Izzar so Episode 89 Original

Izzar so Episode 89 Original

Hello everyone here is izzar so episode 89 you can now watch it and download it as mp4. Izzar so is a hausa Nigerian movie which has many fans across Africa and world at total. Izzar so episode 89 is now available on YouTube and you can download it via vidmate.

Izzar so episode

How to download izzar so episode 89 via vidmate ? We will post tutorial on how to download any YouTube video with vidmate. Also we will post a tutorial on how to download Facebook videos. Izzar so episode 89 stared Lawan Ahmad, Aisha Najamu, Ali Nuhu, Meenal da dai sauran su.

 

Please after watching this video izzar so episode 56 try and share to your friends and family. This can help us in building good content from our website. Thank you for watching izzar so episode 56 next week izzar so episode 90 will be out inshaallah.

 

*****************************************************************

Assalamualaikum yan uwa barka da warahaka barkan mu da sake saduwa a wani sabon shirin na izzar so episode 88 a wannan makon ma zamu kawo muku sabon zangon na izzar so episode 89. Shirin izzar so shirin ne wanda ake kawo muku a kowane sati daga tashar bakori tv.

 

Wannnan sabon zangon na shirin izzar so epusode 88 kyauta ne kallon sa daga tashar bakori tv wadda mallakin lawan ahmad ce. Yanzu haka dai shirin izzar so har yakai zango na episode 87 wato tun daga izzar so episode 1 har zuwa izzar so episode 89. Kenan yanzu ya kama anyi sittin da bakwai cif ( episode 89 kenan a turance).

See also  LABARINA SEASON 3 EPISODE 2 KADAN DAGA NA RANAR JUMA’A

 

Shirin izzar so dai ya hada jarumai masu yawa kana kuma sanannu a cikin tawagar Kannywood wadanda suka hada da Ali Nuhu, Lawal Ahmad, Aisha Najamu, Meenal Ahmad da dai sauran su. A wannan zangon na izzar so epusode 89 zaku kalli yadda zata kaya dangane da Umar Hashim.

 

Haka zalika zaku kalli yanda Lawan Ahmad ya bada hakuri ga kungiyar tace fina finan Hausa ta MOPAN a dalilin wani kuskure da ya aikata a shirin sa na Izzar so episode 88 a dalilin haka Umar Hashim ya fito a media ya bada hakuri ga hukumar ta tace fina finan, mutane da yawa dai sun jinjina masa a dalilin wannan bada hakuri da yayi.

 

Umar Hashim dai ko in ce Lawan Ahmad ya sha alwashin cewa hakan ba zata sake faruwa ba domin kuwa ya ce zasu rika kai fina finan su 2ajen kungiyar tun kafin su sake su a duniya.

 

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top