Bintoto hausa novels Complete
Bintoto Hausa Novels Complete
Kutsa kai suke cikin wannan gona don ko ganin gaban su basa yi, zuciyarsu ta tafi akan mangoro. (🤩)
Dai² wata bishiyar mangoro wanda ta cika da magorori sosai gata ƙasa² yasa su dakatawa, inda cikin hanxari bintoto ta haye saman bishiyan tana mai bamawa lami ta shimfiɗa hijabin ta don anan xasu tara mangoro.
Nan ko lami ta amshe haÉ—i da cewa”don Allah bintoto nunannun fah.
Harara bintoto tayi aika mata dashi haÉ—i da cewa”tohh naji kar ada meni, don alqur’an kkja duka xan janaki wlh.
Kama bakin ta tayi haÉ—i da yin shiru don tasan halin bintoto sarai, don Æ™aÆ™anin aikin tane ta kamata ta buga iya son ranta kuma ta hana mongoron. Don bintoto Æ™arfine da ita kaman shari’a, kowa tsoronta yake a cikin wannan Æ™auye tasu.
Haka ta hau watso mata da mongoron yyn da lami itakuma take kwashewa tana xubasu a cikin hijabin bintoto.
Mai gonan dake Æ™arÆ™ashin bishiya kuwa da farko kasa motsi yy don tunanin anyah wainnan mutane ne kuwa, kodai Æ´aÆ´an aljanu ne, don ganin munin bintoto ba Æ™aramun furgita shine yy ba, baÆ™ace ita kuma mummuna don sam baxska sata a sahun kÆ´awawa ba, ba hanci ba ido, ga É—an goshi duda bawani mai girma bane, don ya saje da fuskanta ys shige, sai dai abun ka ga baÆ™i kuma mutumin Æ™auye yasa munin nata ya kuma shaddada, musamman da take Æ™axama, don sai sati² take wanka idan Abdurrahamanu wato yayan ta yace tayi wanka sao tace masa ya rabu da ita ai doÉ—a Æ™arin Æ™arfi ne, shiyasa take da Æ™arfi kaman shari’a lol(🤩)
Sai da mai gonar ya tabbatar da mutune ne su bintoto sannan yafara sanɗa yana shirin kama su, haba dama idon bintoto wurwur yake, don haka tuni ta hango mai ganar, wanda lami kawi taji saukarta ne dirifff a ƙasa ra ƙwasa da gudu.
Kallom tayi cike da mmKi Ta hau cewa bintoto lfy.?
Gudu bintoto take tana ambaton mai gona, gamai gona nan.
Da jin haka yasa lami rufo mats baya suka hau gudu, yyn da shima mai gonar ya rufah masu baya.
_______________________________
*~ƘASAR JEMANY~*
Wata masarauta ce naga mutane ta ko ina kowa nadaga mazaunin sa, wanda da É—aga kaina na hango wata farar dittijuwar mace wanda take farar fata ce, wato baturiya, zaune take gÆ´efe guda slaves ne kowanne É—auke da wani abun firfita wanda yanayij yanda yake shaining har kashe ido yake, wanda haka xai nuna maka a laman da gold a jikin sa.
Sanye take cikin shigarta ta alkyabba ta masu mulki da sarauta, wanda jikin gaba ɗaya ke walƙiyan xinarai da ta gwallah, yanda bayi suje xube a gaban ta xai tabbatar maka da itace mai mulkin wannan fada, tashi tayi cike da isah da mulki haɗi da nufahn wani wuri wanda ni kaina ban gane ma wurin ba, don tuni na xama er ƙauye, bayime suke xube mata yyn da wasun suke kwanciya suyi flate a ƙasa, sai Kuma manyan mutanen data tara suke aikinyi ma queen ɗin tasu jin, wansa ban da ɗaga kai bbb abun da takeyi.
A haka tashiga wannan wurij wanda tuni wainnan bayin suka tsaya daga waje dom da’alama privacy room É—in ta ne.
Abun magana naga wata mata taiso gareta da shi haÉ—i da xubewa tana maÆ™a mata, fuska a sake kaman na shanu ta amshe haÉ—i da kirar sunan sa my son… ”
Batare da tajira jin me É—ayan É“arayin xa ace ba tacigaba da cewa” we have since waiting for ur arrival, whre ar you now?
Cikin wata irin murya da takasa gane masa yace”mom… ”
Jin yanayin shi yasata cikin harshen tasu ta nasara tace” i you on the way or u are not?.
