Haka Zakaimin Hausa Novel Page 20

Haka Zakaimin Hausa Novel Page 20

 

 

 

 

 

 

 

 

HAKA ZAKAIMIN

 

Na Khadija leleh

 

Page 17

 

Yau friday walima akayi dayamma anyi wa,Azi maishiga jiki Masha allah amarya tayi kyau lifaya tasaka da takalminta plat akafarta anmata simple make up bamai hayaniyaba ahaka akaraba abun walima har akatashi.kb dakansa yazo yadau amaryarsa amotan babansa dayace yayi amfani da,ita zata taimaka masa sai santin kwalliyan amaryantasa yake aransa Amma badaman fada afili sbd wasu tsofi Yan uwanta dasuka shiga motan.

Haka Zakaimin Hausa Novel

Rana Bata karya ayaune akadaura auren Kabir da Maryama dubban jama,a sun hallara maroka saikirari suke Usman ma ba,abarshi abayaba yazo daurin auren sunkuma gaisa da Kabir yace inatayaka murna allah Bada zaman lfy kb yace Amin ngd sosai danuwa araina nace ji kb dagulma hardacewa danuwa hhhh

See also  Shi nake so Hausa Novel Complete

 

Daganan akawuce akagudanar da reception abun sai sambarka Masha allah.ita ko gimbiyar gabadaya jikinta yayi sanyi saboda zatabar gidansu taje tafara sabon rayuwa ga Kuma hajja ma kullum tana addua allah yabasu zaman lfy da mijinta hardama hajja acikin adduan.

 

Wuni akayi anci ansha sai bayan Isha ne akazo daukan amarya addanta tasata canza kaya tana ta rarrashinta ahaka iyayenta suka karamata nasiha mai shiga Rai akanta akasa ahaka akatafi da ita mama duk dauriyanta saida tayi kuka tana tausayawa Maryama domin yarinyace marar fitina addua tabita dashi.

[15/01, 7:57 am] +234 813 484 5692: 💞HAKA ZAKAIMIN 😭

 

Na Khadija leleh

 

Page 18.

 

Ankai amarya gidanta lfy Lau sun samu tarba maikyau daga gun hajja da Yan uwanta sundamkata ahanun hajja mutane sukagama ganin daki akafara maidasu gida yarage saura addanta da sadiya suka Kara gyara gida suka turare ko Ina maryama saikuka ahaka sukayi ta rarrashin yaruwarsu dabata Baki wanka adda tasakatayi tabata wata atampa duguwar Riga tasaka damayafi mai kyau sallama suka mata adda ne takira kb tace masa sunwuce sunbar maryama itadaya yokoma gida godia yamata sosai.

 

Assalamualaikum bangaren hajja yafara shiga yagaisheta yamata bangajiya tace nikam minayi aikaine da gajiya allah yamuku albarka tashi kaje anbar yarinya ita Daya Leda yamikimata tace wananfa yace yace Dan abun motsa bakine inacedai ba,anaku kaban ba yace a a muma namu daban tace to madalla Saida safe.

 

Azaune yasamu amarya tasa tahada kai da guiwa sallama yamata ta amsa zama yayi gefenta saitaji Wani iri saitamatsa yace gimbiya allah yacikamana burinmu allah yabamu zaman lfy kiyi alwala muyi salla saimuci abinci ahaka tatashi tayi alwala suka gudanar da nafila addua yamusu sosai dakansa yadauko plate yakawo yasamu kajine da tsiri aplate sunkuyar dakai tayi tace takoshi yace karmuyi haka gimbiya koso kk nabaki abaki sake rufe fuskanta tayi ahankali tadanci kadan taje Tayo brush takwanta Akan carpet yace miye hakan wai ahankali yanamata kalamai masu dadi hartasaki jikinta rumgumeta yayi yamusu masauki Abakin gadon yace ba,abinda zanmiki nasan akwai gajiya atare dake bargo yajamusu nace asuba tagari.

See also  Tayi Min Kankanta Hausa Novel Download

[15/01, 7:57 am] +234 813 484 5692: 💞HAKA ZAKAIMIN 😭

 

Na Khadija leleh.

 

Page 19

 

Washe gari kabir ya tayata suka Kara kimtsa gidan Dama bagirma gareshi wanka Tayo tayi kwalliyarta maiban Sha,awa sai santin kwalliyan yake Shima yace barinamiki nawa kwalliyan gimbiya wanka yashiga yayo yashirya amarya da ango sunfito ras sai Wani kyalli sukeyi.

