Hausa Novels

Ina Mafitah Hausa Novels Complete

Ina Mafitah Hausa Novels Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

INA MAFITAH

 

 

 

 

 

written by

mommyn fareesa

 

 

It’s true life story

 

*na batine*💃🏼

 

masu buk’atar a tallata musu hajarsu kuyi mgn ta (08100084251)

 

JAN HANKALI……*wannan labarin gsky ne yafaru da gske ne bbu kirkira aciki sunan mutane da gari ne kawai aka canza sai abinda ba’a rasaba dan Allah ki daure yake y’ar uwa mai albarka kiyi aiki da abinda ke ciki domin agudu tare atsira tare”sannan ki daure kiyi sharhi kona 3 line ne game da abinda kika fahimta akqn book d’in*

 

BISSIMILAHIR RAHAMANIR RAHIM

 

🅿️1&2

 

Da misalin k’arfe 11:30 am na safe”yarane guda biyu mata wad’anda shekarunsu bazai wace 12 yrs da 10 yrs ba”tsaitsaye suke carko carko kamar wasu zakkaru”bbu kowa alayin suna kallon idon juna”suna kuma hango masu wucewa agabansu da bayansu”yarinya guda da ake kira da sameera ta dubi yayarta mai suna badiya tace”kinga mu fara kawai k’ilan wasu suzo wucewa”tana fad’in hakan badiya ta ca kumi wuyar rigar sameera tana fad’in wlh tallahi sai kin sani”sai kin biyani abuna kona miki shegen duka”dan kutumar ubanki….da sauri sameera tafara k’ara dason k’wacewa…..suna ahaka wata mata zata wuce da ledoji a hannunta da alama kasuwa taje yin cefane”harda kwali bag duk a hannunta”ke miye haka kukeyi?”tafad’a tana kallonsu ta tsaya”ai badiya kamar tunzurata akayi ta wanke sameera da mari tana maimaita kalmar saita biyata abinta”matar ta matso da sauri ta shiga tsakkiyarsu zata rabasu…..sameera tayi saurin saka hannunta guda cikin kwali bag d’in matar ta zare mata post d’in ta tasaka a hijab nata”atime d’in matar nason janye sameera”ita kuma badiya tarik’eta gam”saida ta daidai ci sameera ta zare abinda yaka mata sannan ta cikata”matar nata fad’a tana cewa” su wuce su tafi gida dan taga alamar y’an uwa ne su”sameera tayi gaba da sauri aguje”badiya ta mara mata baya suka sha wata kwana……saida. sukayi tafiya mai nisan gske sannan suka iso wani gida”kallo d’aya zakayiwa gidan kasan na talakawa ne”suna shiga suka baje tsakar gidan suna maida nishi”goggo ta fito dg d’aki tana cewa”y’an albarka akwai sa’a yau ko bbu? dariya sameera tayi tana zaro post d’in tace” dawa tayi nama”jikin goggo na kirma ta zauna gefensu kan siminti ta amshi post d’in ta zuge….ajiyar zuciya tasaki tana fito da kud’in dake ciki”yaran na binta da kallo ta gama k’irga su tsaf”naira dubu hud’u da d’ari shidda da sitti ne kud’in”cewar goggo”naso ace akwai waya wlh”ai inama laifi”yanzun ku sake komawa can yamma”musamu ko dubu bakwai ahad’a Kinga gobe da jibi basai kun fita ba”nima zan fita bin gidaje neman taimako idan naga wani abu nayi sama dashi”to goggo yanzun kinyi dai girki ko?”harda kifi nasa mana a girkin”kuje kudawo nanda awa 2 nima na d’an zagayo”dato suka amsa sameera na cewa” gsky matar can saunace”badiya tace”ta gidan gaba ma kuwa”suka shek’e da dariyar mugunta”goggo ta sako hijab har k’asa ta saka tsinmokai a gari yayi zafi”(idan ta rabu da Inda aka santa saita canza mayafi da zani )atare da yaran suka fita bayan sun rufe gidan nasu kowa yayi Inda zashi……🤔

