Hausa Novels

GIDAN AUREN HAUSA NOVEL

GIDAN AUREN HAUSA NOVEL

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

GIDAN AURENA na HAJAR YAQUB OUM FARHEEN

 

 

 

ALHAMDULILLAH

ALHAMDULILLAH

ALHAMDULILLAH

Dukkan Godiya Ta Tabbata Ga Ubangiji Naa Da Yabaani lkon Yin Karanbaanin Fara Rubuta Wannan Littafi .

 

 

 

 

Wannan Shine Littapina Nafarko! Ina Fata Za a min uzuri wajen Karatu..

Inaa Roqon Allah Ya Baani lkon Rubuta Dai Dai Ya Yafe Min In Naayi Kuskure.

 

 

 

Page 1

 

NA TSANEKA !

NA TSANAKA AHMAD

KO KADAN BANA SON GANINKA

 

“Cike Da Tsananin Mamaki AHMAD Yake Kallon Matarshi AYEESH

Anyaa Ba lskokai bane Suka Shaafeta? Ko Da Wasa Bata Taba Kwatanta Kiran Sunanshi Bah. Ballantana Har ta hada da kalmar da ta Gigita Tunaninshi.

(Inaa lnaaa Wannan Ba Zaujaty na Bace, Tabbas Jinnu Sunshafe ta)

 

Qarya Kake AHMAD Ni Zaka Kwatanta da me Ciwon Aljanu? Zaluncin da kake Niyyar yimin ya lsa ya haukatar dani ma baki daya ba ciwon Aljanu Ba.

 

 

Rayuwar Ameera Hausa Novels

 

“Nayi Nadamar Saninka A Rayuwah”

“Nayi Nadamar Hada Zuriah Da Kai”

 

Kuma lna Umurtar ka Da Babbar Murya Ka Sawwaqe Min Aurenka yanxu yanxu base Anjimah bah, ldan ba haka ba kuwa Tabbas sai naazama Ajalinka.

 

“Wani lrin Firgici ne yashige shi lokaci daya.. Cikin wani lrin zafin nawa Ya nupeta.. Wani lrin runguma yayi mata da qarfi, Cikakken Motsi ma ta kaasa.

 

 

‘A hankali yafara Fadin “Matata, Uwar ‘Ya’yana Me Yayi zapi haka ?

 

Kinsani, Na sani.. Dukkannninmu baxamu lya Rayuwa ln ba dayan mu bah.. Musamman ni HAJAR kinxama Komai nawa.. Rayuwa bazata taba min dadi bah ln baa tare dake bah…

Kinsani

Kinsa n i

 

 

Ya Qarashe Maganar cikin wata lriyar voice abin tausayi.

 

Dan Darajar Iyayenki Ki Tsaya mu Fahimci Juna a hankali.. Kinji MATATA Karki Azabtar dani da wannan hukuncin naaki.. Wlhy bazan ganu bah.. Ki tausaya min ki rupamin asiri.. Kiji Tausayin ‘Ya’yanmu Kinji HABIBTY.. Ya Qarasa Maganar cikin Kuka… Tunda muke bantaba ganinshi cikin lrin Halin nan vah.

 

 

ZHAUJEEY NA

Meye Kakeyi Haka ?

Kuka fa Kakeyi ?

 

Innalillaahi wainnaa ilaihi Rajiun.. Dan Allah Kadena Kaaji..

Cikin Natsuwa Ya dago ya tsareta da ldanuwanshi da sukayi Jajir..

 

A Kasalance Ya Miqe Tare da riqo Mata Hannu…

Kitchen yanupa da lta Tare da Bude Fridge ya dauko Ruwa Me Sanyi Ya Kafa mata a baaki babu musu ta shanye ruwan tas.. Shima ya shaaa..

 

Sannan ya jawo hannunta suka fito daga kitchen din.. Samun Daya daga cikin kujerun Parlourn yayi Ya zaunar da lta sannan shima ya zauna a Qasa.

 

A Hankali ya daga kai ya dube ta… AYEESH Fadamin Menene Damuwarki Da Auren Bilkisu da zanyi ?

Bayan kinada Tabbacin Duk Duniya banida Macen Da Zanso Kamar Ki… Wallahi Wallahi Wallahi kinji Uku ? Bazan Taba kallonwat mace bayan ke da sunan SO bah…

 

“A Hankali ta share Hawayenta.. A Tsanake cikin Sassanyar Muryarta tafara Fadin ” Zhaujeey Nipa ba qarrin Aurenka ne banso bah.. Kuma Ba Bilkisu ce banso bah.. Zama da Bilkisun ne banso a Matsayin Kishiyaa. Yarinyar Da na riqe da hannuna . wani sirri ne nawa wanda bata sani vah???

 

Wani lrin so ne ban nuna ma BILKISU bah ?

Amma tarasa sakayyar sa zata min se Aurar min MIJI?…..

 

 

 

COMMENT DINKU SHI ZE BAANI QARFIN GWUIWAR CI GABA.

Leave a Comment

error: Content is protected !!