Garejin Mekus Hausa Novels

Garejin Mekus Hausa Novels

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

[21/10, 9:13 am] +234 706 255 0401: 👄👄👄👄👄👄

*GAREJIN MEKUS*

(Nida Yaya hydar reload)

💋💋💋💋💋💋

_By maman nurul_

_Hudah_

 

Wanan littafin kirkiraren labarine banyi shi dan Jin zarafin kowa ba in yayi dai’dai da rayuwarki akasi aka samu

 

Ban yarda wata ko wani ta juya min labari ba ta ko wani tsiga ba tare da ixinina ba a kiyaye…..

 

Paid book

 

 

🅿1️⃣&2️⃣

 

Bismillahir Rahmanir Rahim

 

Kauyen kwaita kasancewar muna ember month ne,sanyi ne me hade da iska,kun san a wanan yanayin bacci tafi Dadi da asuba sai kayi da gaske zaka tashi daga bacci domin sallah asuba,wasu ki dama a wanan lokacin sallah wuce take

 

Shi kanshi da k’yar ya bude Ido gajiya yake ji bana Wasa ba Amma dole ya tafi aiki domin Yana da tarin ayyukan

 

Tashi yayi zaune Yana murxa Ido yasan shirmaman Bata tashi ba Kuma ba karamin yaki zasuyi da ita ba yanzu Kan ta tashi bacci

 

Mikewa yayi ya fita waje ya ja ruwa a rijiya ya Shiga wanka yayi wanka ya fito d’aure da towel Yana Yar wakar shi ya Shiga falon kallon kofar d’akinta yayi da kallo yayi kwafa ya Shiga bedroom dinsa ya shirya tsaf cikin kayan workshop dinsa ya fito yayi d’akin nata

 

Tabe Baki yayi ganin ta can nisa da gado zani na saman gado daga ita sai pant dinta da ya yage,birgima ne da ita na bala’i ga uban miyau dake gangarowa

 

Yatmusa fuska yayi yace”kazamiya miyau kamar kubuwa, mijinki ya Shiga uku Dan karnin masu ciki zaiyi tayi wallahi wanan matsifar har Ina ba abinda ta iya sai sauke inji a gareji ”

 

Itako baccin yayi Mata dadi har mafalki take Wai an kawo Mata babban aiki ta samu kudade masu yawa,danfa wallahi son kudine da ita wallahi

 

Karasawa yayi ya samu cinyarta dake waje ya ware yatsunsa biyar da Allah ya hore masa ya lafta Mata

 

Wani Kara ta saki ta tashi a gigice ya koma gefe ya jingine da bango ya rungume hannuwansa a yatmutse Yake kallonta

 

Ta dade tana haukarta Bata dawo dai’dai ba tana tsotsa wurin ta rintse Ido tace”Allah ya tsinewa aljanin da yayi min wanan ketar,mutane sai uban bakin ciki d’an aikin Dana samu kwana biyu Nan ya tsole musu ido,rayuwa abin tsoro Kuma fa ko kawun nan sai ya iya turo min aljanai nasan shi Sarai da duhun zuciya,Dan inji Nan Dana yi ta sawa kwanakin nan Yana hana shi bacci,Allah dai ya kiyashe mu,Wai a ce a rayuwa naka shike kashe ka Gus forgid (God forbid)”

 

Harga Allah Bata ganshi ba ta mike tana hamma tace”Ni dai Allah ya yaye min wanan matsifa in kwana a gado in tashi a kasa wanan matsifar har Ina”

 

Juyawa da zatayi sukayi Ido biyu da kawu maikudi a daburce tayi Baya tana salati tace”lahhh sun aro fuskar kawu ”

 

Gyara tsayuwa yayi yace”kawun ne ya Zo da kansa ai nine aljanin yanzu ko kunya Baki ji ki ce Ina Miki bakin ciki abinda duk kudinki d’ankanfai ya gagareki siya sai mako da bakin Rai Dan kaniyarki ai na kusan korarki kije ki bude naki garejin tunda nine dan bakin ciki shashasha Kuma in kin gan dama karki shirya kije ki gyara katin Dan kasarki badai za a Saida Miki sim ba in Baki dashi na fad’a Miki”

 

D’aukar zani tayi ta d’aura tana kunkuni mutum sai a tsaya a Kare me kallo fisabillahi wanan jarabar har Ina

 

Kawu da ya jita yayi kicin kicin da Ido yace”me Zan kalla anan ke Baki gan kirjin naki bane kamar babe ke dama Baki da kunya shashasha in layi tayi yawa a gun Katin dankasar yau saidai ki kashe aikin ki”

 

Goge miyau daya bi Mata har kunni tayi tace”matsa kawu Zan d’auki katinbes(cotton bus)miyau ya toshe min kunni

 

Kallon takaici yayi Mata yace’cottonboard ne Baku iya Kira ba ammadai amatu anji kunya wallahi,ke ba abinda Kika iya

 

Tace”ka ga malam kowa da baiwarsa shiyasa na fika iya gyara mota dukda Kai ka koya min dole ne sai naji turanci,turanci banxa Allah ya tsinewa Wanda ya kirkiri turanci

 

Yace”ke dai ji dashi Dan wallahi Nan gaba kyayi kuka da idanunki kiyi sauri ki shirya ku wuce q gyara Miki shekarun ko”

 

Fita tayi tana tafiya tana cire pant ko a jikinta ya dafa Kai ya rasa meyasa Bata da kunya,Dan iskanci ma a waje tayi wanka saima shine yaji kunyar fitowa tana gamawa ta d’aura zanin tana rawar sanyi ta shige falo ya d’ago ya kalleta yace”kinyi wanka ko jikan dattin kikayi??”

