FANSAR BUDURCI NA HAUSA NOVEL
KADAN DAGA CIKIN LITTAFIN…
[Hadari ne gagarumi ya hadu daga gabas kowa sai gudu yakeyi.
Yana isa inda za shi ruwan sama mai tarin ni’ima ya sauko, shaaaaa.
wata matashiya ke tafe cikin ruwan tana zubda hawaye, iskar dake tashi na kada mata Himar, ilahirin suranta duk ya bayyana.
Rik’e take da zungureran trolley tana jan sa dakyar, kafarta yasha kunshi daganinta kasan amarya ce.
Tana isa kofar gidan su ta tsaya wasu samari suka shigar mata da akwatin.
Baki bude kowa ya tsaya kallon ikon Allah amaryar da akakai jiya, itace a gida?
Sai sallallami akeyi harda ragowan yan biki dabasu tafiba”
“Ummi” naji ankirata dashi,
“Lafya kika dawo gda?
“Wani abunne ya faru?
Kinyi shuru ummi? Kuka ta fashe dashii, taki cewa uffan.
“Aunty ki tsaya mama ta dawo kila ita tafadi mata abunda ya faru?”
Bayan an idar da ruwan ne mama tadawo,
Nidai Humairah ina zaune inajiran inji abunda yake faruwa.??
” mama ummi tadawo gida munyi munyi tagaya mana meyafaru taki, ki shigo kila keta gaya miki.
“Nashiga uku ni Dije meyafaru, ummi?
Tana ganin mama tace umma ya sakeni!!!!!! ” dam taji kirjinta ya buga.
“Ummi laifin me kikayi? Mama kinji na rantse bansan menayi masa ba Wallahi”
” ban saniba, ina tashi da safe kawai naga takadda a kan gado ina budewa naga yasa”,
*Ni ‘MUS’AB nasaki ummi saki uku, aranan sha biyar ga wayan nuwamba 2016*]
KU SAUKE CIKAKKEN LITTAFIN ANAN KASA👇👇👇
Name: | Fansar Budurci na |
---|---|
File Type: | Download Novels as .TXT .PDF .DOC .HTML |
Uploaded By: | MYNOVELS.COM.NG |
Category: | Hausa Novels Documents |
Tags: | Hausa Novels Documents, Hausa Novels Books |
Groups/Writers: | Billyn Abdul, Benaxir Oumar, Eyshat, Nadia Buhari, My Novels, Zamani Writers Association, Exclusive Writers,Alheri writers,Best Hausa Novels |
Novel Price: | Free |
Last Modified: | July, 2021 |
Fansar budurci na