Hausa Novels

Daulatul Arab Hausa Novel Part 1

Daulatul Arab Hausa Novel Part 1

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

DAULATUL ARAB

 

 

 

MANAZARTA WRITES ASSOCIATION

 

 

 

STORY AND WRITING

ZAINAB AHMED YUSUF HAƊAJA

MRS

Abdussalam

 

 

WhatsApp number

+218917586263

 

 

 

WANNAN BOOK TUNDAGA FARKONSA HAR,KARSHEN SA SADAUKARWA NE AGAREKU

MASOYANA

 

_______________________________

 

 

PAGE 1️⃣➡️2️⃣

 

Bismillah

 

 

 

Danno hancin motarshi yayi kan titi gudu yake ba kakkautawa hakan yasa duk wani mai motar daya hangeshi kokari yake yabashi hanya ya wuce

 

 

” FERAS yakamata ka rage gudun motarnan haka kasanfa layin babban masallaci zamubi kuma gashi kaware kiɗa bayan sallar azahar ake yanzu

 

 

Wanda aka kira da suna FERAS ne naga ya kunna sigari ya kalli abokin nasa yace

 

” to shek yasir mai zai hana na saukeka a masallacin ayi sallar dakai

 

” gaskiya FERAS bakada dama ina ni ina yin sallah koka manta jiya nasha giya kaga kuwa nida sallah sai nan da kwana Arba,in

 

 

Wani murmushi FERAS yasaki yace “tunda kuwa kasan sallah ta haramta agaremu muda muke shan giya karka kara yimin korafi akan tukina, ” ok shikkenan naji yanzu dai muyi sauri mukarasa inda zamu kafin lokaci ya kure mana

 

 

Nan suka cigaba da tsula gudu abinsu suna busa sigari ga tashin kiɗa duk inda suka gifta sai kaji kanka kamar ya tsage saboda karar kidan

 

 

Feras ne ya hangi wata jar mota a gaban sa kowa yana matsa masa ya huce amma motar taki matsawa hakan yasa feras cikin fishi da hassala ya karawa motarsa gudu ya daki wannan jar motar

 

 

Gaba ɗaya robar bayan jar motar yacire hakan yasa mai jar motar fitowa cikin bacin rai danganin wanda ya masa wannan ɗanyen aikin

 

Shima feras futowa yayi yanufo mai jar motar yana zuwa yaga wani dattijo ne yake jan motar

 

cukume shi feras yayi kan kace kwabo ji kake tass feras ya ɗauke dattijon nan da mari hakanne yajawo hankalin jama,ar gurin kansu

 

Cikin ruwan masifa da bala,i feras yake magana

 

” uban wanene ya ɗaure maka gindi a kasarnan da har zaka gogarmin motata to wallahi sai ka karbi mukullin kaje ka sauyomin wata inba hakaba ka kare rayuwar ka agidan kaso

 

Dattijon nan yanajin haka ya fashe da kuka ya tsugunna yadafa kafafun feras yace

 

” dan Allah yallabai kaimin rai kataimake ni taya mai motar milion 20 zai iya biyan mai motar milion 100 na zubda girmana yallabai na dafa kafafun ka kataimaka min kayafemin

 

 

Duk da gurin ya ciki da mutane ƴan kallo amma babu wanda ya iya magana acikinsu bare susa baki feras ya yi hakuri saboda kaf titin babu wanda baisan feras ba dakuma goyan bayan da yake dashi uwa uba ga ɗinbin dukiya kamar baza a mutuba

 

Cikin isa da izza haɗi da alfahari da girman kai feras yaɗago yana watsawa mutanan gurin wani wula kantaccen kallo yace

 

” kai dattijo babu wata mota data isa ta gogi tawa kuma tacigaba da moruwa dan haka indai kanaso na yafe maka saikun haɗu kaida waɗan nan mutsiyatan karnukan kun ragargaje motar ka

 

 