 

baka jin komai a shagon sai k’arar takin keke yanata d’inkin wata atamfa”saurayine da bazai wuce 26 to 27 yrs ba”sa’ed ya shigo da sallama yana kara wayar sa k’irar iphone akunnansa”gaba d’aya k’amshin turarensa yacika shagon”nura yayi murmushi ya kalli abokin nasa yace”.gayu mutanan Allah na beebah bada kanka asare”irin wannan zazzafan wanka haka sai ina??”yafad’a yana ajiye takin keken”sa’ed yad’an yi murmushi yana kallon fuskar wayarsa yace”telan gayu kenan kamar kasan ita nake kira”zamu had’u da ita”gashi naga nan bbu net work ma kiran baya shiga”ai gsky duk yau ana fama da matsalar net work”baza kaje skul da k’arfe 2 ba?”k’ilan naje insha Allah”damuwata beebah nah wlh”tab’e baki nura yayi yace”ina fatan kundena k’azamar rayuwar da kukeyi da ita?”bbu kunya bbu tsoron Allah ko nuna wata damuwa sa’ed yace”me kuwa za’a fasa abokina?”laifin suwaye ?”nace amun aure sbd inada buk’ata sunk’i”dole kuma na nemarwa kaina MAFITA!amma ai tsoron Allah zakaji babban yaro”inma auren beebah zakayi da sauk’i amma idan baka auretaba yafi ciwo tunda kaine ka lalatata…..hakane kam saidai akwai matsala wlh”dan duk jiya ban cita ba”sbd an hanata fita agida an saka mata rana da wani banza”wlh nura Inda iyayenta zasu hak’ura subari har nagama karatu saina aureta”ni dama itace kawai nake hutawa da ita”yanzun idan suka aurawa wani ita dole kuma nakoma neman wata kaga bbu MAFITA arabuwar mu da ita….gsky ina baka shawara kadena aikata alfasha balle gashi kace ansaka mata biki”to yaka mata ka barta kasan yadda zakuyi sbd kar wanda zai aureta yasan ba virgin bace ita”tab’e baki sa’ed yayi yana zama kan wata farar kujera yace”gsky bazan iya dena cintaba”ko jiya wlh muna dawowa dg zana’idar mubarak Inda na ganta bbu abinda zai hanani na mata cin tuwo”nura yazaro😳yana cewa”lallai kacika tsagera “ai kamata yayi kaji tsoron Allah kodan mak’abartar dakaje”wannan mace mace da akeyi farar d’aya”hmmm! da nima aka kama mubarak aka sakashi makwancinsa”amma wlh Inda ina barin wajen naga beebah saina cita kaji na rantse maka da Allah”subahanallahi! Allah ya shiryeku kaida ita to?”hmmm dole kace haka tunda kai bakasan dad’in abinba”banaso nasan dad’in sa ta haramtacciyar hanya gsky”sanin kankane ban gama karatuba”ga gidanmu nike kulawa dasu da taimaka musu”idan nace nayi aure yanzun ai zan k’ara lodawa kaina wahala”amma komai nada lokaci kuma zaizo “nima badan banida sha’awaba azumi nakeyi ina kuma yin baya da mace”amma kuma idan d’inki ta kawo maka fa?”ai dole na amsa tunda sana’ata ce kuma k’aruwa tace”hakane amma kuma ai kunada naku laifin ku teloli”abokina kenan miye laifin mu?”kaga idan nabiye maka wlh zan b’ata time wajen jin wa’azinka”yadda nakeji idan ban kwanta da beebah komai zai iya faruwa dan marata ta d’aure”girgiza kansa nura yayi yace”Allah ya kyauta muku kaida ita”amma gsky kab’ata y’ar mutane”kodai mun b’ata juna”karka manta”beebah nada k’irar jiki mai d’aukar hankalin duk namiji lafiyayye”sannan tana saka kayan dake bayyana suran jikinta afili”ta dinga mun shagwab’ar datake samun jin sha’awa”tun ina jurewa har nasanar mata ta dena mun shagwab’a da saka kaya irin haka idan nazo zance naganta”sai tace”meyasa habeebi ?”nasanar mata sha’awa ce ke damuna”ta nunamun to muyi aure dan ita tunda ta gama secondary skul bata wuce wata skul ba sbd iyayenta basuda hali”kuma itama yanzun aure takeso sbd sha’awar dake damunta”nayi mamaki sbd naga duka beebah nah bata wuce17 yrs”nikuma 27 yrs”anan nasanar mata daddy yace”saina zama likita zaimun aure”gashi ko yanzun sai nayi kusan 3 yrs na ida zama doctor”kasan metace mun?”nura ya girgiza kansa beyi mgn ba”cemun tayi bbu komai muzama kamar mata da miji da ita”har lokacin da zamuyi aure”da farko nace ah ah”dg baya kawai na amince ina bata maganin hana d’aukar ciki……yanzun kusan shekara guda kenan ina kusantarta”inhar ba period takeyiba bbu abinda ke hanani hawanta kullum…..wlh nura ina mai tabbar maka da cewa wanda zata aura bazai tab’a yimata irin cin dana yiwa beebah ba arayuwa”saidai idan fitinanne Irina”kai har saita bushe na zuba mata ruwa sbd fitina”zan iya awa 3 kanta”kuma bata k’in amincewa dani”shiyasa kaga ina mata b’arin kud’i komai takeso ina mata….amma wlh ni aganina zunubina na wajen daddy tunda shine sanadi”nasanar masa sau3 amun aure”amma wlh bakaga yadda yazageni ba da cin mutunci”wai tunda komai anamun ai basai nayi wani aureba na bari nayi karatu…..ajiyar zuciya nura yasaki yace”gsky kam tabbas akwai saka hannun daddy”musammun tunda yacika maka acc da kud’i yasiya maka mota”sauk’in abun ma itace kawai kab’ata”amma ina baka shawara tsakani da Allah sa’ed wlh ka tuba tun kafin lokaci ya k’ure maka “zakaji dad’i ka auri mace honko?idan kayi zina da k’anwar wani kaima za’a yi da taka”y’ar wanice ko matar wani kaima duk za’a yi cewar Allah ne banina na fad’a ba”wlh nura ni kaina narasa meyasa nake aikata haka?”banida juriya ko kad’an yanzun “har azumi na gwada nayi amma wlh dana sha ruwa shikenan zan fara jin sha’awa”wani time d’in kuma tunma da safe kafin nafara jin yunwar azumun zan fara jin feeling”Allah ya kyauta”amma yaka mata kadena kusantarta haka nan kaje ka kaita amata d’inki tasha maganinsu na mata k’ilan bazai ganeba mijin”hmmm! koda zan dena kusantarta gsky sai biki saura kwana 40 ko 30 “dan wata 5 aka saka bikin”ashawarance abokina kaje ka sami yayan daddy kasanar masa sha’awa ce ke damunka bazaka iya jurebawa”inaga zai yiwa daddy mgn sai amaka aure”to shikenan abokina zan duba lamarin”amma naso ace beebah nah na aura wlh”saidai gsky yanzun ta auri wani ta fito ba wai ina mata fataba”gsky bazan auretaba” yafad’a yana d’aga wayarsa dake ringing”murmushi yasaki yana kara wayar akunne yace”hellow my beebah nah!”banji me aka fad’a ba yadaice okay anan room 10 d’in”ya mik’e tsaye yafice da sauri yana cewa”abokina na wuce”nura ya girgiza kansa yace”Allah yakawo mana MAFITA arayuwarmu……..

