Izinah Hausa Novel
*🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥*
*🔥🔥🔥🔥🔥🔥*
*IZINAH!!!*
*🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥*
*🔥🔥🔥🔥🔥🔥*
*Sum@yya*
*Abdullahi*
*Alhusain*
*(Mmn hibbaty)*
*07025432778*
*Episode 1&2*
_________________📝Yarinya ce ‘karama wanda shekaruta ba za su wuce sha bakwai ko takwas wasu manya-manyan ledoji ne a hannunta’ ga kuma wasu a kanta, kayan jikinta kuwa sun kod’e sun je me har ma sun fara ya gewa’ A dai-dai wani katon gida na ga ta tsaya tare da kwan kwasa get d’in gidan me gadi ne ya leko yana ganin ita ce ya bata hanya ta wuce, gida ne har gida wanda a’ka k’awatashi da kayan more rayuwa, babban farlon gidan ta nufa dan tasan suna can suna jiran ta dawo su daketa dan tasan wannan d’an zaman da tayi sai sun ci zalinta, I’lai ku suna zaune, ‘yan mata ne guda biyu .sai wata mata wacce sheka Runta zasu kai kimanin shekara arba’in, ka na ganin fuskokinsu zaka san basu da mutunci dan ko wacce tana ji da kanta..
kanta a k’asa ta ‘karasa gaban matar da ke zaune ta har d’e kafa tana bin ta da wani malalacin kallo, kayan ta a’jiye a gabanta tare da sunkuyar da kanta kasa tace “MOMMY ga kaya”.. bata gama rufe bakinta ba taji an dauke ta da wani gigitaccan mari, har sau biyu kanta gama war’tsakewa daga marin ta ji an rufeta da daku ta ko inaa.. Tun tana kare kanta har ‘karfinta ya k’are ta dena ganin komai ta dena jin komai.Sai da suka tabbatar da ta suma sannan suka kyaleta.
Shegiya karuwa ‘yar iska sabida kin yo gadon karunci shine idan na aikeki sai kin biya gurin kwarta yannaki kun ga lalatarku sannan ki kawomin aiken munafuka kullin kina yawo Cikin tsumman Hijab wai ke muslimah.. daga Cikin y’an matan ce ta amshe da cewa “kedai bari MOMMY, wai mu xata yi wa munafirci sai ta saka Hijab kamar gaske”,”kai wannan yarinya a’kwai tsinanniya” MOMMY ta fad’a tare da taka mata kafa, “kyaleta NABILA da ni take zancan hummmm nii ce fa Wllh in tayi wasa sai na kona fuskar da ruwan zafi sai muga ta tsiya ba dai tana ta k’ama da kyau ba to idan na lalata fuskar sai mu ga ta ina xatayi yawan karuwancin..
D’aya daga Cikin ‘yan matan ce ta ta so tace “haba MOM, wannan bai kamata ba fa me tayi muku?Dan allah MOM ku rabu da ita haka..Bata k’arasa A’binda take son fad’a ba MOM ta katse ta Cikin tsawa “Keeeey ZAINAB, sauraramin anan banza wacca bata san cigabana, Wllh Xainab da ba, a Asibiti na haifeki to da caxanyi kee ba y’ata ba ce, Mu sanya aka yi min a’ka ajjiyemin wata, ke yanzu wannan yarinyar kike so ko kin manta wacece a’gurinah”..
NABILA da ke tsaye tana hararar ZAINAB, ta amshe da cewa… “Ai ni wallahi yaya ZAINAB kina ba damu sai kace ba jinin MOM, ba haba…”
Cikin tsawa ZAINAB, “keey NABILA, saurara ko ni sa’ar kice da xaki ringa gayamin maganar da kika gadama?” Bar ganin MOM, tana hanani dukanki wallahi ina mai tabbatar miki dik randa ina magana ki ka samin baki to sai nayi maganinki….””Tooo ko dukanta zakiyi nace ko dukanta zakiyi,Akan wannan y’ar iskar yarinyar, To bara kiji indai A’kan wannan munafukar ne to sai dai muraba gari muddin ba zaki dena shiga huriminta ba” tana kaiwa nan ta fice fuuuuuu kamar wata kububuwa, NABILA ma tai shigewar ta dakinta, Jiki a sanyaye ta dakko ruwa mai sanyi ta yayafa mata ruwa,..
A hankali ta fara bud’e idanunta da suka yi mata nauyi, sabida azaba, a wannan lokacin ba za ta iya magana ba sai dai bin dakin take da kallo..