Gaba ɗaya wajan babu wanda bai girgizaba amma kowa yasan wannan shine zabi mafi sauki dan idan ba hakaba ta tsoho tagama karewa shima tsohon a karan kansa ya yarda daya salwantar da motar tasa indai feras zai kyaleshi

 

Juyawa dattijon yayi ya kalli jama,ar dake gurin yana zubar da hawayen bakin ciki yace “ya ku ƴan uwana kuzo ku taimaka min wajan ciki sharaɗin yallabai

 

 

Duk gurin babu wanda bai tausayawa dattijon nan ba amma shikwa feras ko a jikinshi haka ya zauna saman motar sa ya kunna taba yana sha har suka gama filla filla da wannan motar tukunna yaja motarsa suka tafi

 

 

( WANNAN KENAN )

 

 

 

” Baba baba ka dakata nace maka

 

Cikin sanyin jiki mutumin ya juyo ya kalleta zuciyarsa cike da tsoran ƴar tasa yace ” naam FAHDA,

 

Tana karasowa ta cukumi kwalar baban nata tace

 

” wallahi kai mugune azzalumi shekarata 30 duk nazama uwar mata babu aure duk lokajin da miji ya fitomin sai kace ba yanzu zaka aurar dani ba to yanzu ankai ga ko samarin dazasuce sunasona ma babu duk sun gudu saboda gani suke natsufa bazasu iya aurena ba shiyasa yanzu nazo koka ne meni dakanka kabiyamin bukatata kokuma kafita kanemo duk wanda zai sadu dani ayau ɗinan

 

 

Gaba ɗaya baban nata yarikice jiki na rawa yake cewa ” innalillahi wa inna,ilaihir raju,un duniya ina zaki damu wai yanzu fahda ina matsayin mahaifinki kice na nemeki na shiga uku ni jabir yau naga ta kaina….

 

” dakata dallah malam niba wani surutu nace kamin ba zabi nabaka kuma yazama dole ka aiwatar da ɗaya daga ciki

 

” fahda kisaurareni kiji ni ima matsayin mahaifinki bazan iya aikata fasukanci dake ba amma zanje na nemomiki wanda ya dace

 

 

Cikin damuwa baban nata yayi wannan maganar sannan yaja motarsa yafice,

 

Wani masana yanufa dan nemowa ƴarsa mai biya mata bukata yayi sa,a duk ga bakaken mutanenan birjik sunata aiyukansu parking ɗin motar sa yayi sannan yakarasa da sallama abakinsa

 

Gabaɗaya ƴan,samarin suka amsa masa bayan sun gaisa suke tambayarsa wane aiki yakeso amasa

 

Ɗan jim kaɗan tsohonnan yayi yakare musu kallo cen ya hangi wani matashin saurayi baki mai yalwa taccen kirji kana ganinsa kasan lafiyayyene sannan yace wa saurayin yazo

 

Cikin harshen larabci tsohon yace ” yaro inaso muje dakai gidana akwai wani kaya da zaka kwashemin ni nakasa kwashewa kasan jikin tsufa

 

 

Murmushi saurayin yayi sannan yace ” babu matsala baba muje na kwashe maka , yauwa nagode yaro

 

 

 

Fahda tana kwance akan gadonta taji shigowar motar mahaifinta cikin sauri da zumuɗi tasoma leke ta windo, gani tai yazo dawani bakin saurayi kai kana ganinsa kasan maji karfine wani uban tsalle ta daka cikin murna tafara cire kayan dake jikinta

 

 

 

A bangaran baban nata kuwa suna sauka daga motar yace wa saurayin ” yauwa sadik nan ne gidan nawa kashiga ciki zakaga kayan a parlor nibari na fara gyara maka inda zaka zuba kayan

 

 

To sadik yabi tsohon nan dashi yashiga cikin makeken parlorn gidan,

 

Yana shiga yaji wani daddaɗan kamshin turare yadaki hancinsa wata ajiyar zuciya yasaki saka makon wani sanyi mukaiyub dayaji yana ratsashi karab yaji anja ƙofar tawaje ana samata mukulli

