Crypto currency

Harajin da Ellon Musk ya biya a 2021 ya kai Tiriliyan 4

Harajin da Ellon Musk ya biya a 2021 ya kai Tiriliyan 4

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Tag: Ellon musk

A ƙarshen wannan shekarar Elon Musk zai biya kasar sa ta Amurka kudin haraji da ba’a taba biyan mai yawan nashi ba.

 

Dala Biliyan Goma sha daya yan canji. ($11,000,000,000+) — Kwatankwacin Naira Tiriliyan 4 da ɗigo 2 (₦4,280,000,000+) – Elon Musk.

 

Kafin Elon Musk yayi wannan maganar akwai wani daya kalubalen ceshi da cewa dala biliyan sha biyar zai bayar na haraji… A Tuwita.

 

Muna jiran sharhin Sanata Karen, muji yanda zata kacaccala wadannan kuɗaɗe a rana daya.

 

Daga nan

 

A shekarar 2020 majalisar Najeriya ta sahalewa fadar shugaban kasa a ciyo wannan bashin a asusun gida dana waje.

 

Banajin Cikin Jihohi 36 na kasar nan ana Generating na wannan kuɗin a haraji a shekara ɗaya.

 

Kasar Dubai zata gina cibiyar kasuwar Cryptocurrency

 

Ellon Musk

Shi wannan Post kawai na Elon Musk ne, alaka ta kusa ko nesa da 9ja bata. Kar wani yace Elon zai iya ciyar da 9ja – makircin yahudawa kuma kenan.

 

 

Ellon musk

Leave a Comment

error: Content is protected !!