Hausa Films

Izzar So Episode 72 Org

Izzar So Episode 72 Org

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Tag: izzar so episode 72 bakori tv

Assalamualaikum yan uwa barka da warahaka barkan mu da sake saduwa a wani sabon shirin na izzar so episode 69 a wannan makon ma zamu kawo muku sabon zangon na izzar so episode 73.

 

izzar so episode 72

 

 

Shirin izzar so shirin ne wanda ake kawo muku a kowane sati daga tashar bakori tv.

 

 

 

 

Wannnan sabon zangon na shirin izzar so epusode 73 kyauta ne kallon sa daga tashar bakori tv wadda mallakin lawan ahmad ce.

 

Yanzu haka dai shirin izzar so har yakai zango na episode 74 wato tun daga izzar so episode 1 har zuwa izzar so episode 67.

 

Kenan yanzu ya kama anyi sittin da bakwai cif ( episode 67 kenan a turance).

 

Shirin izzar so dai ya hada jarumai masu yawa kana kuma sanannu a cikin tawagar Kannywood wadanda suka hada da Ali Nuhu, Lawal Ahmad, Aisha Najamu, Meenal Ahmad da dai sauran su. A wannan zangon na izzar so epusode 73 zaku kalli yadda zata kaya dangane da Umar Hashim.

 

 

DOWNLOAD BAKORI TV

Leave a Comment

error: Content is protected !!