Shiru yy ma mintoci wansa jin shirin nasa bai sa ta datse phone É—on ba, don sarai tasan halin miskilancin É—an nata.
Jin shirun nashi yasata cewa”prince maleek… ”
Sai anan cike rashin son mgn yace”im not mom.
Datse wayan tayi yyn dashi kuma prince ya cigaba da aikin masha’ansa.
Don magana yakeyi amma hankalin shi na kan karuwar ya sa wato jennny, wanda itama baturiya ce…
Ganin ya katse wayan yasata ƙara shige masa tana mai kissing ɗin ko inah na jikin shi, wanda a haka har ta sauko kan nonom shi tafara aikin tsotson sa, wanda sosai prince maleek kejin daɗin hakan, ya mutsata ya hauyi yana sequesing ɗin ta haɗin da kama boost ɗinta yafara sarrafasu wamda lokaci ɗaya jenny ta fara ficewa hayyaci n ta tana mai aikin summbatu, kafin kace wani abu tuni farin ruwa yafara zubowa ta kasan ta, jikake ferrr
Nan ya kai nakin sa haÉ—i fa tarawa yama tsotsewa, wanda haksn yaÆ™ara rikitata, ihun daÉ—i take tana prince kacinye duka don allah, wayyo daÉ—i….
Ganin shima feelings É—in shi yafara motsowa yasa dhi É—aukanta xakkk haÉ—i da nifan kan bedd yana mai ware kafan tasanmam ya xare belt É—in ahi yana bai fiddo da🍌 hAÉ—i da xura mata ciki jikake ushhhhhhh
Shikuwa mai gona haka yy ta bin au bintoto har cikin makarantan su, wanda dai² dalibai na komawa aji, wanda nan sukai saur8n shige cikin su yakasa ganesu….
*#share to another groups*
Maman teddy ce🧸
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/ECYpOBLzwnL4rGVY7dpG4m
Follow this link to join my WhatsApp group:
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: *Tyiping……*
*🌹BINTOTO🌹*
*Written by:*
Aysha moh’d(maman teddy🧸)
*Episode 3*
*ALHERI WRITER ASSO. 📘🖊️*
*A.W.A*
_________________________________
“`Æ™ungiya É—aya tamkar da dubu, Æ™ungiya masu aiki domin taimakon Al’umma, Æ™ungiya masu aiki da naxari da ilimi, Alheri daÆ™o, Alheri gadon barci“`
_____________________________________________
*~Not edited~*
Baba mai gona kuwa ganin su bintoto sun haÉ—e ma ganin sa da É—alibai yasa shi don dole komawa, yayin da tuni su bintoto suka shige ajin su, wanda tun a aji suka fara rabon mangoro, wanda sai shogowar malaman suce suka dawo daga duniyar shan mangoron.
Bintoto ne tayi saurin É—aukan hijabin ta haÉ—i da sakawa tana mai cewa”a miÆ™o mata mongoron don ta kaima innan ta, nan kuwa cike da tsoron ta lami ta miÆ™a mata dayawa wanda sai da kanta tace mata ta isa sannan ta bar mata haka.
Su uwani kuwa ido kawai suke bin su dashi haɗi da haɗiye yawu, don sun san ko since bintoto ta sammasu baxata basu ba, musamman yanda sukaƙi bin tana su su shiga wannan gona. Haka suka dinga binsu da ido da mangoron, wanda in bintoto sun haɗa ido sai ta gallara masu harara ta kauda kanta gƴefe.
A haka har aka tashe su xuwa gida, wanda akan hanya bb irin tsiwan da bintoto batayi shiba, ta daki wannan ta tsokani wancan, a haka dai har Allah ya kaita gida lafy.
Bin gidan da tashiga nayi da kallo, wanda gida ne rugurgusashe don ko a ƙauyen daka gani kasan gidan yalakawan tilis ne, don amaimakon ginin jar ƙasa kaman na sauran mutanen ƙauyen to su nasu da kara aka xagaye.
Da shigan ta gida ta tadda innah na surfen waken aikatau, wanda inta surfe baifi abata ladan 20 ko 30 ba, a hakan kuma dashi suke samu suci abinci.
Jiyo sallaman bintoto yasa innah saurin juyowa haÉ—i da cewa” sannu da dawowa autana.
Allah dai yasa ba’ayi tsokanan faÉ—a ba.?
Jin maganan innan yasa bintoto yin murmushi handa ya bayyana dimple É—in ta wanda shine kaÉ—ai mai kyau a fuskan ta, nan tace”a’a innah yau ba wanda na kula duk da tonona ma da su tanimu keyi, amma sam ban kulasu ba..
