Izzar So Episode 68 Original
Assalamualaikum yan uwa barka da warahaka barkan mu da sake saduwa a wani sabon shirin na izzar so episode 68 a wannan makon ma zamu kawo muku sabon zangon na izzar so episode 68.
Shirin izzar so shirin ne wanda ake kawo muku a kowane sati daga tashar bakori tv.
Wannnan sabon zangon na shirin izzar so epusode 68 kyauta ne kallon sa daga tashar bakori tv wadda mallakin lawan ahmad ce.
Yanzu haka dai shirin izzar so har yakai zango na episode 68 wato tun daga izzar so episode 1 har zuwa izzar so episode 68. Kenan yanzu ya kama anyi sittin da bakwai cif ( episode 68 kenan a turance).
Shirin izzar so dai ya hada jarumai masu yawa kana kuma sanannu a cikin tawagar Kannywood wadanda suka hada da Ali Nuhu, Lawal Ahmad, Aisha Najamu, Meenal Ahmad da dai sauran su.
A wannan zangon na izzar so epusode 68 zaku kalli yadda zata kaya dangane da Umar Hashim.
WLTL
[…] Ku kalli Izzar So Episode 68 […]