Hausa Novels

Fataucin Mata Hausa Novels Complete

Fataucin Mata Hausa Novels Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Tag:. *FATAUCIN MATA*

 

 

 

 

………WAYO! WAYO! WAYO!,

nashiga uku hajiya zelallatamin rayuwata kitemakeni hajiya dan ALLAH

 

cewar wata matashiyar yarinya, cikin kuka da k’araji da galabaita take fad’in,

 

“kadubi ALLAH karabudani wlh an d’aukonine sbd ma raicina amma tabbas

ni ba karuwa bace domin and’akonine da zummar ae katau za akaini gidan manyan mutane

amma ni ba karuwa bace dan ALLAH kadubi maraicina.

 

 

Jin haka yasa wannan bawan ALLAH sakinta da gaggawa, shi abinda ya bashi mammaki be wuce ganin yarinya k’arama hakaba,

afanin yawan banzansa da yasabayi amma ko bakomai yadaiji tausayinta,

 

 

Amma inna tuni zuciya ta d’ebishi seda yayi kaca-kaca da ita

ma ana ya lallatamata rayuwa yakasa daure zuciyarsa akanta

jina-jina yatashi yayin da hankalinsa yadawo jikinsa anane yagane yatafka babban kuskuren da bazetab’a gyarashiba besan cewa da gaske takeba batatab’a sanin d’a namijiba wayyo rayuwa,

 

 

*FATAUCIN MATA da ake yi yanzun kenan wasunsu akaisu aekatau wasunsu kuwa afita dasu kasashan waje ALLAH kashiga lamarin ba.*

 

To accigaba da lbrinmu yarinyarna ko motsi takasa domin tamakar mataciya haka takoma inda hankalinsa yayi munmunan tashi yatsorata matuka da gaske,

 

da gudu yafita inda yanufi wani d’aki dake cikin gidan yana fadin,

 

“Nashiga uku HAJIYA BINTU dama wanan yarinyar ba irin wadda kika saba had’ani da subane, dama yarinya da budurcinta,

Shike nan nakashemusu yarinyar mutane nabanu

 

 

 

Ae agiggice HAJIYA tafito da gudu tashiga d’akin cikin d’imuwa inda ta tarar yarinyar ta farfad’o,

Cikin kid’ima da d’imaucewa take fad’in “au dama ke kamammiyace, bansaniba da iyayyan naki suna tattalin tarbiyyartaki suka kawo ki neman aekatau,

 

Annan yarinyar tak’ara fashewa da kuka me cin rai da tab’a zuciya inda tace,

 

 

 

” mumu biyar mahaifinmu ya haifa mun kasance dukanmu matane

kasancewar shiba me k’arfibane muna dai da rufin asiri daidai musali, domin bamurasa

komaiba dai-dai gwar-gwado, cikin kuka da sha-sheka da bugun zuciya tacigaba da fad’in.

 

“Ni KAIRAT nice ta biyu awajan iyayena akwai yayata KAIRIYYA mebina kuma ARFAT munada k’ane biyu kanana zainab da intusar,

 

 

Muna tsaka da rayuwa ne ALLAH yad’auki ran mahaifinmu MALAN ADO inda muka shiga kuncin rayuwa makarantama seda ta gagara mu,

 

ganin hakan mamanmu takoma yin surfe da dakau har da wankau domin ganin bamu rasa abin kaiwa bakiba ada-dai lokacin allah yad’orawa mamanmu ciwo, tadinga zazzab’ da wani ririn azababban ciwankai da kyar mukasamu muka kaita asbiti da temakwan wani makocinmu,

Inda likita yatabbatarmana da cewa tanada hawanji.

 

 

Munshiga tashin hankali ss domin seda takai takawo abin zamucima munrasa, yayata tana iyakar k’ok’arinta ganin ta kwantarmana da hankali,

 

Wata rana katsam dai-dai lokacin da wata mata k’atsam tafad’o gidanmu tai sallama muka amsa k’anena sunata kukan yinwa,

 

 

Su ka gaisa da mammanmu ashe sunsan juna tare suka tashi sukai y’an matancinus ma ana kawayene ada,

Tamata sannu inda ta d’aura da fad’in,

 

” anfad’amin rasuwar mijinki tamata gaisuwa suka d’antab’a hirar yaushe gamo, tacigaba da fad’in

 

” ni nazo garinan tun kwanaki biyu da sukawuce ake fad’amin halin da kikeciki shine nazomiki da wata shawara in har zaki d’auka, zakiga amfanin hakan,

tunda gaki da y’a y’a mata me ze hana kibadasu atafi dasu gidan alhazanan suke yimusu aekatau ana kawomiki kud’in kyarage wani wahalar koya kikace.