 

Wasu littafan Hausa Novels da zaku so Kuma zaku iya download kyauta

 

Wasu littafan Hausa Novels da zaku so Kuma zaku iya download kyauta

Wasu littafan Hausa Novels da zaku so Kuma zaku iya download kyauta

Bangaren hajja suka shiga suka gaisheta tayiwa Maryama yakwanan bakunta tace alhamdulilah tace to Masha allah inacewa dai ba matsala koh tace eh babama yafito suka gaisa shida hajja suka hadu suka musu nasiha tare da albarka Hajja tace kuje yanzu fanne zatakawuku kayan Kari gdy sukayi suka wuce.

 

Fanne ce tamika musu abun Kari sukadan taba hira da Maryama anan tagane fanne tanada kirki balaifi Kabir yace mungode kije gd zamu karya tace kai ya kb korata kk Yi tamike tana dariya tace anty amarya sainashigo anjima tace saikinzo fanne nagode.

See also  Kuskuren Baya Hausa Novel Complete

 

Tana fita kb kaman Jira yake yataso yarungume amaryarsa yace gimbiya muci abinci ahankali take ci dakansa yafara Bata harsuka koshi barci suka sake komawa domin akwai gajiya atare dasu.sai azahar suka tashi sukayi salla hajja ta aiko musu abincin rana sukaci sukayi gdy.

 

Kabir ne yashiga gun hajja yace hajja yazamuyi da maganan girki maryama zatanayi duka koh mi kika gani tace bankitakaba Amma kabarta tabayin girkinta kasan nibanason abinci zamani yaran yanzu bawani iya girki sukayiba yace toshikenan hajja allah yakara girma nizan fita nadan gaisa da abokaina tace balaifi Hakan nada kyau.

[15/01, 7:57 am] +234 813 484 5692: 💞HAKA ZAKAIMIN 😭

 

Na Khadija leleh.

 

Page 20.

 

Gurin musty yafara nufa suka Dan taba hira musty yace abokina Nimafa inaga nakusa shiga daga ciki domin naga wata yar barebarin dariya suka Saka harda tafawa allah mutumina a Ina take tace agidanku take wanan kanwarka fanne din yace kai abokina nafi kowa murna kasameta kudaidaita inshallah bazaka Sami wata matsalaba yace to ngd anjima zanshiga bayan magrib yace badamuwa saikazo.

 

Yana komawa gd yasamu gimbiya tasha adonta mai kyau rumgumeta yayi Yana shafata ahankali Taga Yana nemaan zarcewa tace ya kb ga abinci dakyar ya amsa tazare jikinta tanufi kicin takawomusu abinci sunaci suna hira haryabata labarin musty nason fanne tayi murna sosai itama Amma aranta tace hmm ya musty yamanta wace hajja Hala allah dai yazamana abinda yafi alkairi.

 

Bayan magrib kuwa saiga ya musty gurin hajja yafara shiga suka gaisa tukun yawuce bangaren abokinsa Kuma gidan kanwarsa sallama yamusu kb yamasa iso suka gaisa kb ne yace inazuwa abokina yadan bashi guri shida kanwarsa yace badai matsala ko maryama tace bakomai Yaya yasu mama sadiya ma taki zuwa yace kwanankifa biu kibari ko sati kiyi zatazomiki tace ngd.

 

Kb ne ya umarci fanne datakaiwa musty ruwa hajja tabata Rai tace jiwani kinibibi acandin baruwane yace hajja bakonka aika karramashi tace naji uban tsara zance fanne tadau ruwa da cups tawuce bangaren ya kb ahankali musty yakafeta da Ido itama Wani yarrrr taji lokaci Daya taji yaburgeta wanan farin gaye hadadden aranta tace allah kabani irin wanan gayen.



Muna dauke da Littafan marubutan Hausa…

 

​

 

 

Name: [Haka Zakaimin Hausa Novel Page 20]
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC (WPS) .HTML
Uploaded By: www.mynovels.com.ng
Category: Hausa Novels Documents
Tags: #Hausa Novels Documents #Hausa Novels Books Complete Hausa Novels #Hausa Novels #Hausa Novel #Romantic Hausa Novels #Sabbin littafan hausa
Novel Price: Free
Last Modified: October, 2022

 

 

Idan Kuna Bukatar Hausa Novels Audio Ku Shiga anan Kana ku danna Subscribe a tashar My Novels TV

Zaku iya sauke Manhajar Android ta My Novels anan Domin samun littafan Hausa maras adadi


Zaku iya shiga WhatsApp Group namu na My Novels anan domin samun Littafan Hausa Maras adadi


Domin samun littafai a saukake su shiga group namu na Telegram


Powered by: www.mynovels.com.ng

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top