“MINAL” ZAINAB, ta kira sunanta Cikin sanyayyar murya, bata amsa ba sai bi ta tayi da kallo alamun amsawa.. Wasu hawayan tausayin kanta ne suka zubo daga idanunta, shin wai me ta yi wa mutanan suka tsane haka metayi musu meta tare musu shin a’haka zata dawwama Cikin kunci da bacin rai, ita ce girki ita ce shara ita ce wankin kayansu kai komai daka sani na aikin gida ita ke yi musu wannan wana irin xalinci ne..babu wanda yake tausayinta idan ka dauke XAINAB,, shin ina zata sa, kanta taji sanyi. Waiyooo Allah na ya Allah ka dubeni da idan rahama ya Allah in wani laifin nayi maka ka jarrabeni da wannan jabawa taka ya Allah ka sassautamin…
ZAINAB ce ta katse ta hanyar lallashin ta MINAL kiyi ha’kuri dan Allah watara sai labari nasan kina ha’kuri to ina so ki k’ara a’kan na da,, komai ki ka gani mai wucewa ne da Sannu MOM zata dena kinji…
Ko’karin mik’ewa rake yi amma ta kasa ZAINAB ce ta temaka mata ta mike jirine ya kwasheta tayi saurin dafa Zainab da take ta jero mata Sannu, sai da ta kaita har dakinta wanda yake tamkar kurkuku dan k’an k’anta. Ga wani uban shirgi a ciki kai daka gani ma kasan dakin a’jiya ne amma sabida rashin imani a’ciki take kwana dik girman gidan da tsaruwarshi. Kan wata yar yaloluwar katifa ta kwanta wacca basu da maraba da kasa, gashi dai dakin a’tsfa tace yake amma sabida yawan shirgi yasa ba zaka ma san ana shareshi ba..
Kwanciya tayi yayin da taji kamar a lokacin ake dukanta ga zazza’bi da yake neman rufeta gashi babu makwanci mai kyau bare ta danji sauki, bata san fitar ZAINAB ba sai dawowar taji.. tashi kici a’bin cinnan kafin MOM tazo kin dai san halinta inta gani, ga wannan kayan ki cire wa innan da suka jike.. A’bincin ta kalla. Ai tuni wata tsohuwar yinwa ta taso mata.. yawunta ya tsinke.. kome ta tuna saita kawar da kanta…
Karin wasu littafai da zaku so
-
Matar maza 3
-
Zuciya ta
-
Mahaukaci ko boyayyen masoyi
-
Wuka a makoshi
-
Aure da haihuwa
-
Husna Hausa Novel
-
Musayar Zuciya
-
Gangar Shedan
-
Angon mata biyu
-
A gidan mu take
-
Bafulatanar Rugga
-
Matar yaro
-
Mr Bello
-
Mijin Buzuwa
-
Gidan Uncle Complete
Powered by: www.mynovels.com.ng
“ZAINAB nagode da kulawar ki a gareni Amma ki d’auke kayannan da abin cin ba na ci sabida inna cima zan kuma janyowa kaina wani dukan” Ai bata gama rufe bakinta sukaji an bako k’ofar d’akin, anshigo MOM ce tsaye a’kansu tana ta faman huci kamar kububuwa” A’bincin da ZAINAB ta kawo mata ta d’auka tana tiriri tana komai ta juye mata ita a’jiki wata kara MINAL tasaki sabida A’xaba nan da nan jikinta ya hawau rawa, A’lamun ta kona mata jikinta, kuka ne ya kufcewa ZAINAB, ganin ta a’sar da MOM tayi ita kuwa MINAL. harta suma dana azaba.
MOM kuwa ko A’jikinta wai a’n tsikari kakkausa. Sai ma ta kama dariya, tace wallahi MINAL, na tsaneki bana ‘kaunarki. Kin xamemin bala,i.. A’Cikin gidannan baxan koreki ba amma wuyama kad’ai ta isheki kuma ki tashi ki d’ora mana A’bincin rana kar lokacin cin A’bin cina ya wuce. Munafukar banxa..
Ke kuma ZAINAB bakiji A’binda na gaya miki ba a’kan bata a’binci ba dama. NABILA ta gayamin baki d’ena ba yo daga yau in kika kuma bata A’binci ba tare da i’xinina ba to ban yafe miki ba Cak ZAINAB,.. ta tsaya da kukan datakeyi ta d’ago Idanunta da suka kad’a sukayi Jajir ta dubi MOM,. cike da mamaki furucin da tayi. Kwarai ZAINAB muddin ba ki dena ba to ,anyi miki a’binda yafi haka tana kaiwa nan tafice warta… Da ido ZAINAB tabi mahaifiyar ta’ sannan ta juyo kan MINAL da ke kwance kuma a’sume girgixata ta hauyi tana kiran suananta MINAL MINAL MINAL ki tashi dan allah ka daki mutu na rokeki Inah babu MINAL babu dalilin ta kuma da A’lama ba xa ta a’msa mata ba….
Kuda kaceni a page nagaba dan jin yanda xata kaya
Mmn hibbatyy ce.✍🏻