Hausa Novels

Husna Romance Hausa Novel

Husna Romance Hausa Novel

 

 

 

 

 

 

 

HUSNA
Writing by ASMEETY

Bismillahi Rahman Rahim

Duk wacce tasan baza ta iya karanta wannan book dinba to ga fili ga Mai doki Dan duk abinda ki/ka gani aciki Kuma kaza gyeni to Allah ya isana ban yafe ba

Page- 1&2

“””Wai haryanxu baku gama jera kayan ba?” Daya daga cikin matan tace”Hajjiya wallahi aikin ne Se’a hankal”

“To plz kuyi maza kushirya Dan lokaci Yana tafiya ku…….Bata gama maganar ba akayi sallama,juyowa tayi tana kallonsa kafin tace”irrin kyau haka my Son’s?” Dariya suka yi dukkan su

kafin daya daga cikin su yace”mom ai kin fimu kyau ma”

“Yes dama taya zaka hada kyawun mom da namu ai ita bro yabi ai”

“Hakane Kuma fa,gsky bro yafimu kyau”

Ita dai mom kallonsu kawai takyeyi kafin tace”Anywhere yanxu inashi Son din yake?”

 

Juyayi Hausa Novel

“I’m here Mom”

Juyowa sukayi dukkan su suka kallesa, daya daga cikin yaran yace”Wow bro you look so nice wallahi”

Murmushi ya sakar musu kafin cikin ta kunsa na nuna shidin cikekken namijine Mai isa da gadara da izza,

Yana zuwa yaja ya tsaya kafin yace”What we waiting for?”

“Dad”inji daya daga cikin su

Kallon mom yayi yace” Mom you look beautiful like younger girl”

Bugun sa tayi tana fadin” nice younger girl din Dan……shiru tayi jin muryan wani dattijo da tayi daga kofa, Yana tsaye Yana binsu da kallo kafin ya karaso cikin falon Yana fadin” Wow my family irrin kyau haka duk na tarban BABY’N DADY ne?”

“Yes of course Dad”

Dab”ok shall we go?”

Mom”No kujira MARYAM Mana”

Dad”Wai Ina taje haka?”

Mom” She went collect the cike”

Dad ne ya kallesa kafin yace”Son you wetting her ba?”

Kwabe fuska yayi Kamar zai kuka yace”Dad mutafi kawai”

Mom”Mubarta kenan?kasan fa Babbar aminiyar ta ne zatazo yakamata itace first to see here”

 

 

Husna Romance Hausa Novel

“Yes bro kajirata kawai tunda budur…….shiru yayi Dan yadda yaga bro dinsa yayi Masa wani irrin kallo

Mom”Alright daman inason baku wata shawara ne idan zaku dauka Kuma ku yarda?”

Gyara tsayuwar su sukayi alamun dai suna jinta, cigaba tayi da fadin

“Ni da HANIF DA MUBARAK DA KUMAL zamu zauna Dan tarban ta a gida da cake Sai Dad da MARYAM DA HUSAIN sutafi airport koya kuka ce?”

Shiru dukkan su sukayi nadan lokuta kafin Dad yace”yes hakan yayi, yakamata mutafi time is over fa”

Zama sukayi Kan kujeran dake falon kowa ya ciro da phone dinsa Yana lasa

Suna fita a harabar gidan suka ga Maryam tayi parking tafito, aiko tana ganinsu tabawa Made din gidan tashiga da cake din ita Kuma tabisu suka fice daga gidan

A airport tsaye suke suna jiran saukowan jirgi sundauki kusan 30mnt kafin jirginsu ya sauka, rarraba ido sukeyi koza suga sauko warta Amma shiru har mutanen cikin sun gama fitowa bbu ita babu kanta

 

Husna

HUSAIN”Dad muje tunda Bata dawo ba”

Maryam”a a bro kozamu Kira tane?”

Dad”yes goda Mana numberta koza tashiga”

“Hmmm don’t call me I’m here”

Aiko da gudu Maryam taje wajanta tafada jikinta tana dariya itama dariyar takeyi ta rungumeta

Husain” BABY bakiga Dady bane”

Sakin Maryam tayi tafada jikin dad tana dariya kafin tace”Bro SAIN ”

Murmushi yayi yanajin dadi Wanda ya dade baiji irrinsa ba harna kusan Shekaru Biyar Sai yau

Ba Bata lokaci suka fada mota Sai gida…….

 

 

Name: [HUSNA HAUSA NOVEL ]
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC .HTML
Uploaded By: www.mynovels.com.ng
Category: Hausa Novels Documents
Tags: Hausa Novels Documents, Hausa Novels Books, Complete Hausa Novels
Novel Price: Free
Last Modified: November, 2021

 


Leave a Comment

error: Content is protected !!