INDAI ULCER CE KOWACCE IRI GA MAGANIN TA FISABILILLAH
DON ANNABIN RAHMA IDAN AN KARANTA KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SU ANFANA.
Ciwon gyambon ciki (ulcer) ciwo ne mai zafi a cikin rufin ciki wanda shi ake kira da (Gastric ulcer)akwai kuma peptic ulcers wanda shine rauni wanda yake faruwa ga karamin hanji ko kuma cikin ciki(babban hanji).
Hakan na faruwa a lokacin da karamin rufin dake kari ciki daga sinadaren dame narka abinci karfin sa ya ragu,hakan zai bada dama ga sinadaren su rika cin gyallen rufin dake cikin ciki,wanda wannan shi ake kira da Ulcer.
Maganin ulcer
YADDA ZA’A MAGANCE WANNAN CIWO.
Peptic ulcers
Gastric ulcers
Stomach ulcers
ABIN DA ZA’A NEMA.
1. Ayaba Guda 3
2. Garin HABBATUSSAUDA
YADDA ZAA HADA.
Da farko za ka samu Ayaba masu dan girma guda 3 sai a bare a rika dangwalar Garin HABBATUSSAUDA din nan ana ci ahaka har a cinye guda ukun,kuma ana ci ne da safe kafin a karya.
Tsawon sati 2 INSHA’ALLAH dukkawn Wahalar da ulcer take baka zaka rabu da ita.
BI’IZINILLAH.
ALLAH ya sa Mu Dace
Abin sadaka ayi wa Annabi Salati da iyalansa tsarkaka.
Pls share
Leave a Comment