Gyara Nononki Domin Daukar Hankalin Maza
TSAYUWARSU
ki kwaba hulba da ruwan dumi,wato garin hulba yadanyi kauri kar yayi ruwa sosai,saikin tabbatar kin gama abunda zakiyi,kinzo kwanciya,saiki shafa,ki kawo brezia damammiya kisaka,da safe saiki wanke da ruw an dumii,zakisha mamaki.
Maganin Sanyi Kowanne Iri Infection Da Cold Maza Da Mata.
GIRMANSU
kisamu yis ,shima ki kwaba da ruwa mai dan dumi,saikin tabbatar kinyi kusan shiga wanka saiki shafa,akalla minti shabiyar ko goma saiki wanke.
SU TSAYA SUYI LAUSHI
ki samu alkama ki wanketa,amma karki surfa saikin nikata,ki rinka sha da madara safe da dare
GYARASU SUYI KYAU
shine hanya mafi sauki,ya kasance kullum kina shafa man hulba akai,koda wanka kka fito,manda zaki shafa a jikinki daban ,nonon kuma hulban,sannan kina shan man yansun,cokali daya kullum.
LAUSHI DA DADIN KAMASU
kisamu garin hulba saiki saka cikin tafashashen,ruwa,saiki dauko tsumma ko towel,kina gasa nonon dashi,kina mammatsawa,inkika gama saiki,shafa musu man hulban.
BARI NABAKU SHAWARA.
kisa shape din nonon da brzia da zakina sakawa,saboda kowanne da irinsa,kuma karki sa matsatstsen riga babu brezia,yana mata nono,da kuma zama da daurin kirgi duk,sunada matala, kidena kwanciya akan nono ki dena yawan tsalle da duk abinda zaisa su wahala.
Leave a Comment