 

Juyawa yayi yana cewa ” baba lafiya naga kana kulleni kabuɗe ƙofar mai namaka ko kuwa saceni zakai

 

Sadik yana cikin wannan maganar yaji sautin takalmi ana saukowa daga bene ji kake kwas kwas kwas, juyawa yayi dan ganin mai saukowa ga mamakinsa wata matashiyar balarabiya yagani kyakkyawa

 

Da sauri yasa tafin hannuwan sa ya runtsa idanunsa dan ganinta yayi tsirara haihuwar uwarta babu komai ajikinta sai wani shegen takalmi mai tsini

 

 

Da murmushi a fuska kar fahda ta karaso kusa da sadik ta dafashi cikin siririyar muryarta mai ɗaukar hankali tace

 

” marhabtin marhabtin ya helwa (barka da zuwa ya kyakkyawa)

 

 

★★★

 

 

Dare ya tsala tundaga farkon layin har karshensa babu kowa sai sukaɗai da uban gaiyarsu gabaɗaya layin ya turnuke da warin kayen shaye shaye kala kala

 

Makota sunkasa bacci saka makon karar kidan da yake tashi a unguwar wanda inda sabo sun saba duk ranar Al,hamis haka FERAS yake gayyato abokansa suzo suyi parking ɗin motocinsu suciki layin masu shaye shaye sunayi masu shangiya sunayi

 

 

Daga gidansu FERAS kuwa kaninsa shek,ali yakasa bacci saboda sababin yayan nasa na duk ranar Al,hamis hakan yasashi ɗaukar Al,qurAni yafara karantawa

 

Karatun ma kinyuwa yayi gaba ɗaya karar kiɗan da shewarsu FERAS ta hanashi jin kunne hakan yasashi tashi ya nufi waje dan yiwa yayan nasa magana

 

A babban parlorn gidan ya tadda Ammen su da sauran kannansa suna kallo

 

” aa shek, ina zaka fita haka a darannan ?

 

” Ammee inaso zanje nayiwa FERAS magana yarage kiɗannan wallahi na kasa bacci kuma ko karatun ma yaki yuwuwa

 

” lallai shek,Ali kanaso kajawowa kanka sababin FERAS muma nan dakake gani kasa baccin mukai shiyasa muka kunna kallo kuma kojin abinda ake cewama bamayi kawai muna kallon fuskar talbiziyon ne

 

” Ammee ai bada rigima zanje masaba kawai inaso na lallaba shi ya rage karar kiɗan

 

 

To shikkenan Ammee tabi shek,Ali dashi yakama hanya yafice yana jin kirjinshi na dukan uku uku

 

 

Tunkan yakarasa wajansu yafara sallama duk da yasan bazasu amsa masa ba harsaida yakai wajan oga kwata kwata kafin shek,ali yayi magana FERAS yace

 

” aa barka dazuwa ustaz shek,ali ya kokaima kazo ayi shagalin da kaine ?

 

” lahla ya ɗan,uwana dama nazone na faɗa maka dan Allah idan da hali kataimaka mana kaɗan rage karar kiɗannan kasan yanzu dare ya tsala karfe uku kuma inada yakini a unguwarnan bama manya ba ko jinjiri bazai iya yin bacci ba koga hayaniyar ku kadai barekuma kidan

 

 

Lokaci ɗaya fuskar FERAS ta cenza izuwa kalar hassala yaɗaga ruwan giyar dayake hannunsa ya tuttulawa shek,ali akansa nan da nan abokan FERAS suka fara shewa suna tafawa feras

 

” wato kai shek,ali har iskancin naka yakai kazo kace zaka faɗamin abinda ya kamata ni sa,ankane yaushe aka haifeka wato saboda kazama limamin babban masallaci shine kake kallon kowa daidai dashi kake ko ?

