Crypto

Gustaf Sultan Al-Ghozali Ya Dala 1000000000 akan selfie

Gustaf Sultan Al-Ghozali Ya Dala 1000000000 akan selfie

 

 

 

 

 

 

 

Gustaf Sultan Al-Ghozali wani matashi daga kasar Indonesiya mai suna Al-Ghozali Everyday a kasuwar Opensea ya sayar da Hotunan sa Dala Biliyan Daya ($1,000,000,000) cif-cif.

 

Shi dai Al-Ghozali bai ma san cewa hakan zata faru ba, sama da shekaru huɗu da suka wuce kawai idan ya dauki hoton kansa sai ya tura shi cikin Opensea account din sa, tsawon shekaru huɗu kenan, tun daga 2018 zuwa 2022.

 

To me faru, sai kawai ya wayi gari an sayi collection din hotunan sa da ribar dala biliyan daya, inda akai transaction din da Ethereum guda 327. Ethereum guda 327 (na barku da lissafin).

 

Wannan Labari na Al-Ghozali ya bani mamaki kamar yanda duniyar NFTs ita kanta tayi mamaki.

 

Wasu na can suna mai da nonsensical things zuwa manyan kudade, wai anya akwai inda kudi ke yawon ta zubar irin NFTs kuwa ?

 

Shin ka taba tunanin cewa, za’a wayi gari wani yazo ya sayi hotunan ka da kake daukar kanka da kyamara?

 

Shin ka taba tunanin cewa, hotunan ka zaka iya sayar da su a Kasuwar NFTs kuma a siya a biyaka kuɗin ba tare da asirce ka ka zama fenti dan kwalba ba?

 

Mustapha Gfatu

(Dan Fafutukar Yaki da Kinko)

1 Comment

Leave a Comment

error: Content is protected !!