Hajara Izzar So Takaitaccen Tarihi tare da Hotuna
Hajara Isah ko kuma Hajara Izzar so sanannar jaruma ce wadda ke taka rawa a cikin film din izzar so.
Lokacin da Hajara Matawalle Tarama Marin da Hajiya Nafisa Tayi mata Tabbas Hajiya Nafisa taji kunya Matuka Domin da Akwai ma aikata a wajen Sosai.
Duk da Lokacin da Hajara tazo Haka tace Mata Tana Son Suyi Magana Su ka dai Batare da Kowa Yaji subah Amma Kuma Hajiya Nafisa Sai Taki Ta Amince Da wannan Abun.
Tace Sai dai Suyi Maganar Su Ah haka Kowa Yanajin Su Ah Hakan dai Hajara Ta hakura Ta fara Magana Da Hajiya Nafisa Har Takai su Ga Sun Dauki Zafi.
Tabbas Hajiya Nafisa Sotayi Ta Tizar ta Hajara cikin Jama a Amma Kuma Ita ma Sai Tarama Kaga kuwa Sai dai Su tozar ta Kansu Wannan Abun kunya ne A gare su Duk da Mahaifin su daya Amma har yanzu hajiya nafisa taki Yadda.
Takarbi Hajara A ma tsayin yar uwa Hakan Ne Yasa Hajiya Nafisa Da Hajara Matawalle Basa Shiri A matsayin Su Na Yan uwa Amma Su Kuma Basu San Hakan Ba.
Amma Duk da Suna yin Hakan Har Yanzu Mau girma Matawalle Bai Sani ba Duk da ya dauki Hajiya Nafisa A matsa yin Babbar Yar sa.
Hakan Ne Yasa Ya dauki Amanar Hajara Ya Baiwa hajiya Nafisa Amma Kuma Sai dai Bata kula da ita kamar Yadda Tayi masa Alkawari.
Wannan Shine Rikicin da yake Faruwa Tsaka nin Hajiya Nafisa da kuma Hajara matawalle Har Takai Su ga Sunyi Yar Mare mare.
A Yanzu dai Babu Makawa Hajiya Nafisa Tasan Tabbas Cewa Mutun cinta Zai Zube A wannan Ma aikatar Tasu Tunda Kuwa dole ne Sai Wannan abun yan Ma aikatar su Sun sani.
Sai dai Kuwa Idan Har Mai Girma Matawalle Yaji Wannan Labarin Tabbas Zai Dauki Mataki Sosai Amma Kuma daga Yanzu Hajiya Nafisa Zata Gane kus kuren ta Kuma Zata san Metake yi Yanzu Daman Aka ce Maganin Bire karen Maguzawa.
Ya kamata ashirya sakanin hajiya nafisa da hajara ermata matawalle gaskiya…
Kuma yakamata aliyu matawalle yabaiyana muganshi…
Yakamata hajiya nafisa ta gyara halinta kuma ina miqa jinjina da gaisuwa ga diyar matawalle wacce bata barin kota kwana
Munajin dadin wannan shirin
ASSALAMA ALAIKUM
yakamata aliyu yabayyana kuma yazama umar hashim n