Fassarar Mafarkin Ruwa
Tag: fassarar mafarkin
Mafarkin Shiga Ruwa
Wanda ya ga yana iyo a cikin ruwa in malami ne zai cimma burinsa wajen iliminsa in kuma ya ga ya fito gefen ruwan bayan da yana aikin to zai bar neman ilimi ya koma wata harkar.
Fassarar Mafarki Da Ruwa Ko Kuma Kogi – Sheikh Muhammad Lawan darulfikir
Idan kuwa ruwan da ya shiga mara kyau ne to zai sami wani aiki a wajen wani mai sarauta abubuwa zasu cukurkude masa har ya zamanto wannan shugaban ya yi fushi da shi.
In ya ga ya shiga wannan kogi to zai tsira daga wannan fushi. mutum ya yi mafarki yana iyo a ruwa kuma ya ga ya fito daga ciki(salin alin)ya fi ya farka kafin ya fito daga ciki.
Karanta Macen Sirri Hausa Novel
Haka mafarkin tafiya a kan kogi ko korama yana nuna kyawun addinin mutum da ingancinsa sakankancewarsa da lamarin ubangiji ko kuma wani abu ne daya ko ko kwatan gaskiyarsa ta tabbata.
Masha Allah
Wanda yayi malkin yafadaru maidaita yayin wace daga gubin