Cike da jin daÉ—i innah tace”yauwa bintoto na haka makeson ji, maxa cire kayan jikin ki kixo ki É—auki É—umen tuwon da É—axu ta sallah takawo mun.
Tohh tacw haÉ—i da fito ma innah da mangoron da ta’ajiye mata, nan tace inna ta kalla mongoron dana kawo maki.
Kafin innah tayi mgn ne sukajiyo sallaman Abdurrahamanu wanda cike maida hankli nsu gareshi inna ta amsa banda bintoto datasan halin shi sam baya raga mata, kullum a Æ™arafi da ita yake, gashi kullum shikenan aikin cewa’tayi tsokanan faÉ—a wata xubin in innah bata nan har duka take sha.
Kallon ta yy haÉ—i da cewa”innah wai wanan yarinyan bata wanka ne, tunda na doso nakejiyo tsami ya faÉ—i yana mai ya mutsa fuska, nan ya wani daka mata tsawa haÉ—o da cewa”kehhhh wuce ga tuwa can kiyi wanka idan kuma naje na dawo bakiyi ba Allah sai na dakaki a gidannan. Wuce ki bani wuri Æ™axamiya kawai.
Jin tsawan da yy mata yasata saurin nufan madafi haÉ—i da fara Æ™oÆ™arin juyo tuwan xafin, yyin da take Æ™unÆ™uni tana cewa”mutum kullum a yita damun shi, ita har ga Allah in tayi wanka ciwo takeyi, gashi ayi ta damun ta, ae dauÉ—a Æ™arin Æ™arfi ne ya Abdurrahamanu kaida baka sani ba shiyasa kake wanka.
Da fitowamta da ruwa taji inna ta rufe Abdurrahamanu da faɗa akan ya rabu mata da Autan ta, idan ba haka ba kuma xasu saka ƙafan wando ɗaya da shi.
Haka taxo saɓal² don haka jikinta yake, intana tafiya ko inah na jikinta rawa yakeyi, gakuma garin jiki, don bintoto duk saur8 girma ce, datayi dare ɗaya, don a shekaru bayafi 13 ba, amma nonuwa sin cika ƙaiji dam dasu, wanda kace budurwace ƴar shekara 15.
Plz kuyi manage kwans biyu muna ta shagalin biki ne🤩
Amma kuyi manage nasamu kaina tukun, naji comment É—inku gasky ina godiya sosai, 😍
Sanan naji wasu wai suna vewa bintoto saboda muninta wai ita ba mutum bace lol😂
Tohh mutum ce cikakkiya don ni Æ´ar team bintoto ne. 😍🤩
*Plz Share to another group*
maman teddy ce🧸
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: *Tyiping……*
*🌹BINTOTO🌹*
*Written by:*
Aysha moh’d(maman teddy🧸)
*Episode 4&5*
*ALHERI WRITER ASSO. 📘🖊️*
*A.W.A*
_________________________________
“`Æ™ungiya É—aya tamkar da dubu, Æ™ungiya masu aiki domin taimakon Al’umma, Æ™ungiya masu aiki da naxari da ilimi, Alheri daÆ™o, Alheri gadon barci“`
*SADAUKARWA*
Wannan littafi tun daga farkon shi har ƙatshen shi na sa daukar mawa iyayena Alh. Muhammad da kuma Hjy safiya. Allah yaƙara nisan ƙwana.
_____________________________
*In the name of Allah*
Haka bintoto ta wuce su tana turo ma Abdurrahamanu É—an mutsulun bakin ta.
Ta nufi rijiyan wajen gidan don ta ɗebo ruwan sanyi bayan ta surka ne tayo cikin gidan inda anan ma ta tadda inna har a lokacin masifah takeyi yyn da Abdurrahamanu yy ƙasa da murya yana ta aikin bama innah haƙuri, haka dai ta wuce su tana guntse dariya.
Koda ta shiga banɗakin sam batayi wankan ba, don a cewanta ita sam batason ganin ta tayi wakan, mai ye amfanin wankan da ake takura mun ne?, ai wankan baƙi A sarar ruwa ne da sabulu, haka ta dinga surutun ta ita kaɗai, wanda takoma ta xauna dirshan a banɗaki wanda sai da taɗau kusan awa guda a ciki sannan tana tashi ta sheƘa ma jikin ta ruwa batare da ta wanke jikin nata ba.
Fitowa tayi wanda a wannan lokacin fira innah da Abdurrahamanu sukeyi akan tabarma a filin tirɓayan gidan.