 

********************

k’aramin gida ne na talakawa masu rufin asiri”d’aki 2 ne agidan ciki da parlour sai kitchen da toilet da baranda maidaidaiciya sai soro”

 

Umma na zaune kan kujera y’ar tsugunne tana girki da murhun gawayi”Aina’u na tsaye tana jajjage”k’amshin turaren beebah yadaki hancin umma”da sauri ta d’ago kanta tana k’arewa y’ar tata budurwa y’ar kimanin 18 yrs kallo”

 

tana sanye da riga da siket na material mai silb’i yaka mata sosai yafito da suran jikinta”

 

Karin wasu littafai da zaku so

Powered by: www.mynovels.com.ng
Habeebah ina zakije haka?”umma kin san munyi da marwan zai kaini saloon fa”marwaand’in da bakya so?kaina koke koke baki sonsa”to yazanyi umma tunda shine kuka zab’amun?”tab’e baki umma tayi tace”ai gara amiki auren da yawan mgn dakike ja mana a anguwa ana zagin mu”wasu nace miki y’ar iska”shi sa’ed d’in da kika k’wallafa aranki ai ba aurenki zaiyiba sai nacin yazo zance yasani….

 

sannan idan dole da wannan banzar shirgar zaki fita to ki koma ki sako hijab”sbd kayan jikinta duk wani cikakken namiji mai lafiya yaganta wlh dole yaji wani abu…..

 

turo baki tayi sbd bazata iya yiwa umma musu ba”d’akin ta koma ta sako hijab iya gwiwa tana rik’e da faskekiyar wayarta da hand bag nata a Ahannun”

 

ki kula duk Inda zakuje karki wuce k’arfe 2 zuwa 3 pm”sbd kije islamiya”dato ta amsa tana fita”aranta tace”rabon danaje islamiyar wata nawa?”saidai naje yawona idan an turani”tana fad’in hakan ta cire hijab d’in ta ninke ta mayar ajaka ta yafa mayafinta dake kama da matacin koko…..