 

Ta tsuke fuska dan tasan zai Fara kenan,tace”in ma jikan dattin nayi jikin wani ko nawa nifa ban fiya son Haka ba gaskiya

 

Jiranta yayi ta Shiga ta saka Pakistan me Riga da wando ta fito da gyallen

 

Ya karkata Baki yace”ai nasan shi Zaki saka,amatu Baki da kayan kirki sai kame kame gaki da kudi a account bazaki cire ba”

 

Tace”kawu Ashe baka da kunya waye keda alhakin siya min Kaya in ba Kai ba Amma ka sakawa kudina na akahut Ido ta Anki a kashe

 

Mikewa tayi ba tare da sun karya ba suka bar gidan a bakin hanya kawu ya tsaya yace”ki dawo da wuri amatu karki wani je ki saki Baki ratata kiyi zamanki Kamar kayan wanki ki barmin aiki wallahi Kika dade duk ayyukan ki zan bawa agu yayi”

 

Da kamar dai bazatayi magana ba ya kalli fuskarta yace”fadi karta kashe ki”

 

Jinjina Kai tayi tace”ba komai mekudi inshallah Ni din Nan da kake gani sai ta Allah na ci dubu sai ceto watoh aikina zaka bawa hagu toh in baka bawa dama ba baka birge ba wallahi,in ka gan Dana ka bawa kafi hagun

 

Ya harareta dan yariyar ta bala’in rainasa yace”saura in kin je ki saki Baki ratata kina bacci wani ya Miki wayau ya kwashe albarkatun wallahi duk Randa Kika Bari wani ya ratsaki kin Shiga uku sai dai wata bake ba number1 cuta za a zuba miki,na biyu befi a siya Miki indomie d’ari biyu ba a ratsa wurin a arba’in,d’ari biyu da arbain ya jawo Miki wahala har karshen rayuwarki nidai inayi Miki kirki in barki kina zuwa garejina a matsayin ma’aikaciya Amma Ni ba ruwana”

 

Tayi shiru Kamar me nazari cikin damuwa tace” kawu Ni wallahi ban gane wanan yaren na ratsawa ba me kake nufi kullum in ka fad’a sai inji tsoro ya kamani ka rufan asiri ka min bayani. ”

 

Yace”ai bazaki gane ba sai ranan da Kika kebe da namiji kamar inda kike farar Nan toh fah ma bazaki rayu ba balle ki wahala Kuma baza ayi Miki sallah ba sai dai akai gawarki can daji ayi wurgi Dake Kuma saidai kiyi ta fatalwa Amma bake ba shiga aljana ”

 

Yasan sakarya ce,Yana bala’in son amatu bazai so wani ya zalunce ta ba Kuma duk rashin kunyarta da haukarta Bata san me maza suke in an kebe ba kullum cikin tsoratata yake ”

 

Muryarsa ne ya dawo da ita daga tunani tace”toh in na mutu ya za ai da kudade na?”

 

Yace”Aiko Ni ban Isa da wanan kudin ba saidai agu ya gaje ki”

 

Tace”toh saboda me hagu zai gaje ni Babu fah dangi iya bare na baba wallahi karya kake,toh inaraye ba mutuwar da zanyi Ina Raye wallahi hagu fah kace,duk duniya a rasa Wanda zai gajeni sai hagu

 

Kawu yasan kiyyayar da takewa agu Dan kusan iya aikinsu daya ne sai take Jin zafinshi Dan duk garejin babu Wanda Suke goga kafada sai agun

 

Tare Mata Keke yayi babu passanger ta leka tace”Kai baxan Shiga ba’

 

Yace”dalili?ta Kai bakinta kasa kasa tace”kebewa fah zamuyi Kuma waya sani ko ya ratsani in bani ‘

 

Kawu yayi Mata wani kallo shi sometimes mamakin sakarcinta yake wallahi

 

Yace”ki Shiga tunda Ni nace ki Shiga ba abinda zai faru ”

 

Tace”Kai wallahi bazan Shiga tarko zaka Dana min gomma in Shiga gara in hakura da zuwa haka kawai ”

 

Kawu ya bawa me Keke hakuri ya saman Mata Wanda akwai wata a ciki suka tafi

 

Shi garejin yayi

 

Garejin Mekus

Ansha kuka a rayuwata wanan ko dariya za a Sha,so kawai in farantawa wayanda ba b’ata musu a rayuwata

 

Hmmmmm

 

 

Tafida kayan matta pure and natural with zero side effects

 

Mattan gidan Nan mace Sai da gyara Ina masu fama da rashin Sha’awa toh matsalar ku ta Kau in shaaa Allah muna da abunda Zaki Sha ya canja Miki yanayin jikin ki ki Fara jin kema mace ce.

 

Kina fama da matsalar rashin gamsuwa ko gamsar da Mai gida toh ga Solution.

