Hausa Novels

Da na sani Hausa Novels Short Story

Da na sani Hausa Novels Short Story

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

[23/10, 2:15 pm] +234 703 345 0514: 🫦🫦🫦🫦🫦

*DANA SANI*

[Short story]

🫦🫦🫦🫦🫦

 

“`story and writing by Matar dan Aljannah“`

*08108353370*

 

*Wannan ba irin nasu bane, ga tausayi’ soyaya sai kun biyoni sannan kuji ya abun yake.*

 

 

“`wannan shafin gaba dayansa na kune masoya matar dan aljannah ina sanku nima really love you all fan’s“`

 

 

“`yar uwata Dan Allah kidaina tsarki da ruwan sanyi, yana da illa ga macce samu ruwan zapi kirinƙa yi dashi…“`

“`in baki da filas kina da kula yar babba ta abincin sallah kidafa ruwan ki ki zuba ciki insha allah ya ishe ki“`

 

*Bismillahir rahamanir rahim*

 

OO1

murna suke ankawo amarya gidan ta,, kuka take wiwi tana sharar majina ta jawo kawar ta gefe tace dan Allah mu gudu mu kuma gida!

Kawarta tace akan mai zaki aikata hakan ma??

Khadijah” tace wallahi ya Khalid ba so na yake ba, yace indai na bari nazo gidan sa na lahira sai ya fini jin daɗi….

 

Ajiyar zuciya Maryam, ta sauke tace a’a yayi haka ne domin ya tsora tar dake ne amma nasan ba’abin da zai maki…

 

Hmmm ke kike ganin haka ‘amma wallahi nasan gidan nan wahala ce zan sha kawai…

Maryam tace kidaina kira ma kanki wahala ma.

 

Kila dan yaga ni yar ƙauye ce’ shi ne zai mun haka kinga shi dan birni…..

 

Washe garin kawo amarya duk sun tashi ana ta gyare gyaren da basu kammala ba’ ita ko Khadijah tsoran ta ɗaya ta zata rayuwa da wanda ba san ta yake ba, shiya sa bata san *AURAN HADI* amma kaka ta nace sai ta aure shi…..

 

 

Nasiha suke ta mata domin zasu koma garin su, tace dan Allah ku tafi dani wallahi bani san auren na fasa!

Wata yar tsohuwa tace haba dija kiyi hakuri da haka kowa ya saba…..

 

Kuka ta kara fashewa da shi tace inna asabe wallahi ban san shi ban san auran ma na hakura!

Tausayi ta basu sukai ta bata baki tare da mata sallama….

 

 

Karfe sha biyu dare ya shigo gidan, yama manta da ankawo mai amarya bedroom din sa ya nufa sai jin kuka yai a ɗakin kusa da shi….. Shiga yai yagan ta zaune akasa tana kukanta sosai har fuskar ta ta kumbura yace ke baki kuka Bama sai nan gaba badai kin amince ba kin aure ni’ to yanzu zaki san dani kike aure!

 

Haba ya Khalid” ko ba kaso na ai kaso zumin cin mu dai, amma kai ko na tsoran Allah ma??

Wani kallo ya watsa mata yace ke nake tsoro ai..

 

Kasa tai da kan ta, yace tashi muje kiga gidan da aikin da zaki rinka yi’

Tace wai ya Khalid” mai kake nufi da auren mu??

 

Dariya yai yace har kin tsorata ne?? Kisani ƴar aiki za ki kuma mun dan aure zanyi ni da wacce nake so;

 

Murmushin ta kaici tai a kawo ta jiya amma har ya fara zancen kara aure…

 

Duka ya ɗana mata abaya yace muje,, tsarkar gidan babba ne sosai yace daga yau kece mai ba fulawa ruwa shara ‘ ke harda wankin mota na…..

 

Kuka ta samai tace wallahi aikin nan ya mun yawa, karage sai na rinƙayi!

Ke ina magana’ ki na magana waye oga a cikin mu??