 

tana taku d’ai d’ai ta fito bakin titi”taso ta biya gidansu suby baby(babbar k’awarta)amma bbu time”kiran sa’ed tayi ta waya ringing 3 yad’aga”sweet heart ina zamu had’u?”

 

Okay zan sameka a room 10 d’in”tana fad’in hakan takashe wayar”hakan kuma yayi daidai da tsayawar nafef a gabanta”

 

Hjy ina zuwa?”cewar guda dg cikin maza biyun dake zaune agaban nafef d’in”

 

wani banzan kallo na raini ta masu tana yatsina fuska tace”.shagalinku hotel zaku kaini”to shikenan kud’inki 500 ne”mittsi! dama namaka kama da matsiyaciya ne?”bana taya kud’in nafef abinda ke rabon mutum nake bayarwa inhar takama nashiga nafef d’in” in kayi hak’uri 2k zan iya baka ko fima….

 

washe baki guda yayi yace”ai girmankine babbar yarinya shigo dan Allah”ai idan muka d’aukeki ba zamu koma d’aukar kowa ba sai mun ajiyeki ai”dan da alama k’ilan driver baya nan shiyasa zaki hau adaidaita ko?”tana tab’e baki tace”.kamar ka sani kiran gaggawane shiyasa zan ma shiga adaidaita”

 

Tafad’a tana k’ok’arin shiga cikin nafef d’in”gudan dake gefe yace”ai da alama ke y’ar babban gidace”

 

kasan *Alh Ashiru Asha miya?*

Eh mun sanshi mana”to ni y’ar sace”dole hjy ki dinga biyan 2k na nafef kawai”wani far da ido beebah tayi kanta nafasuwa taci gaba da sharara musu k’arya”tana latsa waya tana chats da k’awayen ta awani group na batsa anata turo vedios na bf agrp d’in”gaba d’aya hankalinta na can sunata sharara gudu da ita.

 

can ta d’ago kanta tana cewa”wai bamuzo…..kasa k’arasawa tayi sbd ganin gaba d’aya bama hanyar bace sunata sharara gudu da ita”wai malamai ina zaku kaini?”

 

wanda bashine ke driving d’in ba yajuyo da wata k’atuwar adda a hannunsa yace”ko kimun shiru kona soka miki ita aciki”zaro😳beebah tayi jikinta na kirma”yana harararta yace”garkuwa zamuyi dake sbd kina y’ar gidan *Alh Ashiru asha miya*

 

Innalillahi wa inna ilaihir raju’un wlh k’arya nakeyi niba y’arsa bace”kindai fad’a ne dan mubarki amma dole muyi garkuwa dake”yana fad’in hakan yak’ara gyara labulen nafef d’in sannan yazuro wuk’ar saitin cikinta…..hakan yasa ta rufe idanuwanta gabanta na wani irin mugun bugawa aranta tana cewa” nashiga ukku !nayi k’arya ta kwab’emun ga umma itama na mata k’arya……sunyi tafiyar kusan awa 2 sannan suka tsaya……..✍️

 

labarine mai cike da darussan rayuwa da hannunka mai sanda ga al’umma”a next page zamu shiga labarin sauran mutanan dake book d’in…….

 

zazzafan sharhi guys🤨🤨

 

more comments more typing😎😎

[21/10, 7:31 pm] +234 803 588 3279: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

 

 

🌹😭INA MAFITAH??😭🌹

 

 

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

 

 

written by

mommyn fareesa

 

 

It’s true life story

 

*na batine*💃🏼

 

JAN HANKALI……*wannan labarin gsky ne yafaru da gske ne bbu kirkira aciki sunan mutane da gari ne kawai aka canza sai abinda ba’a rasaba dan Allah ki daure yake y’ar uwa mai albarka kiyi aiki da abinda ke ciki domin agudu tare atsira tare”sannan ki daure kiyi sharhi kona 3 line ne game da abinda kika fahimta akqn book d’in*

 

 

🅿️ 3&4

 

