Celebrities, Net Worth and Biography

Cikakken tarihin Muhammad Bazoum

Cikakken tarihin Muhammad Bazoum

 

 

 

 

 

 

 

 

Mohamed Bazoum Dan siyasar Jamhuriyar Nijer ne kuma Shugaban Ƙasar Nijar.

Bazoom Balarabe ne ɗan asalin Jamhuriyar Nijar wanda ya kasance Shugaban Jam’iyyar (PNDS- Ta Tarayya) tun daga shekarar 2011. Yayi aiki a gwamnatin Nijar a matsayin Ministan Harkokin Waje daga shekara ta 1995 zuwa shekara ta 1996 da kuma sake zama Ministan daga shekara ta 2011 zuwa shekara ta 2015.Ya kasance karamin minista a fadar shugaban ƙasa daga shekara ta 2015 zuwa shekara ta 2016.Kuma ya kasance karamin ministan cikin gida tsakanin shekara ta 2016 da na shekara ta 2020, lokacin da ya yi murabus don mayar da hankali kan tsayawa takarar shugabancin ƙasar a shekara ta 2020.

Massaoudou ya kasance memba na kafa PNDS, jam’iyyar da aka ƙirƙira a ƙarƙashin jagorancin Mahamadou Issoufou a shekarar 1990; lokacin da jam’iyyar ta gudanar da Babban Taronta a 23 – 24 ga watan Disamba shekarar 1990, Massaoudou ta zama Sakataren yaɗa labarai da farfaganda. Bayan zabubbuka masu yawa da aka yi a Nijar a shekarar 1993, an kafa gwamnatin hadaka karkashin jagorancin Mahamadou Issoufou a ranar 23 ga watan Afrilu shekarar 1993; ya hada da Massaoudou a matsayin Ministan Sadarwa, Al’adu, Matasa da Wasanni. Ya yi aiki a wannan matsayin har sai Firayim Minista Issoufou ya yi murabus a karshen watan Satumbar shekarar 1994 kuma PNDS ta bar kawancen da ke mulki, tare da sanya sabuwar gwamnati a ranar 5 ga watan Oktoba shekarar 1994.

Bayan juyin mulkin soja wanda Ibrahim Baré Maïnassara ya jagoranta a ranar 27 ga watan Janairun shekarar 1996, an kama Massaoudou a ranar 13 ga watan Yulin shekarar 1996 kuma aka azabtar da shi yayin da ake tsare da shi, tare da yin amfani da zartar da hukuncin izgili .

 

Cikakken tarihin Sharukh Khan 

An zabi Massaoudou zuwa Majalisar Dokoki ta Kasa a zaɓen majalisar dokoki na watan Nuwamba 1999 kuma ya yi aiki a matsayin Shugaban ƙungiyar ‘Yan Majalisa ta PNDS a lokacin wa’adin majalisar da ya biyo baya. Har zuwa 2004, ya kasance Mataimakin Sakatare-Janar na farko na PNDS.

Game da kokarin da Shugaba Mamadou Tandja ya yi a shekarar 2009 na ƙirƙiro da sabon kundin tsarin mulki da zai cire iyakokin wa’adin shugaban kasa, Massaoudou ya ce Tandja ya rasa halaccinsa kuma ‘yan adawa za su “dauke shi a matsayin kawai mai tsinke”. [3] Ya fada wa manema labarai a ranar 1 ga watan Yuni shekarar 2009, cewa Tandja na kokarin “rusa cibiyoyin dimokiradiyya”. Ya kuma ce “za a gudanar da manyan taruka a lokaci daya a duk fadin kasar” a ranar 7 ga watan Yuni don adawa da shirin raba gardama na tsarin mulkin Tandja.

Massaoudou ya jagoranci yakin neman zaben Issoufou don zaben shugaban ƙasa na watan Janairu Maris 2011.

Cikakken tarihin Muhammad Bazoum

Issoufou ya ci zaɓe kuma ya fara aiki a matsayin Shugaban ƙasa a ranar 7 ga watan Afrilu shekarar 2011; ya nada Massaoudou a matsayin Darakta a majalisar zartarwa ta shugaban ƙasa, tare da muƙamin Minista, a rana guda.

Massaoudou ya yi aiki a matsayin Daraktan majalisar zartarwar na sama da shekaru biyu kafin a naɗa shi a cikin gwamnatin a matsayin Ministan Harkokin Cikin Gida, Tsaro na Jama’a, Rarrabawa, da Al’adu da Harkokin Addini a ranar 13 ga watan Agusta shekarar 2013. Bayan an rantsar da Issoufou a wa’adi na biyu, an mayar da Massaoudou kan mukamin na Ministan Tsaron Kasa a ranar 11 ga watan Afrilu shekarar 2016.  Watanni shida bayan haka, a ranar 19 ga watan Oktoba shekarar 2016, aka sake tura shi, a wannan karon zuwa muƙamin Ministan Kudi .

 

Leave a Comment

error: Content is protected !!