Wuce su tayi haÉ—i da nufan soron innah, wanda da dosowanta Abdurrahamanu yayi saurin kama kai haÉ—i da toshe hanci, jin yanda da giftawan ta wani irin tsami da wari mai kaman na guluma ya xiyarce shi.
Ganin hararan da innah ke watsa mai yasa shi saurin sauke hannun shi haɗi da ɗan sosa ƙƴeya.
Bayan wasu ƴan mintoci bintoto ta fito haɗi da shigarta na koɗaɗɗun atamfa wanda duka tayi haɗin gambixa, don duka riga da ban xani da ban haka ɗanƙwali da ban.
“Innah bari naje dandali na dawo.
Ta faÉ—i tana Æ™oÆ™arin barin soron nasu, nan innah tace” Adawo lfy Autana akula banda tsokanan faÉ—a fa.
Amsa ma innah tayi da tohh sannan tayi waje
Shikuwa Abdurrahamanu bin innah yy da ido yana mmkin yanda ita a kullum bintoto batayin mata laifi koko mai tayi itah a kullum sunan ta yarinya, cike da jin haushi ya miƙe haɗi da nufan ɗakin shi.
Ita kuwa bintoto da fitan ta ba tsaya a koinah ba sai a wajen wasu yara dataga suna kokawa.
Tsayawa tayi daga baya tana kalonsu don sam faÉ—a ya rife masu ido bamasu ganta ba.
Wani ne daake kira da mahamudu ne yace”kai ne xaka bugan mun Æ™anina.? Tohh yau sai nayi maka dukan tsiya naga gatan ka anan Æ™auyen.
Kafin wancan yaron yy mgn tuni mahamuidu ya hau dukanshi haÉ—i da turmishe shi a Æ™asa, saboda mahamudun ba sa’an yaron bane
Ganin haka nan yara suka hau ihu suna kirar sunan mahamudu.
Ae ganin irin dukan da mahamudu yake ma yaron nan yasa tsikar jikin bintoto tashi, nan jikin ta ke tsuma kafin kace wani abu bintoto tuni ta cafka wiyan Mahamiudu tana cewa”wato kai ga ma Æ™ani, shikuma bai da kowa ko, nan mahamudu ya hau zaro ido waje don yasan halin bintoto sarai da xalinci ga Æ™arfi kaman shari’a, baki na rawa ya hau cewa”bintoto mao nayi maki?
Bata tsaya daka ta tashi ba, ta hau dukan shi haÉ—i da É—aga shi ta nuna ma Allah ta rima da Æ™asa, wanda tana bugashi da Æ™asa numfashin shi ya É—auke don ko motso baya iyayi, ae yaran dake gÆ´efe daganin haka suka hau gudu suna cewa Bintoto ta kashe mahamudu… Haka suke gudu suna Æ™arawa iya Æ™arfin su.
Maman teddy 🧸
08081202932.
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: *Tyiping……*
*🌹BINTOTO🌹*
*Episode 6*
*Written by:*
Aysha moh’d(maman teddy🧸)
*ALHERI WRITER ASSO. 📘🖊️*
*A.W.A*
_________________________________
“`Æ™ungiya É—aya tamkar da dubu, Æ™ungiya masu aiki domin taimakon Al’umma, Æ™ungiya masu aiki da naxari da ilimi, Alheri daÆ™o, Alheri gadon barci“`
Kafin kace kobo tuni kowani yaro yakama gabansa, yyn da bintoto bataji maganar sa ba sai dai saukar marin shi jikake tassss….
Cike da firgici ta É—ago haÉ—i da tashi daga jikin mahamudu wanda ta koma ta zauna.
Wani marin xai kai Mata, sai mai gari da tuni labari ya ishe masa yy saurin dakatar da shi ta hanyar rike masa hannu yana mai cewa”haba Abdurrahamanu wannan ae ba girman ka bane, sam bai dace hakan ba.
Abdurrahamanu ne yake huci kaman zaki nan ya hau cema mai gari”kashe masu É—a xatayi mai gari taja mana bala’i fitinanniyan yarinya kawai.
Cike da murmushin su ta manya mai gari yace” mal. Abdurrahamanu maxa taimaka ka É—auko mun wannan yaron muje mu duba lfyn shi.
Sai a lokacin tasami damar buɗe baki ta hanyar sakamawa mahamudu ihu iya ƙarfin ta, inda man ta ruga da gudu haɗi da nufan gidan innah.