……….kuka kawai beebah keyi tana basu hak’uri”bbu d’igon imani ko tausayi suka daka mata tsawa had’e da rufe mata fuska”suna rik’e da hannunta suka nufi cikin dajin da ita”sunyi tafiyar kusan 30 minit kafin su bud’e mata ido”katti ne tsaitsaye majiya k’arfi sunfi su 30 da manyan makamai a hannunsu da wasu mutane su 5 da aka kamo”tuni jikin beebah yafara rawa”yyinda wasu acikin k’attin fuskokinsu arufe yake”wani k’ato yace”wannan fa dg ina haka?”wlh y’ar gidan *Alh Ashiru Asha miya ce*!gsky munyi babban kamu” wlh k’arya nakeyi niba….wani wawan mari wani k’ato dake gefen beebah ya d’auketa dashi….tasaki k’ara tana dafe kuncinta tayi luuuuu ta fad’i k’asa sumammiya”babbansu yaja tsaki had’e da cewa”ku amso wayarta da jakarta”bbu musu aka mik’a masa”kafin Ayi cikin wani d’aki da ita wanda ke kamar bukka”bayan wasu mintina ta farka tana sabbatu”katti 5 ne zagaye da ita”kowanansu yana k’arewa suran jikinta kallo”miye pass word d’in wayarki?”taji wata dakakkiyar murya ta tamba”tashi zaune tayi atsorace ta fad’a musu”contact suka shiga”my father! hakan yasa suka d’auki number”wasu mata suka d’aure mata hannu da baki”bayan fitar mazan…

 

wasa wasa tun sa’ed na jiran beebah har yafara kiranta awaya amma bata shiga”dg k’arshe yabaro hotel room d’in yanufi gidansu”abin mamaki daya tura akirata ance bata nan ta fita tun d’azun”sosai ransa yab’aci yafara zargin kodai tana tare da wani ne?”da wannan tunanin yayi tafiyarsa gidansu yashige part nasa ko skul be jeba” amma duk bayan awa guda saiya gwada kiranta amma baya samu”ahaka har 7 pm tayi”ana idar da sallar isha’i yanufo gidansu beebah…….marwan da Abban beebah na tsaye k’ofar gida suna mgn game da b’atan ta”sbd da akaga magrib ta gabato aka fara nemanta agida”ummanta ta sanar ai sun fita da marwan”shine Abbanta yaje yanemoshi ta waya yatambayeshi”yayi rantsuwar basu tare”Abbanta gaba d’aya yana k’ok’arin fassara marwan kodai sace masa y’a yayi”marwaan yace”wlh Abba kaji na rantse bama tare da ita”ina son beebah bazan cutar da itaba Abba”ban san meyasa tace”zamu fita da ita ba? Abba na k’ok’arin mgn wayarsa nokia tayi ringing yana dubawa yaga private number ne!

gabansa yaji yafad’i”anafa kirana da b’oyayyar number”yafad’a yana zaro ido”kawo wayar Abba mugani”bbu musu Abba yamik’awa marwan”shi kuma yad’aga beyi mgn ba”dg d’ayan b’angaren akace dawa muke mgn?”in kasan y’arka beebah ta b’ata kayi mana bayani, ka kuma sanar mana waye kai da sana’arka??….. innalillahi wa inna ilaihir raju’un! k’warai da gske bawan Allah beebah munata nemanta yanzun….kamana bayani bamasan dogon sharhi! sunana Amadu kafinta! muna zaune agarin kano!kana nufin da gske y’ar ka k’arya ta mana?”domin tasanar mana ita y’ar masu kud’i ce”wlh k’arya takeyi….dan Allah kubani y’ata! marwaan ya amshe wayar yana cewa”su waye ku?”meyasa kuka saceta?”kud’i mukeso shiyasa”muddin kuka saka hukuma a wannan. case d’in kuna ruwa”naira million 2 zaku bada abaku ita”ko kuma mukasheta….. Abba yazaro ido yana k’ok’arin mgn suka kashe wayar”hakan yayi daidai da tsayawar sa’ed wajen… Abba yafara furta Innalillahi wa inna ilaihir raju’un! Abba lafiya meke faruwa haka ne?”

Arud’e Abba yamasa bayani”innalillahi wa inna ilaihir raju’un kawai sa’ed ke maimai tawa”marwaan yaja ajiyar zuciya yana bin sa’ed da wani irin kallo na kishi sbd yasan suna soyayya da beebah”baba yanzun miye abin yi?”taya zan sani ni kuwa”abinda nasani shine banida kud’in amsota….nawane sukace?”million 2 ne”okay idan sun koma mgn kasanar musu zamudai k’ok’arin had’a million 1 zan kawo 500k ku kuma ku had’a 500k”kasa mgn Abba yayi yana jin haushi da tsanar mugun halin y’ar tasa”yakuma tabbatar da gske ne k’arya ta musu ita y’ar wanice”sbd yasanta da k’arya”saidai da alama batare data san masu garkuwa da mutanene ba….marwan yakalli Abba yace”zan wuce gida abinda kenan zuwa safe zan dawo Allah ya kyauta”Abba yace”to shikenan “tsaki kawai sa’ed yaja yana hura hanci beyi mgn ba yawuce wajen motarsa”Abba ya girgiza kansa ya wuce cikin gidan….