 

 

 

 

 

Wannan sabon book ne Akwai darusa dayawa acikinsa idan naga ruwan comment ɗinku zamu iya cigaba da gashi

 

 

✍🏻

ZAINAB AHMED YUSUF HAƊAJA

[16/10, 2:05 pm] +218 91-3959784: ⛲⛲⛲⛲ DAULATUL ARAB ⛲⛲⛲⛲

 

 

 

STORY AND WRITING ZAINAB AHMED YUSUF HAƊAJA

MRS

Abdussalam

 

 

WhatsApp number

+218917586263

 

 

 

WANNAN BOOK TUNDAGA FARKONSA HAR,KARSHENSA SADAUKARWA NE AGAREKU

MASOYANA

 

_________________________________

 

 

PAGE 3️⃣➡️4️⃣

 

Bismillah

 

 

Hawayene suka fara sauka akan kyakkyawar fuskar shaikh Ali sukuwa abokon FERAS dariya suke ba kakkautawa

 

cikin sanyin jiki shaikh Ali yawuce abinsa batare dayace wa yayan nasa komai ba yana tafe giya na ɗiga ajikinsa haka yashiga gida

 

” Ali mezan gani haka ajikinka warin giyafa kake

 

” Ammee ruwan giya ya watsamin , ali yana faɗan haka ya fashe da kuka mai takaicin gaske

 

” ali kayi hakuri dukda FERAS ɗanane amma yakasance mana tamkar mummunar kaddara duk rabin unguwarnan sun tashi saboda sababinsa takai ta kawo ko gidan biki naje nunani ake ana cewa nice mahaifiyar tantirin ɗan iskannan FERAS

 

Tana faɗin haka itama ta fashe dakuka sosai take jin bakin cikin ɗan nata hartakan gwammace dama ya nisance su kosa sarara

 

” kidaina kuka Ammee ke uwace kicigaba dayi masa addu,ar Allah ya shirya mana shi shikaɗaine babbah acikin mu kuma shikaɗai yafita zakkah kiduba fa kiga su aisha da gazzal kannan mu duk sun rasa mijin aure kowa yace yana sonsu idan yagane kannan FERAS ne dakansa yake guduwa

 

 

Sosai suka shiga jimami da bakin ciki har anrasa mai rarrashin wani daga baya suka shafa da addu,ar Allah ya ganar da FERAS yasa yadaina mugayan halaiyarsa

 

 

★★★

 

GIDAN MINISTEN HADA HADAR KUƊI WANDA YASHAFI BANGARAN (DINAR)

 

 

wata matashiyar balarabiya na hanga tana tsaye akan wata yarinya baka kana ganin yarinyar zakasan ƴar aikin gidance kuma ba balarabiya bace

 

” Ammee hauwa zokiga wannan ƴar,aikin naki

 

Wacce aka kira da Ame hauwa ce tafito kana ganin ta zakasan itace jigon wannan dan kareren family hause ɗin taɗan manyanta bazata wuce shekara 60 ba amma dayake akwai gyara kai kace irin ƴan shekara 40 ɗinnan ne

 

” aa yasmin lafiya kike kwaɗamin kira ?

 

” Ammee wannan wace irin ƴar aiki ce daku ko zo in kasheka bata sani da yaranmu ba tun ɗazu nake mata magana saidai kawai tace min (mafish arab)

 

 

Dariya ame hauwa tasaki kana tace ” haba yasmin dududu yaushe yarinyar tazo kasarnan

 

” to Ame hauwa dawane yare kuke iya magana da ita ? ,” turanci takeji kokuma kimata hausa to kinsan mu bajin hausar mukeba gara turancin samarin gidannan suna iya magana da ita muma kanmu idan munasan magana da ita saidai musamu RAIHAN yayi mata magana dan yafi kowa iya turanci

 

 

Yarinyar da ake magana akanta tanajin duk abinda sukecewa sarai kawai tana nuna batajin larabcine saboda wani babban da lilinta

 

” to shikkenan Ammee dama nazo nasata wani aikine amma tunda bataji bari nayi mata nuni da hannu