 

 

*Fan’s kuyi hakuri da wannan in naga sharhi xanci gaba in naga akasin haka saidai kuji shiru*

 

Share fisabidillahi

[23/10, 2:15 pm] +234 703 345 0514: 🫦🫦🫦🫦🫦🫦🫦

*Dani ta dace*

[ *Short story*]

🫦🫦🫦🫦🫦🫦🫦

 

*Story and writing by maryam ahamad*

[Matar dan aljannah]

 

 

Marubiciyar

 

Rumaisa

Yaudara

Yar wanke wanke paid book

And now

Dani ta da ce

 

 

Nacanza mai suna na ne saboda anyi shi da *da na sani* yanzu ya dawo da ni tace ina fat a zaku fahimce Ni fan’s

 

 

Wannan zafin nakune dukan ku yan kungiya E w f na jinjina maku

 

*Bismillahir rahamanir rahim*

002👉🏻003

 

Yana tashi sallah asuba yashiga ɗakin ta ruwan firiza ya watsama,, yace ke ina aikin da nasa ki angayamaki barci suka kawo kiyi? Dallah tashi kifara.

 

Idanun ta’ suka kawo ruwa haba ya Khalid miye abun zubamin ruwa idan baka so na ai bai kamata kamun haka……hararata yai ya fizgo ta yace wuce muje!

 

Masallaci ya tafi ta ɗau tsintsiya tashare gidan ƙwal” alwala tai tai sallah itama tana gama addu’a ta hau gado danyin wani barcin tunawa tai da bata wanke mai mota ba ai da sauri ta tashi ta fito paking space din gani tai ga motocin nan dayawa to ciki wane zata wanke,; haka dai tai ta tunani tashi tai taga tunanin bazai bataba ta zaɓi morron din ciki ta wanke tas!

 

 

Cikin ta shiga taga ba kullun koko, Ni dija yau mai zan sha da nasani da gero na nazo wallahi……jin motsi tai a palo ta fito ganin shi tai cikin shadda ash ya Sha kyau ta duka har kasa tace ina kwana!

 

Yi yai kamar bazai amsa ba yace lafiya mai kike anan ciki??

Daman koko ne zan dama kuma ban ga kullin yi ba!

 

Koko fa kikace anan gidan to a hir ɗinki Dan ni bani San wannan ƙazantar ma.

 

To kayi hakuri yanzu mai zanyi ƙari da shi??

Tsaki yai mtssssss ke ki kasani dan ni yanzu ma office zani’

 

 

Wai dan Allah mai kake nufi dani,, idan aure na ne ba kaso ka sake Ni man in kama gaba na!

Hmmm yarinya kenan Ni a sari na ba saki” amma wallahi Ni Umar zaki san kin aure ni…….

 

Kuka ta samai tace kada ka hureni da yinwa, domin yinwa bata da daɗi

 

 

Ai Ni daman ba daɗin nake so kiji ba, yana gama fadin haka yai gaba abunshi,

 

 

Hmmm ya Khalid indai nice dija zaka gane kuran ka wallahi dan ko kare ma na da ranar sa…zaunawa tai tana tunanin mai zata ci yanzu mai gadin gidan ne ya faɗo mata arai ta sa hijabin ta tafito sallama ta mashi tace baba Dan Allah nan ina ake saida koko ne??

 

Yace Hajiya nan gaban layin ana saidawa harda kosai ma’ dadi taji domin harda masoyin ta kosai ta bashi ɗari biyu tace ka siyo mun kokon ɗari shima kosan na darin….

 

Angama ranki shi daɗe fita yai domin ya siyo mata shi a tunanin baba mai gadi an samu rabo ne😂

 

 

Minti 30 yai yadawo daga siyan kokon,, kofar falo yai sallama tazo ta amsa sai shan koko take kamar mai kosai ko ai yafi nama agun ta😋tana gamawa tai hamdala zama tai kan kujera tafara tunanin yan gida😢😢ji take kamar tai sun tsuwa ta koma gidan su!

 

 

A office zaune yake yana danna computer, wata budurwa tashigo kai tsaye cin yar sa ta zauna tace Khalid nayi kewar ka tare da shafa sajan sa!

Haba hindu miye haka zaki zauna a jiki na??

 

Auren kifa nake so nayi’ in kina mun haka wallahi saina ce nafasa auran….

 

Hindu tana jin haka ta tashi da sauri am sorry nadaina in dai hakane!

Khalid” yace ko kefa zauna a wannan kujerar man.

 

 

Zama tai tace na kira wayar ka ɗazu baka ɗauka ba!

Ehh time din ina wani abu ne..