 

Nura tela be bar shago ba sai wajen k’arfe 1:25 pm”bayan yaje yayi sallah yanufi gidansu domin yaci abincin rana”mama na zaune kan tabarma tsakar gidan”yara na zaune 2 agefenta suna cin abinci jalop rice” taji alaiyahu da cavege sai k’amshin curry ke tashi”amsa sallamar nura tayi yaja kujera y’ar tsugunne ya zauna yana cewa”mama sannu da gida”yauwa nura yaya aikin?”Alhamdllh! kasan kuwa yanzun nan maryam ta fita da taji shiru baka dawo ba”d’aure fuska yayi yace”ni kuwa umma me zan yi mata?”ina zan sani nura?”amma na lura kana disga yarinyar nan bai kamata ba”tafad’a tana ajiye masa kular abincinsa da spoon asama”sanin kankine mama yarinyar nan batada tarbiyya”banaso tana zuwa nemana na mata me ni?”inba rashin kamun kaiba miye haka zuwanta nemana?”nidai ba sonta nakeyiba”mutunci kawai da zaman anguwa yahad’amu” to kuma sai ta dinga shigemun”rannan fa wlh d’akin najeeb akace ta kwana! Innalillahi wa inna ilaihir raju’un😳da gske kake yi nura?wlh mama da gske ne”shiyasa ko nafeesa danake jin ina sonta araina yanzun baya nakeyi da ita wlh”idan bakayi sannuba wa’annan y’an matan zamanin saisu kaika subaro”amma nafeesa batada matsala nura akwai tarbiyya”hakane mama dalilin dayasa kenan nabarta azuciyata”Allah ya kyauta! amma rayuwar wannan zamanin sai addu’a wlh”ka bud’e abinci kaci amma bbu nama aciki”sbd an sacemun post d’in kud’in naman dake ciki”garin yaya mama?”yafad’a yana bud’e kular yafara cin abincin”cikin yanayi na damuwa tasanar masa komai”kafin tace”yanzun abin tir ace yara k’anana keyin sane haka”har duniyar takai haka lalacewa”k’iri k’iri wai yara sun iya cuta”yadda suke tsaye suna dambe ko kai kagansu zaka d’auka da gske ne fad’an nasu”saida naje wajen masu siyar da nama da kifi har munyi ciniki”in biya 4500 sai canjin 150 na hau nafef wlh naga bbu post bbu alamarta”Allah yaso wayata na barta anan tayi caji da harda ita y’an banzan yaran nan zasu d’auka”sai dg baya ina tunani kodai wani waje na barta”sai naga sadda narabasu aguje suka kwasa da gudu suka bar wajen…..yanzun fisabilillahi irin wannan bala’in yasaka k’asa ta zauna lafiya”sace sace,cin amana,zalinci,zina,kashe kashe sun zama ruwan dare awannan zamanin” shin ta yaya duniya zata zauna lafiya??INA MAFITA acikin wannan bala’in??ajiyar zuciya nura yasaki yace”Allah yashiryesu shine kawai”amma duk yadda duniya da mutanan cikinta zasu b’aci su lalace na Allah basu k’arewa har abada mama”amma wlh haramun gudu takeyi mutane suna binta aguje”shiyasa fatana kullum Allah yashiryeni dg shiga rud’un shaid’an da kuma shaid’anun mutane”hakane nura”Allah yabaka nassara da sa’a arayuwarka”insha Allah komai zai zama tarihi”yanzun shekara nawa yarage kayi digree?”d’aya da rabi mama”masha Allah ubangiji yataimaka”kayi hattara da abokai na banza wlh”maryam kuma bance ka wulak’antataba kadaiyi nesa nesa da ita agaisa sama sama”insha Allah mama dg haka yaci gaba da cin abincinsa……

 

