Hausa Films

Izzar so episode 69 Bakori TV

Izzar so episode 69 Bakori TV

 

 

 

 

 

 

 

 

Izzar so episode 69

Assalamualaikum yan uwa barka da warahaka barkan mu da sake saduwa a wani sabon shirin na izzar so episode 69 a wannan makon ma zamu kawo muku sabon zangon na izzar so episode 69.

 

 

 

 

Ku kalli Izzar So Episode 68

Izzar so episode 69

Shirin izzar so shirin ne wanda ake kawo muku a kowane sati daga tashar bakori tv.

 

Hotunan Ummi Rahab Masu Kyau

Izzar so episode 69

Wannnan sabon zangon na shirin izzar so epusode 69 kyauta ne kallon sa daga tashar bakori tv wadda mallakin lawan ahmad ce.

 

 

 

 

 

 

Izzar so episode 69

Yanzu haka dai shirin izzar so har yakai zango na episode 69 wato tun daga izzar so episode 1 har zuwa izzar so episode 69. Kenan yanzu ya kama anyi sittin da bakwai cif ( episode 69 kenan a turance).

 

 

 

 

 

 

 

Shirin izzar so dai ya hada jarumai masu yawa kana kuma sanannu a cikin tawagar Kannywood wadanda suka hada da Ali Nuhu, Lawal Ahmad, Aisha Najamu, Meenal Ahmad da dai sauran su.

 

Ku kalli Izzar So episode 67

 

 

A wannan zangon na izzar so epusode 69 zaku kalli yadda zata kaya dangane da Umar Hashim.

 

 

 

1 Comment

Leave a Comment

error: Content is protected !!