 

Ina mace da take so taji ta ko yaushe a jiqe! muna da abunda Zuma Baki ki Sha ya saukar Miki da ni’ima.

 

Matan masu son sugyara fatan su sudinga gyalli da shegi da haske Mai kyau Wanda bana bleaching ba ki Zama kalar Hutu Kuma akwai naku.

See also  Kishiyar Uwata Hausa Novel Complete

 

1. Gunmban kwakwa da Madara

 

2. Original Tsumin Tabani kaji ruwa

 

3. Original Tabaje

 

4. Sweetener powder

 

5. Sweetener milk

 

6.Dilka Soap

 

7. Snow Whitening Soap

 

8. Morroccan whitening Soap

 

9. Pure Sha butter

 

10. Sepecial Yaji

And more.

 

Duk products dinmu are 100% natural baby chemical with Zero Side effects.

Musu bugata su tuntubeni

09032036606

Yar gidan Tafida ❤️❤️❤️

[21/10, 9:13 am] +234 706 255 0401: 👄👄👄👄👄👄

*GAREJIN MEKUS*

(Nida Yaya hydar reload)

💋💋💋💋💋💋

_By maman nurul_

_Hudah_

 

 

🅿3️⃣&4️⃣

 

Bismillahir Rahmanir Rahim

 

Ko da ya Isa ya tarar da kunle na kokarin bude garejin kasancewa da akwai gate ya karasa kunle ya bude ya duka har kasa yace”oga Ina kwana”

 

Kallon kunle yayi Yana kankance Ido yace”wanan tulin gashin Kuma fa sai kace wani me tsafi”

 

Kunle ya Shafa Kai Yana murmushi

 

Oga maikudu yace”toh mu gan sauki ”

 

Yana fadin hakan sukayi ciki suna shiga sauran yaran suka Fara shigowa d’ayan bayan d’aya Saida duk Suka iso ya Zama amatu ce Babu yace”ayi addu’a kamar kullum

 

Abbass ne ya Fara addu’a yasa sukayi fatiha da salatin annabi sanan yace”Kai agu prayfor us”

 

Tashin farkon agu ya Fara da Waka yanayi da turanci Yana da hausasa da Bata nuna ba can yace”jesusss…jesususssssy i thank you for giving us another opportunity to witness this day..God bring more market may peoples car continue to get damage or spoil,may we see the light of the day,may oga mekudi no eat beans today for his mess is like thunder storm,may he not consume us with his messss….

 

Tunda ya Fara kawu daya rufe Ido ya bude d’aya Yana kallonshi

 

Yace”God punish us in another way but not by his messs,his messs is like a tsunamin or volcanoe,may amatu no come work today so that I will do all the work,thank you Jesus because you have answer our prayer….Jesus one more thing I forget may oga mekudi n…….

 

 

A fusace yace”cuttttt….cutt…..that useless prayer what sort of nonesense prayer is that?”

 

Su Ibrahim suka kyalkyale da dariya

 

Agu yace,”you interrupted my communication with God oga mekudi why

 

Yace”my friend will you keep quiet and go and start your work’

Juyawa duk sukayi kowa ya koma bakin aikin shi

 

Agu yace”oga ma touch that peogeot ”

 

Mekudi ya dubeshi yace”touch now you know her more than I do”

 

Agu ya b’ata fuska yace”oga me I no they fear her wohhh”

 

Hararansa mekudi yayi ya d’auko spanner ya Fara gyara wani mota

 

____________

 

Tana zuwa ta tarar Babu wani layi dan taje da wuri mutane uku ne gabanta ba laifi dan ana sauri ba a Jima ba aka zo kanta

 

Matar tace”how may I help you,what is the problem ”

 

Tayi shiru tana kalle kalle”

 

Matan tace”hurry now there are people behind you”

 

A hankali tace”kema Haka wallahi,a tunanin ta zaginta ake Dan ita indai zakayi turanci gabanta cewa zatayi ka zageta

 

Wani daga bayanta yace”cewa tayi me za ayi Miki”

 

Tace’toh na gan sai wani karairaya murya take kamar wata tarwad’a,bandadis zanyi (back dating )is me that is go to simcart shekaru is highs shine is said a dawo Nan a sauke shekarus is yawa pass me is why is bandadis is pree preeeblem,customer is not,,,,Kai jama’a Babu na annabi ku taimaka turanci Taki zuwa”

 

Yace”miye Kuma bandadis ”

 

Tace yauwa nagode malam nasan ba fahimta turancina zakayu ba saboda da karfinta take zuwa Bari muyi hausa “ka ga nawa nishinal idcart din ne aka cika min shekaru ban San ya akayi ba toh yanzu dai an samu wani tsinanne ya sacen min waya toh dai in takaice muku naje siyan sincart nabada shekaru kasan yanzu Dan matsifa sai suce sai an bada nishinal Idcart aka ce beyi dai’dai suka ce sai na Zo nan anmin bandadis din nan ”

 

Wani dariya aka kece dashi ta saki baki tana kallonsu tace”ikon Allah toh mu ga sauki sai kace sun gan wawan Zama Saida suka Sha dariyarsu wata tayiwa matar magana tace”madam she is here for backdating

 

Matar da shike igboce Bata Jin hausa

 

Ta Kare Mata kallo she look like a foreigner

 

Tace”is she even a Nigeria? anyway she will pay 20k via this account number,then she will bring the evidence that is tailer only then we will backdate her….”