************************

 

zaune suke tsakar gidan hayar kan wata matacciyar tabarma”kasancewar mata 3 ne agidan”hassu ta kalli y’arta islam tace”.kiyi hak’uri komai yayi zafi maganinsa Allah”insha Allah bakin da Allah yatsaga baya hanashi abinci”sbd ke nake zaune da mahaifinki”yarinyar y’ar kimanin 9yrs ta fashe da kuka tana cewa yunwa takeji”islam kinga dama kullum wannan iccen da mahaifinki yake bamu na 600 ko 500 in mun siyar muyi girki yau d’anye ne”salame da sa’ida sunce basu siya”canma gidan mamuda basu siya”(mak’otansu) kuma banga laifinsu ba sbd girki da irin wannan iccen hayak’i da ban wahala gareshi”zanje yanzun mak’ota kona sami wankau sai nayi musami na abinci”tafad’a cikin rarrashi tana kama hannun yarinyar”tace”shiga ciki ki cire yunifoam d’in bokon”dato ta amsa ta nufi d’akinsu”ita kuma tasaka hijab ta fita….bbu jumawa ta dawo da d’aurin kayan wanki da 500 da wata leda bak’a Ahannun ta”islam na tsakar gidan suna dambe da zqinab y’ar sa’ida”kuma mutanan gidan na kallo basu rabasuba”tsawa hassu ta daka musu tana shiga tsakkiyarsu tafara k’ok’arin janye islam”wacce zqinab tafi k’arfinta”dan islam d’in kuka takeyi”ah ah hassu wannan ai munafurcine taya zaki rik’eta y’arki ta daketa?”cewar sa’ida dake tuk’a tuwon masara”uffan hassu batace ba”taja hannun islam suka shige d’aki”ban hanaki fitowa tsakar gidan nan ba idan bani nan?”itace fa umma ta lek’o ta tsokaneni”karki koma kulata”ga abinci Allah yabamu”muci muyi sallar azahar”cewar hassun tana jawo plate na roba ta kwance ledar abincin ta zuba”wake da shinkafa da man gyad’a da yaji sai yanke yanke”atare da islam suka cinye tas”sannan sukayi sallah”islam dukda tana yarinya amma akwai tsabta da kanta ta gyara d’akin”yyinda ummanta ke wankin data amso”cikin ikon Allah anata kiran sallar la’asar ta idar”tafita dashi a bucket takai Inda aka bata wankin ta shanya musu”dama tun sadda ta amso wankin sun biyata 500″ta dawo tana alwalah mijinta mai suna sa’adu yashigo bbu ko sallama”iccen daya bata da safe kafin yafita yasaci kallo yaga yana nan agefen k’ofar d’akin”d’akin ya shiga yasamu islam na shirin islamiya”Abba nah! banza yamata yanajan tsaki”hassu ta shigo tace”mlm sannu da zuwa! ke meyasa baki siyar da iccen cen ba? wlh d’anyune kowa nayima tallah ba’a siya”yanzun haka ban dafa komai ba”kar Allah yasa kidafa ku zauna da yunwar mana”yana fad’in hakan yamik’e tsaye yafita”ta girgiza kanta kawai ta kalli islam dake kallonsu tace”kiyi sallar kije makarantar kinji?”dato ta amsa tana saka hijab ta kabbara sallar…….suna addu’a yashigo da leda Ahannun sa bak’a guda 2″can wajen Inda take ajiye kayan wanke wanke yanufa ya d’akko plate ya zauna k’asa kan ledar k’asan dake d’akin”doya da kwaice yazuba da dodon k’wai guda2″sai yazaro lemo fenta”islam ta had’iye yawu sbd rabon da suci k’wai sunma manta”bbu kunya bbu tsoron Allah sa’adu yazauna yanaci agabansu”hassu tasan bama basu zai yiba”zuciyarta na zafi ta kalli islam dake hadiyar yawu tace”.wuce kije islamiya mana ko sai kin makara?”islam na kallonsa tace”Abba dan Allah zanc…..mugun kallon daya aiko mata dashi yasaka taja bakinta tayi shiru ta d’auki y’an silifas nata ta fice dg d’akin gwanin ban tausayi….itama hassu yadda zuciyarta ke zafi yasaka bata iya zama d’akin ta fito tsakar gidan ta barshi aciki…….

