HANYAR MAGANCE WANNAN DABI’AR NA S*X CALL/CHART
★ Aji tsoran Allah a tsarkake zuciya a ke tunawa da kwanciyar kabari
★ ka a sawa Azuciyar ka duk Abunda bawa ya keyi Allah yana kallansa idan kana boye wa mutane shi Ubangiji baka isa ka boye masa ba.
★duk lokacin da hakan tataso aji tsoran Allah a tuna cewa mala’ikunnan guda biyu masu rubuta kyawawa da munana sune biye da kai ba soyayyah bace son yin zancen batsa duk abinda ka aikata mala’iku suna tare da kai walau sharri ko alkhairi zasu rubuta.
★yawan tunawa da ranar karbar littafi ranan da zaka ka/ki Abinda ka shuka yana rubuce a ciki.
★Tsaida sallar Akan lokaci saboda idan mutum yana tsaida sallah zai hana sa aikata alfasha /istighfari Allah Algafurune
★idan aikata hakan ya zama jiki A daure aringa axumin litinin da Alhamis, a kuma daure ana addu’a domin addu’a bata bar komai ba idan ansamu dama ayi aure
★yaki da zuciya ta hanyar kauracewa shaawarta saboda idan an gyara zuciya ana kauracewa duk abinda zata bijiro ma ka/ ki idan zuciya ta gyaru dukkan jiki ya gyaru hakama idan ta baci.
Karin wasu littafai da zaku so
-
Matar maza 3
-
Zuciya ta
-
Mahaukaci ko boyayyen masoyi
-
Wuka a makoshi
-
Aure da haihuwa
-
Husna Hausa Novel
-
Musayar Zuciya
-
Gangar Shedan
-
Angon mata biyu
-
A gidan mu take
-
Bafulatanar Rugga
-
Matar yaro
-
Mr Bello
-
Mijin Buzuwa
-
Gidan Uncle Complete
Powered by: www.mynovels.com.ng
★yaki da shaidan saboda yana iya batawa mutum lahirar sa gaba daya a duk lokacin da son bukatar hakan ta bijiro maka/ki yi gaggawan furta A’uzubillahi minal shaidanin rajin
★yawaita yin azkhkar kullum na safiya da maraice domin hakan babban kariya ce.
★daina killace kai adaki/yawan tunanin Abin yana saka mutum iya furta kalman da basu dace ba don Allah a san irin wayar da za’a anayi ko yin kalamai .
★yawan Addua sosai da sadaka domin neman shiriyar Allah
- ★Allah ya shiryamu baki daya Ameen
Inasan ci gaban tattalin basma dan Allah