 

Bata karasa ba amatu tace”Wai wani jawabi take ja kamar me ibada ayi min bandadis din Nan in tafi rashin simcart na damu na customomina na jirana filis

 

Wata budurwa tace”ai yanzu zata Baki account number kije banki ki biya dubu ashirin sai ki dawo da tailer zasu miki’

 

Tace”ban fahimta dubu ashirin ta menene?’

 

Budurwa tace”ai da kudi suke gyarawa”

 

Tace”shine har dubu ashirin Dan cuta da xalinci,dubu ashirin fa??ikon Allah sun San inji nawa na sauke na samu kudina da tashi daya Zan cire dubu har ashirin in biya,toh fada Mata ki ce ni Amaturahman nace ko hito take data Kashi bazan biya ba su rike bandadis dinsu in rike kudina,dubu fah ashirin kutumarrr….Inna biya Allah ya tsinen albarka dududu fah Sha shidda Nike suke tunanin Zan biya dubu ashirin ”

 

Fita a layin tayi tabar wurin ta sake jinjina dubu ashirin a Haka ta Shiga Keke napep ba tare da lura ita kadai bane ya kaita gareji

 

Kawu na zaune Yana cin wake da yake bala’in so shiyasa in iyabo ta fito shi ake Fara kawowa

 

Duk da tarin bala’in dake cinta na dubu ashirin be hanata zaro Ido ba tace”wake fahhh kake ci?”

 

Yayi Mata wani kallo Yana yanka biredi ya tsoma a wake yace”in wake Nike ci me ya faru ?”

 

Tace”Dan mugunta jiya fah hanani zaman falo kayi da sako tusa shine da sanyi safiyarnan kake tumbuzawa cikinka wake ”

 

Yace”cikin ki ko nawa”

 

Tace”Nima ai bawai na wani damuwa da Kai bane Amma a daina Shiga hakkin juna ya za ayi kayi ta cin wake Kana cutata,shekaran jiya tusar Nan taka kusan Rusa mana gida yayi fa wallahi Saida na girgiza Amma shine kake cin wake toh wallahi a waje zaka kwana’

 

Be sake kulata ba ta shige cikin inda suke ajiye kayan aiki ta cire kayanta ta saka Kayan workshop overall ta saka hula duk tulim gashinta Bata bar ko d’aya waje ba ta tura ciki hulan ta fito tana wani bouncing

 

Yace”Wai ba ayi backdating din bane ‘

 

Tace”ai Bari zancen badadede take ko bandadis toh bandadis din cin kudi ake Ashe Wai dubu ashirin ”

 

Yace”ahakane ai Baki biya ba”

 

Tace_ohhh daman kasan da kudi ake ka turani wallahi bazan biya va Kai zaka je ka siya min simcart din kamin rijista Kare ya cijeni ne da Zan biya dubu ashirin a b’agas ”

 

Ya dubeta Yana ajiye plate din wake daya Gama ci yace”yanzu Dan moko dubu ashirin ne bazaki iya ba?”

 

Tace”inda Dadi kashe kudin ka biya min mana”

 

Yace”toh karki biya ai kece zaki rasa customer gadai wancan motar inji za a sauke me tun d’azu agu ke son saukewa na Hana”

 

Tace”na lura hagui din Nan ya Fara wuce iyaka toh”

 

Tashi yayi ya saki tusa,tafi tayi cike da takaici tace

 

 

Yar gidan Tafida kayan matta pure and natural with zero side effects

 

Mattan gidan Nan mace Sai da gyara Ina masu fama da rashin Sha’awa toh matsalar ku ta Kau in shaaa Allah muna da abunda Zaki Sha ya canja Miki yanayin jikin ki ki Fara jin kema mace ce.

 

Kina fama da matsalar rashin gamsuwa ko gamsar da Mai gida toh ga Solution.

 

Ina mace da take so taji ta ko yaushe a jiqe! muna da abunda Zuma Baki ki Sha ya saukar Miki da ni’ima.

 

Matan masu son sugyara fatan su sudinga gyalli da shegi da haske Mai kyau Wanda bana bleaching ba ki Zama kalar Hutu Kuma akwai naku.

 

1. Gunmban kwakwa da Madara

 

2. Original Tsumin Tabani kaji ruwa

 

3. Original Tabaje

 

4. Sweetener powder

 

5. Sweetener milk

 

6.Dilka Soap

 

7. Snow Whitening Soap

 

8. Morroccan whitening Soap

 

9. Pure Sha butter

 

10. Sepecial Yaji

And more.

 

Duk products dinmu are 100% natural baby chemical with Zero Side effects.

Musu bugata su tuntubeni

09032036606

Yar gidan Tafida ❤️❤️❤️

[21/10, 9:13 am] +234 706 255 0401: 👄👄👄👄👄👄

*Garejin Mekus*

💋💋💋💋💋💋

_By maman Nurul_

_Hudah_

 

 

Yar gidan Tafida kayan matta pure and natural with zero side effects

 

Mattan gidan Nan mace Sai da gyara Ina masu fama da rashin Sha’awa toh matsalar ku ta Kau in shaaa Allah muna da abunda Zaki Sha ya canja Miki yanayin jikin ki ki Fara jin kema mace ce.