Shikuwa Abdurrahamanu bai tsaya bin ta kanta ba, ya dauki mahamudu haÉ—i da nufan gidan mai gari da shi, wanda bayan Æ´an a wanni kaÉ—an suka samu yaron ya farfaÉ—o sakamakon adduo’in da mai gari suka dinga yi masa suna tofeshi da shi.
Haka Abdurrahamanu yy tabama iyayen Mahamudu haƙuri akan abun da yafaru.
Da yake mutane ne masu kirki da sanin yakamata nan suka amshe da bakomai ae duka aikin yarinta ne.
Koda Abdurrahamanu yadawo gida nan inna ta faÉ—ashi da faÉ—a, amma da yasanar mata abun da BINTOTO ta aikata, nan ta hau sallallami haÉ—i da cewa ta gode mai dayya mata haka.
Sannan ta nufi soronta don tayima bintoto faÉ—a, amma da isan ta sai ta tarar tuni tayi bacci akan tabarman kaban dake É—akin nasu ciki É—aya.
Ganin haka yasa innah juyowa haÉ—i da cigaba da hargagi.
Bintoto… ” bintoto…..
Uwani ne mai wannan mgnan tana bin bayan bintoto.
Jiyowa bintoto tayi haÉ—i da sakar mata murmushi HaÉ—i da cewa”ae wlh kinga nace maki dole sai tayimun wannan xanen lallin gashi kuma tayimun kinga wannan juma’an inason nayi wankane anjima zan tafi gidan kitso wurun kuluwa.
Dariya uwani tayi haÉ—i da cewa”gasky kam kinga rana ta take muje gidan innah mu huta acan, xuwa anjima sai na rakaki gidan kuluwan.
Kafin tace wani abune sujiyo murya mai ban tsoro kuma cike da amo tana cewa”ku Æ´aÆ´an ku taimaka min da sadaka.
Kallonta bintoto batayi ba, illah ma cigaba da tafiyar ta datayi.
Cike da tsoron wannan mata uwani tace”baiwar Allah kiyi haÆ™uri wlh nan da kk ganmu duka bbu mai naira.
Itako bintoto da bata tatsaya kallon matan ba, balle har tasan ya take yasata cike da masifa tace”toh mun ce bamuda kuÉ—i maiye na kuma bada haÆ™uri eyeeeehhh, dalllah xomu wuce, inda mina dashi xamu hanata ne.
Gaba sukayi suka bar matan anan a tsaye, wanda bai fitako biyu sukayi ba, nan sukayi karo da matar a gaban su, nan dukan su suka firgita haÉ—i da mmkin ganin wannan matan a gaban su, a durkushe da sandarta ta Æ™arako gaban bintoto haÉ—i da cewa”ni kk gayama ba ki da kuÉ—i ko.
Tohh wlh sai kinsan ni ko waye xaki sani ne, don sai na É—aiÉ—aitaki.
Cike tsiwa da yarinta bintoto tace”ahh to mao mukai maki mu? Wlh bb abun da xaki iyamun tunda innah ta tana nan, ka ae tana sona.
Wani wawan dariya matan tayi haÉ—i da cewa”da hannun ta xata fito mana dake. Mu kai ki wata duniya ta daban.
Kafin suyi mata mgn sai ta É“ace battt, yyn da cike da tsoro suka hau gudu har xuwa gidan innah.
WACECE BINTOTO?
bintoto ta kasance ƴace gurin innah hausi, wanda mukafi sani da innah, kuma ta kasance mata ƴar auta, Abdurrahamanu shine ɗan innah na farko wanda fiye da shaikau innah bata ƙara haihuwa ba, don har ta fara manyanta, sai kuma kwatsam cikin bintoto ya bayyana.
Wanda ta haifi bintoto da shekara biyu mahaifin su wato Mal habu Allah yy masa rasuwa.
Haka dai inna ta cigaba da kulawa ds ƴan ƴaƴan ta. Har bintoto ta girma don gaba ɗayan dangin su a ƙauyen suke.
Banajin comment É—inku gsky, don haka ina gabda maida littafin bintoto na kuÉ—i in banjin comment.
​
Name: | [ ] |
---|---|
File Type: | Download Novels as .TXT .PDF .DOC (WPS) .HTML |
Uploaded By: | www.mynovels.com.ng |
Category: | Hausa Novels Documents |
Tags: | #Hausa Novels Documents #Hausa Novels Books Complete Hausa Novels #Hausa Novels #Hausa Novel #Romantic Hausa Novels #Sabbin littafan hausa |
Novel Price: | Free |
Last Modified: | October, 2022 |
Leave a Comment