 

Okey ai badamuwa ya kake ina fata komi normal Ina amaryar ka??

Bata fuska yai yace idan kinsan wannan maganar zaki mun tashi ki ta fi dan bani san ɓacin rai…😡

 

Murmushin jin dadin tai😍 daman da biyu tai maganar haba Khalid bana san kana saurin fushin nan fa!

 

To kema muna farin ciki zaki sako mana maganar ta haba dan Allah” yanzu dai muje gida na mu huta…

 

 

*Nifa sharhi nake so ba tnx thanks ko sitika ba inkinsan bazaki sharhi ba kada ki karanta shi dan Allah……in ko kika karanta ba sharhi ko gaskiya da kura a kasa*

 

 

 

*Taku har kullum matar dan aljannah*

[23/10, 2:16 pm] +234 703 345 0514: 🫦🫦🫦🫦🫦🫦

*DANI TA DACE*

*[Short story]*

🫦🫦🫦🫦🫦🫦🫦

 

 

*Story and writing by maryam Ahmad {Matar dan aljannah}*

 

Marubiciyar

Rumaisa

Yaudara

Ƴar wanke wanke paid 300

 

And now

 

DANI TA DACE

 

*E W F*

 

*Gaskiya naji dadin yadda kuka karbi book ɗina hannu bibbiyu nagode Allah ya kara so da kauna taku har kullum matar dan aljannah*

 

*Bismillahir rahamanir rahim*

005👉006

 

‘palo take zaune tayi tagumin rayuwar auren da su,, daman haka ake auren ko ita kaɗai take cikin wannan hali.. Turo kofar da akai ne ya katse mata tunanin ta tace sannu da zuwa!

 

“Hindu tace baby kana ji amarya magana”

 

”Khalid ya kalli dija yace ga bakuwa nan ki bata abinci ta kawomun bedroom ɗina;

 

“Tace ya Khalid, daman cikina na ciwo kuma banda magani…

 

Kallan banza ya watsa mata ina ruwa na da cikin naki??

 

‘ Kinga kishiga taitayin ki ruwa ba sa’an ƙwando bane yarinya!

 

 

Tana jin haka tashiga kicin,, kayan marmari ta kawo ma hindu’ tayi ɗaidai a palo tana jiran dija sai wani ya mutsa fuska take tace ke ina ruwan ko ƙauyan cin zaki nunamin nima…….

 

Dija” tace bari kiji kada kiga kinzo da ya Khalid kice zaki mun haka to baki kaiba dan wallahi sai namaki…..bata ida faɗaba taji saukar mari a fuskar ta Khalid ne rai bace yace kin isa ki raina mun matar da zan aura ne?

 

 

ya Khalid kana jin fa abun da tamun’ amma zaka maraini to akwai Allah shi zai saka mun abinda kake mun!

 

 

________________”Khalid niban san ka sake ta, a’a so nake sai ta sha wahala tukun na cewar hindu!

 

Khalid” yace ni kinsanme bani san ina ganin ta a kusa dani dan wallahi ji nake kamar na balleta;

 

Ni wannan mutumin zai ma haka?? Aiko baisan dija ba dan sai na shayar dashi ruwan mamaki…..

 

 

Karin wasu littafai da zaku so

Powered by: www.mynovels.com.ng
*After 3month*

Ba’abin da ya canza wanda Khalid, kema dija illah ma karuwa da yai ansa ranar bikin su shi da hindu nan da 1 month dija ta fige ta lalace daman abu ba ƙiba ba kamar kullum taga ma aikin ta duka ta ɗan kwanta barci mai daɗi ya kwashe ta………. Ruwan firiza masu sanyi ya watsa mata yace daman barci kika zo yi ne??

 

 

Ƙwalla masu zapi suka zubo mata’ azuciyar ta tace da ba’aure ne tsakani na da Khalid ba da yaji magana sai dai sanin darajar aure ke sa na ƙyaleka,, a fili tace nagama aiki na tun ɗazu fa!

 

To tashi kimun tausa, dan nagaji dayawa”

Wani kallo ta watsa masa alamun baka da hankali….

 

 

Kuyi hakuri da wannan ina da uzuri innaga ruwan comment nakara yawan page in ku akasin haka zan rage page

Leave a Comment

error: Content is protected !!