Hanyoyin Gamsar da Juna ga Masu Aure
Hanya ta farko da za ku fara bi wajen gamsar da mijinku shi ne nuna masa shauki da zumudin son yin jima’i, kada ku nuna jin kunya domin nuna masa zumudi wajen saduwa zai ba shi damar shirya kansa da kuma yin zumudi shi ma, wanda idan haka ta faru kun taka wani mataki na gamsar da shi domin kin motsa masa sha’awarsa.
Yayin jan hankalinsa ki yi kwalliya da ado, ki fesa turare mai sanya shauki, sannan ki rika yauki da shagwaba da kuma kisisina.
Hanyar jan hankalin miji ta hada da rausayar da jiki, sanya tufafin da za su fitar da sura don hakan ya kara janyo hankalin miji.
Murmushi, yin kalamai cikin tausasa murya, wani lokaci mai cike da sigar rada tana haifar da motsuwar sha’awar mazaje. Yin kalaman barkwanci, yin wasa ga miji da sauransu.
HANYA TA FARKO
A kullum ko lokaci-zuwa-lokaci ku rika amfani da sabbin hanyoyin yayin jima’i wajen gamsar da mijinku, kada a kullum ku rika amfani da salo daya yayin kwanciya hakan zai sa ku gunduri mijinku. Kada ku manta jima’i kamar cin abinci ne, mutum yakan so ya samu canjin abinci ko dandano, to haka batun jima’i yake, yana bukatar salo-salo don a samu dandano daban-daban. Amma sai ka ga wadansu matan sun kwanta kawai ba tare da yin wadansu dabarun da zai kara wa mijinsu karkashin son yin jima’i har ya samu gamsuwa ba.
HANYA TA BIYU
A lokacin da aka zo jima’i yana da kyau mata su karfafa wa mijinsu gwiwa, ba kamar wadansu matan da suke zama ko oho ba, ba ruwansu da karfafa wa mijinsu gwiwa ba, idan ya samu karfin gwiwar gamsar da ku, to shi ma zai samu gamsuwa domin ya samu yakinin cewa ya gamsar da ku.
HANYA TA UKU
Yin wasanni Ba wai sai lokutan da za a sadu ba, ya kama ku rika yi wa mijinku wasanni a wadansu lokutan da kuka lura yana cikin nishadi. Za ku iya masa wasannin ne ta hanyar shafarsa, sosa gashin kansa, tattaba yatsunsa da lankwasa su, inda wani lokaci za ku rika zungurarsa kadan. Yana da kyau ku rika ba shi labarai masu ban dariya da sanya nishadi, wani lokaci ku rika zolayarsa, yanayin yadda zai rika sake jikinsa gare ku zai nuna muku yana samun gamsuwa. Ta wannan hanyar ma za ku iya isar da sakon nuna son jima’i ba tare da bayyanawa da baki ba.
SAKO ZUWAGA UWAR GIDA
zan yi muku bayanin wadannan wurare tara don su kasance wani sirri a wurinku da za ku rika sarrafa mazajensu yayin jima’i cikin ruwan sanyi.
Wadannan wurare suna dauke da jijiyoyi wadanda kai tsaye suke aika sako zuwa kwakwalwa cikin kankanen lokaci. Wadannan wurare sun hada da
CIKIN LEBEN KASAN BAKI
Bakin namiji wuri ne da ke saurin aika sako zuwa kwakwalwa, kuma ga namiji yana saurin motsa masa sha’awa. Ba wai na sanar da ku wannan wurin sai kuma ku rika nacewa wajen tsotsar leben mijinku ba, hakan zai sanya ya ji kun gundure shi, lokaci zuwa lokaci za ku rika tsotsar wajen kasan lebe.
A jikin lebe akwai wadansu kananan jijiyoyi wadanda suke motsa sha’awa cikin kankanen lokaci.
Yadda za ku yi: A lokacin da kuke son motso da sha’awar mijinku, sai ku tura leben kasan bakin mijinku cikin bakinku, sannan ku rika amfani da tsinin harshenku kuna wasa da shi a kan fatar leben mai dauke da tarin kananan jijiyoyi masu isar da sako ga kwakwalwa. Za ku ci gaba da zuwa da dawowa da harshenku, inda hakan zai sanya mijinku ya tafi wata duniya cikin jin dadi. Zai rika jin kamar ana yi masa susa mai dadi a bakinsa ne.