See also  A sanadin abayar sallah

 

Kina fama da matsalar rashin gamsuwa ko gamsar da Mai gida toh ga Solution.

 

Ina mace da take so taji ta ko yaushe a jiqe! muna da abunda Zuma Baki ki Sha ya saukar Miki da ni’ima.

 

Matan masu son sugyara fatan su sudinga gyalli da shegi da haske Mai kyau Wanda bana bleaching ba ki Zama kalar Hutu Kuma akwai naku.

 

1. Gunmban kwakwa da Madara

 

2. Original Tsumin Tabani kaji ruwa

 

3. Original Tabaje

 

4. Sweetener powder

 

5. Sweetener milk

 

6.Dilka Soap

 

7. Snow Whitening Soap

 

8. Morroccan whitening Soap

 

9. Pure Sha butter

 

10. Sepecial Yaji

And more.

 

Duk products dinmu are 100% natural baby chemical with Zero Side effects.

Musu bugata su tuntubeni

09032036606

Yar gidan Tafida ❤️❤️❤️

 

🅿7️⃣&8️⃣

 

Bismillahir Rahmanir Rahim

 

Tace”da akayi me kenan kake wani zare jijiyar wuya ka ce in baka key na baka Kuma sai ka wani saki turanci uwar me za a ci a turancin?”

 

A zuciye yayi kanta dan bashi kadai ba harta kawu saida ya ji kalmar uwar Nan har ranshi matsalan amatu raini Amma inda ya gan fuskar mutumin Nan bazai dau rainin ba Kuma da alamu Yana da zafin zuciya,Amma zai Bari a dan ci kaniyarta yau

 

Hydar da Yana zuwa gabanta beyi wata wata ba ya wanka Mata Mari da Saida tayi saman kayan aikinsu

 

Ya dagota ya Kara Mata yace”you are very stupid useless girl waye sa’anki ”

 

Wallahi in ba karya nayi ba ta d’au minti biyar Bata San inda take ba dan azaba ga yatsunsa kwance fuskarta ya kwanta Haka kawai kawu yaji ransa ya b’ace,ganin in be tashi ba hwlaka me ya’ zaiyi yayi kansu

 

Can dai amatu ta saki wani gigitance Kara sai agu yayi Kan hydar ranshi a b’ace

 

Kawu ya jawo shi beyi wata wata ba ya sauke me mari,idanun kawu yayi jaaa yace”how dare you”

 

Dukar da Kai hydar yayi domin shi kansa yasan Yana da bad temper Amma Haka kawai yaji bazai iya tanka kawu ba

 

Amatu dake kuka ta dade ba ayi Mata wanan dukan ba, Kai zata iya cewa tunda ta mallaki hankalinta ba a tab’a dukanta ba sai yau shiyasa taji wanan dukan har ranta

 

Tace”mekudi daga baya kenan ashe Haka maraici yake a ce a dakeni kana tsaye toh allah ya isan min bazan tab’a yafewa ba,daga yau duniya Zan Shiga in yaso na yarda ayi ta ratsanin in mutu akai ni dajin da ganin wanan takaici,kawu is guds that is will forgids you,Kai Kuma Allah ya Isa tsakanina da Kai dukan da kayi min na ba gaira ba dalili

 

Kuka take sosai tace”is God that we forgids da us ”

 

Agu ne ya d’aure fuska yace”oga which level now why you go catch people’s pikin beat like you get drum”

 

Cikin kuka tace”hagui stop is doing that things kaima Haka wallahi in zagina kayi”

 

Kawu da takaici ke kamashi a duk lokacin da tayi turanci gashi sai ta nace

 

Yace”Wai dole ne sai kinyi turancin”

 

Hararanshi tayi ta cigaba da rera kuka

 

Yace”agu pray for us is time to close ”

 

Hydar da ya faki idanunsu ya kwashi kayan aikinsu ya Kai gun motarsa ya shige under motar Yana gyara aiko abinda tace sun lalace shi dinne abin ya bashi mamaki

 

Agu yace”shall we all close our eyes for prayer ”

 

Amatu ta kulle ido d’aya tana kallonsa

 

Wani daga hanun sama yayi yace”we thank you for answering our prayer ”

Christian din wajen suka ce thank you Jesus

 

Waka ya Fara Yana Jesus we love you Jesus…..”

 

Bari wurin tayi tace”ni ban iya wanan addu’a Allah haba ”

 

Kawu ya bude ido ya bita da kallo

 

Yana kallonta ta karasa gun motar da take ganin kafafuwar mutum kwance

 

Tana zuwa ta Shiga motar tayiwa motar key

 

Ai kawu da gudu yayi motar ganin zata take hydar

 

Shi kansa hydar kad’an ya rage fitsari ya kufce masa ya fito da sauri

 

Aiko Yana fitowa tayi kanshi da gudu ya daka tsalle yayi gefe itako taja motar ta bar garejin a guje Dan Daman ya kusa Gama gyarawq

 

Kawu ya dubeshi inda ya bita da kallo sai Kuma ya bi hanyar da ta bi yace”kaima da baka daketa ka dawo gobe Kam dan motar Kan sai gobe kam

 

