Sirrin Rike Miji

Hakkokin Mace Akan Mijin Ta Sirrin Rike Miji

 HAKKIN MACE AKAN MIJINTA SIRRIN RIKE MIJI

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

1-Ya ciyar da ita da shayarwa da tufatarwa da gurin zama tareda kyautatawa.

2-jiyar da ita da din aure(jima’i).

3-kwana agurinta acikin kowane Kwana hudu na kowane dare(Kwana tare da ita koda sau dayane acikin Kwana hudu).

4-raba musu Kwana idan ya kasance bayan ita akwai wasu.

5-ya tare da ita ranar da aka daura musu aure.

6-anso  yayinda wani nata yayi rashin lfy ta nemi izininsa.

HAKKIN MIJI AKAN MATA

1-yi masa biyayya akan abinda bai sabawa allah ba.

2-kiyaye masa dukiyarsa da mutun cinsa.

3-idan zaiyi tafiya su tafitare matukar ya Nuna yana san hakan, ba sharadi bane kafin aure tace masa bazata bishi ba idan zaiyi tafiya.

4-ta mallaka mata kansa duk lokacin da ya bukaci zaiyi ta rayyar aure da ita, ya sami nutsuwa da ita(jima’i).

Ta nemi izininsa duk sanda zatayi azumi idan Yana garin da take baiyi tafiya ba.

KAR KACE WAR MACE

Idan marar ka ta Saba maka ko ka nemeta dan kaji dadi da ita taki(jima’i) kayi mata wa’azi idan ta gyara shikenan idan taki ka kaurace mata tsawon Kwana uku(3).

LADA BAN KWANCIYA(JIMA’I)

1-yin wasanni da mata Wanda zai tasoda sha’awa har ya kai ayi jima’i.

2-kada ya kalli al aurarta(farji).

3-yace:بسم الله اللهم جنبنا الشيطان وجنب الشيطان ما رزقتنا.yayinda zai saduda ita(mace).

4-ya haramta ya sadu da ita lokacin da take Haida ko Jinin nufasi kafintayi wanka bayan tayi tsarki..

5-kada ya zare farjinsa daga nata kafin ta gama biyan bukatata(kada yayi planing sai dai idan da larura mai girma.

6-ya haramta yaje mata ta duburarta(gurin kashi).

7-anso idan ya saduda ita idan zai koma ya Kara saduwa da ita aloka cin yayi alwala kafin ya Kara saduwa da ita kokuma bayan ya sadu da ita baya son yayi wanka alokacin to yayi alwala ko yanso yaci abinci kafi n yayi wanka to yayi alwala.

8-kada yayi planing dan kar ta dau ciki saida izininta.

9-ya halatta yaji dadi da dukkanin gabobin jikinta lokacin da take Haida ko nufasi amma ban da duburarta ko yayi jima’i da ita banda atsakanin cibiyarta zuwa gwuiwarta.

1 Comment

Leave a Comment

error: Content is protected !!