Hausa Films

Izzar So 84 Bakori TV

Hello everyone here is izzar so episode 84 you can now watch it and download it as mp4. Izzar so is a hausa Nigerian movie which has many fans across Africa and world at total. Izzar so episode 84 is now available on YouTube and you can download it via vidmate.

How to download izzar so episode 84 via vidmate ? We will post tutorial on how to download any YouTube video with vidmate. Also we will post a tutorial on how to download Facebook videos. Izzar so episode 84 stared Lawan Ahmad, Aisha Najamu, Ali Nuhu, Meenal da dai sauran su.

Please after watching this video izzar so episode 84 try and share to your friends and family. This can help us in building good content from our website. Thank you for watching izzar so episode 84 next week izzar so episode 85 will be out inshaallah.

*****************************************************************
Assalamualaikum yan uwa barka da warahaka barkan mu da sake saduwa a wani sabon shirin na izzar so episode 84 a wannan makon ma zamu kawo muku sabon zangon na izzar so episode 84. Shirin izzar so shirin ne wanda ake kawo muku a kowane sati daga tashar bakori tv.

Also Watch Alaqa Series

Wannnan sabon zangon na shirin izzar so epusode 84 kyauta ne kallon sa daga tashar bakori tv wadda mallakin lawan ahmad ce. Yanzu haka dai shirin izzar so har yakai zango na episode 84 wato tun daga izzar so episode 1 har zuwa izzar so episode 84. Kenan yanzu ya kama anyi sittin da bakwai cif ( episode 84 kenan a turance).

Shirin izzar so dai ya hada jarumai masu yawa kana kuma sanannu a cikin tawagar Kannywood wadanda suka hada da Ali Nuhu, Lawal Ahmad, Aisha Najamu, Meenal Ahmad da dai sauran su. A wannan zangon na izzar so epusode 84 zaku kalli yadda zata kaya dangane da Umar Hashim.

1 Comment

Leave a Comment

error: Content is protected !!