 

 

Dai-dai nan mamanmu wacce akekiranta da SHAFA ATU tadubi matarnan wace akekoranta da BULKISU tace

 

 

“gsky bawai naki maganar kibane amma inagudun abunda zeje ya dawo kinga yaranan marayune basu da kowa seni se dangin mahaifinsu sukuma, tunda sukaga mahaifinsu ya mutu suka watsar dasu to ina gun kar tarbiyar yarana ta lallace gsky.

 

 

 

Nan takaleta dafad’in “babu abinda ze faru ni zan kulamiki da su su ukun zakibani natafi dasu kinga anfi kawomiki albashinsu da tsoka,

 

 

Nan mamanmu tace to zanyi shawara tukkuna amma gsky bazan bakisu har ukunba sedai biyu amma kije dai se nayi shawara.

 

 

Nan takalli KARIYYA yayata naga tayi murmushi.

 

 

Ashe gadar zare tashiryamana domin kuwa tashirya mugunta aranta.

 

Bayan tafiyarta mamanmu taci kuka ta koshi kamar ranta ze fita da kyar muka rarrasheta tasamu tai shiru,

 

Bayan mungama cin abinccin darene ta kecemana

” nayanke shawarar zakubi HAJIYA BILKISU aekatau d’in tinda bani da zab’in da yawuce hakan,

Munacikin jarrabawa ta ubangiji amma ku biyune zakubita domin ARFAT tayi k’arama,

 

Cikin hawaye tace KARIYYA kece babba to kokula da k’anwarki ss kikula da tarbiyarta kamar yadda akamuku sanna duk inda kukashiga kukasance masu ruk’o da adini dakuma gaskiyya,

 

Nan danan nima idona yaciko da k’walla nashare nace to mama,

 

Haka muka keanta babu dad’i koda gari yawaye mukayi aekace aekacan gida mukagama muka shirya kayanmu tsaf natafi,

 

Mosali shad’aya na safe HAJIYA BULKISU tashigo suka gaisa da mamanmu take fad’a mata ta amince amma su biyu KAIRAT da DA KAIRIYYA tace

“ALLAH yadafamana amma aranta cewa tai kai amma naji dad’i domim ba k’aramin kud’i zansamu da yarananba.

Inda afili tad’ora da cewa

 

 

” to SHAFA ATU in allah yayarda zan kulamiki da y’ay’anki tamkar suna hanunki tace

“Da gobe zantafi amma nafasa kuhad’a kayan naku se mutafi,

 

 

Muna hawaye muna had’a kayanmu inda muka fito cikin kasalah da mutuwar jiki kaikace zamu rabu kyenan,

 

Se mamanmu tace kuzo namuku adu ‘a

tadafa kanmu d’aya bayan d’aya,

Tamana adu’a

tarakomu har k’ofar gida, kananmu sunata kuka mamanmuma tana hawaye haka

HAJIYA BULKI takuma kwantarma da mama hankali cikin dad’in bakinta hartanacewa

 

 

” nimafa yaranan tamkar yaranane to mekike fargabane tace

” yanzudai lokaci yana kurewa dominkuwa banaso muyi dare ahanya,

 

bara mutafi dai-dai nan ta zuge jaka ta zaro dubu biyar tabama mamanmu,

“Gawanan kirik’e ahanunki kafin afara kawomiki albashin y’ay’an naki ko,

 

Takarb’a tana godiya da adu an allah kaisu lpy y kiyaye hanya tana hawaye aranta

tanacewa

 

” banda dole da bayyada zatai bazata tab’a bari akimata yaranta aekiba,

 

Ahaka mukatafi zuciyoyinmu babu dad’i to tin ahanyarmu ta tafiya mukafara samun tsangwama da dad’i.

sab’anini yada tamana agaban mamanmu,

 

 

Ga tafiyar me tsayi nace yayata yaya KARIYYA zanyi fitsari tafad’ama HAJIYA BILKISU da mukekiranta da HAJIYA kawai sekuwa ta dakamin tsawa tace

 

Karin wasu littafai da zaku so

Powered by: www.mynovels.com.ng
” ke ke ke malama dakata nifa ba baiwarku bace kuma

ba uwarkubace bare namuku bauta wlh babu inda zantsaya kuyi fitsari ku matse abinku inkuwa kukayi

Kuskuran sakarmin fitsari amota na lahirama seyafiku jindad’i eheyyyy.