Wani b’acin Rai ya lullbeshi domin wayoyinshi na ciki hardq kudade yace”Taya Zan bar motata a hanunta bàyan wayoyina na ciki gaskiya ba zai yiwu

 

Kawu yace”abinda yasa nace ka Bari gobe Ni nasan ba gida zatayi ba wallahi Kuma in aka ce nimanta za ayi saidai ranka ya b’aci dan ba hankaline da ita ba

 

He insisted su je gidan tare,kawu be ce komai ba suka Kama hanyar gidan

 

Ko da suka je babu alamun ta dawo gida saima matar kawun data dawo anty hafsat

 

Cikin farin ciki ta gaidashi yace kin shammance Ni”

 

Tayi dariya tace”ai Daman nace Bari in maka surprise ga abinci shi Kuma wanan waye”

 

Kawu yace”customer amatu ne”

 

Tace”halan gyara tayi Masa be biya ba ta gudu me da motqe

 

Kawu ya tab’e Baki ya zauna a taburman da anty hafsat ta shimfidan ya share hydar tsaye ya Fara cin abinsa kamar ba tare suke ba

 

Hydar da kansa ya d’auko kujeran d’aya gani a wajen kucin ya zauna

 

Cikin zafin Rai danshi akwai zafin rai

 

Yace

 

Maman Nur

[21/10, 9:13 am] +234 706 255 0401: 👄👄👄👄👄👄

*GAREJIN MEKUS*

(Nida Yaya hydar reload)

💋💋💋💋💋💋

_By maman nurul_

_Hudah_

 

 

Yar gidan Tafida kayan matta pure and natural with zero side effects

 

Mattan gidan Nan mace Sai da gyara Ina masu fama da rashin Sha’awa toh matsalar ku ta Kau in shaaa Allah muna da abunda Zaki Sha ya canja Miki yanayin jikin ki ki Fara jin kema mace ce.

 

Kina fama da matsalar rashin gamsuwa ko gamsar da Mai gida toh ga Solution.

 

Ina mace da take so taji ta ko yaushe a jiqe! muna da abunda Zuma Baki ki Sha ya saukar Miki da ni’ima.

 

Matan masu son sugyara fatan su sudinga gyalli da shegi da haske Mai kyau Wanda bana bleaching ba ki Zama kalar Hutu Kuma akwai naku.

 

1. Gunmban kwakwa da Madara

 

2. Original Tsumin Tabani kaji ruwa

 

3. Original Tabaje

 

4. Sweetener powder

 

5. Sweetener milk

 

6.Dilka Soap

 

7. Snow Whitening Soap

 

8. Morroccan whitening Soap

 

9. Pure Sha butter

 

10. Sepecial Yaji

And more.

 

Duk products dinmu are 100% natural baby chemical with Zero Side effects.

Musu bugata su tuntubeni

09032036606

Yar gidan Tafida ❤️❤️❤️

 

🅿5️⃣💋6️⃣

 

Bismillahir Rahmanir Rahim

 

Tace”Kai dai baka da kunya wallahi kayi ta sakin tusa babu ko tausayin Dan Adam akwai fah sakkaya ran gobe kiyama waken Nan tunda cutarwa ne Dole ne sai ka ci?to dai mu gan sauki ”

 

Kawu yace”lafiya ce Allah ya bani Kin San mutane nawq ke asibiti akan Rashin tusa?”

 

Bata sake cewa komai ba ta karasa gaban wata peogeot ta shige karkashin motar ta fara gyarawa

 

______________

 

Tuki yake cikin tsoro gudun Kar motar ya tsaya so yake ya Kai inda zai samu hotel Mai kyau yayi lodging in ya so gobe sai yasan abinyi

 

Lumshe Ido yayi tunawa da hearty tace”Kar ya tafi da motar tunda tafiya Mai nitsa ne Amma yaki toh gashi

 

Aikuwa dai’dai express road din motar ta tsaya a Karo na kusan biyar Sa kamshi yayi saman sterring cikin gajiyawa da wahalan me motar,ji yake kamar ya saki kuka

 

Can dai ganin zaman bazai taimaka ba ya fito a motar ya bude burnnet wani zafi motar ya d’auka ya duba ko Ina har ya hango wani shago ya tafi ya siyo ruwa ya dawo

 

Yana sawa motar yayi ta hayaki kawai sai ya Shiga karkashin motar yayi dan tabe tabe ya fito ya Shiga yayi Mata keyy

 

Banda hayaki ba abinda yake ya kalli agogo is past 5pm ya goge zufa ya cigaba da danne danne a bunnet ya Shiga motar ya sake Mata key aiko motar ta tashi

 

Wani wawan ajiyar zuciya ya sauke saidai beyi nisa ba Dan ko tafiyar minti uku beyi ba motar ta tsaya

.wanan karon duka ya kaiwa steering ya fito ya sake zuwa gun me shago

 

Me shagon yace”yallabai meyasa kake wahalal da kanka ga garejin mekus sun iya gyara da ka shiga ka ce matu kake so toh wallahi in ta makq gyara sai ka Sha mamaki saidai fa gyaransu da tsada da dai kamar bazai ce komai ba domin yasan tunda gyaran Nan ya gagareshi yasan ba Wanda zai iya gyarawa, Bari dai ya shiga ya gan ya garejin yake sanan ya roki alfarmam su bari motar ya kwana gunsu Amma zai Fara nuna musu gyara ya Zo Kar su gan rashin kyautawarsa