 

Nan tashiga yimata nuni data je tai mata gyaran ɗakin ta hakika maryam ƴar aiki tayi matukar gajiya tun safe take bauta ba hutawa haka ta daure taje taiwa yasmin gyaran ɗakinta

 

Bayan tagama ame hauwa tace taje part ɗin YASIR ta gyara masa shikadaine yarage ba,a gyaraba

 

Maryam tanajin haka taji gabanta yayi mummunar faɗuwa gatsoro da firgici da suka shigeta lokaci ɗaya kamar kartaje amma babu yadda zatayi haka taja kafafuwan ta jiki ba kwari takama hanya tawuce

 

 

Da sanɗa take shiga sashen YASIR harta karasa bakin kofar taja birki tana nazari kamar ta kyallah da gudu gaba ɗaya a tsorace take ga zufa datake yanko mata haka tai ta maza da sallama abakinta ta tura kofar

 

Wayam taga ɗakin da alama bayanan hakan yasata sauke sassanyar ajiyar zuciya tafara da tattare kwalaban giyar tana toshe hanci

 

 

A gaggauce take aikinta kawai saiji tai an banko ƙofar tsabar tsoratar da tayi saida kwalbar hannunta tafaɗi tafashe nanda nan idonta yakawo ruwa hawaye yafara zuba afuskarta

 

Bangaran YASIR kuwa ba karamin daɗi yajiba naganin maryam a ɗakinsa murmushin mugunta yafara jefo mata yana tafa hannayensa yace

 

” hmm kingama guje gujen naki gashi kinkawo kanki da kanki koda yake menene ma zan tsaya bata bakina keda bajin larabci kikeba

 

Yana magana yana karasowa kusa da ita ,ja da baya take harsaida takai bango tukunna ta tsaya

 

Karasowa yayi kusa da ita tashin farko yafara kissing ɗinta , wani wari bakinsa taji yanayi wanda ba makawa warin giyane gashi ya cebki harshenta yana tsotso gaba ɗaya warin ya addabeta ko numfashin kirki ta kasa

 

Da karfinta tasa hannu ta tureshi amma ina yaki koda cikimata baki bare tasaran zai rabu da ita ,cikin azabtuwa da warin giyar ta daidaici harshensa ta gartsa masa kyakkyawan cizo

 

Wani ihu mara sauti YASIR yasaki yay gaggawar cire bakinsa daga nata dan danan jini ya ciki bakinsa dan danan yafigota yafara wanka mata mari tukunna yashiga kokawar cire mata kaya

 

Ta karfinta take kokarin ture yasir daga jikinta amma abu yaci tira ganin yashiga abinda yasaba mata yana jan nononta iya karfin sa yake mutsukasu duk da bawani girmane dasuba yasata kwaɗa uban ihu na azaba

 

Gidan babban gidane indai ba part ɗin samarin gidan kayoba bazaka tabajin ihun maryam ba

 

YASIR yagama jagwal gwala maryam hakan yabashi damar yimata ɗaukar baby ya azata akan gado yana huci tamkar wani mayunwacin zaki yasoma figar kayan jikinsa jin ihun datake yayi yawa ya harzukashi ya kuma kwaɗa mata wasu shaiɗanun tagwayen maruka nan danan bakinta yafashe jini yafara zuba

 

 

 

Tun daga matattakalar bene Raihan yake jiyo ihun maryam hakan yasashi saurin karasawa

 

Yana zuwa yafara kallon jerin ƙofofin ɗakunan samarin gidan gaba ɗaya kansa ya juye yarasa daga ina kukan maryam yake fita

 

Cikin zafin nama yashiga dukan ƙofofin haryakai ta YASIR yana bugawa yajita abuɗe kuma daga nan ihun yake fita cikin hanzari ya danna kansa cikin ɗakin

 

 

