Iyaye ne sanadi Hausa Novel Complete

Iyaye ne sanadi Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Alhamdulillahi Ala kulli halin, mungama azumi lafiya munyi sallah lafiya, ALLAH yasa ibadarmu karɓaɓɓiyace aamin

 

 

*Astagfirullah ALLAH yasa na rubuta alkhairi wanda za ayi aiki dashi marar amfanin a watsar*

 

 

 

*NASARA WRITERS ASSOCIATION*

 

{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu._* }}

 

 

 

*1-5*

 

 

 

Zaune take a gaban madubin ɗaki wanda yake shaƙe da kayan kwalliya kala kala tashafa wancen ta shafa wancan, ta ɗauki tsawon mintuna ashirin kana ta miƙe, (masha Allah ni Ameenatu dake ɗauko maku rahoto na faɗa domin kuwa matar ta haɗu iya haɗuwa sai kace wata ƴar shekara ashirin nan kuwa ta kai shekara ishirin da takwas dandai kyau da gayu ya boye asalin shekarunta).

 

 

cike da yauƙi da yanga ta nufi ma ajiyar kayanta (wadrop) wasu tsala tsalan kayan baccine masu shegen kyau ta saka riga ce da wando daidai gwaiwa sai tasaka hula uhmm faɗin kyanda matar tayi ɓata lokacine domin kuwa Hajiya Ruƙayya kyakkyawar bafullatana ce sosai , bayan tagama faishe jikinta da turaruka masu daɗin ƙamshi saita fito falo cikin murmushi taƙarasa gaban ƴarta ta HANIFA wadda bazata wuce shekara takwas ba itama HANIFA cikin murmushi tace “kai mom kinyi kyau sosai wlh”.

 

murmushi mom tayi mai ƙayatarwa haɗi da yin farr da idanu tace “HANIFA aini dama mai kyauce bakiga yanda dadyn ki ke ruɗewa ba duk sanda ya ganni ba?”.

 

 

cikin rashin fahimtar da HANIFA batayiba tace “ehmana”.

 

fira sukaci gaba dayi dukda HANIFA takasance yarinya amma tanada wayau sosai.

 

a haka Alhaji Sule yasa maisu suna fira, yanayin sallama mom ta ruga da gudu (kasancewar batada jiki ) ta faɗa jikinshi shi kuwa yayi maza ya rungumaita yana sinsinar ƙamshin turaran ta sake narke mashi mom tayi, HANIFA kuwa idanunta na kansu wannan al amari da sukeyi baƙaramin burge HANIFA yake ba itama cikin gudu ta ruga ta rungumai dadyn amma saitaga gaba ɗaya hankalin shi baya kanta kasancewar kiss ɗin da yake ma mom cikin jin haushi ta dawo ta zauna mom da dady kuwa akan kujera suka zube suna sauke numfashi.

 

saida suka dawo nutsuwar su dady yace “my baby bakiyi bacci ba?”

baki ta tura gaba cikin shagwaɓa tace “dady niba ka ƙyaleni ba mom kawai ka rungumai ni banda ni ba”.

jawota yayi yarungumai “yi haƙuri my baby daughter mom ɗinki ce ta mantar dani komi”.

 

cikin shagwaɓa mom ta ƙara faɗawa ƙirjinshi haba “haba my love manta da HANIFA kishi takeyi dani”.

 

dariya suka kwashe da ita banda HANIFA da talafe jikin kafaɗar dadyn ta .

 

bayan sun kammala komi nasu shima Alhaji yayi shirin baccin shi cikin gajeran wando, kan gado suka faɗa suna dariya “my love kenan wlh bakada dama kullum sai munyi gardamar nan dakai ” dariya ya ƙarayi yana ƙara matseta yace “to ai yanzu zaki tabbatar”

Domin samun littafan Hausa guda 10000 masu dadi se ku danna nan

HANIFA ce ta shigo itama cikin shirin baccin nata kan gadan ta hawo ta kwanta, dady ya kashe masu ƙwai yana raɗama mom “bari HANIFA tayi bacci za a bambance jarumi”.

 

Kuyi Comments zamu ci gaba

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.