Zaki Complete Hausa Novels Documents
Tag: Zaki Hausa novel
Carar Zakaran dake harabar gidan ne ya katse min dogon bachin da nake.
A hankali na matsa fuskata dauke da murmushi domin ko kadan hakan be bata min rai ba, na daga hannuna a sama ina mika tare da kara watsakewa, kamar kullum yau ma bachin ya min dadi, ba dan gurin da nake kwanciyar ba, sai dan farinciki da kwanciyar hankali da natsuwa irin ta masu wadatar zuci data cika min zuciyata nake kwanciya da ita a kowane dare.
Kamar wacce akai wa dole haka na bude manyan kuma lussasun idanuwana da suka rine suka sauya kala sakamakon dadewar da nai ina bachin.
Akan farinciki na sauke idonuwana wato mahaifiyata wacce ke sanye da wani jan yade kodadden irin na talakawa kuma na gadonmu.
Zaki Hausa novel
Jiki na yake so hausa novel
“Wainar ki ce take ci tun dazun aka aje miki”
Da yaren buzanci mahaifiyata take muna min kyanwar dake kusada ni tana cin waina.
Murmushi nai na kai hannuna na shafa kyanwar kana na shiga mata magana da yaren buranci.
Name: | Zaki Complete Hausa Novels |
---|---|
File Type: | .TXT .PDF .DOC .HTML |
Uploaded By: | MYNOVELS.COM.NG |
Category: | Hausa Novels Documents |
Tags: | Hausa Novels Documents, Hausa Novels Books |
Groups/Writers: | Billyn Abdul, Benaxir Oumar, Eyshat, Nadia Buhari, My Novels, Zamani Writers Association, Exclusive Writers |
Novel Price: | Free |
Last Modified: | January, 2022 |
SLM BRK
Barka
wslm ykk