 

*Gidan mamman*

 

k’aramin gida ne na talaka ginin siminti d’aki 2 agidan sai k’aramin bayi da kitchen”gaba d’aya tsakar gidan mutum 15 suka zauna sai sun jisu atakure”amma ahaka mutum 17 ke rayuwa acikin gidan”mlm mamman matansa biyu”uwar gidan atika nada yara 8″amarya nassara nada yara 6″ahaka mamman bin d’akuna yakeyi duk wacce keda girki”saidai yaran da suka tasa suje d’akin wacce ba itace keda girkiba su kwana ko wasu su kwana tsakar gidan”mamman baya adalci ga iyalansa”awaje yana cima ransa”amma iyalansa kullum 1500 zai basu Ayi girki”da safe 500 ce da rana 1k Ayi tuwon masara”ta isa kokar ta isa hakan bayada damuwa”da dare kuwa yace”Ayi na annabawa kowa ya hak’ura”yaransa 14″aciki 5 ne kawai ke boko”acikin guda tara 4 Basu isa asasuba amma sauran 5 d’in sun girma sun isa asasu bai sasuba”saidai suyita yawo cikin tsami da daud’a…..idan kuwa suba zagi kamar karatu! ayau juma’a kasancewar kayan yaji( kayan koli) yake siyarwa a kasuwa irinsu “citta yaji,tafarnuwa”kanwa,kanin fari ,masoro da dai sauransu”fitowa dg d’akin atika yayi da wani shegen yadi jikinsa”yakarewa tsakar gidan dake kace kace kallo”yaja tsaki kafin yakalli nassara dake duk’e gaban maguji tana amai yace”ina fatan ba ciki ne dake ba?”gsky inaga shinefa mlm! tab’e baki yayi yace”wanda baiji bariba zaiji hoho”na jima da sanar muku duk wacce ta yarda ta d’auki ciki to wlh kanta zata haifar mawa”bana son haihuwa yanzun inada yara 14 to Alhamdllh!sun siheni rayuwa”amma wlh kika haife cikin kece zaki yiwa kanki komai babu abinda yadami mamman” Allah ko? su yaran 14 nauyinsu kake d’auka ne?”ban saniba”rana e ta yau ake d’aura aurena da hajara”dan ma karkuji agari! gaba d’aya nassara da atika kallon juna sukeyi da sauran yaran gidan”yanzun mlm maimakon kasamu kafara gina filinka mu koma babban guri wadatacce gara kaje kayi aure kabarmu wannan gidan kamar zuciya”amma kuma baka sauke nauyin mu”wlh kaji tsoron Allah! kunga banason maganar banza”aure bbu fashi sai nayi zan kama mata gida haya kamar yadda na kama muku” Allah yakyauta yasa ka gane”amma karka manta ga suwaiba nan in yanzun miji yazo aure za’a mata mlm”maimakon kasamu ka gina filinka mu koma shine zaka jajibo aure fisabilillahi”naje nayi wlh sbd auren nan atika zakija na ida datse sauran igiyarki biyu”wata tsiyarce idan ka datse?”aurenka ko masifa!karka manta haka ka auro nassara inada yara 3 baka d’aukar nauyinmu sosai”shine yanzun zaka koma jajubo wata…..doguwar tsuka mamman yaja yafice dg gidan kamar zai tashi sama…..suby baby ta fito tana hamma dg d’akin anty nassara”wanda kusan 9:11 am yanzun”ko sallar asuba batayiba”kai ko tsarki bbu ajikinta sbd bf data kallah kuma tana sex chats da samarinta…kai Abbas zo na aikeka gun iro mai shayi”dan wlh bazansha shegen kokon gidan nan ba da ake siyowa bbu sugar d’in kirki bbu kosai”da kallo kawai iyayan nata ke binta dan dama ta saba haka ba bak’on su bane”dubu guda ta mik’awa Abbas tace”kasanar masa yamun had’in jiya na indomie da k’wai”asaka kwan 3 kamar jiya”to anty suwaiba dan Allah zaki bani 50 ?”eh zan baka ka siyo taliya da manja kaci”dato ya amsa yana murna ya fita aguje”suby ta koma d’akin mahaifiyar ta…..turus tayi abakin k’ofar d’akin sbd ganin isah k’anin ta tsaye gaban mirror yana lalubar hand bag nata”batace komaiba tayi tsaye kawai tana kallonsa”1k yazaro yana k’ok’arin yab’oye tayi saurin cewa”munafuki algungumi!! asirinka yatonu yau”dama kaine kemun sace sace ad’akin nan??”juyowa yyi cikin rashin gsky yana muzurai”tana binsa da wani mugun kallo tana zagi yayi wuf yafito dg d’akin yatsere da kud’in a hannunsa……suby ta biyosa tana zaginsa”uwar na tambayar lafiya?”amma bata kulataba tanata tsine tsine……

 

Ab’angare su beebah……..✍️

Leave a Comment

error: Content is protected !!