 

 

Cikin tsoro da firgici da razana nakaleta murya na rawa nace

“To to toHAJIYA abinda ban saniba

ashe tin KAIRAT tasaki fitsari sbd razani wayo ALLAHNA nafad’a araina munshiga uku.

 

 

Na ja bakina nai shiru muka rungume kai munata rabgar kuku

nida yayyata haka dai har muka iso wani k’aton gida

gsky gidan ya had’u,

Tatsaya tafito amotar muma mukafito sedaime tagano jikina da fitari domin kuwa najik’e jagafff ……

 

*yanayin yadda naga kunkarb’i litafinan zancigaba da yimukushi idan naga baku bashi wani mahimmanciba to zan rabu da rubutashi*

 

 

*NICE TAKU YAR KARAMARSU BABBARSU*

 

GIMBIYAR MARUBUTA

(UMMU AREEP)

 

MARUBUCIYAR

 

*DUNIYATA*

*UWARMIJI*

*SON DUNI*

*ZICIYATA*

*FATAUCIN MATA*

 

*ina gidiya masoyana fatsn zakumin uzzuri bisa jina shiru da kuka sakamakwan wani dalili*

 

*inasanku masoyana domin akanku zan iya komai*🥰🥰🥰

[24/10, 11:29 am] +234 704 439 1298: 😭😭 *FATAUCIN MATA*😭😭😭

 

P2️⃣

 

*FATEEMAH M BAFFA*

(UMMU AREEP)

 

 

 

*ELEGANT ONLINE WRITERS*

 

 

………aekuwa ta fusgoni jikake tass tasss, takifamin mari

yaya KAIRIYYA

kuwa se kuka take,

bayan tagama jibgata taga ma cimana mutunci sanan ta bud’i baki tace,

 

“Kubiyoni abaya haka muka bita zugi-zugi kamar kazar da k’wai yafashewa aciki jiki ba kwari,

 

Muka shiga gidan

Nan mukazama y’an kauye domin tsaruwar gidanma ba a magana yayi kyau matuk’a gaya,

 

Koda mukashiga tai salama wata matace ta amsa da fad’in maraba-maraba tun jiya nake jiran zuwanki shiru nahad’a kaya

Iya kaya ba k’aramar riba wanan shekarar zamusamubafa,

 

Kai kace wata hajarce suke siyarwa ko wata sbgar sana’an

To bakomai bace sana’arsu face *FATAUCIN MATA*

 

Bayan sungama gaisawa da itane

muma muka gaisheta cikin mutunci da tarbiyya matar damukaji tana kira da ZAITUNA

kai da kaganta kaga goggagiyar yar duniya ta gske kuwa

 

sekuwa tace

” wad’an nan ne kika samo

to balefi akaisu cikin wad’ancan su takwasd’in kinga har wad’anan goma ke nan, suka sheke da dariya suka tafa har da shewa mudai munata kalansu baki asake.

 

Tad’ora da fad’in

 

“Akwai wasu zawarawa da mukasamu da y’anmata kyawawa ajin farko su na dabane

Kinga su se muwaresu su zamu turasu k’asashan waje koya kikace,

 

Dai-dai nan wata tsuhuwa tashigo d’akin da muke tayi slm inda aka amsa sekuwa HAJIYA ZAITUNAN

tace mata

” d’ebi wad’anan yaran ki had’asu da wad’ancan y’anmata,

 

Suka cigaba da hirarsu tsakanunsu,

 

Kinga se mu turaausu

amakka da sudan da iraq,

harda matan aure ya’an asara,

subar mazajansu sufito yawan k’asashan waje aekatau.

 

Dan neman abun duniya wasunsuma da sanin mazajansu suke fita suna turomusu kud’i dan rashin kishi bakasan me matarka takeba karuwancine kokuwa aekatau d’inne.

 

Koda akakaimu cikin wad’anan mutum takwas din abin da tausayi idan kana da raunin zuciyama se kayi kuka,

 

Domin kuwa y’anmatane masu k’ananan shekaru wasunsuma basu da wani shekaru,

 

Wasunsu kuwa manyane se guda d’aya wata datijuwa agefe,

 

Muka shiga mukayi salama

suka amsa muka samu gefe d’aya muka

Ra ka b’e agefe ga yunwa tanata nuk’ur k’usarmu,

 

Can wata da take agefe ita kad’ai ta taso tazo wajanmu tace

” ni sunana HASIYA kukumafa

muka fad’amata sunnanmu,

 

Tace “ALLAH sarki kuma meyajefo daku wanan k’adarar muka bata lbr,

 

Dai-dainan tafashe da kuka tace gwara ku dasanin mahaifiyarku akakawaoku nikam babu uwa babu uba.