Yana shiga yayi saranda saka makon tozali da idansa yayi da YASIR dake zaune saman ruwan cikin maryam da babu ko riga ajikinta sai wani gajeran wando iya guiwa shikuma YASIR yasa hannayensa saman nononta yana ta faman mutsuka ya danneta ta yadda bazata iya kwakkwaran motsiba

 

 

Raihan jiyayi tsigar jikinsa ta tashi wata kasala mai kama da sha,awa ta dirarmasa daker ya iya jankafarsa ya karasa kusa da YASIR ya dakamai tsawa haɗida kwaɗa masa tagwayen maruka guda biyu

 

Maryam tana ganin Raihan tayi saurin rukunkume hannayen ta akan kirjinta tana gunjin kuka ta koma bayan Raihan ta tsaya

 

Rigar dake jikinsa ya cire yabata yace tasa nan da nan kuwa ta karba jikina kyarma tasa

 

Raihan juya ganinsa yayi ga ɗan uwan nasa cikin harshensu na larabawa yace

 

” amma yasir kaidai bakaram bunsuru bane karasa wadda zaka haikewa sai wannan ƴar karamar yarinyar sa,ar kanwar kwanwar ka kodan kaga ƴar,aikice kuma ba jinsunku ɗaya ba to wallahi yau saika bar gidannan bara baba yadawo tun kana kokarin yiwa ƴar,aiki fyaɗe watarana kannan ka zaka afkawa muda muke da yawa acikin family ɗinnan kajawo mana abin faɗa dama kariga da kafita zakka tunda kake biyewa wannan tantirin FERAS bakada abokin da yawuce shi ashe ba,a iya shaye shaye kuka tsayaba harda lalata ƴaƴan mutane banzaye ma irinku karnuka kawai ZAKUMMOK

 

 

sosai Raihan yayiwa yasir zazzagar kifin gwan gwani nikuma ga mamakina naga duk rashin kunyar yasir baice ci kankaba ya sun kuyar dakai harsaida yayan nasa yagama cimai mutumci yaja hannun maryam suka fice

 

 

★★★

 

 

Sadik sosai ya tsorata da ganin balarabiyar nan tsirara tana shafashi baiyi auneba yaji tana yawo da hannun ta acikin wandonsa yaso ya dakatar da ita amma ina wani yanayine ya bakunceshi tafarar ɗaya ya tsinci kanshi da mayar mata da martani

 

Nan suka lula cikin aikata alfasha harsaida aka kai ga cimma nasara fahda tasamu farin ciki mara musaltuwa hakan yakara hassasa mata kwaɗai tuwa da bakin namiji dan ta tabbatar da abinda kawa yenta suke faɗa bakin namiji yafi fari lafiya dakuma ɗan ɗano

 

Bayan sadik yayi wanka ta ɗebo kuɗaɗe masu yawan gaske tabashi sannan ta rokeshi daya bata number sa idan tana bukatarsa zata nemeshi

 

 

Ba kunya babu tsoran Allah haka dattijo jabir baban fahda ya kama hannun sadik yana masa godiya yace

 

” yaro kayafemin na yaudareka dacewa aiki zakamin na haddasa maka kayi zina wallahi wannan ba laifina bane kuma ba sana,ata bace na dinga kawowa ƴata ta cikin maza tana zina dasuba

 

” baba kana nufin kacemin wannan ƴarkace ?

 

” eh yaro nasan zakayi mamaki ƴatace ta cikina mahaifiyar ta tarasu ni na raini abata hargirman ta abinda yasa naki mata aure haryanzu bansamu wanda yadace da ita bane duk wanda yazo neman auren ta idan nayi bincike sainaga mutumin banza ne wani kaga mashayin giyane baya yin sallah wani kuma ɗan kashe kashene wani kuma yawan bin matan banza yake

 

 

 

 

Ina Al,fahari daku masoyana nagode da irin haɗin kan da kuke bani Allah yabar ƙauna 😍😘🥰

 

 

✍🏻

ZAINAB AHMED YUSUF HAƊAJA

Leave a Comment

error: Content is protected !!