuwa da taka tsantsan mahaifiyata ta daukoshi daga cikin danginta ta mayar dashi dan gida domin dora masa alhakin kaini makaranta Amma abinda ko kadan baizo ran mahaifiyata ba shine wajen tarbiyar mace ba’a bukatar namiji a tareda ita koda kuwa dan uwanta ne,
Karin wasu littafai da zaku so
-
Matar maza 3
-
Zuciya ta
-
Mahaukaci ko boyayyen masoyi
-
Wuka a makoshi
-
Aure da haihuwa
-
Husna Hausa Novel
-
Musayar Zuciya
-
Gangar Shedan
-
Angon mata biyu
-
A gidan mu take
-
Bafulatanar Rugga
-
Matar yaro
-
Mr Bello
-
Mijin Buzuwa
-
Gidan Uncle Complete
Powered by: www.mynovels.com.ng
haka tayi wannan kuskuren yayinda ni kuma na daukeshi amatsayin yayana ashe nawa kuskuren yafi nata muni, Da farko yayi kokarin samun soyayyata ba tareda sanin mahaifiyataba muke soyayya wanda shine dalilinda yasa ya mayar dani tamkar matarsa mahaifina baya zama haka zalika mahaifiyata tana zuwa aiki wannan itace damar da muka samu wanda saida muka shafe shekara biyu ahaka yanzu kuma an samomin miji da zan aura wanda yakai kowacce mace tasoshi koda yake na aikata mafi girman kuskure amma nasan cewa kaddara abace mara tabbas kowanne lokaci tana iya sauyawa…….
Name: | BIKIN YAR GATA [My Novels (www.mynovels.com.ng)] |
---|---|
File Type: | Download Novels as .TXT .PDF .DOC .HTML |
Uploaded By: | www.mynovels.com.ng |
Category: | Hausa Novels Documents |
Tags: | Hausa Novels Documents Hausa Novels Books Complete Hausa Novels Hausa Novels Hausa Novel Romantic Hausa Novels Sabbin littafan hausa |
Novel Price: | Free |
Last Modified: | June, 2022 |
Idan kuna bukatar Audio Novels se shiga anan ku danna mana Subscribe
Akwai novels maras adadi a manhajar mu ta Android wadda zaku iya saukewa anan…
Domin samun littafai a saukake su shiga group namu na Telegram
Powered by: www.mynovels.com.ng
Leave a Comment