 

Ahanun yayar mahaifina na taso inda take azabtar dani ko da tasamu lbrn wanan matar dakanta ta taso takawoni acewarta za adinga aekamata da albashina,

Tacigaba da cewa

” muyi hak’uri mufawalawa ALLAH shine maji rok’an bayinsa

 

Mukace to muka saba lokaci d’aya kaikace munsaba shekaru da yawa.

 

ana haka wata tsohuwa ta shigo ta kawomana abincci,

Babu lefi abbincin yayi dad’i domin harda yankan namanmu biyu aciki

Nan danan muka cinye, mukasha ruwa,muka kwanta.

 

To dakanan k’adararmu tasoma domin kuwa washe gari a kazo aka kwshemu domin ra rrabamu wajajan aekatau wayyo allah rayuwa.

 

Koda suka tafi damu ni KAIRAT shine kika d’aukeni awajan seda abbincinki

y’ar uwata tana kuka mecin rai da tab’a zuciya da fad’in

“Dan *allah* karku rabani da k’anwata ku tausaya mana,

amma tamkar bayi takeba sema

Aka da kamata tsawa,

Nima kukan nake domin na rud’e narasa meke min dad’i

*allah* sarki rayuwa sanadin rabuwata kenan da YAYA KAIRIYYA,

koma tana raye wayasani domin ita bama kasarnan zasu bartaba,

 

Tana d’aya da ka ciki way’anda suka zab’a za atafi dasu makka domin raino ko aekatau,

acewarsu zatayi abinda ake buk’ata,

 

Nan nakuma fashewa da kuka me cin rai da tab’a zuciya nace,

 

” Ko ina mamanmu ko ina k’anena kowacce kalar rayuwa suke ko yaya takeji narashinmu *allah* masani?

 

 

Koda nakai nan a labarina senakai kaina wajan matashinan da ya aekatamin aeka-aekanan,

 

Ashe kuka yaketayi tamkar ransa zefita cikin kunar zuciya yake fadin

 

” kiyafemin dan ALLAH kiyafemin nacuci rayuwarki na kasara miki rayuwa,

 

Dai-dai nan naface majina nace

 

“Tabbas andade ana kawomin cafka awajan me abbincinan bakaine nafarkoba sedai kai ALLAH yabama nasara akaina,

 

Yau shekarata biyu kenan dafara aekida ita,

Tunbansan kainaba.

 

Bazan tab’a mantawaba da rananr da na fara aeki a wajanan

HAJIYA tabani wasu matsa-tsaun kaya acewarta zamufi samun masu siyan abbincin.

 

*Wanan kenan bara mukoma b’angaran KARIYYA domin muji wata rayuwa takeyi ita*

 

To kobayan an kwashesu domin fita dasu k’asashen waje,

Angama duk wani shirya-shirye,

 

KAIRIYYA da HASIYYA da muka saba da ita tun agidan dawasu su biyar za afita dasu,

 

Muna filin jirgi na AMINU KANO dai-dai likacin da zamushiga jirgin KAIRIYYA takuma fashewa da kuka tana fad’in

” wayyo rayuwata k’anwata mamanmu k’anena dan *allah* karku rabani da garinmu k’asata kuma mahaifata nashiga uku ranta tamkar ze fita,

 

 

 

 

*yanayin yadda naga kunkarb’i litafinan zancigaba da yimukushi idan naga baku bashi wani mahimmanciba to zan rabu da rubutashi*

 

 

*NICE TAKU YAR KARAMARSU BABBARSU*

 

GIMBIYAR MARUBUTA

(UMMU AREEP)

 

07044391298

 

MARUBUCIYAR

 

*DUNIYATA*

*UWARMIJI*

*SON DUNI*

*ZICIYATA*

*FATAUCIN MATA*

*UWAR MIJI*

 

 

*ina godiya masoyana fatsn zakumin uzzuri bisa jina shiru da kuka sakamakwan wani dalili*

 

*inasanku masoyana domin akanku zan iya komai*🥰🥰🥰

 

*zakudinga samun wanan litafi a ranar asabar, litinin, laraba insha allah*

 

*07044391298*

2 Comments

Leave a Comment

error: Content is protected !!