Jiddah Heartbeat Complete Hausa Novel

 

 

 

Jiddah Heartbeat Complete Hausa Novel

 

 

 

 

 

KADAN DAGA CIKIN LITTAFIN…

[_Bisimillahir Rahamanir Rahim_

Chapter 1

A zaune yake aƙasan wata tabarma an rufesa cikin wani ɗan kurkoku irin wanda ake ajjiye masu manyan laifin gidan yari,wani ma’aikacin gidanne yazu ɗan ƙaramin wajan da aka rufesa hannu yasa cikin aljihunsa ya ɗauko tulin keys,wani babba ya ciro sannan yasa ya buɗe ƙofar kallon mutumin ciki yay sannan yace”sir you are free now congrat”ya faɗa yana kallonsa, ko inda yake bai kalla ba bare yasa ran zai bashi feedback na tayashi murnar fita daga gidan yarin,lumshe gajiyayyun idonsa yay tare daya mutsa fuska kamar zaiyi kuka,a hankali ya miƙe tsaye tare da kakkaɓe jikinsa tare da fituwa daga cikin ɗan ƙaramin ɗakin,babu wanda ya kula harya gama fita ya nufi babban get ɗin gidan yarin tsayawa yay tare lumshe ido yana shaƙar iskar gari wacce ya daɗe bai shaƙa ba,ci gaba yay da tafiya har yazu bakin get ɗin kwaɓe fuska yay jin hayaniya tayi yawa hannu yasa ya dafe forehead ɗinsa wanda yake bara zanar tarwatsewa ci gaba yay da tafiya harya zu bakin get.

Karanta Zafin Hawayenah Hausa Novel

Wata ƴar jaridace ta zaro ido waje ganin shigar dake jikinsa,daga shi sai three guater da kuma farar t.shirt mai ƙaramin hannu wacce ta haska black skin ɗinsa,gaba ɗaya ɓarin jikin ayi masa zanen TATU irin na arna duk kasan cewarsa baƙin mutum amma sosai zanen TATU ɗin ya fitu raɗau a faffaɗan ƙirjinsa da kuma gefen wuyasa,sumar kansa baƙace sosai wacce ta sakko har wuyansa sai kuma manyan idonsa wanda ya dace da siririn hancinsa,kwayar idonsa data kasance blue mai ɗaukan hankali kuma mai bara zana wa ƴan mata ita ya saukewa ƴar jaridar wacce ta tsura masa ido,numfashi taja sannan tace.

See also  Fitar Rabo Hausa Novel Complete

“i’m FEEYA can you tall us how fell from Reseled in jail?”

Ya mutsa fuska yay kafin ya mutsa ƙaramin bakinsa wanda yake ɗauke da red lips masu kauri yace.

“fuck you” yana faɗin hakan ya nufi wata babbar mota baƙa mai kyan gaske number motar an rubuta IRFAN MAI FATA 2 yana zuwa wajan motar ARYAN ya faɗa jikinsa tare da rungomesa yace” congratulations from relesed from jail boddy”ya faɗa yana share ƴar ƙwallar dafa zubu masa,motar ya buɗe masa sannan ya faɗa gidan baga yayinda ARYAN ya koma wajan drever yaywa motar key sunajin jama’ar wajan na faɗin”sir IRFAN congrat”kota gansu baibi ba suka ja motar a guje sukabar cikin gidan yarin.

]

KU SAUKE CIKAKKEN LITTAFIN ANAN KASA👇👇👇

 

Preview: [DOWNLOAD COMPLETE BOOK 👇]
 

Name: Jiddah Heartbeat Complete Hausa Novels
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC .HTML
Uploaded By: MYNOVELS.COM.NG
Category: Hausa Novels Documents
Tags: Hausa Novels Documents, Hausa Novels Books
Groups/Writers: Billyn Abdul, Benaxir Oumar, Eyshat, Nadia Buhari, My Novels, Zamani Writers Association, Exclusive Writers,Alheri writers,Best Hausa Novels
Novel Price: Free
Last Modified: July, 2021

 

2 thoughts on “Jiddah Heartbeat Complete Hausa Novel”

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top