Hausa Novels

Cikakken tarihin Abale Daddy Hikima

Cikakken tarihin Abale Daddy Hikima

 

 

 

 

 

 

 

 

 

CIKAKKEN TARIHIN ABAKE DADDY

HIKIMA

 

Tarihin daddy hikima

SUNA: Daddy Hikima, Abale, Ojo

CIKAKKEN SUNA: Adam Abdullahi Adam AIKI: Jarumi, Ma’aikacin Asibiti

AURE: Babu

MATAKIN KARATU : Koleji

GARI: kano

KASA : Nigeria

Daddy hikima abale

WANENE DADDY HIKIMA

Shahararren jarumi kuma fasihi

Adam abdullahi adam

Wanda kukafi Sani da

Daddy hikima ko kuma

Abale, ojo

Yakasance jarumi daya shigo masana,antar

kannywood da kafar dama da kuma

Sabon salon da ba,asaba gani a

masana,antarba

HAIHUWA

Anhaifi jarumin ne a sheka bus top dake

karamar hukumar kunbotso dake garin kano

a Nigeria

Karanata tarihin Adam a zango

KARATU

Adam abdullahi adam

Wato daddy hikima, abale

Yayi karatunsa na primary a sheka primary

school yayi secondary a government

secondary school dawakin tofah dake garin

kano

Sannan yacigaba da karatunsa na gaba da

secondary a makarantar koyan aikin likitanci

Wanda hakanne yabashi daman zama

ma’aikacin asibiti (nursing) bayan

kasancewarsa jarumi a masana’antar shirya

fina finan Hausa wacce akafi Sani da

kannywood

Daddy hikima ojo

JERIN FINAFINAI

Jarumin yafito a finafinai masu dogon zango bima’ana series film da dama

Wanda sune suka kasance sanadin

daukakarsa a masana’antar kannywood

finafinan sune kamar haka.

  • -A duniya
  • -Haram
  • -Muneer
  • -Duniyar so
  • -Yan zamani
  • -Na ladidi
  • -Makaryata
  • -Indaranka
  • -Iyalina
  • -Gidan dambe

Da dai sauransu

Sannan jarumin yayiwa masoyansa alkawarin zai fidda musu shirin daya shirya da kansa bada jimawaba.

Kana jarumin ya taka rawar gani a finafinai da dama kamarsu

-Matar mutum

-Aisha

Da sauransu

Saidai kafin Fara haskawar taurarin jarumin ya daulokaci yana aikin temakawa wajen shirya fim (script).

Jarumin akarshe yace ganin da akeyimasa na dan shaye shaye samba haka al’amarin yakeba kawai a fimne yake fitowa a haka amma a zahiri ba haka yakeba.

AURE

Saidai har ila yau jarumin bashi da aure

yayin da be iya cewa komai game da batuna uren nashiba.

 

Jarumin da ya fi kowa shaye-shaye a masana’antar fina-finan Hausa wanda ke tafe a kannywod kuma ya samu magoya baya da dama saboda yadda ya fito a fim. An haife shi ne kuma ya girma a karamar hukumar Kunbotso a jihar Kano, wanda “Abale” ya shahara da shi.

 

Maestro kuma shahararren dan wasan shaye-shaye mai hatsarin gaske ya tsallaka a kannywood wanda shahararriyar fuskarsa a yankin arewa ta Najeriya, fitaccen jarumin nan ke birgima a asibiti da masana’antar kannywood.

 

A cikin wannan sakon, zan raba muku mafi kyawun binciken tarihin rayuwar Daddy hikima, shekaru, aiki, aiki, da bayanin martaba. Da fatan za a karanta wannan labarin an tanadar muku.

 

 

Abale phone number

Adam Abdullahi Adam

Abale photos

Abale history

Abale Age

Abale Biography

Www dadi hikima tv

Abale A duniya

28 Comments

Leave a Comment

error: Content is protected !!