GABAN WUYA
Yawancin mata ba su da masaniyar cewa wuya na motsa sha’awar namiji, wadanda suka sani kuma sun fi mayar da hankali wajen shafa gefen wuya ne, amma a zahirin gaskiya wurin da ya fi motsa wa namiji sha’awa a wuya shi ne gaban wayansa daidai saitin makogwaro, domin akwai kororon da ya wuce har zuwa cikin ciki, kuma wannan kororon yana dauke da jijiyoyin kanana da kai tsaye suke tura sako ga kwakwalwa, sannan suna taka muhimmiyar rawa wajen motsa sha’awar namiji. Wani masanin magani dan kasar China mai suna Mantak Chia, ya bayyana makogwaro yana dauke da jijiyoyin da suke da kusanci da gabobin sha’awa.
CIBIYA
Cibiya wani wuri ne na matattarar sha’awar dan Adam, amma mata ba su cika mayar da hankali wajen amfani da ita wajen sosa ran mijinsu ba.
Yadda za ku yi: A wannan lokacin ma za ku kwantar da mijinku a kan matashin kai, kansa ya kalli sama, sannan ku yi amfani da yatsunku wajen sosa masa cibiya, ko ku rika zagaya shatin cibiyar da yatsunku. Wani salo da za ku yi amfani da shi ne, amfani da harshenku wajen lashe cibiyar, sannan idan mijinku yana da kwarin cibiya, za ku iya zuba yawunku a cikin sannan ku rika kada harshenku a ciki, za ku ga yadda zai rika numfarfashi da gurnani. Idan kun jika cibiyarsa da yawunku, za ku rika hurawa, iskar da za ta sauka a cibiyar za ta sa sha’awar mijinku ta motsa.
GYARAN NONO
Kunun alkama da madara zaki yi shi sau biyu,a rana zaki yai hakan kafin sati biyu a yi yaye da kuma sati biyu bayan yaye Hulba za’a samu a tafasa ki rinka gasa nono da shi ,sai kuma a shafa man hulba
KARFIN GABAN NAMIJI
Idan maigida yana da matsala wajen karfin gaba ma’ana karfina mazakuta wajan kwanciya jima’i ya nemi.
garin habbatus-sauda cokali 1
kwai guda uku ko biyu
Ana so kina zuba garin habbatus-sauda a cikin ruwan kwai.
kina gauraya wa so sai kina soyawa Amma fa karki Bari ya soyu so sai kina yi masa yana ci ko wane lokacin.
sannan yana da kyau ka yawaita cin kayan itatuwa ba maiko ba.
・ cocumber
・ zuma
・ ayaba
・ kankana
・ da sauran su.
Kalolin farjin mata uku da suka fi yawa
MAGANIN BASIR
duk mutumin da yake shan wahala a bayan gida sabo da
basir wani ma sai ya zubda hawaye a samu.
Man zaitun Garin habbatus-sauda.
kwaba wa ‘Yan nan abubuwa sai a turashi a cikin duburar sa yana yin haka kamar kwana biyar ko goma.
FA’IDA GA WACCE TAKE FAMA DA KAIKAIYIN GABA
1-Zuma ta asali.
2- Man Zaitun na asali.
3-‘ya’yan hulba.
*YANDA AKE AMFANI DA SHI*:
Za ta dinga shafa zumar a gaban ta, ta barta na tsawon mintuna 30, sai ta wanke da ruwan dumi, sannan ta shafa Man Zaitun.
Zata dinga yin haka safe da yamma kafin kwanciya.
Zata dinga dafa ‘ya’yan hulba na tsawon mintuna 10 da ruwan da bai wuce Kofi daya ba, bayan ta sauke ta tsiyaye shi sai ta sa masa zuma cokali uku, zata yi wannan hadin shima safe da yamma.
*GABA DAYA HADIN ZATA YI AMFANI DA SHI NA ABUN DA BAI GAZA KWANA KI 7 BA*
Leave a Comment