See also  Sanadin Labarina Hausa Novels Download

 

Ciki ya shiga,tunda ya shigo Suka Kura me Ido agu ne yaje da gudu yana oga me kake bukata

 

Sauran duk sun gaji shiyasa ma Basu Yi rushing kansu gunshi ba dan da a ce da Rana ne ko safiya da da gudu zasu je kowa na so a bashi aiki

 

Karasawa yayi gun kawu dake gyara a wani mota yayi busy idonsa na Kan bunnet din motar

 

Sallama yayi ba tare da kawu ya kalleshi ba ya amsa

 

Yace”please mota ta ce ta tsaya Kuma Ina Kan hanya ne_

 

Sai a lokacin kawu ya kalleshi yace”Kuma sai da daddare zaka kawo motar naka gyara toh mu min tashi ”

 

Abin ya bashi mamaki wanan wani irin magana ce ba dan care wa customer,shiru yayi beyi magana ba Kuma be bar gaban kawu ba

 

Kawu yaje juyawa sai ya gan mutum kerere tsaye akansa yace,au baka tafi ba Babu fah Wanda zai gyara maka mota a wanan lokacin tun wuri kasan inda dare ya maka_

 

Cikin kwantar da murya “hydar yace”Ni ko ba yau ba yau ba a taimaka a duban gobe Amma Zan so dai a taimaka a duba min yau ”

 

Kawu yace”ina motar take?”

 

Yace”tana bakin titi ne ko za a had’ani da Yara su turo ni”

 

Kawu ya ajiye spinal hanunshi yace”a nawa?”

 

Dan jimmm hydar yayi,kawu yace”in fa muka bika akwai chages watoh dubu biyu ne ko an maka gyara ko ba ayi ba sai ka ajiye dubu biyu za a bi ka ”

 

Yqce”ok zan bada”Amma a ranshi mamaki yake da wanan tsarin Kuma fa suna da gaskiya irin wanan ba za a maidasu abin Wasa ba ko q musu Wasa da hankali

 

Cikin kwatar da murya yace”kudi ba matsala ba in har zan samu biyan bukata”

 

Kawu yace”haka ake so ai Amma miye ke damun motar?”

 

Yace”tana overheating ne ga kuma hayaki _

 

Kawu yace”wata Kira ce?”

 

Yace”peogeot ce ”

 

Kawu ya sauke ajiyar zuciya yace”ok Bari dai kafin a turo kaje can wajen 307 kayiwa wacce zatayi gyaran magana zata bika ta duba ”

 

Yace”ok”ya juyq yayi inda ya hango motar

 

Kafafuwanta a fili jikinta na under din motar sai bugawa take da alamu gyara take tayi serious

 

Sallama yayi yace” assalamu alaikum”

 

Shiru yaji saidai ya gan alamun tana kokarin fitowa ya sauke ajiyar zuciya Yana expecting ya gan namiji sai ya gan kamar macece hakan sai ya ja hankalinshi ya zuba Mata ido Yana kallonta ya shagala da kallonta dan ya kasa tantance macece ita ko Kuma namiji saboda ita batq da wani kirji dan ba a Jima da farawarta ba gashi baka ganin suman kanta a waje

 

Ganin ya shagala da kallonta yasa ta jingina da mota ta rungume hanun he is carried away,ta Jima a Haka ganin kawu ya tab’ashi yace”Baku dai’daitq bane?”

 

Firgit ya firgita yace”van gan Wanda ka ce in sama ba

 

Kawu yace”ita wanan na gaban ka kakar ce?”

 

Ta”Ina zamu daidaitq ya sani gaba ya kura min Ido kamar Ina da bashinsa jira Nike ya Gama kqllon nawa ya fadamin aibuna ko Kuma in mika me tsinke ya cire kqzantar dake jikina Haka kawai”

 

Sosai yaji ranshi ya b’ace”Dan ya lura yariyar Bata da kunya wallahi sai yaji duk Bata me ba in Banda rashin kunya da kamun Kai in ba rashin kamun Kai ba me take anan

 

Kawu ne ya katse mashi tunani yace”bazakayi magana ba in ta Gama fa tafiya zatayi Kuma in ta tafi bq me gyara maka kaji Dadi eheee”

 

Mamaki ya kamashi Wai wanan Yar ficikie yariya ce zata gyara me mota,Amma sai ya kure karyarsu

 

Yace”please motata za a duba min Yana overheating ga hayaki Kuma man na diga

 

Amatu ta kankance Ido tace”ba mota zaka gyara ba Ashe tundq turanci kakeyi ”

 

Kawu ya girgiza Kai yace”ki taimaka amatu yace a Kan hanya yake fah ”

 

A fusace tace”toh yayi hausa Mana Ina ruwana da ifahiti (overheating)ya zai sani gaba Yana min karatun arna”

 

Shidai kasa magana yayi haushi ya lullbeshi,kawu yace”motar fah ”

 

Yace”Yana bakin hanya”

 

Tace”toh ya turan dubu biyu kan in bishi Dan nasan irinsu sai shegen gayu ba ko sisi Kar sai na tafi da karfina ya Zo yace”bashi da sisi in bani kawai dai ya bani kudin ”

 

Kawu ya harareta yace”ka bada 2kn”

 

Hanun ya Kai aljihu zai Ciro kudi tace”ah’ah aini bana amsa Keshhhh (cash)tran,tranta ah’ah trantafa za ayi min domin Ina da b’araye a d’akina sai in rasa me sace min kudi shiyasa bana mu’amullah da keshhhh ”

 

Kawu yace”me kike nufi Kina nufi ni b’arawo ne?”

 

Murmushi tayi tace”ka tsargu kenan kawu nidai ban ce ba ”

 

Kawu yayi serious yace”wallahi kin ce,kin ji na rantse dani kike amatu Kuma za a ji mu me kirar aljanai ”

 

Amatu ta ajiye spanner hanunta tace” Dan Allah bawan Allah kaji na Kira sunan mekudi b’araye nace fa suna min Sata nidai ban ce shi bq ”

 

Kawu yace”ai ba sai kin ce ni ba nasan dani kike Kuma wallahi…..”

 

Katseshi yayi da cewa”Wai baza a bani account number din bane”

 

Da hanun kawu ya nuna me inda yake manne a rubuce

 

Ya kwashe Yana latse wayar tace”amaturrahamar ne sunan ges bank ”

 

Dan kallonta yayi sai ya girgiza Kai saidai sunan mekudi ya gani domin maikudi Hassan ya gani ya kalli kawu,,kawu ya d’aga me Kai kawai sai ya tura

 

Yqce”na tura”

 

Tace”toh Allah yasa Dan bani da sincart bare in gan alest Amma in ba tura bakq tura ba Allah ya Isa ”

 

Kawu yace”ke Dan Allah ya tura ki bishi Kuma karki Dade”

 

Bin bayanshi tayi suka tafi gun motar ta bude bunnert tana tattab’a wayoyin motar ta zaro wani roba tace*wanan ta lalace sai an canzata sanan fillfumf (fuelpump) din na yoyo,fanbes (fanbelt) ta sinke shiyasa take wanan karar da tsayawa ga Kuma injin ba kyau,Kai mq dai baka da mintinace(maintenance)

 

In Banda haka ya zaka bar mota haka ba Kan gado haba”

 

yanzu miye abinyi ?”

 

Tace”Zan daiyiwq motar kwaskwarimq gobe sai a siya kayan aikin ”

 

Dan jimmm yayi wata zuciyar na gargadinshi akan karya bada motarshi a b’ata Allah yasan Yana ji da wanan motar duk motorcinsa shiyasa ma baya son komai ya samesa

 

Yace”ko Zaki iya aran kayan aiki Zan gyara da kaina”

 

Karin wasu littafai da zaku so

Powered by: www.mynovels.com.ng
D’ago Kai tayi ta kalleshi tace”oh daman ka iya gyaran ka Zo Nan ai sai in tafi in barka da gyaran ka ai ba lalle ba tilas”

 

Shiru yayi be Kuma cewa komai ba Yana kallo Tayi tabe tabe tace”Shiga ka Mata key?”

 

Shiga yayi kuwa abin mamaki so d’aya yayi Mata key aikuwa ta tashi yayi ta mamaki ya fito yace”ya kikayi??”

 

Hararanshi tayi ta cire hulan kanta hakanne yasa gashin kanta zubowa bayanta ta karkata wuya tana kokarin kame shi gefe d’aya sai ya zuba Mata Ido har ta dunkuleshi a saman Kai kallo d’aya zakawa Kan kasan Bata samun gyara saidau Yana da uban yawa ga Kuma tsantsi

 

Tace”motar da bazatayi tafiya me nisa ba na dai Mata kwaskwarima yanzu sai dai in kaishi garage ya kwana gobe sai a Mata gyaran”

 

Gyda Mata Kai yayi ta fisge key din ta Shiga ta ja motar da gudu ta barshi tsaye

 

Binta yayi da kafa domin akwai wayoyinsa da wasu tarkace daya kamata ya kwashe ko da ya Kai harta paka motar ta fito

 

Agu data gani wajen motar data gyarane yasa ta karasa da gudu

 

Tace”Kai hagui miye Haka meya Kai ka gun motar da na gyara”

 

Agu yace”I just the…..”

 

Kana they uwarka nifa bana son iya shege dan in haukana ya tashi ba da Kai zanyi ba saidai inyi da Wanda yafi ka Ina dalili ko yasan harkar data shafi pegeout nice ke gudanar dashi Amma ban gan laifinka ba laifin me garajin ne anyi Dan uwa meyiwa dan uwansa hassada Ina dalili ”

 

Kawu yace”watoh laifinah ki gani aisai ki fito fili ki ce dani kike ba ki dage da agun ba”

 

Tace”toh tsoron ka Nike da in zanyi da Kai Zan b’oye maka in ba laifinka ba na waye duk hassada ta hanaka cigaba”

 

Kawu yace”nagode Amma Ni dake ne”

 

Tabe Baki tayi ta juya tace”Kai Kuma fa??”

 

Yace”bani key Zan dau wayoyina ne”

 

Wurga me tayi jikinshi hakan ya b’ata me Rai a zazafe yace”you are very stupid Ni sa’anki ne da Zaki min wurgi da key ko Baki San manya ba

 

Kankance Ido tayi tace”

 

Maman Nur

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top